Sashe 131
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mijinta yana sonta fa, ai duk maccan da ta samu soyayyar namiji itace mowa kowa ya iya allonsa ya wanke
kuma ita alheri a jininta yake, wallahi ba za mu lamunta ba, za mu iya d'aukar kowane irin mataki akan abinda kuke yi."
Ido na zuba mata kawai kaina ya gama d'aurewa da maganganunta amma ba zan ce mata komai ba Hauwa kadai ta isheta tunda dama mai neman kuka ce.
Aikuwa ta bugi kirji har tana had'awa da tsalle tana fad'in." Karya banza da wofi an had'e mata kan don Allah ku d'auki mataki, matsafa masu kauce hanya domin neman duniya menene ba mu sani ba, dube ki don Allah sai kace tsohuwar karuwa tunda ki ka shigo falon nan ya game da 'karni da warin zunubi, kuna haura kan dutse fa ai ba abin mamaki ba ne don 'yar uwarki ta zama mowa a gidan nan, mun san komai mun ji labari
asalin dukiyar da uwar guzumar taku ta tara daga majiya mai tushe cewa kudin tsafi ne uwarku da ubanku ta bawa gumaka suka shanye jininsu.
Sannan 'dan uwanku da aka tsinci gawarsa an kwakule masa Ido tare da cire masa 'ya'yan maraina haka aka ce da sanya hannunta.
Tun a wancan lokacin kowa ya sheda matsafiya ce shine yanzu ta fake da gina gidan marayu taimakawa mabukata da sadaka domin yi wa Allah a dubara, in sha Allahu ba za ta yi karshe mai kyau ba
Har mu za a zo a yi wa wata burga, ko kuwa mun ce ta yi dawainiya da yaranmu ne?
Ita taga zata iya.
Mu dai in sha Allahu ba zamu rayu da kudin haram ba.
Ba zamu fake da Allah da addini mu ciyar mu tufatar da kudin jinin mutane ba."
Nan da nan Nabila ta rikici sai ta fara rawar murya idanuwanta suka ciko da ruwan hawaye ta ce." Wallahi tallahi Hauwa sai mun yi shari'a dake sai kin tsaya a gaban alkali kin bada sheda akan abinda ki ka fad'a akan 'yar uwarmu wallahi ba zamu bar wannan maganar ba
ba za mu yarda."
Ta ce." Ashe babu dadi k'azafi ko.
Mai yasa kuka take gaskiya da gangan, yanzu ke Nabila har kina da bakin da za ki zo ki tsaya a gabanmu da wata banzar magana.
Ki je ki tambayi 'yar uwar ki irin zaman da muke yi da ita a gidan.
Ai ba a banza ta ri'ke mana yara ba.
A shirye nake ki kalleni da kyau babu wata 'yar iska da ta isa na ji tsoronta wallahi."
Nabila ta kasa cewa komai domin ta yi mutukar k'aduwa da jin maganganun da suka fito daga bakin Hauwa.
Duk yadda ta dinga kokarin hana kanta kuka hakan bai samu ba cikin gaggawa ta kama hanyar fita ba tare da ta iya mayar da martani ba.
Cike da mutuwar jiki na dubi Hauwa da take ta numfarfashi na ce." Tsakani da Allah Hauwa idan rai ya 'baci yana da kyau a sanya hankali da tunani.
Yanzu ke don Allah a ina ki ka ji wannan maganar kada fa ki d'auri kanki Hauwa mai ya yi zafi ne, ni dai idan har a kaina ki ke wannan balo'kokon to don Allah ya isa haka, yaran da suka asassa wannan rikicin na d'auke su da gidan fakat mu zauna lafiya, babu ruwanki da matar nan da duk abinda zai shiga tsakaninta da mijinta a kan hakkinki kawai ya kamata ki yi magana, amma ki yi kokarin kawar da kanki daga barin ji da ganin abinda yake yi a kanta."
Baba Tabawa ta jijjiga kanta cikin alhini da damuwa ta furta." Don Allah ku zauna lafiya, wallahi ba na jin dad'in abubuwan nan da suke faruwa."
Tsaki ta ja kafin ta ce." A shirye nake da abinda zai biyo baya Amina, wallahi yadda na tsani mutuwata haka na tsani matar nan, munufuuka ce, mai son zuciya gabad'aya ta juyar mana da kan miji, ai kafin ya aureta muna zaune lafiya da sauki akan abinda yake yi yanzu, babu wadda yake gani da mutunci face ita.
Ta dabaibayi shi ta ko'ina ta asirce shi sannan ta zo tana sadda kai kasa tana magana cikin alhini kamar wata mai gaskiya wallahi zuciyarta babu Allah
kuma abinda na fad'a ai ba k'aharu ba ne, ni ma ji na yi ana fad'a a duniya." Daga haka sai ta tashi ta shige dakinta cike da neman tashin hankali.
Ni da Baba Tabawa muka bi ta da kallo cike da tsantsar mamaki. mai ya yi zafi haka, a ganina abinda take yi ai ni ya kamata na yi amma ban yi ba, ita lamarin nata yana nema ya wuce gona da iri fa, ba na so ta janyowa kanta gagarimin rikicin da zata yi nadama a gaba domin kuwa wad'annan maganganun sun yi tsauri kwarai da gaske kuma sun yi muni.
To ita rigima dama akwance take shiyasa tashinta bashi da amfani domin kuwa muddin ta tashi akan sha mutukar wahala wajan samun ruwan da zai kasheta.
A wasu lukutan ma ana kashetan shaid'an da mukarrabansa suke shiga cikinta su yi kane-kane, su bugi wannan bangare su bugi wancan b'angare.
Lokacin da na ga kiran wayarsa hankalina ya tashi sosai dalili ban san mai yake 'kunshe a cikin kiran nasa ba, daga jiya zuwa yau abubuwa masu muni sun faru wanda na tabbatar da cewa muddin ba a kai zuciyoyi nesa ba to rayukan kowa zai 'baci har da wad'anda ma ba su ji ba, ba su ga ni ba.
Na daidaita yanayi kwarai da aniya ban bari raunina ya bayyana ba na d'aga wayar a nutse gaisheshi na fara yi bai amsa mini ba ya ce." Kai ni 'kara wurin Mahaifiyata bai gamsar da ku ba har sai kun had'a ba ki kun cutar da baiwar Allah ko Amina?"
Na ce." Ban fahimci maganarka ba."
"Nabila ta kira ni yanzu ta cikin tsananin damuwa tana fad'in irin abinda kuka yi mata yanzu daidai kenan Amina, ko kina so ki nuna mini hassadarki a fili domin Allah Ya suturta Maryam ta fi ku kyau da ilimi da gogewa ta fi ku dukiya da kyauta da tausayi, kana ta fi ku mutunci da karrama dan adam.
Idan har za ku yi kishi akan soyayyar da nake yi mata wannan ba zai dame ni ba, tunda zuciyata ita ta za'ba a madadinku, amma ba zan lamunci cin zarafi da sharri ba, zan shige mata gaba domin ganin an hukuntaku bisa sharrin da ku ka yi mata mai mutukar muni da razanarwa......
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.
Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*TALLAH!*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/BieW3hHvRNIJLFNloG2CDl
Momyn Hajara GHT supplements
Muna da kayan gyara jiki na maza da mata munada magungunan matsalolin ma'aurata munada magungunan kowacce irin matsala in sha Allah
Hadin Amare
Hadin Ango
Hadin jego
Hadin uwar gida
Hadin babbar mace
Hadin maida tsohuwa yarinya
Muna da Maganin sanyi kowanne iri
Muna da maganin ulcer
Muna da maganin Asthma
Muna da maganin ciwon zuciya
Muna da maganin ciwon Hanta
Muna da Maganin hawan jini
Muna da Maganin ciwon Ido
Muna da Maganin rashin haihuwa
Muna da Maganin skeler
Muna da Maganin kowacce irin cuta da yardar Allah
Sannan kowa zai iyayin register da campanynmu maitarin albarka kasari kaya kasiyar kaci riba sannan Kuma campany yadunga biyanka albashi Duk watan da kayi aiki
Saida kaya shine aikin da zakayi campany ya biya
07012621175
Register 8000 ne kachal
*89*
A nutse na ce." To shikkenan muna sauraran sammanci a shirye muke ita Maryam tana da kai Tajo, Amina da Hauwa kuma suna da Allah da Annabinsa sai maganar da ka ke yi akan cewa muna yi mata hassada wallahi tallahi ni ban ga abin 'kyashi da b'akinciki a tare da wannan kwalmad'addiyar matar taka ba mai kama da mai cutar kanjamau ba, kudi da kake magana tana da su
kasan daidai gwargwado nima ina da su na halali babu wata mummunar hanyar da na bi wurin nemansu gumina ne, halak dina ne, babu wani mahaluki da ya ta'ba ba ni kwabonsa da zummar na yi jari, Ubangijina ya rufa mini asiri sannan
Ya taimake ni ban ta'ba ro'konka abin hannunka ba ina ga dana ta'ba neman wata alfarma a wurinka to da
cin zarafin da za ka yi mini sai ya fi haka.
Ban ta'ba cewa Tajo tallafa mini ba.
Eh tabbas talaka ne ubana amma ba mai mutuwar zuciya ba, kuma kai kanka ka san ba a tsiyace ka aure ni balle ka goranta mini.
Allah Ya yi mini rufin asirin da babu wani mahalukin da ya isa ya firgita ni da dukiyarsa.
Kai kanka baka da abinda za ka burge ni ga gigitani dashi ta fannin arziki balle matarka.
Ko yanzu ka sake ni ba ni da kaico wallahi domin ina da madogara don naga kamar kana tunanin zan yi b'akincikin rabuwa da wannan daular da aka ajiye ni a cikinta.
Idan kana da ja akan maganata to jarraba sakina kaga abinda zai faru.
Na yi shiru ina sauke ajiyar zuciya cike da tsananin bacin rai na cigaba da ce wa." Tunda ka zama dan aike jani talau ka gaya musu mun shirya da ni da Hauwa mu tafi kotun koli idan ba 'haka to mai ya kawo rami?