← Book details Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 276

Sashe 25

Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Na zauna a gefansa a nutse nasa a hannuna kan saisayayyar sumarsa wadda tsalli tsallin furfura ta fara bayyana ina shafawa a hankali murya can kasa na ce." Baba ka tashi rana ta yi....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE.*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.

Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.

'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.

A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.

Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.

To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.

Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.

Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.

Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.

To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.

Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.

Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.

In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.

Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.

Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.

Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.

Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.

Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.

Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
*14*
Ya bud'e idonsa a hankali yana dubana.

Na cigaba da shafa kan nasa ina kallon cikin idonsa na sake cewa." Karfe daya saura yanzu za a yi kiran sallar azuhr"
Hannuna ya rike ya had'a yatsunmu wuri d'aya bakinsa yana motsi na gane addu'a yake yi kafin a hankali ya tashi zaune yana fuskantata ya ce." Bacci na ke yi mai dadi da mafarkinki"
Ina murmushi na ce." Haba, ai gani a tare da kai?"
Ya d'aga mini girarsa." Wallahi na yi mafarki kin haihu."
Na zuba masa ido da murmushi a fuskata na ce." To me na haifa?"
Ya gyada kansa." Wannan kuma Allah bai nuna mini ba, ni dai kawai naga kin haihu hannunki ri'ke da jariri a cikin towol."
Na girgiza kaina ina raya abubuwa da yawa a cikin zuciyata.

Ni kaina Ina so na haihu dashi ba na k'yamar hakan kamar Alhaji Muntari.

Kuma ba ina so na haihu da Alhaji Tajo don dukiya ba, a a sai don bashi farincikin da yake muradi a koyaushe..

Na dube shi a hankali na ce." Baba ko dai don kasa hakan a cikin ranka ne shiyasa kake mafarki."
Ya girgiza kansa yana cewa." Ko kad'an, ai tunda na aure ki ban ta'ba mafarkin kin haihu ba sai yau, wata'kila Allah ne ya amshi adduata."
Shiru kawai na yi Ina kallonsa fuskata ba ta canza daga yanayin da take ba.

A tsanake na furta." Ni ma zan so
hakan Baba."
Ya yun'kura ya sauka daga gadon ya nufi bandaki yana fad'in." Allah zai cika mana burinmu amma dai zan kara zage damtsena."
Dariya ta kwace mini na bishi da kallo yana ko'karin bude bandakin ya juyo yana dubana ya ce." Kina yi wa dattijo dariya ko Amina."
Na ce." Wane irin damtse zaka sake zagewa Baba kana fa kokari kawai dai Allah ne bai kawo ba."
Ya ce." Zan dai zage na gaya miki."
Na ce." To shikkenan." Ya bude bandakin ya shiga, ni kuma na tashi na gyara shimfidar gadon tun bayan shiryawarmu ban sake bari wani ya gyara masa d'aki ba.

Na d'ibi wayoyinsa na dora kan dorowa sannan nasa freshnar.

Na zauna har ya fito daga toilet din yana tsane jikinsa yake fad'in." Kin ga na tashi da wata irin yunwa Amina, ko yau daya zaki tuka mini towon dawa, na ci girkin amarya."
Na ce." Me zai hana sai na shiga kicin yanzu, daga yau ma zan dinga yi maka girka.

Ya furta." Da kuwa na ji dad'i."
Littafin gudun aure ne na kudi ne Hajiya kada ki karanta mini littafi ba tare da kin biya ni hakkina ba.

Na tashi a hankali na isa inda yake ya na ta shafa mai a sannan jikinsa na lakaci wani a hannuna ina fad'in." Bari na shafa maka a bayanka."
Shiru ya yi bai ce mini komai ba har na fara shafa masa man yana ta kallona ta madubi sai na ga ya dan rintse idonsa ya bud'e ya dube ni ta mudubin muka had'a Ido, sai ya daga mini gira yana fad'in." Alwalata zata karye Amina bar shafa man nan.

Yanzu idan na ce zan take ki zan yi asarar jam'i a massalaci, amma idan na dawo za mu had'u."
Da sauri na cire hannuna daga wuyansa na ja da baya ina cewa." Ai ban san kana d'aure da alwala ba."
Ya ce." Ba za ki sani ba dama tunda ban gaya miki ba."
"Hakane bari na shiga kicin din Baba." Yana ko'karin fito da jallabiya daga ma'adanar kayansa ya ce." To Allah Ya yi miki albarka."
Na amsa da "Amin." Sannan na bud'e d'akin na fita cikin nutsuwa.

Da yake duk wani nau'in abin buk'ata akwai ban sha wahala ba wurin sarrafa masa abinda ya bukata.

Na kammala komai tsaf na shirya a babban tire na d'auka na fita daga kicin zuwa lokacin na san ya dawo daga massalacin. hakane kuwa yana saman sofa yana duba laptop wadda take kan cinyarsa.

Na dora tire din abincin a tebur din da yake gabansa.

Ya dube ni da murmushi a fuskarsa ya furta." Sannu.'' Na amsa cikin kulawa kafin na nemi wuri na zauna ina kallonsa ya a rufe Laptop din yana tattare hannun rigarsa yana cewa." Yau zan ci girkin amarya.

Na yi murmushi a nutse na fara had'a masa. yana cewa." Tun kafin ma na ci miyau na ya tsinke, na kwana biyu ban ga irin wannan towon dawar ba."
Na ce ." Idan ma kana so sai na baka a baki."
Ya dube ni yana dariya ya ce." Da na ji dad'i kuwa.

Ban ce komai ba da na gama hada abincin na zauna daf da shi da flat din a hannuna na gutsuro tuwon tare da dangwalo miyar na ce." To bude bakinka."
Da sauri kuwa ya bude bakin na ce." Yi bisimillah." Ya yi da sauri yana yi mini wani irin kallo sai murmushi yake yi.

Nasa masa towon a baki ya fara taunawa idonsa gabad'aya a kaina.

Ya ce." Yau kin yi mini kyau fa my wife."
Na ce." Ni ma haka my love dina."
Yanayin yadda nake tarairayarsa yana mutukar kidima shi don a daddafe ya gama cin towon sai kai hannunsa yake jikina wai dole sai ya cire aftar dress din dana dora a kan kananun kayan.

Idonsa kacokan akan kirjina.

Ni kaina na san breast dina na bashi sha'awa don har sai da ya gaza yin shiru wataran yake cewa da ni kamar ban ta'ba shayarwa ba.

Bashi da rufi ko kad'an, ko a wurin sex ne baya k'wange kuma baya yin shiru yana nuna nishad'insa sosai.

Ni kam bai bari ma nasa komai a cikina ba ya kidi'ma ni da salonsa ban a iya turjiya ko jayayya don har ga Allah ni ma ina zumud'in kasancewarmu koda za mu yini zurr!

Bayan sati Hamusu ya kira ni yake gaya mini lokacin ziyararsu Kamalu ya yi, na ce ai kam wannan karon da ni za a yi tafiya.

Koda na gayawa Yallabai din sai ya ce shima dashi za a je.

Na kasa boye murnata na rungume shi a kirjina kam ina sumbutarsa sai ya dora kansa a kirjina tare da matse ni a jikinsa sosai.

Alhamdulillahi dama komai ya yi farko yana da karshe, sannan babu abinda yafi karfin Allah.

Yanayin yadda muka samu Kamalu ya faranta mana rai sosai, yaro ya nutsu ya kara girma da hankali, farincikin hakan ya sanya hawaye zubo mini na rungume shi Ina kuka.

Shi kam banda murmushi babu abinda yake yi hankalinsa gabad'aya yana kan d'an'uwansa Yusi da shi ma murnarsa ta kasa buyuwa.

Har 'kasa ya durk'usa ya gaishe da kanin uban da kuma ogan tafiyar wanda shi ma ya dinga murmushi ya riko shi yana shafa kansa yana ta yi masa addu'a tamkar d'an cikinsa.

Sanin fuskarsa farin sani a duniya ya sanya tun daga bakin gate din jama'a ne har cikin makarantar malaman kuwa bakinsu ya kasa rufuwa.

Mun samu a k'alla awa daya da rabi a makarantar kafin mu yi Shirin tafiya.
Chapter 25 · 0% Book details