← Book details Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 276

Sashe 65

Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Na ce." Ni ma haka na ji Sahura na ce me Hadiza take so ta zama ne, ai mutumin nawa shi ta kira ya bata jarin kudi zaman da ta yi a wajena ta samu kofa a gabana ya ce mata duk lokacin da wata buk'ata ta tashi ta nemeshi.

Wallahi Sahura ashe had'a baki suka yi da Ummansu suka shirya karya ciwo ga Fati wai tana da cancer za a yi mata aiki, duk suka daga mana hankali ni dashi a lokacin ya ba su miliyan shida ya kuma bata kofar tambayarsa duk abinda suke so shi ya d'auka da gaske ne sai da anti Yagana ta bincika ta tabbatar da cewa k'arya suke yi.

Kuma maganar fa da nake yi miki lokacin da ya tura mata kudin zuwa Dubai din rikici muke yi don har ya yi sakin ma, bai gaya mini ba itama Hadizan ba ta gaya mini ba sai da Babanmu ya kira anti Yagana yana gaya mata.

Girgiza kanta ta yi tare da cewa." Amina Hadiza 'yar uwarki ce, duk inda aka je aka dawo babu wanda ya isa ya raba tsakaninku tunda uba daya ba wasa ba ne, amma wallahi ki yi hankali da ita dan ta gurgud'e miki auren nan ba wani abu ba ne a wurinta, nasan ta fi ni kusanci dake amma kin san wani abu da ban gaya miki ba tun lokacin da abin nan ya faru da aka dinga yawo da sunanki a social media cewa kin ce ke ma a baki hakkin yaranki da Yallabai ya take, na dinga bibiyar lamarin wallahi har acct din da ya fitar da magana na dinga bibiya na kwafo lambar da aka bude acct din na ajiye, wallahi Koda na tsananta bincike akai sai na gano lambar Hadiza ce amma ba kowa ya san tana da ita ba, kuma yanzu ki shiga fece book ki yi sarcin din acct din za ki ga babu shi ta goge, dama ta bud'e ne domin ta 'bata ki."
Kada ki karanta mini littafi ba tare da kin biya ni hakkina ba.

Littafin gudun aure na kudi ne.

Da mamaki mai yawa a tare da ni na ce." Anya kuwa Sahura Hadiza fa bata da wani boko akanta ina ganin azancinta ba zai iya b'ata damar bude fece book ba har ta yi wannan rubutun."
"Itace fa na gaya miki, idan ba ta iya ba zata iya biyan kudi a bude mata ta yi amfani dashi a lokacin wanda ya bude mata ya goge shi gabad'aya."
Na ce." To idan na fahimta ta yi amfani da boyayyiyar lambata ne don kada a gane ita ce, tunda ai ina da lambata ko a fece book din ma ina ganin gilmarwarta."
"Shine ai abinda na gaya miki da wata wayar ta yi amfani amma da an tabbatar mini da cewa layinta ne kuma tana amfani dashi sa'i da lokaci."
Dariya na yi na ce." Lallai Hadiza abin har ya kai haka, to Allah Ya kyauta ke kuma Sahura sannuki da k'okari, na rantse miki da Allah ban ta'ba kawowa zuciyata ita ce ba."
Ta ce." Ke dai Allah Ya kyauta a wannan zamanin duk mutumin da Allah Ya rufawa asiri ai yana ganin hassada da bita da kulli na mutane."
Wayata na d'auka na duba lokaci sha biyu saura na ce." Sahura kinga sha biyu har ta kusa muna luguden lebe." Na kwalawa Salima kira dake can tana aiki, ta shigo na ce." Kawo mana shayin nasan kin gama dashi."
Ta ce." E Mama abincin ma na kusa."
Na ce." Sannunki diyar albarka ranar bikinki ban san wane shagali zamu sha ba."
Uwar ta fashe da dariya tana kallonta ta ce." 'Kugu za ki daure da gyalenki ki shiga filin rawa kawai Hajiya."
Ina dariya na ce." Sai kin fad'a ma, ai rawa zan yi hadda juyi."
Gabad'aya muka fashe da dariya.

Yarinyar ta yi saurin fita tana sinne kai.

Ta dube ni tana cewa." Kin san fa wani yaro dan gidan yayar babanta yana nan yana naci a kanta wai ya kama don Allah kada a bawa kowa shine fa uban ya zo yana gaya mini na ce to guda nawa Yusuran take da har za a fara wannan maganar shekara sha hud'u fa kawai don an ganta da tsayi shi yasa ake bata girma."
Na ce.'' Ai girman 'ya mace ba wahala Sahura Kuma ta isa fa, ai tana da san girma, amma dai da Idiris zai d'auki shawarata da na ce masa kada ya yi mata auran nan na gaggawa ya bari ta samu koda diploma ce."
Ta ce." Ya bari kuwa, ai shi idan magana ta 'yan uwansa ce baya wasa da ita, ni ma nafiso ta dan yi karatu ko yaya ne zai taimaketa anan gaba."
Na ce." Gaskiya hakan zai fi dacewa." Wayata na d'auka na kira Hamusu yana d'agawa na ce." Kana asibitin ne....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.

Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.

'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.

A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
[12/29/2025, 10:50 AM] Aunty B: TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
https://chat.whatsapp.com/K944WIHnBaKHDrZS6snUky
*TALLAH!*
*Albishirinku mata
walisa matan da suka amsa sunansu mata, wa
anda suka san sirri da fa'idar gyaran jiki domin ta da koma
ar sha'awarsu.

To ku matso kusa kuji, wai kuna da labarin shahararren kamfaninnan na
awa da
awa
aya tamkar da dubu, sha
undum, mai suna?*
*DUNIYAR LAFIYA ISLAMIC NATURAL PRODUCT & WOMENS CONSULTATION*
*Daga aunty Fatima Buhari rijiyar lemo
ano state*
*Cibiyace da tai fice wajen gyaran ma'aurata*
*Wannan kamfanin basu fito ba saida suka shirya tsab domin taimakon mata ta hanyar samar musu da magunguna ingantattu nagartattu wanda aka ha
a da natural kaya cikin tsabta da inganci, komai a kwali yake
ar uwa cikin tsabta da nutsuwa aka shirya muku*
*ina masu son soma kasuwanci ku matso Anty Fatima tana bada kaya a sari akan farashin da zaki gode mata, tana raba kayanta ga manyan shagunan saida magunguna dake cikin kasuwar kurmi dake kano, tana tura kayanta izuwa gari_gari
asa_
asa.

Kayan sari kona miliyon nawa kike da bu
ata zasu iso hannunki a cikin kwana biyu da izinin Allah*
*Ni Badiat Ibrahim Mrs Bukhari
awar Sabuwan maigogul, Aminiyar Iyabo, uwar
akin Tani Shanono na gwada na san amfaninshi, kema
ar uwa ki kwada zaki bani labari siyan nagari maida ku
i gida.*
*Mun sani yanzu yana da kyau duk abinda zamu siya musan ingancinshi da nagartarshi bawai muita siyan magungunan mata kara zube ba.*
*Wannan kamfanin kayansu babu algus ko almundahana a ciki, da tsoron Allah da
warewa gami da gogewa ta sanin* *yadda ake sarrafa magunguna suke aikinsu, cikin nagarta da gangariyar tsabta.*
*Abu mafi sha'awa komai a cikin kwali yake a rufe kirib*
*ga ka
an daga cikin abubuwan da kamfanin yake samarwa*
*Tsumin dadi har Madiga tareda gunbarshi*
*Tsumin no excuse mela
abin bita zaizai*
*Gumbar dare daya wanka goma, dana gari da zumarta da tsuminta duk muna dashi*
*Zumar hana bacci gumbarta da garinta*
*Munada Arabian sabaya tare d Sudanese sabaya*
*Da zumarta*
*Sabaya ce dake cuko da
a mace duk ramarta, da
anjamewarta*
*Itama da zumarta*
*muna da mummuna da aiki*
*Akwai tsumi da gumbar ta da zaune tsaye*
*muna da kogin da
*Abangaren sanyi sun samar ma mata maganin matsolilinsu*
*muna da fitattun maganin sanyin da yake fata_fata d sanyi yayi mishi korar kare*
*Khanzur Rahman herbal formular*
*Sanyi clear syrup*
*7 days for chronic infections flusher*
*Sannan kuma muna da* *Package amarya*
*Package Uwargida*
*Package irin na zawarawan da suke shirin sabon aure*
*Bugu da
ari wannan kamfani yana sarrafa magungunan maza ba a iya na mata ya tsaya ba, wannan kamfani magungunan da yake samarwa suna da yawa wannan tsakurene daga cikin kayansu*
*Da sauransu da sauransu wanda bamu ambata ba.*
*Ba fa a iya haka muka tsaya ba muna d cancada cancadan zannuwan Gado da carpet*
*Domin neman
arin bayani ku tuntu
eta a kan lambar wayarta kai tsaye*
+2348032089456
*42*
Ya ce." E, anti Amina jikin Gwaggon kam alhmdullhi."
Na ce." To haka ake so, ko za ka zo ka d'aukar muku abinci gashi nan Yusura ta kusa kammalawa kafin mu zo din."
Ya ce." Ai yanzu nan ma Baba Zulai kanwar Babanmu suka zo da abinci dama kullum tana zuwa sai dare take tafiya wani lokacin ma da safe kafin na je ta riga ni, tunda sun hana kwana."
Na ce." To shikkenan Hamusu ka gaishe mini da Gwaggon da ita inna Zulai din kafin mu k'araso."
"In sha Allahu rabbi anti." Yafad'a cikin kulawa da girmamawa.

To sai wajejan biyar na yamma muka gama shiri nida Sahura muka fito da zummar tafiya asibitin.

Yusura na gidan anan muka barta dama tunda suka zo na cewa uwar ta bar mini ita ba jayayya ta ce dama ai taki ce.

Hijabi nasa har kasa na rufe fuskata da nikab saboda ba na so jama'a su gane ni.

Tare muka shiga shago da ita na gayawa yaran zan fita amma ba zan jima ba zan dawo, ita Kuma Yusura na ce mata ta rufe gidan daga ciki.

A daidaita sahu guda muka d'auka har asibitin Malam.
Chapter 65 · 0% Book details