Sashe 39
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A nutse na ce." Fati ce bata da lafiya shine aka bukaci kudi a asibiti za a yi mata aiki, to dama akwai kudina a hannunsa shine na ce ya cire ya tura musu."
Ba tare da ya kalleni ba ya ce." Wacece Fati?"
" 'Kanwata ce, itace take bin Hadiza a dakinsu."
"Shine ba za ki sanar da ni ba saboda kina so duniya ta zage ni ko?kin san dalilin da ya sanya suka kira ki a waya suka gaya miki domin sun san kina aurena akwai hanyar da zasu samu mafita, sai ki ka za'bi kiran kanin tsohon mijinki, kina gaya masa ya basu kudin maganin ko?"
Kaina na dafe da yake sarawa.
Na dago na kalleshi Ina auna maganganunsa da basu da tushe balle makama.
Na tsira masa Ido ina ayyanawa a raina cewa babu mamaki rikicin tsufa ne ya fara kama shi amma idan ba haka ba ya za a yi ya nemi ya canza mini manufa bayan ba haka ba ne a cikin zuciyata.
Ya ce." Kin yi shiru saboda kema kin san ba ki da gaskiya ko?"
Na dai yi shurun ban tanka masa ba, saboda ba mu jima da sasantawa ba, ba na so akan wannan 'karamin dalilin da yake nema ya mayar dashi babba mu koma 'yar gidan jiya.
"Ba za ki ba ni ha'kuri ba kenan?"
Cikin dariyar da ban san lokacin da ta sub'ce mini ba na ce." Ka yi hakuri Baba, ba zan sake ba."
Ya girgiza kansa tare da mikawa ya nufi wardrobe dinsa yana cewa." Saboda kina waya da Hamusu ko kayana baki d'auko mini ba na gode miki Amina."
Wallahi shaf na manta domin hankalina ya tafi wajan ganin na samu Hamsun a waya an gama komai.
Daidai lokacin dana isa wajan da yake tsaye ya d'auko k'ananun kaya t-shart da short nicker na kar'ba daga hannunsa tare da cewa." To mu je na shiryaka."
Ya kuwa biyo ni zalo zalo! muka zauna a gefan gado yana ta kallon fuskata yayin da ni kuma na take ta danne dariyar da take yun'kuro mini.
Bayan na taimaka masa ya shirya sai ya dube ni babu wasa a fuskarsa.
Ya ce.'' Ki goge lambar Hamusu daga wayarki."
Da mamaki na ce." Me yasa Baba?"
"Ki goge dai kawai akwai dalilaina."
Ganin da gaske yake yi ya sanya ni ma na shiga nutsuwata sosai na ce." Kai ma kasan hakan zai yi wuya, mu yi maganata gaskiya da gaskiya my love, ba na neman fitina domin ba za ta yi mana dad'i ba, Hamusu ba kowa ba ne a wurina face d'an'uwana abokin kasuwancina, sannan kuma kafi kowa sanin dangatakar da take tsakaninsu da mijina na fari uwa daya uba daya suke, bayan wannan ba ni da wata alaka dashi, Ina ganin baka da hujja mai karfi da zaka ce lallai sai na goge lambarsa daga wayata.
Ya zuba mini ido da tsananin b'acin rai yake ce wa." Ba ni da hujja mai karfi ko?"
Juyar da kaina na yi daga barin kallonsa domin na lura maganata ta yi masa zafi.
Ya d'auki wayata dake ajiya a gefena, na bishi da kallo amma ban yi yun'kurin kwacewa ba, ina kallo ya goge lambar Hamusun daga wayar ya dube ni." Ban yafe miki ba idan ki ka sake magana dashi, na san goge lambar ba zai dame ki ba tunda zai kira ki wataran saboda yana da taki.
Idan ki ka ci amanata Allah Ya yi mini sakayya.
Hawayen da nake dannewa suka zubo.
Na ce." To sai ka gaya mini zargina kake yi ko me?
Ka san ko zan yi neman maza ba zan yi da Hamusu ba, domin kuwa kafi kowa sanin halina.
"Ni ba na zarginki, kawai na datse alakarku ne domin mutuncina da kike ko'karin ki zubar mini."
Na gyada kaina ban sake ce masa komai ba na tashi na bar masa d'akin.
Da takaicin abin na kwana a cikin raina, amma hakan bai hana ni zuwa na gaishe shi ba yana zaune wajan da yake hutuwa, muka gaisa babu sukuni bai dube ni ba ya ce." Ki dama mini kunun tsamiya dashi nake sha'awar karyawa."
Ban ce komai ba na tashi na fita.
Minti talatin na gama tsaf na kai masa na ajiye tire din zan fita ya ce." Sannu." Kanzil ban ce ba na fita.
Kicin din dai na koma na d'auko wanda na hadawa Hajja na kai mata har dakinta tunda lokacin bata fito ba.
Kafin na shiga na ji maganarsu ita da 'yar'uwarta inna Uwani suna tattaunawa akan abinda ya shafi hidimar da take gabatosu.
Muka gaisa ko da wasa ban nuna cewa na ji abinda suke cewa ba, kuma na yi kokarin ganin na boye bacin raina.
Na fita na nufi d'akina.
Hadiza tana ta had'a kayanta a cikin kwataki na ce." Hadiza wai tafiyar ce ba zaki bari sai wani satin ba."
Ta ce." Zan dawo ai Amina, gabad'aya hankalina ne ya yi gida ina so naje naga jikin Fatin.'
Na ce.'' Ni ma in sha Allahu bada jimawa ba zan zo, Ubangiji Allah Ya bata lafiya"
Ta amsa da Amin." Kayan jikina na cire ina shirin shiga wanka ya shigo d'akin.
Lamari mai girma ne yake kawo shi d'akina dalilin da ya sanya ma kenan dana ganshi gabana ya fad'i.
Hadiza da sauri ta risina tana gaishe shi.
Ya amsa fuskarsa a sake Yana dubanta da kulawa ya ce.
" Ashe Fati ce bata da lafiya."
Ta ce.
Eh wallahi yanzu ma shirin tafiya nake yi domin zuwa dubanta."
Sai ya kalleni yana cewa." Zata tafi amma ba ki gaya mini ba."
Shiru na yi.
Ya kawar da kansa yana cewa da ita." Nawa ne abinda aka buk'ata?"
Cikin inda-inda ta ce." Miliyan shida ne?"
Ya ce." Me yasa ke ba ki same ni kin gaya mini ba, tunda ita ban isa ta ta sanar da ni ba."
Ta yi shiru tana dan murmushi ya ce." Ba ni lambar asusun da za a sanya kudin sannan zan sanya a kai ki gida don ba zan yarda ki bi motar haya ba."
Cikin sauri ta gaya masa lambar acct din Fati mai suna Salisu Fatima Fedlity bank.
Ya ce." Zan saka in sha Allahu idan kin je gidan ki gaishe mana dasu kafin mu zo."
Ta amsa da sauri tana cewa." In sha Allahu kowa zai ji, Ubangiji Allah Ya saka da alheri ya kara arziki mai amfani ."
Bai amsa ba ya fita daka d'akin.
Ta dube ni tana cewa." Amina don Allah ki kara yi mana godiya, ke kam Allah ya kashe ya baki, shi so yake yi ma ki fad'a masa hidimar 'yan uwanki ya yi miki."
Na dubeta babu yabo babu fallasa na ce." Hadiza ba wannan ba, ki nutsu dan Allah kada don kin ga ya ce haka ki nemi zubar mana da mutunci don girman Allah duk abinda kuke buk'ata ku gaya mini ba zai gagareni ba, amma ba na so ku tambayeshi yin hakan sai ya rage mini kwarjini da martaba a idonsa."
Ta ce." Eh kuma hakane to zan kiyaye in sha Allahu."
Na tashi na shiga toilet din da tunaninka masu yawa a kwanyata.
Hadiza kuwa kwafa ta yi cikin zuciyata tana ce wa'' Mutuncin banza da wofi ya dad'e b ai zube ba, saboda b'akinciki mutum yana so ya yi alheri kina dakusar dashi, sai mun tambaye shi din ki yi duk abinda za ki yi....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.
Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.
Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.
To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.
Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.
Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.
Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.
To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.
Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.
Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.
In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.
Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.
Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.
Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.
Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.
Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.