Sashe 2
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kada ki tuno abubuwan da suka faru a baya tunda nema ki ke yi a wurinsa, kuma wallahi mutum ne mai adalci."
Na ce." Shikkenan Sahura zan yi kokarin yin hakan in sha Allahu rabbi."
Babanmu na samu na gayawa yadda muka yi.
Ya ce." Hakan ya yi, ki je ki bashi ha'kuri sannan ki iya bakinki, wannan ya kara tabbatar miki da cewa ba a fad'a da mai kudi ko da kuwa kaine da gaskiya."
Ban ce masa komai ba na tashi na shige d'aki na kwanta abin duniya ya yi mini yawa.
Wannan littafin na kudi ne hajiya kada ki karanta mini ba tare da kin biya ni gumina ba, hakki hakki ne komai k'an'kantarsa.
Ranar Asabar din da wuri na shirya.
Yusi ma ya dira kuka sai na tafi dashi domin shi a ganininsa ai zuwa zan yi na d'auko Kamalun dalilin da ya sa shi kuka kenan da na ce ba zan je dashi ba.
Nan Sahura ta zo ta same ni, na yi wa mutan gidan sallama muka tafi.
Cikin adaidaita sahu ma dai sai kwakkwafata take yi akan na tausa harshena ina ce mata "To" Ganin yadda ta damu yasa na ce." Wallahi Sahura na fara zargin mutumin nan ba haka yake barin mutane ba, mussaman ma'aikatansa, kowa baya so a fadi lefinsa.
Ko da shugaban kasa zan je na yi magana irin abinda za ki yi mini kenan, na gaya miki ha'kuri zan bashi fa'kat!
Ni dai a fito mini da yarona kawai."
Ta ce." Ai kin ji irinta, ina ga ma tare za mu shiga ofis din kada ki zage shi dan ba k'aramin aikin ki ba ne."
Murmushin takaici na yi na ce." Kin san kuma wannan ba tarbiyata ba ce."
Ta yi shiru fuskarta duk ta nuna alhini.
Yusi ya riko hannunta Yana fad'in." Umma idan mun je za su ba mu shi ko?"
Da sauri ta ce." I, in sha Allah d'an albarka."
Mun sami kimanin mintina talatin a zaune a reception kafin sakataransa ya fito ya ba mu umarinin shiga.
Na tashi ina gyara mayafina.
Sahura ta zaunar da Yusi a cinyarta tana fad'in." Ka zauna Mama ta shiga yanzu zata fito tare da Yayanka."
Sai ya zauna Yana murmushi.
Na dubeta a tsanake na ce." Ki tashi mu shiga tare."
Kai ta girgiza mini.
" Ki shiga kawai, Amina dan zatin Allah da d'aukakarsa kada ki ba ni kunya."
Jikina ya shika jin yadda take had'a da Allah.
A sanyaye na kama hanyar ofis din gabana na bugawa da 'karfin gaske.
Na murda na shiga da sallama a bakina.
Ofis din babba ne sosai har akwai set din kujeru a can na hange shi a zaune da waya a hannunsa.
Yana sanye da milk din shadda riga da wando babbar rigar dai tana ajiye a kusa dashi.
Kamar koyaushe idansa sakaye da farin gilashi da ko a hoto baya cire shi.
Ya amsa sallamata a tsanake kana ya zuba mini idanuwansa wad'anda suke ko'karin kassara ni.
Na fara dibi-dibi 'kafata tana lauyewa.
Gashi ba wani jibgege ba amma sai cika da Ido da kwarjini.
Don dai ni kaina a tsaye nake da addu'a ina ga da ba zan kai labari ba.
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne 1k akan telegram hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.
Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.
To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.
Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.
Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.
Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.
To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.
Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.
Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.
In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.
Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.
Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.
Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.
Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.
Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.
Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
*BOOK2*
Da hannu ya nuna mini kujerar da take kallonsa.
Na zauna a nutse cikin zuciyata ina ta buga masa tabbatyada.
Shiru wurin ya yi.
Sai sanyi da kamshi mai dad'i da yake ta surnanowa hancina.
Yana ta duban wayarsa Bai ce komai ba tun bayan amsa sallamata da ya yi.
Na daure na k'askantar da murya tare dan risinar da kaina na furta." Ranka Ya dad'e ina kwana."
Ya dube ni fuskarsa kadaran kadahan.
"Lafiya lau ranki shi dade, Amina Salisu mai hula, hakane sunan ko?"
"E, hakane Allah Ya taimake ka." Nafada tare da yin namijin ko'karin duban inda yake zaune.
Ya d'ora hannuwansa biyu akan table din da yake tsakiyarmu.
Ya ce." Ina ta hasashen fuskarki ai."
"Ni 'kawar Sahura ce daya daga cikin ma'aikatanka, na yi mata rakiya ranar da za ta fara aiki daku a ranar kuma ka je duba ma'aikatar."
"E, tabbas kuwa na tuno ranar ni ma, ya jama'a, ya gwagwarmaya Kuma?"
Na dube shi Ina nazarin tambayarsa domin ta yi kama da ta rainin hankali.
Sai kawai na yi shiru ban ba shi amsa ba.
Ya nisa kafin ya sake magana.
"Me yake tafe dake yanzu?"
Na gyara zama sosai ina fuskantarsa domin dai addu'ar da nake yi dan samun rinjaye ta kawar mini da fargabar da na fara shiga dalilin kasantuwarmu wuri d'aya na ce." Akan maganar yaran da suka yi maka 'barna ne?"
Goshinsa ya d'an murza ya d'an lumshe idonsa duk Ina kallonsa.
A kasalace ya dube ni.
"Kina da aure ne?"
"A a ba ni dashi." Na bashi amsa kai tsaye.
"Bazawara ce kenan?"
Shiru na yi ban tanka masa ba domin ya fara ba ni haushi, zuciyata kuma ta fara rawa a kansa, ya ina gabas yana yamma, ga abinda ya kawo ni, yana yi mini wasu banzayen tambayoyi.
Ya koma ya kwantar da bayansa akan kujera ya rufe idonsa.
Minti kusan bakwai ina zaune kamar gunki bai ce mini ci kanki ba.
Sai na dan bigi table din a hankali na ce." Allah Ya taimake ka ya ake ciki ne, ni ina daya daga cikin mahaifan yaran nan, kuma dai marayu ne iyayensu maza sun rasu, mune muke d'awainiya dasu, a yi hakuri a yi musu afuwa a kuma taya mu da addu'a.
Allah Ya ba mu ikon cinye jarrabawarmu.
Idan kuma kana ganin akwai takura a ciki to ka yi mana magana domin hukuma ta yanke musu hukunci sai hankalinmu ya kwanta."
Idonsa ya bud'e yana kashingid'en, Ya ce." Ai na yafe musu tuntuni, amma mai ya sa ki ka za'bi tozarta ni ta social media ta hanyar yin rubutu da kausasan kalamai a kaina, me na yi miki?"
Maganarsa ta farko "Ai na yafe musu." Ita ce ta ruguza kashi tamanin na zargin da nake yi masa.
A sanyaye na ce." Ka yi hakuri don Allah ban yi dan na wulakantaka ba, na yi hakan ne domin sa'kona ya yi saurin zuwa gare ka, amma ba nufi na na 'bata maka suna ba."
Murmushi kawai ya yi.
Ya ce." Ban ji haushinki ba dalili akwai da dama masu bita da 'kulli da suka yi fiye da abinda ki ka yi, saboda haka kada ki damu kin ji ko."
"Na gode sosai, Allah Ya k'ara girma."
Ya amsa ''Amin Ya Allah."
Wurin ya sake yin shiru.
Na daure na ce." To yanzu yaushe za mu tsammaci ganin yaran ?"
"A satin nan in sha Allahu." Ya fad'a yana kallona har sai da na tsargu."
Na risinar da kaina cikin girmamawa na ce." Mun gode sosai, Allah Ya saka da alheri, ya bawa Hajiya lafiya."
"Amin Ya Allah."
Tashi tsaye na yi ina dan gyara jakata dake rataye a kafad'ata.
Ya ce." Koma ki zauna ina son magana dake." Ban kawo komai ba na koma na zauna ina dubansa.
Iska ya fesar daga bakinsa yana duban tsabar idona ya ce." Ina buk'atar ki zama yarinyata, za ki dinga d'ebe mini kewa idan sha'awata ta tashi, ni kuma na yi miki alkawari duk abinda kike buk'ata na jin dad'in rayuwa zan yi miki."
Mamaki mai 'karfin gaske ya rufe ni.