Sashe 37
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai dai yanayin zamana a gidan shi yafi damuna domin kuwa soyayyarsa da ya dasa mini ita a kahon zuciyata tana nan bata gushe ba, ina kaunarsa har yanzu ina kuma kishin ganin wata mace a kusa dashi.
Abinda ya yi ta damuna kenan a cikin kwanakin nan wanda har na gaza jurewa na kira Anti Yagana a waya na sheda mata halin da ake ciki.
Itama abin ya girgizata sosai, amma shawarar da ta ba ni shine kawai na yi hakuri na bi abinda yake so mu barwa Allah lamarinsa abinda tunda aka somi duniya akeyinsa wani nasara ba zai zo ya canza ba.
Na jima Ina nazarin maganganunmu da anti Yagana kafin na sauke ajiyar zuciya da ro'kon Allah Ya kawo mana dau'ki gabad'aya.
A ranar na shirya tunkararsa da amincewar bukatarsa
na shirya da daddare cikin kayan bacci masu kyau na yi barin turare a jikina.
Sannan nasa hijabi mai tsayi na fita da zumar samunsa mu yi maslaha domin zamanmu a hakan yana damuna sosai.
Abin mamaki da ban tsoro sai na ga inna Uwani a wajan matattakalar benensa da wani koko a hannunta da gajeriyar tsintsiyar kwakwa tana ta yarfa abinda yake cikin kokon.
Kamar na koma da baya saboda fargaba da kuma tsoro sai kuma na yi shahada na tunkari wajan Ina hirji da manyan addu'oi da zasu yi mini kariya.
Ganina ya tsoratata ainun.
A dabarbarce ta fara ko'karin magana tana ce wa." Maganin baki da mugwayene na ke yayyafa muku a gidan Amina domin naga alama ke da mijin naki bakwa neman tsari."
A nutse na ce." Muna neman tsari daga miyagun mutane aljanu da mayu, kullum cikin addu'a muke kuma in sha Allahu rabbi babu wani abu da zai same mu inna Uwani."
Jiki a mace ta furta." Duk da haka dai, ai ku mutanan yau ba ku san abinda yake faruwa ba." Ban ce mata komai ba na nufi matattakalar benan ina addu'a na fara hawa a nutse ban sanya a raina cewa abinda ta yi zai yi tasiri a kaina ba.
Bangaran Inna Uwani kuwa jiki a sabule ta shige masaukinta domin kuwa aiki ya b'aci tunda sharad'in da malamin ya bata cewa sai dare ya tsala tukkuna zata gabatar da aikin yayin da sahu ya d'auke ba a buk'atar a ga gilmawar wani bil'adama lokacin da take gudanar da aikin akwai aljanin da yake taimaka mata.
Fitowar Amina kuwa ya dakusar da tabbatuwar aikin da ta so ta gudanar domin raba tsakanin ma'auratan.
Na same shi yana ta aiki a computer, aikin kenan dama a wasu lukutan bashi da hutu ko kad'an, yau yana can gobe yana nan idan an dawo gida ayi ya lissafi abinda ya shiga da wanda ya fita.
Ya dago kansa ya kalleni a lokacin da nake ko'karin karasawa kusa dashi.
Bai ce mini komai ba ya mayar da kansa domin cigaba da abinda yake yi na zauna a hannun kujerar da yake kai na dora hannuna a kafadarsa Ina dan shafa saman kansa a hankali a hankali.
Na san yana masifar son kamshin kalolin turarankan da nake amfani dashi dalilin da ya sanya kenan na sanya sosai a kowane kusurwa ta jikina.
Bai tanka mini ba, yana ta aikinsa, abin ya fara ba ni mamaki domin na fi kowa sanin halinsa akaina ban kusanceshi ba ma yana susucewa ina ga na kusanceshi Kuma.
Ga ni yanzu ina yi masa abubuwa na jan hankali amma ko gezau bai yi ba.
A hankali na sanya hannuna na dago ha'barsa muka kalli juna.
Na marairaice fuska kamar mai shirin fashewa da kuka na ce." Wallahi abinda ka tsira bai yi maka kyau."
Ya yi kokarin janye fuskarsa na sake juyo dashi cikin ko'karin sace zuciya na ce." Ka kalli tsabar idona ka gani cike take da sonka da begenka uwa uba kuma da sha'awarka me zai sanya ka dinga fushi da mai k'aunarka me na yi maka mai tsanani haka my Habibi kada makiya suyi mana dariya fa."
Ajiyar zuciya ya sauke ya janye fuskarsa yana ko'karin rufe computer na zira hannuna cikin rigarsa ta bacci wadda botiran sama suka cire a nutse na fara shafa kirjinsa da yake cike da lallausan gashi sai ya fara sauke ajiyar zuciya yana cire hannuna ina mayarwa har dai muka fara kokawa, ya rike hannuwana duka biyun ganin hakan yasa na rikota kansa gabad'aya na kanainayeshi."
Rintse idonsa ya yi ya fara sakin nishi.
Ya ki ya rike ni, sai ni ce nake ta makaleshi a jikina.
Ya ki'dime sosai sakamakon kamo bakinsa da nake ko'karin yi.
Ido a shagide ya ce ." Ya kike so na yi miki, kin ce ke ba za ki haihu da ni ba, to me zai sanya ni kuma na cigaba da wahalar da kaina wajan fitar da 'kwayoyin haihuwata a banza suna bin rariya ba zan iya ba gaskiya."
Na sa'kalo wuyansa muna kallon juna na furta." Na amince my love dama kaine fa baka fahimce ni ba, amma idan an yi duba na tsanaki za a gane maganata a kan hanya take amma tunda haka kake so na amince da ra'ayinka.
Ubangiji Allah Ya ba mu masu albarka."
Ya tsira mini ido yana kallo domin so ya tabbatar da abinda yake zuciyata.
Na ce." Wallahi na amince har cikin zuciyata.
Sai ya sauke ajiyar zuciya ya dan saki fuskarsa.
Kafin ya fara yun'kurin tashi dani a jikinsa na rike wuyansa yayin dashi kuma ya tallafe k'uguna wanda kafafuna suke ma'kale da nasa k'ugun.
Haka muka nufi gado ina ta raramo bakinsa ina sawa anawa.
A daran ni dashi ban san wanda ya fi gwadawa wani soyayya ba.
Mun ji dadin junanmu sosai mun gamsu da juna fiye da kowane lokaci.
Washe gari da safe kenan kafin na sauka kasa yake gaya mini maganar d'aurin auransa da Hauwa a farkon watan musuluncin da za mu shiga don har manya sun gama komai ya tura mata komai na hakkinta. budurwa ce amma mai shekaru don yadda yake gaya mini ta haura talatin da biyar hakan ya tabbatar mini da cewa ta dan girme mini.
Ya nuna mini hotonta dake wayarsa tana sanye da kayan likitoci domin ma'aikaciyar asibiti ce.
Sannu a hankali ba tare dana tambayeshi ba yake ya gaya mini yadda suka yi da ita.
Wai tana son a yi shagulgula irinsu dinner da dai sauransu shi kuma ya ce baya so kawai a d'aura aure ta tare.
Ni dai murmushi kawai nake yi ban tofa tawa ba domin wani abu ne yake ta tsunkulina a can kasan zuciyata wanda na san ba komai ba ne face kishi.
Inda Allah ya taimake ni ma na fita diri da zubin jiki mai kyau tunda ni ko'ina na jikina a cike yake dam.
Ita kuwa bata da kirji k'ananu ne sannan bata da baya a tsaye take sai dai akwai kyawun fuska kwarai da gaske kuma doguwa ce don tafi ni tsayi sosai amma kuma akwai wayewa irin ta 'yan boko. wannan kuma ni ma ina da nawa ilimin daidai gwargwado.
Da ya ce mini ya bata miliyan goma kudin kayan lefe da kwalliya ban damu ba dalili ni na san na samu fiye da abinda ya bata a lokacin d'aurin auranmu a yanzu da jarina da nake juyawa da irin alheran dana samu ta 'bangaransa sun tasarwa miliyan arba'in, alhamdulillahi babu abinda zan ce da Ubangiji.
Ganin ban ce komai ba sai ya dube ni cikin lallami ya sake cewa." Kema na baki kudin kitso da lallenko?"
Na kalleshi da murmushin dana kakalo babu nishadi na ce." E ni ma ai zan gyara kafin amaryar ta zo, ko da yake ai ba zan kamo kafarta ba a wajanka."
Ya riko hannuna yana fad'in." Duk abinda zan gaya miki ai ba zaki yarda ba amma kina can cikin zuciyata rayuwata ba zata inganta ba sai dake."
Dariya maganarsa ta ba ni.
Na ce." Lallai kam to na gode, yanzu me kake so ka ci domin na shiga kicin na yi maka."
"Kunun tsamiya da kosai."
Na ce." An gama ranka ya dad'e."
Na tashi da sauri Ina cewa." Nan da minti talatin zan kawo maka."
Ya bi ni da kallo a yayin da nake ko'karin fita daga d'akin yana cewa." Allah Ya yi miki albarka."
Ina sauka kasa na samu Hajja da inna Uwani a zaune suna magana.
Sakkowata ta d'auki hankalinsu gabad'aya.
Inna Uwani ta sunkuyar da kanta yadda na lura bata son had'a Ido dani.
Cikin zuciyata na ce ni bana daya daga cikin mutanan dake fallasa asirin mutum.
Idan halinkine wataran masu gidan zasu ganki, kuma in sha Allahu babu abinda zai same ni.
Na gaishesu gabad'aya suka amsa Hajja sai murmushi take don ta ji dadin ganina na fito daga wajan maigidan.
Domin na kara mata nishadi na ce." Zan shiga kicin shiryawa maigidan abin kari."
Ta ce." To shikkenan Allah ya yi niki albarka Amina.
Sosai nake jin dadin Addu'ar da take yi wannan yana daya daga cikin dalilan da suka sanya nake ji a zuciyata duk rintsi duk wahala zan zauna tare dasu a gidan.
Bayan na kammala komai na kai masa sai na sake saukowa domin naje na yi wanka....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.
Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.
Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.
To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.
Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.