Sashe 98
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan tafiyar anti Yagana Ummansu Hadiza ta zo mini a ki'dime tana kuka sosai duk ta figale ta lalace wai na taimaka na daukarwa Hadiza lauya domin kuwa a cikin lauyoyin gwamnati an rasa wanda zai kar'bi case din ganin haka ya sanya kowa yake tunanin zama na gaba Hadiza za ta san matsayinta.
Na rasa yadda zan yi da ita domin dai Ina ji Ina gani ba zan daurewa karya gindi ba.
Hadiza ta fad'a da bakinta tana da hannu dumu-dumu shedu sun shaida to me zai sanya haka kawai na d'aukar mata lauya saboda son zuciya.
Kuka take yi sosai tana gaya mini halin da Alhajiji yake ciki shi ma yana can hannun 'yansanda a jos suna azabtar dashi mahafinsa da 'yan uwansa da suka uba daya sun ce babu ruwansu ga Hadiza ma za a yanke mata d'aurin rai da rai."
Na rasa kalmar da zan yi amfani da ita wurin rarrashinta domin kuwa Allah ne kadai ya san irin rad'adin da take ji a cikin zuciyarta.
Ban yaudareta da zumar zan yi mata abinda take buk'ata ba.
Na dai rarrasheta da tausasan kalamai na kuma jadadda mata ce wa ta mikawa Allah lamarin sannan kuma ta tsananta da addu'a Ubangiji zai kawo mata d'auki.
Da zata tafi na bata dubu talatin na ce kuma Ayuba ya kaita har gida don abincin ma dana sanya a kawo mata bata ci ba sai juye mata na yi a leda ta tafi dashi.
Yau wata biyu kenan da tafiyarsa wanda ya yi daidai da abinda ya faru da farko da na ce ba zan kara kiran shi ba amma yau tunda garin Allah ya waye na tashi da wata irin kewa da sha'awa.
Na zauna ina tunanin abinda ya janyo mini shiga yanayin tunda na farko ni ina gujewa sha da cin duk abinda zai daga mini hankalina babu namiji a kusa da ni.
Amma yau din nan na wayi gari da tsananin kewa kuma tasa da son jin wani abu daga gare shi.
Duka na bi layinkansa ina busy har yanzu bai cire ni ba, na duba shi a ta whasap na ga ya sauka tun kwanaki uku da suka wuce.
Sallama na yi masa cikakkiya da addu'ar Allah Ya sa ya amsa mini a duk lokacin da ya bud'e ya ga sa'kona.
Na kasance koyaushe cikin duba shi ta whasap din tsayin kwanaki tara da tura sa'kona bai hau ba sai yau.
Na ga alamun ya duba sallamata amma kuma bai ce komai b
a ya ma sauka.
Sai na sake tura masa wata sallamar again ina ta addu'a Allah Ya sa ya magantu.
Bai duba ba sai da gari ya waye tukkuna nan ma dai bai amsa mini ba.
A takaice dai sai da na yi masa sallama sama da biyar ya bud'e ya ga ni amma ko d'aya bai amsa ba.
Raina ya 'baci ainun. wannan mummunan dabi'arsa tasa ta gaba tana mugun b'ata mini rai.
Kuma na fahimci yana da rike abu a zuciyarsa ba kasafai ake bashi ha'kuri ya ha'kura a lokaci daya ba.
Sai kawai na share shi gabad'aya ni ma na fita daga sabgarsa duk kuwa da cewa tunani da kewarsa na d'an damuna amma dai Ina yun'kurin dannewa domin tsira da sauran mutuncin da ya rage mini......
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.
Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*64*
Wannan kukan da nake yi ya zama me mini dole ne na yi shi domin yinsa kad'ai zai sanya mini jin sasaauci a zuciyata.
Amma kuma tilas ne fa na yi wani abu akan wannan lamarin namu domin sanin matsayin da nake a zamantakewarmu.
Haka dai na yi hakuri na danni zuciyata da 'karfin addu'ar da na dimanta na d'an ji sa'ida a cikin raina, amma dai duk da haka idan lamarin ya fado mini a raina na kan shiga wani yanayi mara dad'i.
Na cigaba da kasancewa cikin tunani da nazarin yadda zan b'ullowa alm'arin.
Kai tsaye shawarar da na yanke a raina itace zan nufi maiduguri gidan Baban Saude na san shi kad'ai ne zai dube ni ya kuma fahimci halin da nake ciki.
Nasan kuma zai ri'ke ni kamar 'yar cikinsa a wannan karon ba zan ce zan yi zaman kaina ba balle a canza mini manufa a iya tunanin da na yi shine gidan Baban Sauden dai shine marufar asirina babu wanda zai zarge ni da wata niyya na ke ko'karin kashe auran.
Ba zan gayawa anti Yagana komai ba itama sai dai kawai ta ji labarin ina garin.
Kuma na tabbatar da cewa babu wanda zai zo ya ce zai tursasa ni akan abinda ba na so muddin na ci sa'a Baban Saude ya kar'bi kukana ina da ya'kinin zai iya yin gaba da gaba da Alhaji Tajon sai dai duk abinda zai faru ya faru.
Ina ta shirye-shiryen tafiya ban gayawa kowa ba shawarar da na yanke shine Yusura za ta koma hannun mamanta itama baba Tabawa zan sallameta da alheri mai yawa, masu gadin gidan da Ayuba dama ba ni na ajiyesu ba.
Ina shakkar Babanmu ya samu labari abinda na tabbatar da cewa ranshi zai b'aci matu'ka da gaske.
Hakan ba zai sanya ni na janye ba domin kuwa Babanmu zuciyarsa ba irin ta kowa ba ce ba zai iya ta'buka komai ba ko da kuwa an zube magana an tabbatar da cewa ni ma ina da gaskiya ta wani gefan ana cutar da ni.
Sati uku da d'aurin auransa inda wa'adin rantsuwar da na yi akan rashin zuwansa ya kusa cika saura sati daya kenan wattanin bakwai da barinsa garin.
Hajiya Saratu ta kira ni a waya tana gaya mini Hajja babu lafiya har sun je da ita Egypt sun yi sati daya sun dawo gida amma jikin da sau'ki yanzu.
Na ce mata wallahi ban sani ba da tun wuri na zo na dubata.
Mamaki ta dinga yi wai saboda na ce mata ban sani ba, ganin kamar tana so ta fahimci wani abu ya sanya na yi mata sallama tare da bata tabbacin in sha Allahu Ayuba zai kawo ni gobe na dubata.
Kwana biyu a tsakani Ayuba ya kai ni gidan Hajja na dubata jiki da sauki alhamdulillahi ta warware don tana zaune ma ana ta hira, ni ma na saki jikina sosai domin ko da wasa ban nuna akwai wata matsala ba.
Cikin hirar da muke yi ne na d'an fahimci wani abu ashe maigidan ya zo garin har ya yi kwanaki ya koma a cikin tsakankanin wannan lokacin bayan sun dawo daga Egypt .
Shiru na yi da suna maganarsa ban iya cewa komai ba domin kuwa ni ban san ma ya zo har ya tafi ba, amma can 'kasan zuciyata abin ya tsorata ni sosai ya kuma sanya mini shakku anya maganar Sahura bata tabbata ba kuwa ko dai da gaske ne matar nan Maryam da ya aura tana asiri tunda mijinta har ya mutu da ita kadai ya rayu.
Wannan littafin na kudi ne Hajiya kada ki karanta mini ba tare da kin biya ni hakkina ba
Tunanina ne ya katse a lokacin da na ji Hajja tana maganar ai ya je can bauchi wurin Hauwa wadda take daf da haihuwa ko yau ko gobe domin kuwa sun yi waya da inna Uwani ta ce mata kwanansa biyu a can kafin ya tafi.
Jikina ya 'kara yin sanyi kwarai da aniya tabbas mutumin nan ya sake ni furta mini ne kawai bai yi ba saboda mugunta ya jingine ni a gefe d'aya.
Ina jin su suna ta hirar abinda ya shafe su, idan ta had'o da ni na sanya musu baki amma kuma zuciyata cike take da mamaki lamarin to sunce ya zo ya kwana amma me yasa basu fahimci cewar ba ma tare ba.
Idan har ya zo din ai a gidana ya kamata ya sauka bayan ya duba mahaifiyartasa.
Wani sashe na zuciyata ya ce mini tunda ki ka ga basu fahimci komai ba to wata'kila bai gaya musu wata matsala ba kuma ai yana da gidajen a garin da guesthouse bai zama lallai ya kwana a gidanki ba, idan ya yi musu sallama da zummar tafiya wurinki ai ba zasu fahimci komai ba."
Wannan hasashen na zuciyata shi ya zauna daram a k'wa'kwalwata.
Wato abinda ya yi kenan har ya yi kwanakinsa anan din ya tafi bauci wurin matarsa ba su gane komai ba.
Ganin haka ya sanya ni ma na cigaba da nuna fara'a da annashuwata ban yarda yanayina yayi sauyarwar da za su gane akwai matsala ba.
Da suna hirar Hajiya Maryam amaryarsa ni ma na sanya bakina Ina biye musu domin kuwa ga dukkanin alamu ta samu karbuwa a wurin Hajja tana sonta don sai fad'in alherinta take yi.
Tabbas matar ta san takan zama tare da duniyanci domin kuwa koda bata asiri zai wahala duk wanda ya kusanceta ya ga laifinta domin ta iya mu'amula da kyautatawa.
Gashi dai 'kiri-'kiri sun mayar da ni sauna ita da shi sun kar'be mini yarona duk tsananin sha'kuwar da take tsakanina da Yusi idan mun had'u sai na zama bak'uwa a wurinsa.
Yadda ma za a yi ya dawo hannuna a yanzu shine abinda ya fi daga mini hankali da sanya mini fargaba domin kuwa yadda ya d'aukaki mutumin nan kamar shine wanda ya haife shi.
Haka zalika ma ta b'angaransa shi Yallabai din ya sanya yaron a cikin ransa wanda yake nuna kamar ya ma fi ni iko da shi.
Yini na yi sai yamma na yi shirin tafiya Allah sarki Hajja ta had'a mini Turaruka masu tsada da k'amshi na jiki da kuma na wuta dana tsinke.
Zuciyata ta tsinke k'warai da gaske domin kuwa na tabbatar da cewa ta ji labarin bada'kalar da take faruwa hankalinta zai tashi wanda hakan ka iya yin barazana da lafiyarta.