Sashe 69
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Muka yi cirko-cirko muna duban junanku kamar shekararrun zakarun da suke matsananciyar gaba da junansu."
"Ba za ki girmama ni kamar yadda Annabi ya fad'a ba kenan."
Ya fadi hakan kafatanin hankalinsa a kaina.
Na ce." Ai ba ka kira ni ka sanar da ni zuwanka ba ballantana na baka masauki."
"To ke din a karkashin wa ki ke, ko ni kin gaya mini za ki zo nan?"
Shiru na yi ban tanka masa ba sai ya tunkaro wurin da nake tsaye ban ja da baya ba amma Ina cikin matsananciyar fargaba.
Gabad'aya ya danne ni da kirjinsa har sai da na fadi a kasan wajan.
Ya fara fadin." Mu yi kokawa idan kin isa." Na yi shiru dai ina kallonsa gabana na cigaba da fad'uwa.
Ganin ban biye masa ba sai ya tsuguna
yana fad'in." Ki ba ni abinda zan sakaye jikina na cire wannan jikakkun idan na kwanta ciwo kuma ke ce sanadi domin zan iya rantse miki na fi karfin shekara talatin rabon da ruwan sama ya dake ni."
Muryata na d'an rawa na ce." Wannan kuma abinda ya shafeka ne.
Sai ya tsirawa fuskata ido yana kallo, na kawar da kaina domin yanayin kallon da yake yi mini ya fara sa'bata.
Yun'kurin tashi na fara yi ya mayar da ni ya zaunar ." Ban zo gidanki domin ki wulakanta ni ba da zummar sasanci na zo, na yarda na yi lefi ki yi hakuri."
Har cikin zuciyata na ji dad'in karayarsa wanda da wahala a irin wannan zamani namiji karabiti ya yi wa mace lefi ya bata ha'kuri ballantana irin nawa mijin.
mma ban nuna masa hucewata ba, na sake daure fuska tamau na furta." Amma kasan abinda ka ke yi mini kuskure ne?"
"Na sani, dalilin da ya sanya ma kenan na ji zan iya jure duk wani cin kashi da za ki yi mini, kuma ba na so kowa ya ji na sake ki, mussaman Hajja."
"Ai na gaya maka tun farko yadda ita ta kulla auran yana da kyau da ta san abinda yake faruwa, ni a wurina babu lefi don ta ji cewa igiya daya ta samu tangard'a."
"Ban amince ba, ba zai yiwu hakurin dana baki ya tafi a banza ba, na gaya mini wannan lamari ya zama sirri a tsakaninmu na yi miki alkawarin in sha Allahu hakan ba zata sake faruwa ba."
Na yi shiru ban ce komai ba.
Sai ya riko hannuna a hankali." Kin yi alkawari ko?"
Kai na girgiza na ce." Ni fa mutum ce mai zuciya ya ba zan ji zafi da takaici ba a duk lokacin da wanda nake aure ya gaza fahimtata.
Saboda kawai bai samu budurcina ba, ya aureni ina sana'a domin rufawa kaina asiri sai kawai saboda son zuciya da rashin adalci ya dinga yi mini mummunan kazafi."
D'akin ne ya yi shiru tun bayan ajiye maganata bai ce komai ba sai karar saukar ruwan sama da ake ta shekawa.
Na dube shi a hankali sai na ga yana rawar d'ari alamun sanyi.
Muka had'a ido.
Ya ce." Ki ba ni abu na gaya miki ko so ki ke yi na cire na yi tsirara ne sanyi ya dame ni."
Na tashi na zuga akwati na d'auko masa zani da wata irigar irin ta jikina na mik'a masa ya tashi ya fara kicikicin cire kayan da suke jikinsa har yanzu rawar sanyin yake yi.
Ya miko mini zanina yana fad'in." Ban san yadda zan yi na d'aura wannan ba, kar'bi abinki wannan ma ta isa.
Na kar'ba ina me saurin dauke kaina gabana na bugawa ganin yadda girmansa ya fito sosai domin bai kare jikinsa ba ya cire wandonsa akan idonsa sai na kauce daga wajan da sauri na matsa can gefe tare da sunkuyar da kaina k'asa fargabar wani abu na fara yi.
Ya juyo yana kallona na dai sake kawar da kaina a karo na biyu rigar ta kwanta ajikinsa tunda me hade da cotton da robo ce har ilayau girman nasa yana nan a tsaye na san kuwa da wahala idan ba mu yi rigima ba.
Kulle kofar d'akin kararaf alamun zura sakata shi ya dawo da ni hayyacina ya rufe ya nufo ni a hankali cikin karamin sauti ya ce." Rigar ta yi mini kyau ko?"
Kawai na saki baki ina kallonsa, nasan ba shi da alkunya da kawaici a wannan fagen kunya kuwa gaba ya bata ba baya ba, zai iya cewa zai neme ni ga yarinyar mutane akwance a rumfa, bayan haka kuma zahirin gaskiya ni da shi din muna ficewa ne daga hayyacinmu idan muna wannan lamari ihu da nishi da surutai samfur-samfur ba irin wanda ba ma yi.
Wata wawar runguma ya yi mini wadda ban yi tsammaninta ba a lokacin da ya k'araso wajan da nake tsaye.
Gabad'aya muka fad'i a wurin domin kafafuna sun yi sanyi kuma ban tsammaci hakan ba.
Sosai ya makale ni a jikinsa yana fitar da wani irin numfashi tare da sansanar sassasan jikina.
Ban yarda na kar'bi lamarin ba domin yin hakan a wurina kamar abin kunya ne, na farko har yanzu zuciyata ba ta gama aminta da nadamarsa ba, na biyu kuma ba zan ta'ba yarda wata mu'amula ta shiga tsakaninmu ba yarinyar mutane tana kwance a falo na tabbatar da cewa abinda za mu yi ni dashi sai ya tasheta har ta fahimci wani abu.
Wata'kila ya yi amfani da wannan damar ne domin a ganinsa zan janye abinda na kudira domin sanin wacece ni ta wannan fanin babu kara balle kawaici ni dashi din duk kanwar ja ce ballantana yanzu da muke cike da tsananin buk'atar juna ko bai fad'a ba nasan hakurinsa ne ya kare shiyasa ya canza wata dubarar.
Na tattara dukkanin karfina na 'ban'bare shi daga jikina, domin d'umin jikinsa da yadda yake ta 'bari bai dame ni ba don ban kawo cewa zazzabi ne ya kama shi ba.
Na tashi tsaye ina numfashi gabana na cigaba da buguwa domin ban san kuma abinda zai sake biyo baya ba tunda na fi kowa sanin halinsa.
Ganin ya silale ya kwanta a kasan kafet din ya yi male-male kamar matacce daga wajan da nake tsaye ina jin sautin nishinsa sai jikina ya dan yi sanyi fargaba ta dirar mini dama ya gaya mini ciwo zai iya kama shi dalilin dukan ruwan da ya jima jikinsa bai kar'ba ba.
Na dan matsa kusa dashi a hankali na ce." Tunda ruwan ya tsagaita kuma sha biyu ba ta cika ba ni dai ka tashi ka tafi."
Idonsa da suke lumshe ya bude ya dubeni a hankali ya furta." Ba ki da imani Amina, ban yi tunanin kiyayyar da ki ke yi mini takai haka ba na gode."
Littafin gudun aure na kudi ne, kada ki karanta ba tare da kin biya ni hakkina b.
Ya mayar da idonsa ya rufe yana sake janyo numfashi sama-sama.
Har yanzu bai fara ba ni tausayi ba don sai nake ganin kamar karya yake yi don ya samu kaina ne.
Na dan sunkuya kusa da kansa nasa hannuna a wuyansa sai na ji mugun zafi na cire da sauri na dora a saman kansa nan ma ya d'auki zafi kwarai da gaske.
Daga nan na gazgata cewa ba karya yake yi ba.
Na dube shi a kwance sanye da rigata kamar wani mara galihu, kamar ba wannan attajiri mutumin nan da duniya take yayin sa ba, kamar ba wannan dattijon mutumin nan da daruruwan jama'a ke ci da aha a karkashinsa ba, kamar ba shine wanda jami'an tsaro ke risina masa ba suke kuma tsaron lafiyarsa.
Yau gashi a karamin gida takurarre kwance a kasan kafet a d'akin da babu fanka.
Sai na fara dawowa nutsuwata domin zuciyata ta fara yi mini munana tunani akansa wai idan ya mutu daga ni sai a shi a cikin irin wannan yanayin wace amsa zan bawa jama'a da manema labarai.
Na sake rud'ewa a lokacin da na ga yana kokawa da sauro don sai cizonsa suke yi yana bugewa da hannunsa.
Da sauri na riko kansa na dora a cinyata na furta." Sannu ka ga zazzabi ne ya rufe ka, dan tashi na gyara maka katifar sai ka kwanta ka ji."
Ya dan motsa kad'an kafin a hankali ya ce." Ba na so, ai ina ganin lokacin da ki ka tayar da katifar saboda kada na kwanta, na gaya mini ai ni nasan dole sai na yi mura da ciwon kai."
Murya na rawa na ce." To ai ba ni nace ka zo ba balle kace na kira ka ruwan sama ya doke ka asalima ban san za ka zo ba, kuma da ka ga hadari ai sai ka ha'kura."
Shiru ya yi bai ce mini komai ba sai jan hanci yake yi alamun ya toshe!
Na buga na raya ya tashi na kwantar da katifar ya ki tashi.
Gashi sauro sai cizonmu yake yi ni da shi dukda akwai haske a d'akin amma bai hana sauron tasiri ba ga sanyi irin na ruwan da aka shara yana ta surarowa.
Na ji hawaye na nema ya k'wace mini domin hankali ya kara tashi a lokacin da na ga jikin nasa baya sau'ki sai gaba yake yi.
Ya tattare waje daya yana ta rawar jiki.
Na fara kuka cikin damuwa da zullumi na cigaba da rarrashin ya tashi na shimfida katifar ina da zannuwa a cikin akwatina na lullube shi.
Ya ce ba zai tashi ba ai da farko ya nemi na bashi zanin na'ki na bashi."
Na sauke kansa dake cinyata da sauri na bude akwati na d'auko zannuwana biyu na zo na rufa masa.
Domin na tabbatar da cewa bayan ciwon kan da mura da yake yi a yanzu zai iya wayar gari da zazzabin cizon sauro mai tsanani tunda bai saba ba.
Da kaina na dinga buge masa sauron da tafin hannuna wanda duk yasha jininsa.
Ni ban damu ma da wanda yake cizona ba.