Sashe 210
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abinda yake ta damuna ganin ta samu ciki ni kuma ina so na fita yawan 'ya'ya a gidan nan Wallahi....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/4, 3:03 PM] Hauwa Galadima: https://chat.whatsapp.com/HmWvZBqszkCFRsRaL0UYUZ
*PAID BOOK VIP 2K ON TALGRAM WHAT'S APP GRUOP KUMA 1k VIA 0542382124...BINTA UMAR GTBANK*
*V-VIP AREWAPEN*
*07084653262*
*141*
Sai na ji tana fad'in." Ai kin fita yawan 'ya'ya Hauwa maza biyu fa da mace daya mu kaddara yanzu mutuwa ta riskeshi cikin kashi uku na dukiyarsa ke ki ke da kashi biyu ita da mahaifiyarsa su d'auki kashi d'aya to menene abin damuwa nan".
Ta ce." Duk da haka dai Sadiya hankalina ya'ki kwanciya wallahi tunda na ganta da ciki nake sha'awar ni ma na samu haka kawai zuciyata ta ki nutsuwa duk yadda na ke ko'karin ganin na danni zuciyata akan abinda take bijiro mini wallahi na kasa Sadiya babban kalubalan da yake damun zuciyata k'aurace mini da ya yi a shimfida ya kuma yi alkawari kan cewa ba zai sake kusantata ba balle na d'auki ciki na haihu.
Kin ga kuwa idan ban tashi na nemi mafita ba ina ji ina gani nata yaran za su wuce nawa."
Ta d'an yi jim kafin na ji tana fad'in." Ba zan b'oye miki ba Hauwa abokiyar zamanki ta fi ki kyawun gani tana da jiki mai kyau da diri ta ko'ina kuma mafiakasari mazan yanzu ba kasafai suke son ramammun mata ba.
Ki dube ki don Allah kin yi zama 'yar fiyau ya kamata a ce kin yi ko'karin ganin kin fi haka murmurewa komad'ar jikinki ta dawo yadda zai dinga sha'awarki har ya mata da alkawarin da ya d'auka na daina kusantarki."
A raunane ina jin lokacin da ta ce." Da kamar wuya Sadiya duk yadda zan zama wallahi ba ni ce a zuciyarsa ba Amina ce ya fad'i ya sake fad'i baya jin nauyi da kunyata haka yake gaya mini ya ba zan ji haushinta ba abu ne mai wahala na iya cire ganin k'yashi a kanta tunda an fifita ta a kaina ko yanzu da nake yi miki wannan maganar wallahi a buk'ace nake irin ta dabi'a amma haka zan ta dannewa wannan kaydai ya isa ya jefa rayuwata cikin garari tunda ban san yadda zan yi na kawar da buk'atar ba."
Ta ce." Akwai zalinci da cutarwa amma na d'an fara zargi anya ba farra'ku aka yi muku ke da shi ba.
Ina ce ai ya san zunubi ne mai girma yak d'aukarwar kansa idan yana hayyacinsa a ganina ba zai aikata hakan ba lallai akwai dalili wata kila an dasa masa kyamarki a zuciyarsa"
Ta ce." Ba na tsammanin haka Sadiya ai na gaya miki hujjarsa ta k'aurace mini saboda na ajiye Sultan yana jinjiri na tafi gidanmu shine dalili wai ba zai sake kwanciya da ni ba."
Ta ce." To shawara ta karshe da zan baki shine ki gayawa mahaifiyarsa domin kuwa akwai k'wara da cutarwa gaskiya idan abin ya yi yawa kina iya shiga wani yanayi wanda ba ma fatan hakan."
Shiru ya biyo bayan maganar Sadiyan ban ji Hauwa ta sake wata maganar ba.
A hankali jikina babu kuzari na koma d'aki na zauna tare da nazari da tunanin maganganun da na ji suna tattaunawa.
A lallai ban ga lefin Hauwa ba don ta tsananta kiyayyarta a kaina dama akan ce idan ka ga gida ya gyaru daga maigida ne idan ka ga zaman lafiya ga kishiyoyi to an samu foundation daga wanda ya assasa zaman.
Sau nawa ake yin irin wannan auran nasu na hadin iyaye a samu daidaito da zaman lafiya kuma a tara zuria.
Na ji daga bakunan mutane da yawa cewa k'iyayyar namiji ta fi ta mace amma ban ta'ba tsammin 'kin da yake yi wa Hauwa ya kai haka ba.
Babu wata mace da za ta iya jure wannan cin mutunci da zarafi ya dinga dubar tsabar idonta yana gaya mata ba na son ki ga wadda nake so.
Maganar k'auracewa a shimfida shima babban jidali ne mai girma wanda waliyyai ka iya shigowa ciki.
Mai yasa lokacin da ya yi mini irin haka na kasa hakuri ni ma abinda ciwo sosai kuma ta yi hakuri da shi tana kuma son zama dashi duk da a cikin maganganunta akwai wad'anda na d'ora ayar tambaya a kai amma me duk abinda yake wanzuwa a yanzu da sanya hannunsa idan Hauwa kishi da bakincin fifikon da nake samu a wajensa fiye da ita ya d'ebeta ta yi mini wata illar kamar yadda muke ji ko mu gani social media yana da kamasho tunda ya bi son rai wajen gina gidansa kuma ya take mata ha'kkinta na aure.
Hauwa ko bata fad'a ba nasan ba ta sona a zuciyarta kawai tana ko'karin dannewa ne abin ya 'kara tsamari da tsanani sakamakon yadda d'aukakata ta dusashe ta ta a wajensa
A tak'aice dai da yunwa ta na kwana a daran sakamakon nazari da tunanin al'amarin da suke faruwa.
Da wuri na fito na samu su Baba Tabawa a kicin sun soya fanke da
kunun gyad'a ya yi kyau da haske na ji dad'i kuwa muka gaisa kafin na d'ebi daidai cikina na fita.
Ina karyawa suka shigo tare ita Sadiyar cikin shirin tafiya muka gaisa da sakin fuska tana fad'in tafiya za ta yi a takaice na furta." To Allah Ya kiyaye a gaishe da mutane gida.
Suka fita tare Hauwa ba ta ce mini komai ba tun bayan gaisuwar da muka yi kana kallonta za ka karanci damuwa a tare da ita.
A zahiri a kwai buk'atar zama a tsakaninsa da ita amma yanayin yadda take nuna mini bakin 'kyashi da kishi ya sanya na yi alkawarin cire hannuna a lamarinta.
Ya kuma zame mini dole na kara yin nesa da ita dalilin gudun abinda ka iya zuwa ya dawo tunda mugun nufi ne fal a zuciyarta game da ni.
Na kudi ne littafin nan kada ki karanta ba tare da kin biya ni hakkina ba
Yammacin litinin ya dawo kamar yadda ya gaya mini da muka yi waya shekaran jiya daga d'akina ya fita ranar da zai tafi don haka ina yi masa sannu da zuwa na sau'ko k'asa.
Ita kuma ta hau ba ta sauko ba sai gefin magriba shi ma ya sauko da shirin massalaci sai da ya dawo tukkuna ya zauna a falon yaran suka taru a wajensa yana ta wasa da su.
Ka'ida ne idan yana falon masu aikin basa fitowa sai ya kasance ni da Hauwa ne kadai a zaune da yaran ana ta wasa da dariya.
Hauwa ta ci ado da jins da 'yar k'aramar riga sai ta yafe wani bakin mayafi a kanta.
Wallahi tausayi ta ba ni ainun ganin wanda ta yi wa kwalliyar ba ya yi mata irin kallon k'aunar yake yi mini.
Yana dai amsa mata magana idan ta yi amma ban hangi wani shau'ki da jin dad'in kin burgeni ba abinda yake yi mata ya sanya ni jin kunya da nauyi ta tashi ta shiga d'akinta ya kai sau uku ta fito ta zauna amma ban ce ya san abinda take yi ba.
Ya dube ni yana fad'in." Yarinyar nan Hajara ta sake ba ni sa'ko wajenki yana mota."
Jin haka ya sanya Hauwa yin kicin-kicin da fuska domin yanayin yadda yake sako ni a maganarsa ya fara bata haushi gashi kuma ta ji an ce an bada sa'ko a kawo mini."
Na furta.'' Aikuwa na gode sosai a sanya a kawo nasan abin motsa baki ne."
Na fadi hakane domin ko menene a bud'e shi a gabanta kada ta zargi wani abin tunda ita dabi'arta ce."
Ya d'auki wayarsa kuwa da sauri ya kira Sukairaju ya ce ya duba cikin mota zai ga wata leda mai zane-zane ya d'auko masa ita.
Muna zaune kafin Sukairaju ya shigo ya miko mini wayarsa yana fad'in." Duba gidan Malam D'aha an fara aiki."
Na kar'ba da sauri da fara'a ina fadin." Alhamdulillahi na fara dubawa an rushe gidan gabad'aya aiki ma ya fara nisa.
Na mik'a mata wayar ina fad'in." Gidan Malam D'aha ne za a sabunta shi."
Ta kar'ba da d'an murmushi irin na saman lebe tana dubawa na dube shi ina cewa." To suna ina yanzu?"
Ya ce." Na sanya su a wani gidan daga zarar an kammala aikin an gyara musu ko'ina za su koma."
Na ce." Na yi musu murna sosai Allah ya saka maka da alheri."
Ya amsa da Amin a takaice."
A maimakon ta miko mini wayar kamar yadda na bata sai ta tashi tsam! ta nufe shi da wayar a hannunta.
Na bita da kallo cike da mamaki da tausayi da dariya wai ita dole sai ya ga kwalliyar k'ananun kayan da ta yi.
Koda ta bashi wayar sai ta zauna a gefansa tana dan janyo hannun Sultan da yake kusa dashi a tsaye ya dafa gwiwarsa yana dabo (ta-ta-ta) Ya kuwa fad'i timm! ya tsalla kuka da kar'fi tunda daman sai da ya dafa kujera ya tashi.
Aikuwa ya juya yana kallonta da harara yana ce wa." Menene haka? kina zaune can kin zo kin sanya yaro kuka yarinya ce ke?"
Ba ta ce masa komai ba ta d'auki yaron domin rarrashinsa ya dinga zille-zille yana kuka shi kuma sai tsaki yake ja tabbacin haushinta yake ji dangane da kukan yaron
tana jijjigashi ya'ki yin shiru sai ta dubi Khalil cikin muzanta da jin kunyar abinda yake yi mata ta ce." Kira Baba Tabawa ta zo ta d'auke shi."
Ya furta" D'auke shi kai maza kai mata shi ta goya shi."
Ya d'auke shi da sauri tare da nufar d'akin su Baba Tabawa da shi yana ihu shima yana son kasancewa da uban da 'yan uwansa.
Sukairaju ya shigo da leda mai zane-zane a hannunsa.
Mu ka gaisa cikin mutuntawa na ce." Ni za ka bawa ai."
Ya miko mini ledar yana murmushi ya juya ya fita.
Ko da na bud'e sai na ga dangin su goruba ne da kad'anya gauta da yalo da d'ata har da alawar madara a cikin wata farar Leda.
Ina dariya na daga kaina na kalleshi tare da cewa." Yarinyar nan ta iya bada sa'ko fa."
Bai ce komai ba hankalinsa na kan k'aramar wayarsa.