← Book details Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 166 OF 276

Sashe 166

Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.

Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.

Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.

To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.

Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.

Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.

In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.

Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.

Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.

Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.

Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.

Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.

Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
*Paid book ne 2k complete a telegram Whasap guruf 1k via 0542382124....Binta Umar gtbank*
*07084653262*
Muna tare da yara falo wai sun zo ganin 'kaninsu domin babansu ya gaya musu sunansa Sultan falon ya kacame Husaina da Minal har da kokawa ban ankara ba sai kukan Minal na ji da k'arfi lokacin ya yi daidai da fitowar Baba Tabawa daga d'akinta.

Kukan Minal din ya zaburar da yaron shi ma ya tsanyare da kuka Baba Tabawa fadi take "A kul cizo ko Usai ba ki san 'kanwarki ba ce, ka da na sake gani kin yi cizo."
Na juya da mamaki ina kallonta yayin da nake jijjiga yaron na ce." cizonta ta yi?"
Hassana dake tsaye a gefe ta ce." E, ni ma tana cizo na ko Yaya?" Ta fad'a tana kallon Khalil da yake zaune hankalinsa kan tibi domin shi duk rigimar d'aukar yaron da suke yi ban dashi da suka shigo dai ya zo ya tsaya kusa da ni bayan mun gaisa har yana tambayata sunansa Sultan ko na ce masa eh daga haka sai ya je ya zauna.

Yana da nutsuwa sosai kuma bashi da hayaniya irin ta 'kuruciya.

Ya yi shiru bai ce komai ba wata'kila bai ga lokacin da ta yi cizon ba shiyasa bai yi magana ba.

Na ce." Kai cizo take yi dama?"
A hankali ya ce." Idan suna fad'a ba, itama Hassana ai mazilinciya ce ita ta koya mata cizon don ta fi k'arfinta"
Na dube ta ta yi tsuru-tsuru! domin da alama ba a saba yi mata fad'a ba ko nuna mata abinda take yi kuskurene.

Fad'an da Baba Tabawa ta yi mata ya sanya ta kyakykya'be fuska za ta yi kuka.

Cikin tsawa na ce." Zo nan!" Ta'ki zuwa hawaye tuni sun 'kwace mata.

Na ce." Ba za ki zo ba?" Ta ma'kale kafada tana kuka."
Na mi'kawa Baba Tabawa yaron ina fad'in." Ki mayar da shi baya wata'kila ya koma baccin." Hassana ta je da sauri tana fad'in." Baba ba ni shi na d'auke shi."
Cikin zare ido na ce." Matsa ki ba ni wuri babu wanda zai d'auke shi ai tunda ba za a ce ku bari ba."
Ta koma ta zauna jikinta a sanyaye.

Na janyo Minal da take shashshekar kuka na d'orata saman cinyata Ina rarrashinta har ta yi shiru na bud'e mata game a wayata tana wasa.

Yadda suka takure a wuri d'aya hakan bai sanya ni na ji tausayinsu ba abinda ya dame ni shine rashin jin magana d'aya domin tun kafin a kai ga cizon nake ce musu su nustu zan bawa kowa yaron ya d'auke shi ban ankara ba har an kai ga cizo.

Na mik'a hannuna da sauri na janyota gabad'aya ba su ankara ba sai suka fasa ihu a tare domin yadda na janyo Usai din shi ya zaburar da 'yar uwata Abinda ba su saba dashi ba kenan
Khalil ya zubo mini ido da yanayi na damuwa kamar ya hana ni.

Na kama kunnanta na mur'de shi da k'arfi.

Ta tsala ihu! sai hawaye shar-shar!

Baba ta fara ko'karin kwaceta.

Na kai mata rank'washi da d'aya hannuna ina sake murde fatar kunnan na ce." Wallahi duk ranar da na sake ji an ce Usaina ta yi cizo zan sanya reza na yanke harshenta Khalil ka zama sheda idan ta yi ko a gidan Momin ne ka zo ka gaya mini." Da sauri ya ce.

"Ba za ta sake ba Mama ki yi hakuri kin ji."
Na cika mata kunnan ta matsa gefe kusa da 'yar uwar da take tayata kukan suka jeru suna yi cikin jan hanci da sauke ajiyar zuciya."
Kiran da ya shigo wayata ya katse maganar da muke yi da Baba Tabawa akan abin duk yaro mai cizo ai babu yadda za a yi yayi farinjini ko yanzu hannun Minal ya yi shedar ha'kora ina dalili.

Koda na duba maigidan ne.

Na daga lokacin kukan yaran ya hana ni jin abinda yake fad'i mi'kewa na yi na nufi d'aki ina fad'in." Ina jinka ina yini?"
Ya amsa a tak'aice kafin ya ce." Wacece take kuka Hassana ko Usaina?" Kai tsaye na ce." Dukansu ne?" Ya yi Jim kafin ya furta." Akan wane dalili Amina?"
Na ce." Fada suka yi har da cizo shine don an yi musu fad'a suka had'a kai suna kuka?"
"Idan wannan fad'an ne a junansu sun saba yi ai."
Ya fad'a da yanayi na b'acin rai a maganarsa.

Na ce." Da sau'ki idan a junansu suka yi tunda tare suka rayu ko a ciki daya.

Usai ce ta ciji Minal a hannu?"
Ya yi shiru bai ce komai ba haushi ya ji da alama sai abin ya ba ni mamaki da dariya.

A gajarce na ce." Ka taho ne?"
"E, kin ga Amina kada ki sake dukan yaran nan ba na so na gaya miki?"
Na ce." Haka na ce maka na dake su? fad'a fa kawai na yi mata ita mai cizon shine ita abokiyar tagwaitakartata take tayata kuka bayan Kuma ita din ta tabbatar mini da cewa dabi'ar yar'uwartata kenan cizo a ganinka d'abia ce mai kyau?"
"Na ce dai kada ki sake dukansu ban ce dabi'a ce mai kyau ba fad'a ya isa ban da duka."
Na ce." To." kawai na yi shiru ina mamaki.

"Gani nan kan hanya in sha Allahu ki yi mana addu'ar sauka lafiya."
Na ce." Allah Ya kawo ka gida lafiya."
Ya amsa da "Amin.

" Kafin ya kashe wayar na fita falon ina mamaki ashe zai sake ru'banya domin babu kowa a falon har Khalil din.

Na bi Baba Tabawa kicin ina fad'in.'' Ina yaran suke?"
Ya juyo tana kallona kafin ta ce." Au ko sun tafi babu sallama."
Na ce." Da alama gashi na fito babu su a falon.

Sai ta sanya dariya tana fad'in." Kai jama'a yaran yanzu ba sa son fad'a, wato fushi suka yi."
Na gyada kaina ina fad'in." Kada Allah Ya sa su 'kara shigowa gidan." Na fita daga kicin din raina a b'ace ni ba za a yi wannan sakarcin da ni ba.

Daga jin kukan yara ya yi wani kicin-kicin yana fad'in magana a kumbure kada a dake su, aikam sai dai ba su yi abin dukan ba.

Shigar k'ananun kaya na yi domin tar'barsa ina da ragowar kwana daya tunda shekaran jiya kawai muka kwana dole anan wurina zai kwana.

Na tsaya gaban madubi ina duba kaina na juya nan na juya nan har abin ya so ya ba ni dariya ni kaina ba kasafai nake son sanya rriga da wando matsatstsu ba don sai na dinga ganina kamar wata inyamura yanzu na dinga kallon kaina a madubi ina tuna wata jarumar finafinan kudu na manta sunanta amma tana da wani irin hips mai tudu da mutukar daukar hankali. sam bata da kyawu a fuska amma tana da dirin jiki mai kyau.

Kai na ji dadin maganin tumbin nan da nayi amfani da shi domin yanzu ina yin gayu sosai na matse ko'ina na jikina ya fita yadda ake so maganin ya daidaita mini yanayin jikina kwarai......08089965176 ga masu buk'atar su tuntubi wannan lambar.

Misalin tara da arba'in na dare ya kira ni yana gaya mini ya d'an jima kad'an da dawowa yana gidan Momi zai shigo zuwa an jima na ce to shikkenan.

Na bud'e wayata sakkonin Sahura suka shigo rututu na shiga ina dubawa ina kuma sauraran voice note din da ta turo mini yanzu haka tana gidansu. kuma ta sanyawa gidan sabon kwado Idiris sai dai ya nemi makwanci."
Cike da mamaki na kira wayarta.
Chapter 166 · 0% Book details