Sashe 1
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Book21️⃣▶️2️⃣ Bismillah rahmneeraheem.
Wani irin mahaukaciyar duhu duhu halisa take kallo agabanta idanunta sun rufe kirif zuciyarta da kanta na wani irin sarawa da azaban radadi mai tsanani ayayin data fito cikin sarari kusan a gigice da alaman bata cikin hayyacinta tabar musu kofar gate dinsu a bude dan ahalin datake ciki batacikin yanayin da zata iya juyowa bare kuma ta rufe musu shi.
Tafiya take kamar wanda Aljanu ke fixgarta kirjinta na bada wata zautcciyar sauti kamar na wanda zai faso waje .
Kafafuwanta da sukenan sulbabbu take dorawa bisa kasa batare da ta damu da inda take takawa ba cikin wani iriyar ragwababbiyr yanayi na gushewar hankli da rauni irin wanda bata taɓajin launinsa arayuwarta ba.
Amon Muryan meenal tareda kalmominta da yake dawo mata akai yanamai zubowa mata a zucya tanajin tsananin kunarsa tamkar wuta da ake zubowa mata a gangan jikinta.
hanyar kan titi tadosa ita kanta batasan inata zataje ba dan tamkar iska yanajanta hakanan take tafiya fuuu saidai ba acikin sauri ba.
ji take kmr Kwakwalwar ta gabaki daya ya toshe ya dena aiki lunshe ido take tana budewa dan bawani ganin gabanta takeyi ba.
gata nan ne kawai a tafe amma komi nata ya tsaya mata cak baya motsi taciki,mutaccun hawaye masu tsananin yawa da zafi sune suke sauko mata yuuuu bisa kan fuskrta hakama bata iya jan wani kwararren numfashi bare kuma tay wani tunani.
kafafunta da babu aron takalmi naɓari tare da harhadewa gabanta kawai to dosa batare da tasan inda zata tsaya ba face saida tayi nisa da anguwar takai wani waje.
Dada rikecewa tasoyi dataga idanun mutane na dawowa kanta....
Wasu har sun kura mata idanu alamar suna son su tabbatar ko itace da sassafen nan take gantali akan titi da hawaye taff a ido babu takalmi dake labarinta da zach jiyan ya zaga media babu laifi masu jiran kiris dansu caccakarta sun caccaketa masu ganin lefin zach din suma sunatayi acan.
Tsakanin jiya dayau da safen dukkan wani shafinta a social media babu matsaka tsinke..
Juyowa tay da sauri tun kan mutane su iskota tay wufff kamar wata wanda aka tsikereta tasaka hannu ma comercial rider dake tahowa.
yana tsayawa batay wata wata ba ta haukai ta zauna batare da tagayamai inda zataje
Ba suka dauki hanya cikin gaggawa suka fara tafiya can can gaba gaba...
Tun basuyi wani nisa ba Yaketa tambayarta inda zai kaita amma sai shiru dan Tsabar ta shiga wani mayuwacin hali na tunani batama jin shi Har sukayi neeesa sosai.
Adan dolensa ya rage gudun ride dinshi jin yadda nunfashinta yake sama sama kamr zata mutu masa..kuka nason ya kwace mata amma zuciyarta da kirjinta yay mata nauyi dayawa wanda koda zatayi kukan abayyane bazata iya kwato muryanta waje ba.
A dame rider yace Madam u neva talk ooo wher i wan drop you?.
Madam u sure say u okay???.. Saidai ya memeta hakan kusan sau uku kafin nan Da kyar ta iya gaya masa sunan anguwar Banana island inda jasmine take zama.
Daga Wajen da suke babu wani nisa da anguwar amma gani tay kamar shekara guda sukayi suna tafiya dan acikin dakikanin lokacin nan dukkan wani nazarin rayuwarta data keyi ya gama birkita mata kwakwalwa, sosai ta galabaita ta zamo soo weak and shaky, baqin ciki da rauni marar misaltuwa shiya nakasa mata dukanin gabobin jikinta gabaki daya.
Har ride dinta yazo zai wuce gidan bata sani ba.
Godiyan Allah da securityn dake gadin gidan jasmine din ya hangosu,ganin zasu wuce yay sauri ya tsayar dasu, kusan a ragwabe ta sauko kasa jikinta na rawa rawa ta amshi aron kudin mai gadin ta biya mai ride dukansu basuce ma juna komi ba sai kallonta kawai sukeyi da mamaki ayanayin fuskokinsu.
Shiga gidan tayi a birkice dan lokacin sosai kukan datake dannewa yake kkrin fasa mata kirjnta sai taji ta kara birkewa cikin baqin ciki da rauni...
Kusan a rikice ta burmo cikin falon jasmine muryanta dake sarkafe cikin jajjan numfashi da kuka ta fara kwalawa jasmine kira dashi da iya karfinta danji take kamar in bata fidda abunda ke ranta ba hala kwakwarlta bazai iya daukawa ba.
Jas..jass...mine...
Jas...m...jasmine.
Tun a bugu na biyu jasmine ta shako muryan halisar daga kasa,dirowa tay daga kan gadonta atake batare da ta sako takalmi ba tasauko kasar da mugun gudu da tunanin ko wani abu ne ya faru da halisar dan bakaramin damuwa ta shiga ciki akan abunda ya faru jiya ba.
Jiyan ma dakyar ta samu bacci, duk atunaninta itace ta jawo ma halisa komi dan da bata matsa mata sunje event din nan ba toh da hala bazata tozarta a wajan zach ba.
Babu takalmi akafarta ta sauko kasan...Muryanta na rawa rawa tace Halisa halisa are u alright???
Yanayin dataga halisan ya kangarar da ita ta tsaya cak batare da ta iya karasowa gareta ba, kallon jikin halisa dake abirkice yana rawa rawa takeyi dan bata taɓa ganinta a wann yanayin ba itama kusan tsoron ne ya soma mamaye mata zuciya..
muryanta a rarrabe kuma atsorace ahnkli take kallonta snn ta kangaro tace whats wrong
H..A..L..IS..A
Are u okay????..
Cikin jan wata nannauyar ajiyar zuciya mai tafe da karsashi halisa ta daga kafafunta zata karaso wajen da jasmine din ta tsaya tana daga kafarta jiri mai tsananin ƙarfi ya fyetar da ita tay kasa a mugun ragwabe.
Tamkar kukan nata na jiran ta fado kasar ne dan kuwa tana jinta akasa kuka mai tsananin karfi ya kwace mata tabi ta dafe tile din da hannunta kanta na kallon kasa cikin rauni da dukkan idanuwanta alumshe suna zubda ruwan hawaye masu tsananin ciwo da zafi.
yadda kasan an kashe mata iyayenta gabaki daya haka taji zafin abunda meenal tay mata na shigarta dan bata cire tsammanin cewa har duniya ta nade bazata taɓa iya mancewa da wann rana ta yau ba.
Kafin kace wani abu har jasmine ta fado bisa jikinta ta rungomata.
Dukansu basu iya cewa juna komi ba dan wani
Kuka mai tafe da rurin tsananin baqin ciki halisan takeyi yadda zakasan zuciyarta na tafasa gabaki dayane gangan jikinta ya dau zafi kamar an jonata da wuta.
Idanun jasmine take ya soma kawo ruwan itama
Acikin tsananin damuwa da rudani ta rungumeta tana tambayarta meke faruwa cikin muryanta dake rawa rawa sosai.
Da kyar Halisa ta kwaco hanklinta daya gushe a cikin dedeta nitsuwarta ta kalle jasmine cikin idanunta ayayinda hot tears ke zubowa mata uncrtrobly wanda yasaka jikin jasmine din mutuwa acikin karkarwa da yanayin bugun zuciya mai tsanani.
Acikin sauke nannauyr nunfashi Halisa ta riko ta Tace jasmine...meenal
Meenal...mm...Meenal...meenal talba has
She...she....lumshe ido tay agajiye kafin nan kuka ya kuma kufce mata ta rike zucyarta tay tsam idanunta dake lumshen sosai..
Kusan Arazane jasmine take kallonta,ahankli cikin lallami tace Talk to me halisa meyasa me meenal din what happen ure driving me crazy
Runtse idonta ta kumayi cikin tsananin zubda hawaye dan tunawa take da cewa tun bayan mutuwar iyayenta a duniya babu wani dan adam wanda ya jawota jikinshi snn ya sata a inuwa face meenal talba So how is this day even possible.?? Kenan Ashe wanda ya baka ruwa kasha wata rana zai iya baka guba kasha???
A rikice Ta shiga girgixa kanta tana cewa wayyo Allah na, Na shiga uku jasmine...na shiga uku.... na shiga uku da rayuwata i just cant belive this is happening to me..
A birkice Jasmine tace mutuwa meenal din tayi kome??
Batare da ta amsata acikin hayyacinta ba, frustration yasaka ta fara fiddaa maganan cikin ihu da zafin rai tana cewa
"jasmine Am going crazy,.inason in tuna meye nakeyi marar kyau, menake ma mutane marar kyau, am i this very very bad..? ...Am i dis sooo sooo unfortunate.
..how comes duk wani wanda nayi tarayya dashi sai yaci amanata,..sai sun zalunceni, sai sun neme suyi shrinking dina su kuntatamin sun cusamin baqin ciki, What have i ever done in this life to desrve dis kind of pain?? Dan Allah menayi? menayi?...menayi....menayi jasmine? Ta karashe cikin ragwabbyar kuka.
Hawayen jasmine ne suka sauko kasa ta rikota jikinta tana kkrin rungumeta seidei a lkcin
Wani irin Juyawa kan halisan yake tanajin rayuwar kwata kwata ya fice mata akanta sosai.
Kuka kawai takey muraran Muryanta harna sarkafewa cikin kukan mai tafe da karayar zuciya mai tsanani ahnkli take cewa jasmine ban taba cutar da kowa ba,.All i ever want is to survive.."i tried my best.,i fell and rise,i feel again and rise again..how many more trial is it bayan ban taɓa shiga hakkin kowa ba..
Jasmine ta kasa cewa komi hawayenta nata sauka tsabar tausayin da halisan tabata jikinta sosai yay sanyi yana rawa dakansa shikadai dan ko amakance kake zakasan cewa halisa is seriously hurting and in pain..koma me aka mata ynxu toh yaci mata ranta bana wasa ba, dan kamar Ba a cikin hayyacinta take maganan ba.
dada rikota jasmine tay dan turirin zafin dake huruwa ajikinta kadai ya isa ya baka tausayi, cewa take.. "My only crime was coming to do this world, and my daddy died, my mummy also died, and my uncle raped and hate me, The man i soo much love ditched me on our weding day..and ...and the only best friend i had is now stabbing me at my back.
Acikin tsananin rudewar tunani jasmine ta dada rungumota tanacewa Halisa ban fahimceki ba pls what are u talking about..talk to me halisa...
wani irin Rungumar junansu sukay a ragwabe cikin tsumayi sunata kukan atare sai can snn halisan ta Riko hannun jasmine din tana kuka ahankli cikin nitsuwar da batasan ina ta samoshi ba tafara gaya mata Abubuwan da meenal ta faɗawa hajya nadiya akanta..
Yadda take maida maganan zaka san Har ga Allah sam bata wani damu dan meenal ta hana yiwar auren ta da zach ba, iya abunda yay mata ciwo ya kuma sakata acikin rauni shine data san asalin Dalilin dayasaka meenal din tayi mata haka..
Ji take aranta a yadda ta dauke meenal tamkar jininta koda zata rabata da soyayyar zach bai kamata ya zamo akan dalilin mugunta,kyashi da hassada ba. Dan babu wanda zai maka wayann abu ukun face babban MAQIYINKA.