← Book details Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 276

Sashe 23

Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Juyowar da zai yi kawai sai ya sanya hannuwansa duk biyun ya ratsa kwankwasona ya janyo ni da k'arfi ya d'ora kansa a cinyata.

Cikin faduwar gaba na fara ko'karin yakice jikina amma ban iya ba saboda ya rike ni da kyau.

Gabad'aya na diririce shi kuma yana ta naninkata da kyar na iya fad'in." Don Allah ka cika ni."
Girgiza kansa ya yi yana wani irin nishi kamar wanda mugun zazzafi ya kamashi.

Na rasa yadda zan yi kawai sai hawaye suka balle mi
ni, ban san me mutumin nan yake nema da ni ba.

Ya dago kansa yana kallon yadda hawaye ke zuba a kumatuna.

A sanyaye ya furta." Me na yi miki?"
Na shaki hanci cikin kukan na ce." Ka rirrike ni ka sake ni, ai tausa kawai kace na yi maka."
Ya yi wani murmushi mai sauti Ido a lumshe ya ce." Ke fa ba yarinya ba ce Amina, zuwa yanzu ya ci ace kin gane ina bukatarki, amma daga an tabaki sai kuka bayan na fahimci kema kina da buk'atata."
"A a wallahi ni kam ba na da wata buk'ata." Na fad'a ina dan ture kansa da ya d'ora a saman kirjina.

Na ji maganarsa a sakarce yana cewa." Ni kam yau sai na kawar da damuwar nan Amina, na kwadaita dake sosai." Ya sake matse ni gam yana shafa bayana.

A tsorace na ce." To ai ba a auna ni ba."
"Na fasa na yadda dake na fasa turo kowa ya auna ki." Yafad'a yayin da yake ta yun'kurin kwantar da ni ya hau bisa jikina.

Tsoro ya gama mamayeni ganin da gaske yake yi sai kawai na bud'e baki kamar 'kan'kanuwar yarinya na fara rere kuka ina buga kafafuna a gadon.

Hakan ya kara kidima shi fadi yake yi.

"Ni ne d'an koyo Amina, za ki taimaka mini ko?

Ai ni ne ma zan koka don Allah ki d'ora ni a hanya." yana magana yana kwabe mini kaya yana kuma ta'ba wasu wuraran da suka yi masa a jikina.

Kada ku ga lefina tunda fatar jikinmu ta riga ta hadu wuri d'aya notikan kaina suka kwance.

Wata masifaffiyar sha'awa ta tunkaro ni gadan-gadan.

Sai na kasa katabus domin alwashin da na yi wurin hana shi kusantata a take ya rushe dalilin kalar soyayyar da ya fara gwada mini da kalamai da wani irin rarrashi na ban mamaki.

Yana gaya mini shi dan koyo ne na taimaka mashi amma yanayin yadda yake sarrafa ni, shi ya tabbatar mini da cewa wayayyan mutum ne, kuma ma'abocin soyayya.

A yadda yake fadi bai ta'ba sanin mace ba ya yi irin hakan ina ga ni din da na san yadda abin yake.

Kasa control din kaina na yi, gabad'aya na ki'dime domin tunda uwata ta haife ni na yi aure biyun nam cikin Ya Aminu da Alhaji Muntari babu wanda ya ta'ba gwada mini fitinanniyar soyayya a shimfida irin yadda dattijon nan yake yi mini.

Sai na ri'ke shi hannu bibbiyu domin na riga na fahimci cewa da taimakona a wannan ga'bar zamu jiyar da kanmu dadi mara misaltuwa.

Yana yin kalar nasa sambatun ina yin kalar nawa har Allah Ya sa muka samu gamsuwa nutsuwar da ta yi kaura daga gangar jikinmu ta dawo.

Sai kuma kunya ta rufe ni, na kasa had'a Ido dashi yayin da shi kuma yake ta kallona yana murmushi da furta alhmdullhi alhmdullhi alhamdulillahi.

Farincikinsa da murmushin da yake fuskarsa shi zai nuna maka cewa ya samu irin gamsuwar da yake muradi.

Ni kam hakan ya faranta mini raina mutuka da gaske.

Yadda yake nuna murnarsa kamar wanda ya 'bare sabuwar budurwa a leda.

Sai ya ba ni tausayi don ganin bai nuna takaici ko tsana ba a lokacin da yake auratayya da ni, nunawa yake har zuciyarsa ya cikin nishadi.

Hakan ya kara tabbatar mini da cewa da gaske yake bai san buduruci ba, domin kuwa da ya san shi ko yaya ne zai nuna kishinsa a zahiri.

Ya karbe ni a yadda nake kuma yana godiya ga Allah.

Sai kawai k'walla ta ciko idona sonsa da tausayinsa suka dirar mini a zuciya.

Na sa hannu na goge hawayen da ya gangaro a kumatuna Ina sake tuna irin addu'ar da nasha a wurinsa a d'an takin lokacin da ya wuce sai kace shi kadai abin ya amfana, duk ya ki'dime wanda ni kaina na shiga sau'kin kasancewa tare dashi kuma na samu gamsuwa sosai.

Haduwarmu a yanzu na tabbatarwa da kaina cewa na hadu da gwarzon namiji ma'abocin soyayya da son hutawa.

Zan yi kokarin ganin na yi masa biyayya a zamantakewar auran da zan yi a gidansa kuma zan zauna dashi domin Allah da manzonsa......

Hum ko zaman zai yi dadi a tsakaninsu ohi!

Ga sh dai sun zama abu daya kuma sun gamsu da junansu.

Zama zai mik'a ko ya zata kaya
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.

Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.

'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.

A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.

Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.

To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.

Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.

Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.

Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.

To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.

Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.

Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.

In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.

Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.

Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.

Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.

Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.

Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.

Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
*13*
Cikin d'an 'karamin lokaci muka yi wata irin sha'kuwa ta ban mamaki muka 'kulle sosai muka zama da tib da taya, idan ka ga yadda muke shan soyayya sai ka rantse da Allah cewa auran soyayya muke yi dama tunfil'azal muna k'aunar junanmu.

Wasu lukutan idan na zauna sai na yi ta mamakin kaina ganin yadda cikin kankanin lokaci mutumin nan ya saye mini zuciya domin ni kadai na san abinda nake ji a kasan zuciyata game dashi.

Na mamaki na kuma yi wa kaina dariya.

Shi kansa Yusi sai ya k'ara kasancewa cikin farinciki mai tsanani wato ko a da can yanayin zaman da muke yi yana damunsa dan dai yaro ne bashi da yadda zai yi.

Maganar wani gwaji ai tuni ta rushe bai kara tayar da ita ba, kuma duk dare sai mun yi auratayya abin ya zame mana jiki ma, idan yana gida mun dinga rungume juna kenan wasu lukutan har da rana ba ma iya ha'kura sai mun yi, idan dare ma ya yi mu sake yi.

Ni dashi ba yara ba ne, yana akan matakin bukatuwa ni ma ina kan buk'atata shiyasa idan zai neme ni sau nawa ba na gajiya abin har mamaki yake ba ni.

Kusan sati uku da shiryawarmu jikina ya sake curewa kibar dai tana sake nunkuwa sai na ta'allaka abin da kwanciyar hankali da kuma abinda yake zuba mini.

Abin ya dinga damuna domin jikina mugun nauyi yake yi mini ga wuyana yana nokewa, yadda na lura shi kuma jikin nawa a hakan bashi sha'awa yake yi, idan muna sex ma ya dinga luguigiutawa kenan.

Ganin yadda na daga hankalina da hakan sai ya fara rarrashina yana cewa shi ai na fi burge shi a hakan.

Ni kuwa na ce ban yarda ba bayan tuntuni ya nuna za'binsa ya fi son siririyar mace, ai don dole nasa shi ya d'auke hotonsa da Samira ya bud'e dorowa ya ajiye shi domin kullum sai na yi masa complain akan hakan, ina kasa boye kishina akansa a wasu lukutan ma idan yana waya da ma'aikatansa mata kasa jurewa nake yi har sai na tanka, idan ya yi mini shiru sai na yi ta takalarsa da fad'a baya biye mini.

Ba don ransa ya so ba ya amince mini hawa gym d'insa don shi a son ransa na zauna na lukuce domin ya ji dadin mutsukar naman jikina.

KANO
"To Hadiza ya za mu yi ne? tuntuni na gane yawon malamai ba zai amfane mu da komai ba.
Chapter 23 · 0% Book details