← Book details Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 276

Sashe 57

Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kawai ya dinga bala'i yana kumfar baki fadi yake yi Idan baya sonki ya sake ki mana akwai masu so da yawa shi bai san dami ya tsinta a kala ba.

Wannan ai jahilci ne ka auri mace tana zaune a gidanka kuma kana zarginta dan kin auri maza biyu kafin shi shine me?

Wallahi ko yau ya sake ki ni zan aureki, idan ma kin ce ba kya sona akwai wanda zan hada ki dashi saurayi kuma mai rufin asiri, dama sautari auran masu kudin nan ba tomo ba ne.

Da kyar na sassauto dashi ya yi shiru sai huci yake yi abin ya dinga ba ni mamaki.

A wurin kafin mu rabu na nuna masa cewa lallai dole ya boye mini sirrina ba na so kowa ya ji, shi ma na gaya masa ne domin ya ba ni shawara, dan idan ya fasa maganar kowa ya ji mai raba ni da anti Yagana sai Allah.

Illai kuwa duk kaffa kaffan da nake yi sai da ta tsargu ganin mun fito daga storoom din gidan tare muna magana tana cikin jama'a amma kaf hankalinta yana kanmu..

Gabad'aya jikina ya yi sanyi na wuce na karbo abinci cikin fulas na nemi Yusi dake can cikin yara na bashi ya kaiwa Sukairaju can gidan anti Yagana tunda tare muke ya zame mini jela duk inda zan je yana bina a baya bisa bin umarnin ubangidansa.

Gidan bikin ne na ce masa ba na so ya biyo ni kawai ya zauna zan aiko masa da abinci shi ma ba a son ransa ba sai da na hada da fad'a tukkuna.

Muna komawa anti Yagana ko ta bari mu huta ta fara surutai.

" Idan Babandi ya zugaki kike kashe auranki Amina bai wuce shi din ya aureki ba tunda na gane dama tuntuni yana sonki bai fad'a ba ne sai yanzu, to me na sama ya ci balle ya bawa na k'asa.

A yadda kike Amina ai sai irin su Alhajin Tajon din, shi din ma sai dai Allah ya k'wace shi, amma muddin Babandi ya aureki sai ya gane shayi ruwa ne shege yana yawo da bakar fuska.

Duk da kuncin da nake cikin sai da na yi dariya na ce." Anti Yagana ina da wani mugun hali ne da za ki ce haka, ni fa abinda kike zargi ba shi ba ne, kin san dai Babandi mutumina ne ko?"
Ta share ni ba ta ce mini komai ba, amma motsi kad'an za ta yi kwafa ta girgiza kanta tabbacin abin yana damunta.

Sai ta ba ni tausayi domin na gama fahimtarta ita dai kokarinta ta danne ni na zauna saboda kada duniya ta zage ni, a kuma yi mini lissafin aure shine kawai abinda take gudu.

Da daddare misalin goma da wani abu ya kira ni a waya.

Dama tunda na sauka a garin sau d'aya mukayi waya kuma shi ya kira ni.

Ina sane na ki d'agawa har sai da ta katse ya sake kira ta katse a k'alla sai da ya kira sau hud'u na daga ina sallama.

Ya ce." Wanene Babandi?"
Gabana ya buga da karfin gaske! jin sunan Babandi a bakinsa.

Da kyar na daure na ce." 'Dan uwana ne."
"Shine kuka 'keba a wajan da babu gilmawar mutane? idan dan'uwanki ne me zai sanya ba za ku tsaya a bainar jama'a ba."
Na daidaita nutsuwa sosai domin yin hakan shi kadai zai kwace ni daga mummunar zarginsa.

Shin a ina ma ya san na yi hira da Babandi.

Don girman Allah ki tausaya mini ki biya ni hakkina idan har kina karanta wannan littafin kada ki bari hakkin wani ya kamaki.

"Anan din ma sai ka tuhume ni akan abinda baka da hujja wai dan girman Allah a gidan karuwai ka auro ni Baba, ko kuma dai ka fara tu'ammalli da muggan kwayoyi da suke fad'a maka karya da gaskiya."
"Kina mamaki ne don na tuhume ki, ki ba ni amsar tambayata kawai idan har Babandi dan'uwanki ne na jini me zai sanya ki 'kebe dashi shi kadai, daga barin ganin idanun jama'a, idan 'yan uwantakar ta gaskiya ce mai yasa ba za ku yi hirar a kan idanun jama'a ba."
"Saboda akwai muhimiyar maganar da muka tattauna, Babandi Kuma d'an'uwana ne na jini tunda iyayenmu cikinsu d'aya, kuma tun kafin na sanka nake tare dashi wannan shine bayanin kawai da zan iya yi maka a kansa."
Kashe wayarsa ya yi ba tare da ya sake yin wata magana ba.

Jikina a mace na ajiye tawa wayar ina tunanin yadda aka yi ya san na ke'be da Babandi.

Sukairaju anan gidan anti Yagana na bar shi.

Na san kuma ko giyar wake anti Yagana tasha ba zata gaya masa ba tunda ita kokarinta ma na koma gidana na cigaba da zama.

Yusi ya shigo d'akin da nake da yaran 'yan uwa dana anti Yagana na ce su je waje domin lokacin k'wa'kwalwata tana buk'atar hutu.

Suka juya zasu fita na kira shi ya dawo shi kadai na ce." Kun yi waya da Baba ne a wayar Sukairaju?"
Da sauri ya ce." Eh d'azu da na zo kawo masa abinci na same shi suna waya shine na ce ya ba ni shi mu gaisa."
Gabana na dan bugawa ba ce." Kai ne kenan ka ce masa ka gan ni tare da Babandi ko.....

Jama'a an jangwalo mai neman kuka
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.

Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.

'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.

A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
https://chat.whatsapp.com/K944WIHnBaKHDrZS6snUky
*TALLAH!*
*Albishirinku mata
walisa matan da suka amsa sunansu mata, wa
anda suka san sirri da fa'idar gyaran jiki domin ta da koma
ar sha'awarsu.

To ku matso kusa kuji, wai kuna da labarin shahararren kamfaninnan na
awa da
awa
aya tamkar da dubu, sha
undum, mai suna?*
*DUNIYAR LAFIYA ISLAMIC NATURAL PRODUCT & WOMENS CONSULTATION*
*Daga aunty Fatima Buhari rijiyar lemo
ano state*
*Cibiyace da tai fice wajen gyaran ma'aurata*
*Wannan kamfanin basu fito ba saida suka shirya tsab domin taimakon mata ta hanyar samar musu da magunguna ingantattu nagartattu wanda aka ha
a da natural kaya cikin tsabta da inganci, komai a kwali yake
ar uwa cikin tsabta da nutsuwa aka shirya muku*
*ina masu son soma kasuwanci ku matso Anty Fatima tana bada kaya a sari akan farashin da zaki gode mata, tana raba kayanta ga manyan shagunan saida magunguna dake cikin kasuwar kurmi dake kano, tana tura kayanta izuwa gari_gari
asa_
asa.

Kayan sari kona miliyon nawa kike da bu
ata zasu iso hannunki a cikin kwana biyu da izinin Allah*
*Ni Badiat Ibrahim Mrs Bukhari
awar Sabuwan maigogul, Aminiyar Iyabo, uwar
akin Tani Shanono na gwada na san amfaninshi, kema
ar uwa ki kwada zaki bani labari siyan nagari maida ku
i gida.*
*Mun sani yanzu yana da kyau duk abinda zamu siya musan ingancinshi da nagartarshi bawai muita siyan magungunan mata kara zube ba.*
*Wannan kamfanin kayansu babu algus ko almundahana a ciki, da tsoron Allah da
warewa gami da gogewa ta sanin* *yadda ake sarrafa magunguna suke aikinsu, cikin nagarta da gangariyar tsabta.*
*Abu mafi sha'awa komai a cikin kwali yake a rufe kirib*
*ga ka
an daga cikin abubuwan da kamfanin yake samarwa*
*Tsumin dadi har Madiga tareda gunbarshi*
*Tsumin no excuse mela
abin bita zaizai*
*Gumbar dare daya wanka goma, dana gari da zumarta da tsuminta duk muna dashi*
*Zumar hana bacci gumbarta da garinta*
*Munada Arabian sabaya tare d Sudanese sabaya*
*Da zumarta*
*Sabaya ce dake cuko da
a mace duk ramarta, da
anjamewarta*
*Itama da zumarta*
*muna da mummuna da aiki*
*Akwai tsumi da gumbar ta da zaune tsaye*
*muna da kogin da
*Abangaren sanyi sun samar ma mata maganin matsolilinsu*
*muna da fitattun maganin sanyin da yake fata_fata d sanyi yayi mishi korar kare*
*Khanzur Rahman herbal formular*
*Sanyi clear syrup*
*7 days for chronic infections flusher*
*Sannan kuma muna da* *Package amarya*
*Package Uwargida*
*Package irin na zawarawan da suke shirin sabon aure*
*Bugu da
ari wannan kamfani yana sarrafa magungunan maza ba a iya na mata ya tsaya ba, wannan kamfani magungunan da yake samarwa suna da yawa wannan tsakurene daga cikin kayansu*
*Da sauransu da sauransu wanda bamu ambata ba.*
*Ba fa a iya haka muka tsaya ba muna d cancada cancadan zannuwan Gado da carpet*
*Domin neman
arin bayani ku tuntu
eta a kan lambar wayarta kai tsaye*
+2348032089456
*34*
Ya gyad'a kansa yana ce wa." E, tambayata ya yi kina Ina shine na gaya masa kina can tare da Babandi a storoom."
Na zuba masa ido ina ji kamar na gaggaura masa mari saboda takaici!

Ganin irin kallon da nake yi masa ne ya sanya jikinsa mutuwa sai ya sunkuyar da kansa da kyar na ce.'' Jeka ku kwanta dare ya yi."Ya kama hanya ya fita ba karsashi.

Cikin baccin da ya fara fizgata na ji tana kirana na tashi zaune da sauri Ina kallonta
Tana cikin kayan bacci don wata'kila ma daga turakar mijinta take ta kufto ta fito saboda rashin ha'kuri ganinta a hargitse ya tabbatar mini da cewa ta san abinda ya faru wata'kila ma shi ya kira ta ya gaya mata.

Kada ki karanta mini littafi ba ki biya ni hakkina ba yar uwa.
Chapter 57 · 0% Book details