Sashe 218
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mama ina yini."
Na amsa "Lafiya lau Hassana ina dariyar da babu nisha'di na ce." Ya kuke ina Mairo." Ta ce." Tana can k'asa Minal ba ta da lafiya."
Na ce." Allah Ya ba ta lafiya na kusa dawowa."
Da sauri ta ce." Yaushe?"
Domin na kwantar musu da hankali na ce." Gobe." Ina ji suka fara tsalle da dariya.
Ya kar'bi wayar daga hannunta yana fad'in." Me yasa za ki gaya musu haka Amina kwananki nawa da tafiya."
littafin nan na kudi ne yar uwa kada ki karanta ba tare da kin biya ni hakkina ba
A tak'aice na ce." Biyu." Ki ka ce za ki yi sati daya ko kin fasa."
"Ban fasa ba." Na fad'a kai tsaye ina ji yana magana da yaran kan cewa su sauka k'asa wajan Mairo.
Na daina jin motsinsu.
Ya cigaba da cewa kin ga kuwa idan ba ki dawo gobe ba za su d'auke ki makaryaciya domin kuwa yaro baya mance magana kina dai jin tsalle da murnar da suke yi."
"Umm! kawai na ce na yi shiru.
Ya d'an yi gyaran murya kafin na ji shi yana fad'in." Yanzu kin tsane ni Amina ban yi miki komai ba wai menene lefina anan tare dake duka aka dinga wannan d'auki ba dad'in akan kwantar da ni da Maryam ta yi Malamin nan ya tsaya tsayin daka a kaina har sai da ya tabbatar da tabbatuwar lafiyata na cigaba da rayuwa da iyalina.
Yanzu don Allah bai cancanci komai ba ban yi tsammanin zan samu wannan turjiyar daga wurinki ba tunda ai da farko ba haka ki ka nuna mini ba."
Na ce." Har yanzu kuma ba ni da damuwa akan hakan ba.
Ai kai ka ga zaka ka iya amma dai Ina gaya maka ba zan zauna a gidan da zaka haye kan k'aramar yarinya kamar Hajara ba babu ni a cikin wannan rashin sanin ciwon kai ba kuma zan kara had'a inuwa da Hauwa ba.
Ka canza mini mazauni idan ya zama lallai sai ka zauna da ni."
"Shikkenan za ki zauna gidanki na kano tunda hakan ki ke so amma ki sani za ki dinga d'aukar dogon lokaci kafin ki gan ni."
Na ce." Babu damuwa ai." Ba tare da ya sake wata magana ba ya kashe wayarsa.
Da safe da wurwuri na je na duba jikin Dada alhamdulillahi ta warware sai dai jikin girma idan abin ya motsa mata amma yini muka yi muna hira tana gaya mini abin alherin da ya yi musu a lokacin da ya zo dubata wattanin baya.
Bayan sunan Fadila da kwana biyu na fara shirin tafiya tunda mun gama magana dashi kan yanke zamana a kano abinda dai ban yarda da shi ba shine barin yarana a gidansa na abuja da Hauwa dole za mu zauna akan hakan sai ya ba ni yarana wallahi ta ri'ke na ta.
Ya kira ni yana gaya mini na tafi gobe domin shi ma a goben yake so ya shiga garin kanon saboda juma'ar da za ta zo za'a yi d'aurin auran a Bunkure kamar dai yadda ya gaya mini da farko.
To kawai na ce masa.
Ban kuma tafi a ranar da ya ce ba sai a washe garin ranar tukkuna Babansu Fadila da kansa Ya d'auke ni a mota zuwa kano.
Gidan Hajja na yada zango anan shi ma ya kwana da sassafe yana karin kummalo ya d'auki hanya.
Hajja ta dinga rarrashina tana tausata ban san me ya gaya mata ba amma yanayin yadda take rarrashina ya nuna mini cewa kamar ya gaya mata wata magana a kaina wadda take nuni da cewar ni ce yanzu ba ni son zaman lafiya tunda Hauwa ai ta mato a kan sonsa kuma dama kulawarsa da tarasa ne a baya ya sanya take yin hauka da tsananin kishi yanzu kam tunda tana samun abinda take so a wajensa yana juyata son ransa ba zai fad'i aibunta ba.
Kuma a lokacin da ta fahimci akwai rikici a tsakaninmu ta bud'e wuta da kissa da ko'karin kafa kanta a wajensa.
Ban katse ta ba na yi shiru Ina ta sauraranta tana cewa itama ta fi so na zauna anan din Hauwa da amarya kuma su yi zamansu a can abuja
Sai yamma direbanta magaji ya d'auke ni a mota lokacin shi bai dawo daga bunkure ba duk da ba ranar ne daurin auran ba na lura da yadda yake ta rawar jiki da kai kawo har an yi masa invitation irin na wata da kuma na kati ya d'ora a status dinsa.
A daran na kira Sahura na ce ta zo gobe da wuri dole sai ta taimaka mini mun gyara gidan.
Can misalin sha daya saura na dare ya shigo gidan.
Na gama shirin kwanciya ya shigo dakin ya same ni.
Ya zauna gefena da alamar gajiya a tare da shi da kuma yanayi na damuwa da ta riga ta zame masa jiki
yadda bai yi mini magana ba haka ni ma ban yi masa magana ba d'akin ya d'auki shiru na tsayin wani lokaci
Na ji yana fad'in." Amina ya kamata mu yi gwajin nan na jini ( gyonotp) da yarinyar nan ko?"
Shiru na yi ba tare da na ce masa komai ba.
Ya dube ni yana fad'in." Yadda Malam D'aha ya d'aukaki wannan lamarin ba na tsammanin idan an ci karo da wata matsalar wadda ka iya rusa auran ya janye ku'dirinsa sanin halinsa na magana d'aya da kuma 'kin yarda da zamani da hasashen yahudu da nasara........
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/4, 3:03 PM] Hauwa Galadima: *PAID BOOK VIP 1K ON TALGRAM WHAT'S APP GRUOP KUMA #700 VIA 0542382124....BINTA UMAR GTBANK*
*V-VIP AREWAPEN*
*07084653262*
*147*
Na d'an jima ina kallonsa tare da yin nazari a kan maganarsa na kasa tantance shin shawarata yake nema ko kuma umarni.
Sai kawai na yi shiru ba wai don ba ni da amsar da zan bashi ba maganar ce kawai ta sake jefa ni cikin mamaki tunda har yana maganar gwajin jini (gyonotype) ya shirya kwanciya da yarinyar duk da k'arancin shekarunta kuwa.
Na yi shiru tare da juyar da kaina saboda tsabar takaici.
Ya sake maimaita mini maganar .
Sai na dube shi a sakarce na ce." Kai duk shige da ficen da kake yi ba ka yi gwajin jinin ba."
Ya d'an b'ata ransa yana fad'in.'' Amina ba kya yi mini lafazi cikin dad'in rai ko kina magana da sa'anki ne abubuwan fa da ki ke yi sun take shari'a kuma suna yi yawa."
Na d'an daidaita yanayina ina ce wa." To shikkenan na ji yanzu me kake so na ce?''
Ya sauke ajiyar zuciya tare da matso ni sosai ya kama hannuna ya rike sai kuma ya had'e yatsunmu ya matse gam.
A dan tausashe ya furta." Ke ce abokiyar shawarata shiyasa da na fara wannan tunanin na tuntubeki dacewar yin gwajin jini ko ya ki ka ce."
Wani abu ya sake tokare mini wuya."
A tak'aice na ce." Hakan yana da kyau."
Sai ya cigaba da cewa." Ba ni fatan sake auran macce wadda za mu yi ta haifar yara masu lalura Amina wannan cikin da kike d'auke shi yana raina koyaushe da tunanin abinda za ki haifa mini nake mai lafiya ne ko mara lafiya saboda wannan ciwon gaskiya ne akwai shi.
Ba ni so a 'daura auran nan jinina dana yarinyar bai jitu ba ta zama k'aramar bazawara domin ba zan iya kar'bar kaddara a karo na biyu ba wannan shine."
Na dai yi shiru ban ce komai ba ba wai don ba ni da abin fad'a ba.
Ya sake matsowa jikina yana magana can kasa." Ya ki ke ganin ya za mu yi,?"
Na dube shi babu yabo babu fallasa na ce."Fisabillahi me kake so na ce akan hakan?"
"Ki ba ni shawarar yadda zan yi." Ya fad'a yana d'ora bakinsa a dokin wuyana.
Na ce.''To shawarata ku je ku yi gwajin jinin ina ga kamar zai fi alheri."
Na ji hucin numfashinsa yana cewa." Idan an samu matsala na yi yaya da malam 'Daha."
"Sai ka yi masa cikakken bayani zai gane!" Na fad'a ina d'an janye jikina jin wani abu ya fara yi mini yawo.
Ya ce." Ba zai yarda ba Amina."
Na ce." To gaskiya kaima kana da lefi me yasa tun farkon fara maganar ba ku yi gwajin ba idan an tabbatar da daidaituwar jini sai a yi godiya ga Allah idan kuma jinin bai inganta daidai yadda ake so ba sai ka datse maganar da wuri ka kawo masa hujjoji da misalai."
Ya furta." Ba ni da nutsuwa fa Amina tun sanda ya ba ni kyautar yarinyar na rasa sukuni gabad'aya domin ni kaina ba ni son auran irin k'ananu haka koda da k'addarar sake wani auran a tare da ni wadda ta fita shekaru zan aura amma wannan tayi yarinyata da yawa."
Na ce." Hakan kuma bai hana ka nemi shawara wajan gwajin jini ba ko duk da ta yi yarinyata ai ka shirya takarta ko ba haka ba ne."
Shiru ya yi bai ba ni amsa ba.
Wai ni zai yi wa kalaman yaudara na janye jikina ya sake rukunkume ni yana tatta'ba wasu sassa na jikina tare da sauke ajiyar zuciya.
Gabad'aya nema yake yi ya daga mini hankali a halin kuma da nake ciki ba ni buk'atarsa ko kad'an jikin dai yana so walwala da annashuwar da zata bari a tari lamarin ne babu.
Babu yadda bai yi da ni ba a daran a kan dole sai ya kwanta da ni na ce a a gajiye nake ba zan iya ba.
Dole ya ha'kura da asuba ya sake nemana da rarrashi da kwantar da kai ya fara ko'karin gaya mini wasu maganganu wanda suka danganci Hauwa na katse shi da sauri na nuna ba ni so ban san yaushe ya zama munafikin namiji ba ina ruwana Hauwa tana gamsar da shi bata gamsar da shi ba abinda ya dame ni ba ne.
Na ci da kulafuci kamar dambun kuturu ya ma'kale ni na kasa motsi babu yadda na iya haka nan na kyaleshi ya yi abinda yake so kamar zai shid'e saboda gigita lissafinsa gabad'aya ya kwance.