Sashe 41
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da wani irin sauti ya furta." Ni kuma ba ni da wani karsashin da zan yi don ba ni da lafiya ma."
Hannuna yana yawo a sassan jikinsa cikin shgawaba na ce." Ashe kuwa zamu kwana a haka don wallahi ni mai raba ni da kai a yanzu sai Allah." Sautin murmushinsa na ji ya ce." To shikkenan mu kwana a hakan ni ba zan damu ba."
Na dube shi naga yana lumshe Ido na fahimci baya so ya bud'e naga halin da yake ciki.
A hankali na dan sauka daga jikinsa sai yayi sauri ya bude idon yana kallona da idanunsa da ya fara canzawa.
Kafafunsa naja suka mike sosai yana ta kallona bai ce mini komai ba na zare jallabiyar da take jikinsa na jefar.
Komai na jikina na cire sai ya janye idonsa daga gare ni yana sake lumshe idonsa.
Jin ina ko'karin cire gajeran wandon dake jikinsa da sauri ya bud'e idonsa yana fad'in." Ke menene haka?"
Na 'kankance Ido ina fad'in hakkina zan kar'ba."
Dariya ya sa yana jan tsaki ya janye kafarsa yana ko'karin mayar da wandon na ri'ke da kyau.
"Ai ka ce sai dai mu kwana ko?
Ni idan zan kwana ma ban damu ba domin yadda nake jin kaina yau na fi zakanya kuzari."
Ya yi mini shiru bai tanka mini ba.
Ko'karin hawa gadon yake yi na bi shi na danne ya yi flat ni kuma ina samansa cikin gaggawa na fara raromo bakinsa.
Duk ciccijiewar da ya dinga yi sai da dauriyarsa ta 'kare ya rasa yadda zai yi da ni.
'karshe dai dana gigita masa lissafi shi da kansa ma ya cire wandon da yake ta mayarwa a lokacin da nake so na cire, ya birkitani na kwanta a gadon ya had'a ni da katifar da take shimfide a gadon ya matse sosai yana sakin wani irin nishi da sambatu.
Ganin na kamo bakin zaran sai na kara fito da kalolin soyayya da janye hankali na kuwa rikita abuna! ya dinga shassheka dama duk sanda na so naga fitar hawayensa idan muna sunah na san inda zan kamo a take kuwa suka dinga fita da d'an shashheka da gurnani wanda sautin ke fita hade da fitar numfashinsa.
Da safe ya ware sosai.
Domin duk taurin kan namiji zai so ace yana samun irin salon da na yi amfani dashi jiya.
Ganin ya saki jikinsa ya daina fushin har muna hira sai hankalina ya kwanta na samu nutsuwar zuciyata.
Da kaina kuma na shiga kicin na shirya masa abin kari, kwana biyu Falalu ya huta abincin dare kawai yake yi mana gabad'aya har dashi maigidan.....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne 1k akan telegram.
Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.
Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.
To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.
Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.
Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.
Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.
To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.
Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.
Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.
In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.
Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.
Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.
Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.
Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.
Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.
Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
*24*
Kin ga dama na gaya miki duk aikin da ake yi akanta bai yi tasiri ba.
Kina jin fa irin tsawar da take buga mini kamar itace gaba da ni.
Na rantse da Allah da Annabi a yanzu yadda na tsani mutuwata haka na tsaneta, shegiya tsinanniya mutsiyaciya."Hadiza ta kare maganarta cikin ciwon rai dan har da wata 'kwalla a kwarmin idonta.
Ummantasu ta dubeta itama dai cikin takaicin take a sanyaye ta furta." Da jifa zai salwantar da Amina da tun tana cikin uwarta ta nakasa.
Babu irin abinda ban yi ba akanta amma tana kafe, abinda ya fi miki kawai ki nuna mata sadudarki kin yi nadama domin kuwa muddin ki ka ce za ki yi fad'a da ita to kuwa kece a kasa tunda babu abinda ki ka taka mutane da yawa zasu ce hassada kike yi mata."
Cikin k'unar zuciya ta furta." Tunda na je gidanta nake yi mata bauta, na 'kaskantar da kaina na zama kamar baiwarta mussaman a lokacin data haihu amma shine yanzu zata ci mutuncina akan kudin da ba ita ta bayar dasu ba."
Ummantasu ta ja tsaki tana cewa." Ai tunda mijinta ne ya bayar kamar itace ta bayar na gaya miki Hadiza idan ki ka ce zakiyi rigima da ita wallahi kece a kasa, ki bata ha'kuri kawai."
Ta dubeta da takaici ta furta." Umma kece fa ki ka bani goyon bayan yin hakan ta yaya zan fitar dake tunda ta san tare muka had'a kai muka kar'bi kudin.
"Ki barni da ita ni idan ta huce an kwana biyu zan kira ta a waya ni na san abinda zan gaya mata."
Shiru ta yi tana tunani.
Ta ce." Ki bi komai a nutse shi ya'ki dan zamba ne, amma ina kara gaya miki yin rigima da ita babbar asara zai janyo mana dani daku tunda kina sane gidan nan kusan duk a hannunta muke Babanku ba sosai yake fita ba duk da ta bashi jarin huluna ganin tana yi masa Aiken kudi akai akai yake yin zamansa a gida.
Hadiza shiru tayi ta rasa abin cewa, yanzu ta fara zargin ummantasu ashe duk kudin da take turowa domin ta je wajan malaminsu akan a daure bakin Amina ba zuwa take yi ba tunda ga abinda take cewa.
Anti Yagana ce ta kira wayar Hadizan kamar yadda ta fada.
Ta bude mata wuta sosai dama can basa shiri tana yawan yi mata fad'a dangane da abubuwan da take yi na shashanci tun tana budurwa ta inda take shiga ba tanan take fita ba.
Ummantasu ta yi shiru
domin dama itama kanwarsu ta bata jikuwa da anti Yaganar.
Sai ga Hadiza tana kuka haik'an tana cewa." Anti Yagana kin jima kina nuna mana wariyar launin fata, duk abinda ya danganci Amina kin dinga korarmu kenan ba kya so mu ra'bi inda take sai kace zamu cutar da ita.
Dama can kin tsaneni ban san abinda nake yi ba, shi ma Baban namu da ya gaya muku haka bai fahimci yadda ciwon yake ba, amma Fati bata da lafiya kamar yadda na fadawa Aminar gobe ma za mu koma asibitin da ita"
Anti Yagana ta ce." Ai kin iya karya kamar kudin guzuri Hadiza, ni yaushe zan yarda da maganarki gashi saboda baki da mutunci kina karyata Ubanki.
Idan kudi kike so ki tambayata mana na san abin duniyarta bai rufe mata Iido ba zata baki sai kawai ku shirya karyar ciwo, itama Fatin da bata da hankali har ta zauna kuke ko'karin dora mata wannan ciwon mai wahalar magani naga wautarta da rashin hankali.
Ta numfasa kafin cikin bacin rai ta cigaba da cewa." Wannan ya zama na farko ya kuma zama na karshe wallahi kada ki kuskura ki yi magana da mutumin nan akan ya baku kud'i tunda na lura abin kunya gaba kuka bashi ba baya ba, amma in ba haka ba me zai sanya ku shirya hanyar tsinka mana mutunci a irin wannan gidan, ita kanta 'yar uwartamu Amina duk ranar da mijin nata ya fahimci k'arya kuka shirya shikkenan girmanta zai ragu a idonsa.
Idan wata buk'ata ta taso miki a matsayinki na bazawara ki kira ni ki gaya mini zan yi miki daidai gwargwado ko ki kira ita Aminar ki gaya mata dama kun fi kusa, amna kada ku kara irin wannan haukan."
Maganganun anti Yagana sun yi wa Hadiza zafi mutuka da gaske.
Ita anti Yagana haka take idan ranta ya baci duk abinda ya zo bakinta fad'a take ko ka mutu ko kayi rai bai dameta ba.
Cikin kumfar baki da tayar da jijiyar wuya don har sai da Anti Sakina ta fito daga d'akin ta tsaya a dokin kofa jin hayaniya na tashi.