← Book details Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 147 OF 276

Sashe 147

Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Na jima ina nazarin abinda suka yi kafin na furta." Khalil ja su ku tafi wurin Mamanka ku gaisa."
Bai ce mini komai ba sai ya dubi Baban nasu da yake tsaye a jikin kofa shi bai shigo ba shi bai fita.

Ya d'aga masa kai alamar su je can wurin Hauwa.

Na sauke ajiyar zuciya cikin jin d'an sasaauci lallai ya fara sassautowa da d'aukar matakin gyara wata'kila daga haka a hankali yaranmu su dawo a hannunmu.

Da sauri kuwa yaron ya ja su suka fita cike da nishadin da suka shigo da shi.

Ya shigo dakin sosai ya tsaya a jikin mudubi kawai yana kallona Ganin haka ya sanya ni da sauri na tashi na bar wurin, bandaki na shiga duk kuwa da cewa ba ni da wani uzuri, kawai ba ni son kallonsa ne..

Ban fito ba sai da na d'auki kusan mintina sha biyar tukkuna na fito na samu d'akin babu kowa.

Tsaki na ja kawai na wuce na je na zauna zuciyata a cunkushe da tunani, ni kam idan ma shiri yake nema a yanzu ban shirya ba domin kuwa ina so na ji dalilinsa na d'auke mini kwanar aure ya kai wa wata, idan ita Hauwa yana ganin babu aure a tsakaninsu, ni ai ba zaman idda nake yi ba.

Duk fad'an da za mu yi ya dawo gida ya kwana idan girkina ne.

'Karyar neman tashin hankali yake yi, yanzu ya gama tasa rigimar ni kuma zan yi tawa akan abu biyu yawon kai ni 'kara da yake yi da kuma d'aukar mini kwanar aure, ko ba zai yi komai da ni ba, haka zalika ko ba zai kula ni ba ya shigo dai gidan ya kwana shine magana, ba za a ginu da wannan rainin hankalin ba.....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/4, 3:03 PM] Hauwa Galadima:
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.

Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.

To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.

Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.

Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.

Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.

To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.

Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.

Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.

In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.

Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.

Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.

Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.

Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.

Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.

Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
*1k akan telegram via 0542382124...

Binta Umar gtbank*
*V-VIP AREWAPEN*
*07084653262*
*100*
Ban yi tunanin zai sake shigowa ba da daddare
muna zaune a falo gabad'aya har da Hauwa wadda take ta fama garzar yalo da Masaudu ya sayo mata can cikin kasuwa.

Kamar koyaushe ya tsaya suna gaisawa da Baba Tabawa kafin ya haura samansa.

Hauwa ta tarkata shirginta ta nufi daki ba tare da ta cewa kowa komai ba.

Girgiza kaina kawai na yi saboda takaici wannan abin da suke yi ita da shi.

Ina zaune ban motsa ba Baba ta ce." Hajiya ko za a hadawa maigidan abinci ne?" Na ce." Ba na jin yana da buk'ata Baba daga gidan matarsa yake."
Ta yi shiru tana kallon wani waje kafin ta sake dubana tana fad'in." Ko za ki tambaye shi dai."
Na ce." Baba kyale shi don Allah, idan yana da bukata daya shigo zai yi miki magana tunda kun dan jima kuna magana kafin ya haura samansa, kin san ba shi da 'koron baki."
Ta jijjiga kanta ba ta sake cewa komai ba sai ta tsirawa tibi Ido nasan ba ta so hakan ba don babu yadda za ta yi ne.

Kashe wayata na yi don ba na so na ga kiransa.

Bai sake saukowa ba har muka tashi daga zaman falon baba Tabawa dai babu wani karsashi a tattare da ita muka yi sallama.

Sai da garin Allah ya waye tukkuna na kunna wayar haka na kwana babu sukuni.

Ina bandaki ina wanka na ji motsi ban kawo cewa zai biyo ni bandakin ba kawai sai ganinshi na yi ina tsaye tumbur da ni.

Hankalina ya tashi ainun wata kunya mashahuriya ta ritsa da ni.

Gani na dinga yi kamar ya keta mini alfarma nan da nan na ji idona ya fara kawo ruwa.

Duk da ruwan kumfar sabulun da ya yi wa jikina sansani hakan bai hana ni yin gaggawar raromo towel dina da yake sakale ba.

Na fara kici kicin daure jikina tsananin yadda hannuna yake rawa ya sanya towel din faduwa kasan wurin ruwan da yake zuba ta saman shayar da na kunna ya jike shi.

Raina ya b'aci mutuka haka na sunkuya na dau'ko towel ya yi jagab jikina babu kuzari na kashe shayar kafin na ya'ba towel din a jikina a hakan a jike.

Ya tsaya kusa da ni a nutse kawai ya zura mini idanuwansa .

Na daure na furta." Amma dai kasan haramun ne abinda ka aikata ko?"
Ya yi shiru bai tanka mini ba kawai dai ya zura mini idonsa kaf ilahirin jikina rawa yake.

Can kasa-kasa na yi tsaki tare da d'an janye jikina.

Ya sake biyoni har sai da kirjinmu ya hadu.

Hannuna ya kamo kafin ya duba tafin hannun kamar mai neman wani abu.

Ya cika ya kamo na hagun shi ma yana dubawa.

Cike da mamaki nake dubansa Ina nazarin abinda yake yi.

Yadda yake sauke ajiyar zuciya shine abinda ya fara d'aga mini hankali.

Ko'karin sanya ni yake yi a jikinsa ina dojewa, na lura lallen da akayi mini shi yake ta bibiko.

Kokawa muka fara yi a toilet din sai kace wasu sababbin amare
har sai da ya cire mini towel din ya yi jifa dashi can gefe, na rasa yadda zan yi da kaina na lura so yake na biye masa mu cigaba da kokaye-kokayen domin ya samu damar ta'ba mini jiki, gabad'aya duka na muzanta
ganina a haka cikin hasken rana ko auratayya zai yi da ni da safe ko da rana yakan sha wuya kafin ya ribace ni na amince domin na tsani ya ga zahiri na a gaske duk da na tabbatar da ce wa babu wata makusa a jikina da za ta janyo mini 'kyama a wurinsa amma haka siddin nake gudun haka.

Saman tumbina da ya dan tasa ya d'ora hannunsa bai ce mini komai ba ya fara wasa da hannunsa a wurin har ya so ya zarce can kasa.

Na matse gefe cikin zafin nama kafafuna na wani irin rawa.

Ya sake biyoni a karo na uku.

Sai kawai na silale a kasan wurin na zauna tare da takure jikina.

Babu wani lamari da zai wanzu a tsakanina da shi a halin yanzu tunda har yanzu ba ni da tsarki kawai dai zai d'aga mana hankali ne.

Ganin yadda nake kuka tukuru ya sanya ya juya ya fita can kasa na ji shi yana fad'in." Ki fito mu yi magana sai mu sake gaisawa."
Bayan ya fita na yun'kura na tashi tsaye har yanzu kafafuna ba su daina rawa ba, sabon wanka na sake yi.

Dana kammala na rasa yadda zan yi na fito tunda towel din da zan d'auro ya jike babu wani a toilet din sai 'kananu kuma babu wanda zai ratsa ni.

Na rasa yadda zan yi haka na jure na bude kofar amma ban fito ba ina hangensa a gefan gadona a zauna yana duba k'aramar wayarsa.

"Ka miko mini towel ko zani ka ji."
Ya dago ya dube ni da sauri amma bai ce komai ba, na sake maimaitawa ina janye idona daga kansa.

A nutse ya ce." Lallai za ki shekara anan a tsaye idan ni zan miko miki towel Amina."
Jin haka ya sanya ban k'ara cewa komai ba.

Na yi kundubalar fitowa haka haihuwar uwata.

Da kyar da hard'ewar kafafu na isa wardrobe dina.
Chapter 147 · 0% Book details