Sashe 10
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya nisa kafin ya ce." Okey to shikkenan yanzu dai ki tashi muje abokaina suna falo wai sai an yi mana hoton tarihi Ina ce Hajiya Saratu ta gaya miki ko?"
Shiru na yi ban bashi amsa ba, kuma ban tashi ba.
"Kin ji ni ko?" Ya fad'a can kasan makoshinsa.
Ban motsa ba.
"Amina."
Ya furta sunana a hankali tare da dora hannunsa a kafada.
Na goce tare da mikewa tsaye ina gyara karamin hijabin din wuyana.
Kawai na tsince shi yana satar kallon kirjina.
Da sauri na dan gicciya gabana na faduwa.
Ya miko mini hannunsa.
"Sa hannunki a cikin nawa, ai ko ba ma son juna ba za mu nunawa duniya ba ko?" Yafad'a yana matsowa jikina.
Na matsa da saurin gaske.
Sai ya gyara fuskarsa babu fara'a.
Ya furta." Ba na son sakarcin banza, ko kin shirya ba ni kunya ne a cikin mutane?
Duk abinda za ki nuna a yanzu kamar kina gayawa duniya yadda akayi auran nan ne, kin san matsayina a ko'ina, kiris jama'a suke jira su samu abin magana.
Yadda nake daure zuciyata kema ki daure zuciyarki a yi lamarin nan cikin girma da mutunci ko nawa kike so zan baki."
Hawaye suka zubo mini Ina kuka na ce." Ni bana buk'atar ko kwabo. kuma don Allah ka ce musu ba ni da lafiya su tafi yadda nake jin ciwo a raina ba zan iya nunawa duniya auran so muka yi ba."
"To na ji, yanzu dai ki yi mini wannan alfarmar kin ji ko, a cikin mutanan da suke falon nan akwai manyan 'kasar nan.
Kuma kin san balaraben mutum da kara da karramawa, na amince duk yadda ki ka tsara zaman za a tafi a haka, ni ma ai na san tunda na yi rashin Samira a duniya ai babu wata mace da zata maye mini gurbinta.
Amma dai ni dake muna cikin damuwa.
Ki b'oye kamar yadda nake b'oyewa.
Nasa hannu ina goge fuskata.
Sai ya shiga taya ni, Yana cewa."Mutane da fahimta suke Amina, kin ga kukan da kike ta yi ya janyo idanunki sun kumbura sun yi jawur, ummm, ki yi hakuri haka kin ji ko, ki barwa Allah kamar yadda ni ma na bar masa."
Cikin rararshi yake magana yana ta gyaggayara mini fuskata da tafin hannunsa da yake yake kamshi
Na d'auke hannun da sauri bai ce komai ba ya riko hannuna muka fara tafiya a jere daf da za mu fita ya tsaya yana kallona, ni kuwa sai kawar da kai nake yi.
Kawai ba zata na ji saukar hannunsa a tudun kirjina da sunan Yana gyara mini zaman karamin hijabin wuyana.
Da sauri cikin zafin nama na buge hannun.
Dan ban san ma na yi hakan ba saboda gigicewar da na yi.
Na matsa gefe tare da buga kafata.
Murya na rawa na ce." Wai menene hakane?"
Ya dube ni cikin nutsuwa ya furta." Menene kuwa, kawai don na gyara miki hijabi shine za ki bige mini hannu."
Zumbura baki na yi." Ba na so ni gaskiya."
"To, na ji ba zan sake ba, mu je, amma ki saki fuskarki."
Ban ce masa komai ba.
Amma na saisaita fuskar tawa.
Ya kama hannuna muka fita haka.
Har kasa na zube na gaishesu sun kai su shida kuma kamar yadda ya fad'a manya ne don yawancinsu da masu tsaronsu .
Hajja kam sai murmushi take yi ta yi ado sosai cikin wani leshi bulu da farin mayafi.
Babanmu ma cikin sababbin kaya.
Hotona akayi sosai duk Ina kusa da shi, wani ya d'an rungomo ni jikinsa wani kuma ya rike hannuna.
Shi ma yana ta walwala ni kuwa sai ya'ke na ke yi na rasa abinda yake yi mini dadi a cikin raina.
Gabad'aya da sadakina da kyautukkunan da na samu Hajiya Saratu ta had'a a kwati ta bawa Babanmu shi kuma ya shigo har d'akin da nake ya kawo mini yana kara yi mini bayani sadakina dubu dari biyu ne duk da kudin garin aka biya.
Sannan kuma yana kara gaya mini daga zarar mun koma zan tare.
Ni dai ban iya ce masa komai ba kawai na ce to shikkenan Baba.
Ya kama hanya ya fita zuciyarsa fes.
Hawaye na goge ya zame mani dole na zauna gidan mutumin nan ko don dorewar farincikin da Babanmu ya riski kansa a ciki.
Duk yadda Allah ya yi da ni shikkenan
****
Shi ya riga mu yin gaba.
Kwana biyu muma muka yi dawafin bankwana muka tattaro kayanmu muka nufo gida.
Sai da muka fara sauka a gidan Hajja tukkuna da daddare ta sanya direba ya kaimu gida a bakinta ma ni nake jin ogan baya garin a she a legos ya sauka yana can kuma, wai sun yi waya ya gaya mata ranar juma'a na zauna a shirye zai zo mu tafi can din zan zauna.
Na daure na ce." Hajja dan Allah mu zauna tare nan ba na son yin nesa da gida wallahi.
Idan Hakan ma ba zai yiwu ba idan yana da gidaje anan din sai ya ajiye a d'aya daga ciki.
Ta ce." Ni ma hakan na so amma ya ce ya fi so ki bishi can din saboda zamansa ya fi yawa a can amma sa'i da lokaci za ku dinga zuwa.
Ko Kuma ni na kawo muku ziyara."
Tunda ta fadi haka sai na ja bakina na yi shiru ban sake magana ba.
Ita da Babanmu dai sai tattaunawa suke yi.
Koda Sahura ta zo kawo mini Yusi tunda da zan tafi ita ta d'auke shi.
Mu ka zauna muna ta nanata yadda al'amarin ya kasance fadi take ko a mafarki bata ta'ba tsammanin hakan zata faru ba.
Ni kam ai tun a saudia na riga na gama mikawa Allah lamarin.
Sai dai yadda zuciyata take tsalle da rawa shine abinda ya fi damuna.
Sai nake ganin kamar ni ma idan na tare a gidansa mutuwa zan yi.
Dalilin da ya sanya kenan na gaza jurewa a ranar da Sahura ta zo bayan ta tafi da daddare na kira wayarsa da yake Hajiya Saratu ta sanya mini a wayata.
Yana d'agawa na rushe da kuka ina fad'in." Ni ba zan tare a garin da ba ni da kowa ba.
Ka bar ni a gidana na kuntau duk sanda ka yi ra'ayi sai ka zo, idan ma ba za ka zo ba shikkenan."
Kuka nake yi sosai irin wanda na tara a cikina.
Ya ce." Ni ba zan bijire maganar iyayena ba, ba kuma za ki gindaya mini son ranki na yi ba, na gaya miki ban shirya takarki yanzu ba, idan ma abinda kike tsoro kenan.
Ki yi hakuri ki samarwa Hajjja nutsuwa da kwanciyar hankali, ki kuma dubi irin k'aunar da take miki wanda a tarihi babu wata mace wadda na aura ta nuna mata ko da Samira take 'yar kanwarta bata nuna mata so irin naki ba." Ya nisa kafin ya cigaba da cewa." Duk ina biye miki ne saboda ba na son damuwarta.
Idan ba za ki yi don Allah ba ki yanke adadin kudi ko kadarar da kike buk'ata daga wurina ni zan mallaka miki."
Hanci na ja tare da cewa ." Ni bana buk'atar dukiyarka kawai Ina tsoron yarana su zama marayu gaba da baya.
Na yi bincike sosai a kanka an ce aljanna ce ta aureka, kuma ba zata bari ka zauna da mace ba, shiyasa duk macen daka aura sai ta mutu.
Bayan haka kuma ni babu tsarin auran namiji d'an duniya a rayuwata."
Cikin b'acin rai ya ce." To ni kuma muddin mahaifiyata tana raye a duniyar nan ba zan yi jayayya da ita ba.
Ni kaina ba sonki nake yi ba, saboda ni mutum ne mai tsantsami.
Kin yi tarayya da maza biyu har kin haihu kafin ni.
Mai zai sanya na takale ki kai tsaye na gaya miki babu wata mu'amular aure da zata ratsa tsakaninmu.
Mutuwa kuma ko kin aure ni ko ba ki aure ni ba za ki mutu.
Wannan itace maganata dake ta karshe.
Zan kuma kira mahaifinki na sanar da shi, duk da shi d'in ma na lura kin fi 'karfinsa.
Amma dai shine ya haifeku wata'kila zai iya gaya miki ki ji.
Idan na zo ba na son bata lokaci ki zauna cikin shiri."
bai jira na ce wani abuba ya kashe wayarsa....
*GARKUWAR MATA*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram, normal gruop what'sapp kuma #700*
*Hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.
Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.
To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.
Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.
Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.
Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.
To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.
Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.
Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.
In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.
Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.