Sashe 260
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya dinga tambayata na share shi har abin ya bashi haushi ya shiga fad'a na ce." Kudin fa ba su da yawa ka bar shi na biya gobe za ta aiko da shi."
"Tunda dai na ce a gaya mini ai sai a gaya mini komai k'ankatarsu ai ni na yi niyya ko ke ki ka sanya ni ne da zan ta yi miki magana kina ji ki yi banza da ni."
Na ce." Allah Ya ba ka ha'kuri dubu hamsin ne."
Ya gyad'a kansa ba tare da ya sake cewa komai ba ya d'auki wayarsa ya kunna sai kuma ya sake dubana cikin had'e gira ya ce." Na 'karfin mazan fa? tunda duk inda aka samu maganin sanyi ko na basir ba za a rasa na maza dana mata ba."
Na ce." Yanzu fisabillahi sai na ce mata mijina yana son maganin karfin maza ai sai ta raina ni wane irin kallo kake so ta yi maka ko a jikin jarida da kafafan sadarwa idan ta ga hotonka za ta tuna ashe lusari ne na taba saya maka maganin k'arfin maza a wurinta ba zan iya ba."
Ya dinga dariya yana kallona kafin ya tsagaita still idonsa na tsaye a kaina ya ce." To menene abinda ba ni kad'ai ba ne muna nan da yawa a gari fa, gwara ni ma akan wasu."
"Ni dai mijina gwarzo ne tunda har ya iya bada biyu sau biyu a jera aikuwa ba shi buk'atar wani maganin mazantaka gaskiya ba ka yi wannan lalacewar ba tukkuna ai baka wani tsufa ba."
Ya lumshe idonsa ya bud'e tare da k'ankance su a hankali ya ce.'' Ba ki ji an ce idan da kyau a kara da wanka ba Giwa, ai ba ni nake bada bibbiyu ba Allah ne da damar a hannuna take da tuni na sallami Hauwa itama na bata nata biyun ko na huta da mita."
Ta'be bakina na yi ban ce komai ba domin ba ni so idan muna magana yana yi mini maganarta tunda yanzu sun samu daidaito a tsakaninsu shikkenan kowa ya yi zamansa amma bai fahimci hakan ba sau tari idan muna magana sai ya kira sunanta a ciki.
Ganin yadda na kawar da kaina da kallonsa ya sanya shi sauke ajiyar zuciya a hankali ya ce." Kin sanya mini wani shauki da buk'atar kasancewa dake a wannan dare.
Kin yaba ni kin kuma nuna bajintata har kina tabbatar da gwarzontakata na tabbatar da cewa har cikin ranki haka maganar take da gaske da za ki ba ni dama a wannan dare da na sake nuna miki jarumtata na kuma roki Allah bisa k'wanjin da zan zage domin raya sunnarsa ya azurta ni da mai sunan mahaifiyata."
na kudi ne littafin kada ki karanta ba tare da kin biyani hakkina ba
A sanyaye na dube shi. da gaske fa yake shi so yake yi na sake haihuwa kuma ciki yake jajibo mini yara ko shekara d'aya ba su cika ba.
Yanzu kuma na yi wata magana cibi ya zama k'ari sannan da yake wannan maganar yau da ba girkina ba ne ta hanyar satar kwana za a samu cikin mai sunan mahaifiyar tasa kenan.
Ya ri'ko hannuwana yana dora bakinsa a wuyana yayin da hucin numfashinsa ke sauka a hankali.
Tsigar jikina ta shiga tashi na d'an janye daga jikinsa ya kara riko ni a d'an rikice yana bin jikina yana sansanawa kamar muzurun da ya samu nama bayan ya d'auki shekaru bai yi arangama da shi ba.
Na sake janyewa a karo na biyu ina fad'in." Ya kamata ka tafi wata'kila a can idan rabon ya rantse sai ka ga an samu abinda ake muradi tunda ai ka ga ba zai yiwu ba a cikin hakkin wata ka dinga ikirarin samun mai sunan Hajja idan fa muna neman albarka da kwanciyar hankali.
Ya sake riko ni yana fad'in." Hakan ba haramun ba ne Amina, ki dan ba ni dama mana a cikin wani yanayi nake kwarai da gaske duk da kin nuna ba ki son maganar Hauwa ya kamata ki lura da yanayina ba ni da wata nutsuwa a ranakun girkinta ina kwanciya da ita ne domin hakkinta amma abinda ba ki sani ba shine ba ni gamsuwa irin yadda nake buk'ata. kuma ban fad'i maki haka don na tozartata ba ke ma kada ki yi mata kallon wadda ta gaza a wurin miji Amina ba ni tunanin ko budurwa na kawo ta wadatu da baiwa tare da tarin ni'imar da Allah ya yi miki kin fita daban a cikin mata koyaushe ina alfahari da wannan kyauta da Ubangiji ya yi mini."
Jikina ya mutu sosai to ko dai ya yi ne domin ya ja hankalina tabbas ya samu nasara domin kuwa jikina lakwas ya yi kwakwalwata na tariyo mini zafafan kalaman da ya furzar da su a yau a kaina duk da shi din namiji ne mara k'waron baki ko a shimfid'a ne idan yana nisha'dantuwa ya kan rasa inda zai tsoma rayuwarsa kalaman soyayya da yabawa ina shansu masu tafe da sheshaka da kuma gurnani mai tafe da d'igar hawaye.
Na kan ajiye wannan akan shau'ki tunda ni ma ina yi a wasu lukutan ni da shi din sakarkaru muke zama amma na yau sun sagar mini da gwiwa jikina ya mutu murus ya samu damar tatta'ba ni son ransa amma ban bari lamarin ya wanzu ba domin sai zuciyata take gaya mini idan har kun yi sunna Amina Allah Ya bada rabo to zai iya jarrabarku ta wata sigar domin hakki kuka take babu ruwanki da abinda yake faruwa a tsakaninsu idan yana gamsuwa da ita ba matsalarki ba ce haka zalika ma idan baya gamsuwa da ita.
Na k'wace da k'yar sai kace wasu k'ananun yara ni da shi yana kamo ni ina dojewa na samu na sauka 'kasa cike da mutuwar jiki da tunanin wannan lamari.
Washe gari da safe kalau ya shigo kamar wani abu bai faru ba a tsakaninmu na dinga tunanin yanayin da na bar shi a jiya amma kuma a wartseke ya shigo babu kasala ko k'ankancewar ido gashi kuma da bakinsa ya furta baya gamsuwa irin yadda yake so da Hauwa hakan ya nuna maleji yake yi.
Bai yarda ya amsa gaisuwata a falon k'asa ba sai ya haye sama Hakan ya nuna mini yana buk'atar na bayansa.
Ban kawo cewa ga dalili ba ko bayan da na bi bayan nasa gaisawa kawai muka yi ya ce ga abinda ya shigo dashi tunda Allah Ya sa gari ya waye to ya dawo hannuna
Wallahi ni abin ma dariya ya ba ni na zauna ina ta yi ina kallonsa a yadda tun farko muke ai bai dawo hannun nawa ba tukkuna sai da yamma dare ya shiga sai ya shigo na bashi baccin dare daga nan kuma komai ya faru.
Yanzu saboda da rigima ya dage yana fad'in kwana biyunta sun k'are har dariyar da nake yi ta bashi haushi ya fara fad'a yana cewa na mayar da shi wawa kenan yana magana akan hakkinsa ina yi masa dariya saboda rashin tausayi.
Ni dai sauka k'asa kawai na yi na kyale shi.
Amma daga zarar abin ya fado mini zan yi murmushi ikon Allah.
Baccin dole ya yi daya saura na rana na sake haurawa saman saboda lokacin sallah ya yi na same shi ya tashi daga baccin yana ko'karin sauka daga bed din ko kallona bai yi ba ya tashi ya nufi toilet..
Aikuwa dai a daran na gayawa 'yan garin mu abinda duk fitinarsa baya wuce yi sau biyu yau kam uku ya yi yana ta ko'karin yin na hud'u na rasa inda zan tsumbula rayuwata domin kuwa da gayya yake yi yana fad'in tunda ke uwar mata ce bai kamata a ji tausayinki ba.
Na galabaita sosai na dinga gwada 'karfina domin na zame amma ina duk ya taushe mini jiki ko'ina na jikinsa 'kwarin gaske k'yam-k'yam!
Ya sossoke ni da k'ashin hannu da gwiwarsa.
Da gari ya waye na dinga galla masa harara yana ta murmushi na ce." Ba maganin k'arfin maza ne ya dace da kai ba zumar ki'ba zan saya maka ka yi zuciya don girman Allah ka yi ki'ba kai ko irin tumbin nan na masu kudi ma baka da shi Allah Ya saka mini."
Duk ciccijewar da yake yi sai da ya fashe da dariya ya kishingida lafiyar lau ya ce." Ai na gaya miki irin wannan hawan zan dinga yi miki abinda ba yarinya ba ce ke, giwa wai har kece me yi mini dariya saboda kin raina ni, namiji nake har yanzu."
Na girgiza kaina ban ce komai ba na kama hanya na fita daga d'akin yanzu lamarinsa ya daina ba ni mamaki tunda kullum sabon darasi nake d'auka a wajensa.......
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/4, 3:03 PM] Hauwa Galadima: *PAID BOOK VIP 1K ON TALGRAM WHAT'S APP GRUOP KUMA #700 VIA 0542382124...BINTA UMAR GTBANK*
*V-VIP AREWAPEN*
*07084653262*
*171*
To 'kasa da kwanaki goma Hauwa ta fara amfani da maganin infection din Islamic din GARKUWAR MATA kyakykyawan result ya fito domin da bakinta take gaya mini wurin da ya kumbura ya sa'be sannan ruwan da yake fita yana b'ata mata pant da karni karni da wari shi ma ya daina zuba tana dariya sosai take jaddada mini cewa a matsanancin buk'ace take tun lokacin da ta fara amfani da maganin take matse-matsen cinya sha'awar da ta mance ya ake jin ta shekara da shekaru to yanzu itace take bijiro mata.
Lamarin ya ba ni dariya sosai da mamaki lallai na yarda da maganar GARKUWAR MATA da tun farkon had'uwarmu take gaya mini cewa babu buk'atar rantsuwa akan duk abinda take sayarwa ni zahiri ce kwarai da gaske gashi yanzu na sake gazgatawa maganin ne ya wanko mata duk dattin mara har ta fara jin sha'awar d'a namiji tunda gashi da bakinta tana fad'in cewa ta mance ma yadda ake jin feeling din sai yanzu da tasirin maganin ya tasirantu a gangan jikinta.