Sashe 59
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sannan bata da koshin lafiya Ina ganin jin wannan labarin zai iya daga mata hankali har ciwonta ya tashi.
Garin Allah ya waye sosai haske ya fito ban fita ba asalima ban tashi daga kan daddumar da na yi sallar asubahi ba.
A hakan anti Yagana ta shigo ta same ni ganina a rikice ya sanya ta zo ta tsaya a kaina tana tambayata.
Koda na dubeta sai wani sabon hawayen ya k'wace mini.
Na d'auki wayata dake ajiye a gefe na mik'a mata.
Tana dubawa tana salati sai ta silale rigijib ta zauna a gefena.
Na rufe fuskata da hannuna ina kuka na furta." Anti Yagana ko me na yi wa mutumin nan ban cancanci wannan cin zarafin ba.
Wallahi tallahi ba da hannuna Babandi ya kira shi ba, kuma dana san abinda zai faru kenan dashi kansa Babandi ban gaya masa komai ba.
Anti Yagana ki duba lamarin nan a tsanake akwai izza da iko da nuna kowa ba komai ba ne a cikin sha'anin wannan mutumin ya iya taku ne shiyasa ba kowane zai fahimci hakan ba, amma menene lefi don an ce gyara kayanka, abinda fa yake aikata mini kuskure ne, na tabbata ko giyar wake Babandi yasha ba zai zage shi ba karshen dai rashin kunya kenan, magana ce ake yi akan dabi'ar da yake yi ba mai kyau ba ce, kuma duk wanda ya san ciwon kansa ya kuma san illar zargi a sha'ani na aure ya san hakan ba daidai ba ne, menene abin saki a nan anti Yagana don yana da wata alfarma wallahi ba zan bari ya wulakanta ni ba.....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.
Normal what'sapp Gruop kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
https://chat.whatsapp.com/K944WIHnBaKHDrZS6snUky
*TALLAH!*
*Albishirinku mata
walisa matan da suka amsa sunansu mata, wa
anda suka san sirri da fa'idar gyaran jiki domin ta da koma
ar sha'awarsu.
To ku matso kusa kuji, wai kuna da labarin shahararren kamfaninnan na
awa da
awa
aya tamkar da dubu, sha
undum, mai suna?*
*DUNIYAR LAFIYA ISLAMIC NATURAL PRODUCT & WOMENS CONSULTATION*
*Daga aunty Fatima Buhari rijiyar lemo
ano state*
*Cibiyace da tai fice wajen gyaran ma'aurata*
*Wannan kamfanin basu fito ba saida suka shirya tsab domin taimakon mata ta hanyar samar musu da magunguna ingantattu nagartattu wanda aka ha
a da natural kaya cikin tsabta da inganci, komai a kwali yake
ar uwa cikin tsabta da nutsuwa aka shirya muku*
*ina masu son soma kasuwanci ku matso Anty Fatima tana bada kaya a sari akan farashin da zaki gode mata, tana raba kayanta ga manyan shagunan saida magunguna dake cikin kasuwar kurmi dake kano, tana tura kayanta izuwa gari_gari
asa_
asa.
Kayan sari kona miliyon nawa kike da bu
ata zasu iso hannunki a cikin kwana biyu da izinin Allah*
*Ni Badiat Ibrahim Mrs Bukhari
awar Sabuwan maigogul, Aminiyar Iyabo, uwar
akin Tani Shanono na gwada na san amfaninshi, kema
ar uwa ki kwada zaki bani labari siyan nagari maida ku
i gida.*
*Mun sani yanzu yana da kyau duk abinda zamu siya musan ingancinshi da nagartarshi bawai muita siyan magungunan mata kara zube ba.*
*Wannan kamfanin kayansu babu algus ko almundahana a ciki, da tsoron Allah da
warewa gami da gogewa ta sanin* *yadda ake sarrafa magunguna suke aikinsu, cikin nagarta da gangariyar tsabta.*
*Abu mafi sha'awa komai a cikin kwali yake a rufe kirib*
*ga ka
an daga cikin abubuwan da kamfanin yake samarwa*
*Tsumin dadi har Madiga tareda gunbarshi*
*Tsumin no excuse mela
abin bita zaizai*
*Gumbar dare daya wanka goma, dana gari da zumarta da tsuminta duk muna dashi*
*Zumar hana bacci gumbarta da garinta*
*Munada Arabian sabaya tare d Sudanese sabaya*
*Da zumarta*
*Sabaya ce dake cuko da
a mace duk ramarta, da
anjamewarta*
*Itama da zumarta*
*muna da mummuna da aiki*
*Akwai tsumi da gumbar ta da zaune tsaye*
*muna da kogin da
*Abangaren sanyi sun samar ma mata maganin matsolilinsu*
*muna da fitattun maganin sanyin da yake fata_fata d sanyi yayi mishi korar kare*
*Khanzur Rahman herbal formular*
*Sanyi clear syrup*
*7 days for chronic infections flusher*
*Sannan kuma muna da* *Package amarya*
*Package Uwargida*
*Package irin na zawarawan da suke shirin sabon aure*
*Bugu da
ari wannan kamfani yana sarrafa magungunan maza ba a iya na mata ya tsaya ba, wannan kamfani magungunan da yake samarwa suna da yawa wannan tsakurene daga cikin kayansu*
*Da sauransu da sauransu wanda bamu ambata ba.*
*Ba fa a iya haka muka tsaya ba muna d cancada cancadan zannuwan Gado da carpet*
*Domin neman
arin bayani ku tuntu
eta a kan lambar wayarta kai tsaye*
+2348032089456
*35*
Anti Yagana ta ja hanci idonta da sauran hawayen da ta gama gogewa ta ce.''Wallahi tallahi sai da na ji haka a jikina Amina, shiyasa fa jiya kafin na fita na umarceki da ki kira shi ki bashi ha'kuri kuma ki shanye duk b'acin ran da zai k'unsha miki, dan kyautawa ke da Babandi baku kyauta ba, kuma tun a jiyan na kira Babandi na tambayashi yadda suka yi dashi ya ce ya yi masa magana ne akan abinda ki ka fad'a masa har ya kara da cewa dashi bai auro ki a gidan karuwai balle ya yi togaciya da kiranki da wata kalma ya kara da ce masa harkar social media da ki ka yi kin yi ne domin rufawa kanki asiri da yaranki, ni dai iyakacin abinda ya fad'a mini kenan ban sani ba ko ya rufe wata maganar wadda ya gaya masa ta fusata shi ni bai gaya mini ba.
Kuma ko jiyan da muka yi waya dashi wallahi ha'kuri na bashi akan hakan kuma ya nuna mini ya ha'kura magana ta wuce amma hukuncin da ya yanke ya yi tsauri bai kai ga a ce an yi saki ba.
Na ce." Anti Yagana ki kyale shi kawai dan Allah dan annabi kada ki kira shi akan neman hujjar da ya sake ni.
Na san bashi da ita zai bata miki lokaci ne kawai hujja dai ita shi mai kudi ne, kuma ni ba kowa ba ce a wajansa a yanzu."
Idan har kina karanta littafin nan to ki daure ki biya ni hakkina kada ki bar kan ki da nauyin Wani.
Ta dube ni jiki a sanyaye." Ni fa Amina na fara zargin lamarin nan naki anya babu sa hannu a ciki, mutumin nan fa wallahi yana sonki ba zai iya sakinki cikin hayyacinsa ba wata'kila ana dan birkita masa tunani shiyasa ke din ma ya kasa aminta dake yake tsiro da abubuwa daban daban.
Shiru na yi ina nazarin maganarta.
Zan iya gazgata maganarta tunda na gani da idona a lokacin da inna Uwani take yayyafin rubuta a wajan benansa.
Amma idan ma da asirin to tabbas akwai hali da kuma dabi'a.
Ta shi ta yi zata fita duk ta ki'dime tana daf da kofa na kira ta a nutse na ce." Anti Yagana don Allah kada ki kira mutumin nan a waya dan Allah ki yi mini wannan alfarmar."
Ta ja ta tsaya tana dan kallo kafin a sanyaye ta ce." To ai yana da kyau a tambaye shi dalilinsa ko."
Na ce." Dalili da ba zai wuce abinda na gaya miki da farko ba.
Kishi zargi giyar kud'i."
"Amma dole mahaifiyarsa ta san da abinda ya faru Amina, domin bahaushe yana cewa ta inda aka hau ta nan ake sauka."
Na ce." Itama din ba za ta ji daga bakinmu ba shi ya fad'a mata.
Ni dai tsorona ma kada wata magana ta fita duniya ta ji na shiga bakin duniya kin san shi sha'aninsa a waje yake motsi kad'an manema labarai za su fara watsawa shine babbar damuwata kuma kin san yadda da dama mutane suke yi wa macan da take gudanar da harkokinta a internet ko da bata aikata komai halalinta take nema sai a juya mata manufa a yi ta jifanta da bakaken magana."
"Babu abinda zai faru in sha Allahu ma ina fatan kafin zuwa gobe ya mayar dake shikkenan babu wanda ya ji ya kuma ga ni." Tana gama maganarta ta fita daga d'akin a gaggauce.
Ban fita ba tukkuna sai da na yi wanka da yake da bandaki a cikin d'akin na kimtsa jikina abin yana ta sasakata a zuciyata ina dannewa idan takaici ya yun'kuro mini sai na ambaci Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un!
Da kyar na iya kurbar shayi ban iya hadawa da borodi ba saboda lami nake jin bakina.
Anti Yagana ta fito cikin shiri zata fita na ce." Ina kuma za ki je"
Tana gyara gilashin da yake idonta da yake tana da dan matsalar Ido wanda yasa asibiti suka yi mata gilashi take amfani dashi idan zata fita ta ce.
" Ba zan ji ma zan dawo kafin azuhur."
A cikin raina na ji cewa saboda matsalata zata fita.
Na ce." Anti Yagana ban san ki da biye biyen malamai ba don Allah kada ki fara akan wannan karamin dalilin, kada ki yi wasa da tunaninki, ni dake mu zauna mu tattauna abinda zai taimake mu.
Nasan akan duk abinda ki ka tashi hankalinki, amma ki sani kowane bawa yana tafiya ne da kaddarsa, kuma mutumin nan bashi kadai ba ne namiji akwai su da yawa, idan Allah Ya kaddara mini sake wani auran nan gaba sai ya had'a ni da wanda ya fishi.