← Book details Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 276

Sashe 70

Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin hawaye da jan hanci na ce." Ko za ka je cikin motarka ka kwanta a ciki tunda nan da sauro."
Cikin halin da yake ciki ya ce.'' Har yanzu dai ba ki yi maraba da ziyarar da na kawo miki ba ko, ki ka sani ma ko mutuwa zan yi sallama na zo yi miki."
Na sake shiga tashin hankali jin abinda ya furta.

Ba shakka a wannan lokacin ana tsaka da yin mutuwar fuj'an, don an ce maka mutum ya rasu babu jinya kada ka yi mamaki.

Na karaya sosai da sosai cikin kukan da nake ta dannewa na ce." Ba zaka mutu a gidana ba, wane hali kake so na shiga wasu cewa za su ni ce na kashe ka."
Ya yi shiru bai ce komai ba.

Na cigaba da kuka a hankali don ba na so dalilin abinda yake faruwa Yusura ta tashi.

Kansa da yake cinyata nake ta shafawa ina ta jijjigashi domin na rasa ma abinda zan yi, ba na ajiyar magani balle na bashi gashi an yi ruwa dare ya tsala ba na tsammanin za a samu masu chamis.

Agogon da yake d'akin na duba sha biyu da arba'in, ruwan ya d'auke tsaf.

A hankali na sauke kansa na janyo zannuwan na rufe shi gabad'aya har fuskarsa na tashi zan fita.

Na ji ya ce." Ina za ki je?"
Da sauri na ce." Zan duba shago ne idan ba su kwanta ba sai na ce Hamusu ya duba chamis mafi kusa a samo maka magani.

Ya ce." Dawo a bari sai gari ya waye abu daya za ki yi mini na samu bacci."
Na dawo na zauna ina fad'in." Menene?

Ya tashi zaune yana kallona muka zubawa juna ido da gaske ciwo yake domin alamun hakan ya bayyana a fuskarsa.

Ya furta." Ni ban iya mura fa ba, tana galabaitar da ni sosai, ki shimfidar da katifar."
Ban ce komai ba na tashi na yi abinda ya bukata domin ni a wannan ga'bar kokarina kawai na samu bacci ya d'auke shi da safe koma menene sai ya faru.

Ya dube ni a hankali ya ce." Cire hijabin ki kwanta."
Wallahi sai a sannan na tuna da karamin hijabi a wuyana."
Na cire na kwanta kamar dai yadda ya buk'ata, na zuba masa ido ina jiran ganin abinda zai yi a gaba.

Ya hayo katifar da zannuwan dana rufe shi kawai naga ya kwanta a saman jikina ya fara gyara zannuwan domin lullube mu.

Jikina ya d'auki zafi sakamakon zafin da jikinsa yake yi, shiru kawai na yi ban ce masa uffan amma shi kansa ya san ba zan iya daukarsa a haka har garin Allah ya waye ba kamar akwai zalinci a ciki.

Cikin d'an karamin sauti a daidai fuskata na ji hucin numfashinsa Yana fad'in.

" Zan d'an fi jin sau'kin sanyin da yake damuna, idan kin gaji sai ki maye gurbina."
Cikin d'an jan numfashi na ce." Ban gane na maye gurbinka ba, amma kai ma kasan hakan ba zai yiwu ba ko kana fa da nauyi.....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.

Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.

'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.

A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
https://chat.whatsapp.com/K944WIHnBaKHDrZS6snUky
*TALLAH!*
*Albishirinku mata
walisa matan da suka amsa sunansu mata, wa
anda suka san sirri da fa'idar gyaran jiki domin ta da koma
ar sha'awarsu.

To ku matso kusa kuji, wai kuna da labarin shahararren kamfaninnan na
awa da
awa
aya tamkar da dubu, sha
undum, mai suna?*
*DUNIYAR LAFIYA ISLAMIC NATURAL PRODUCT & WOMENS CONSULTATION*
*Daga aunty Fatima Buhari rijiyar lemo
ano state*
*Cibiyace da tai fice wajen gyaran ma'aurata*
*Wannan kamfanin basu fito ba saida suka shirya tsab domin taimakon mata ta hanyar samar musu da magunguna ingantattu nagartattu wanda aka ha
a da natural kaya cikin tsabta da inganci, komai a kwali yake
ar uwa cikin tsabta da nutsuwa aka shirya muku*
*ina masu son soma kasuwanci ku matso Anty Fatima tana bada kaya a sari akan farashin da zaki gode mata, tana raba kayanta ga manyan shagunan saida magunguna dake cikin kasuwar kurmi dake kano, tana tura kayanta izuwa gari_gari
asa_
asa.

Kayan sari kona miliyon nawa kike da bu
ata zasu iso hannunki a cikin kwana biyu da izinin Allah*
*Ni Badiat Ibrahim Mrs Bukhari
awar Sabuwan maigogul, Aminiyar Iyabo, uwar
akin Tani Shanono na gwada na san amfaninshi, kema
ar uwa ki kwada zaki bani labari siyan nagari maida ku
i gida.*
*Mun sani yanzu yana da kyau duk abinda zamu siya musan ingancinshi da nagartarshi bawai muita siyan magungunan mata kara zube ba.*
*Wannan kamfanin kayansu babu algus ko almundahana a ciki, da tsoron Allah da
warewa gami da gogewa ta sanin* *yadda ake sarrafa magunguna suke aikinsu, cikin nagarta da gangariyar tsabta.*
*Abu mafi sha'awa komai a cikin kwali yake a rufe kirib*
*ga ka
an daga cikin abubuwan da kamfanin yake samarwa*
*Tsumin dadi har Madiga tareda gunbarshi*
*Tsumin no excuse mela
abin bita zaizai*
*Gumbar dare daya wanka goma, dana gari da zumarta da tsuminta duk muna dashi*
*Zumar hana bacci gumbarta da garinta*
*Munada Arabian sabaya tare d Sudanese sabaya*
*Da zumarta*
*Sabaya ce dake cuko da
a mace duk ramarta, da
anjamewarta*
*Itama da zumarta*
*muna da mummuna da aiki*
*Akwai tsumi da gumbar ta da zaune tsaye*
*muna da kogin da
*Abangaren sanyi sun samar ma mata maganin matsolilinsu*
*muna da fitattun maganin sanyin da yake fata_fata d sanyi yayi mishi korar kare*
*Khanzur Rahman herbal formular*
*Sanyi clear syrup*
*7 days for chronic infections flusher*
*Sannan kuma muna da* *Package amarya*
*Package Uwargida*
*Package irin na zawarawan da suke shirin sabon aure*
*Bugu da
ari wannan kamfani yana sarrafa magungunan maza ba a iya na mata ya tsaya ba, wannan kamfani magungunan da yake samarwa suna da yawa wannan tsakurene daga cikin kayansu*
*Da sauransu da sauransu wanda bamu ambata ba.*
*Ba fa a iya haka muka tsaya ba muna d cancada cancadan zannuwan Gado da carpet*
*Domin neman
arin bayani ku tuntu
eta a kan lambar wayarta kai tsaye*
+2348032089456
*45*
"Duk nauyina ai ban kai ki ba, na ce idan kin gaji ki dawo samana shikkenan ko?"
Shiru na yi.

Muka cigaba da sakin numfashi jikinsa ya fara shikawa alamun bacci ya fara d'aukarsa.

Daga zarar na motsa zai motsa shima.

Na furta." Gaskiya sai dai ni na maye gurbinka da kyar fa nake numfashi wallahi ka fi ni nauyi."
Bai ce komai ba ya Birkita ya kwanta kan katifar yana fad'in." Hau shikkenan ko?'
Na gyara zannuwan na hau yasa hannuwansa biyu ya tallefeni na lullube mana jiki da zannuwan amma basu ratsa mu duka ba.

Cikin hukuncin Allah kuwa bacci mai nauyi ya kwashe shi.

A hankali na zame jikina na dan kwanta a gefansa Ina kallonsa yana sauke numfashi mai tafe da sarkewa daga kirjinsa ya yi.

Har yanzu ina jin d'umin jikinsa a jikina da gaske zazzabi da mura ne suka kama shi da gaske.

Zannuwan na gyara sosai ya rufe har kafafunsa amma ban da fuskarsa saboda fitar numfashi.

Na yi amfani da wani karamin mafici na roba Ina dan kore masa sauron da yake ta zarya a d'akin.
idona biyu asuba ta yi.

Masallatai ana ta kiraye kirayen sallah.

Na tashi zaune a hankali ina dubansa lokacin ya motsa da wani irin tari wanda yake nuna alamun k'irjinsa a cushe yake da majina.

Cike da zullumi cikin zuciyata na kama salati domin ni a ganina wannan dan dukan ruwan bai kai ace ya lafke irin haka ba.

Ya tashi zaune yana cigaba da tarin na zuba masa ido har ya lafa a hankali na furta."Sannu."
Ya amsa can kasa kafin ya ce." Ya zan yi na yi sallah ne, ni kaina na fara nadamar zuwa gidan nan naki Amina."
Na dubi rijar jikinsa duk ya yi wata kala ya firgice na dan ji tausayinsa kad'an domin da gaske baya jin dadin jikinsa.

Na ce." Ni ban san yadda za ka yi ba.

Ga kayanka nan duk sun jike har gajeran wandon da singilitin."
Ya yi shiru yana dubana kafin ya furta "Zan yi sallah a haka ai akwai uzuri ki zuba mini ruwa." Ban ce komai ba na tashi na shiga bandakin da yake jikin d'akin na zuba masa ruwa a buta Na fito lokacin har ya sauko daga katifar na bashi hanya ya shige bandakin.

Dadduma na shimfida masa na jira shi ya fito tukkuna ni ma na shiga na dauro alwalar....

Koda ya idar da sallar katifar ya koma ya kwanta bai ce mini komai ba a wannan karon tarin shi yafi matsa masa.

Ni ma ban ce dashi komai ba na kwashi kayansa na fita dasu.

Na samu Yusura tana motsi na dan bubbigi kafarta ta tashi da sauri na ce." Taso ki yi alwala."
Na fita tsakar gidan da kayan a hannuna wanke su na yi tas na shanya cikin ikon Allah rana ta fito mai haske sai na mayar da kayan idonta domin su yi saurin bushewa.

Yusura ta fito tana fad'in." Mommy ina kwana mun yi baki ne?"
A takaice na bata amsa da cewa." E jiya kina bacci ba."
Ba ta sake cewa komai ba ta nufi kicin tana cewa." Dame zan fara mama"
Na ce." Ki dora ruwan shayi ki sanya kayan kamshi sosai ki dan sanya barkono a ciki ko uku ne."
Ta amsa da sauri kafin ta bude kicin din ta shiga.

Na sake komawa d'akin na kwashe takalmansa na shige masa dasu ciki.

Na dube shi har yanzu bacci yake yi lakadan.
Chapter 70 · 0% Book details