Sashe 28
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hauwa dai yar uwarsa ce ni ban isa na raba tsakaninsu ba, amma wallahi ban taba tunanin suna waya ba domin bai ta'ba nuna mini hakan ba, yarda dashi ce ta sanya ma ba kasafai nake d'aukar wayoyinsa ba duk da cewa yakan ajiyesu a wurin da nake zaune ko ya tashi ya fita daga d'akin ya bar su.
Da can na yi zarginsa dalilin abinda ya yi mini farkon haduwarmu, amma da zama ya yi zama a tsakaninmu sai na gazgata rantsuwarsa inda yake ce mini bai taba kusantar zina ba, kawai ya jarraba ni ne akan wata bukatarsa don samun abokiyar rayuwa.
Ashe ha'kan Inna Uwani ya kusa ya cimma ruwa ban sani ba, ina ta zaune sake da baki.
Abinda ya faru shine bayan mun gama sunna sai bacci ya kwashe ni domin ba wuya bacci haka nake yi don yanzu ko auratayya muke yi bana wani katabus shi yake kidansa da rawarsa wasu lukutan ma ina gyangyadi zai kammala.
Abinda ya faru kenan bacci ya kwashe ni, shi kuma ya shiga bandaki domin yin wanka.
Cikin ikon Allah kiran wayarsa da akayi wadda take saitin kaina na bud'e Ido firgit sakamakon karar da ta cika mini kunne.
Na tashi da sauri idona ya sauka kan fuskar wayar wanda sunan Dr Hauwa ya fito rad'au kan screan din.
Gabana na bugawa na tsirawa sunan Ido a sa'ilin kuma na nemi baccin da yake cikin idona na rasa na yi tarmazai ina ta duba sunan dr Hauwa.
Ban d'auki wayar ba har sai da ta katse na d'auka na shiga wurin kira naga iya adadin kiran da tayi masa ba zai k'irgu ba.
Na duba shi ma naga ya kira ta sosai.
Na duba messages gasunan kala kala ta turo masa na gaisuwa da fatan alheri da kuma na soyayya Amma ba kowanne yake bata amsa ba domin kusan guda talatin bai fi uku ya rubuta godiya ba.
Hakan bai sanyayar mini da zuciya ba domin na san ba kasafai ya fiye son rubutu ba ya fi kiran waya ko a Whasap ne sa'kkonin mutane sukan yi kwana da kwanaki kafin ya ware ranar da zai dubu su.
Wasu ma baya reply sai dai ya kira mutum a waya.
Na ajiye wayar na koma na kwanta zuciyata na tsalle da tafarfasa.
Ni kaina ban san haka nake da zafin kishi ba sai yau idona har ya ji yake yi mini wani 'kullutun abu ya danne mini makogwaro.
Koda na ji fitowarsa daga bandakin ban bude Ido ban kuma motsa ba.
Ina jin lokacin da ya d'auki wayar ya zauna saitin kafafuna yana dubawa ban bud'e idona ba amma duk wani motsinsa Ina ji.
Kawai sai na tsinkayi maganarsa yana cewa." Hauwa ya kike, ina wanka ne lokacin da ki ka kira, Ina inna Uwani ya aikin naki."
Ashe kiranta ya yi domin a tunaninsa bacci nake yi.
Tana tsaka da bashi amsa na bud'e idona tare da tashi zaune Ina kallonsa.
Ya dube ni yana fad'in." Bari zan kira ki an jima sai mu yi maganar oke."
Ya kashe wayar ya ajiye yana fad'in." Madam tashi ki yi wanka mana."
Na dube shi fuska a turbune...." Menene na katse waya da sauri kana cewa za ku yi magana an jima.
Hauwa ce fa, to menene abin boye mini, ko ni din na isa na hana ka ka aureta ne.....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.
Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.
Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.
To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.
Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.
Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.
Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.
To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.
Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.
Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.
In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.
Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.
Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.
Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.
Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.
Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.
Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
*16*
Ya girgiza kansa yana ce wa." Ba ki isa ba, muddin ina da ra'ayinta. iko kuma ina dashi, bayan hud'u har 'kwarkwara zan iya yi."
Na ce." Haka ake son namiji ai, dama ai na jima da sanin target dinka Yallabai, don girman Allah ka auro ukun a lokaci daya to me zai dami Amina."
Ya jima yana kallona da fuska irin ta b'acin rai.
Yana da juriya a wasu lukutan idan sa'insa ko rigima ta had'a mu yakan sakar mini ya share duk maganganun da zan ya'ba masa kuwa.
Amma a wasu lukutan yakan yi fushi ya kuma nuna mini b'acin ransa.
Yadda na fahimta tsayayayyar da nake masa ta fara tunzura shi.
Ya furta." Ki shiga hankalinki fa Amina, ki daina ganin kamar na mayar da kaina sauna akanki ki nemi ki yi mini rashin kunya zamu sanya kafar wando daya a tsakaninmu.
Tabbas ina sonki amma hakan ba zai sanya na zuba Ido kina cin kasuwa a kaina ba, ke ba ki da aiki sai bakin kishi, motsi kad'an sai kin tuhume ni, haifata ki ka yi da zaki dinga titsiye ni da maganganu irin wannan.
Na gaya miki ina da ikon mata hud'u a yanzu.
Ba zai yiwu Allah Ya halasta mini abu ba wata mace ta tsorata ni ba.
Ni ba sakaran namiji ba ne.
Hauwa k'anwata ce, kuma ina da damar auranta a yanzu muddin inda ra'ayin hakan so ki samawa kanki nutsuwa tunda ban tauyeki ba."
Na ce." To ka fito fili ka fad'a mana zaka auri Hauwa sai me?
Ai ni dama ban ce ni din 'yar'uwarka ba ce, to me ya had'a ni da kai dama in banda k'addarar aure.
Me ya hanaka auran Hauwan tuntuni.
Matar da ita da uwarta suka guje ka a baya sai yanzu zasu dawo rayuwarka saboda wata manufa.
Idan zaka auro duk 'yan gidansu Hauwa bai dame ni ba wallahi." Na k
rasa maganar ina buga cinyata da yin wani irin nishi!
Cikin fusata ya buga katifar gadon na dan tsorata kuma gabana ya buga na matsa gefa.
Fuskarsa ta canza sosai da fushin da ban ta'ba ganinsa a ciki ba.
Ya ce." wallahi kin ci arzikin abinda yake cikin ki amma da ba don hakan ba sai na sa'ba miki, ni za ki dubi tsabar idona ki gayawa magana dan Ubanki, ban haifeki ba.
Inna Uwani sa'arki ce, ko ni zan iya duban tsabar idon mahaifinki na gaya masa magana.
Na taba cin zarafin wani a halinki baki da mutunci ko Amina, kin ga damata kina gaya mini duk abinda kike so zan baki mamaki."
Duk maganganunsa ba su yi mini ciwo illa zagin da ya yi mini hawaye ya b'alle mini ina kuka nake ce wa.
" Ni kake zagi ko?
Ai duk a cikin maganganuna ban yi maka sharri ba, gaskiya na fad'a kuma ban zage ka, amma ka dubi tsabar idona ka zagi Ubana, ka haife ni ne?"
Tsaki ya ja mai karfin gaske ya tashi ya fara hidimar sanya tufafi a jikinsa.
Lokacin Hauwan ta sake kiran wayar amma bai yi yun'kurin d'agawa ba, na ce." Ka zo ka d'auka mana 'yar uwarka jininka tana kiranka a waya, ni bana son munufarci.
Bai saurare ni ba sai da ya gama shiryawa tukkuna ya zo ya zauna a kusa dani ya d'auki wayarsa ya kirata.
Muryar da ni kadai yake yi wa amfani da ita idan muna bargo daya da ita ya yi wa Hauwa magana......"My love menene uhmm! ki samu nutsuwa za a yi, in sha Allah akwai maganganu masu muhimmanci da zan tattauna dake in sha Allahu idan na samu sukuni karshen watan nan zan zo bauchin sai mu tattauna ki gaishe mini da Inna Uwani."
Tana bashi amsa ya tashi da wayar a kunnansa ya kama hanyar fita.
Cikin gaggawa da mugun sauri na yi nufin dirowa daga gadon bargon da yake kafafuna ya tad'e ni na fado rigib!