Sashe 109
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Babanmu kuma yana da kawaici sosai bai zama lallai ya iya ce maka komai ba."
Murmushi ya yi kad'an kafin ya ce." Shi wannan din da ki ka kawo masa k'arata shi bashi da kawaici kenan."
Na dube shi da wani yanayi domin maganar tasa tana nema ta d'auki wata hanya.
Sai kuma da sauri ya gyara maganar da ce wa." Yana da kirki Baban Saude amma d'an tattaunawarmu na fahimci yana da wasu 'yan matsaloli ammafa ba masu muni ba ne ainun.
Na dai gaya miki kada ki sake kai ni 'kara koma wajen wanene."
Na ce." To kai ma sai ka kiyaye abinda zai 'bata mini rai, ai ka dauki alkawari ni ma na d'auka.
Kuma da kake cewa wasiyyar auran Hajiya Maryam aka bar maka ai ka jima kana yi mini maganarta tare da sha'awar abinda take yi wa mijinta."
Sai ya zuba mini ido da yanayi na mamaki a fuskarsa ya furta." Kada shashanci ya sanya ki sauka daga kan abinda muke tattaunawa Amina, in banda rashin hankali daga kawai na tausaya musu ita da mijinta a lokacin da yake halin ciwo sai ki canza mini magana, wato idan na fahimceki kina so ki ce da ni tun abokina yana raye nake sha'awar auranta ko ba haka ba ne."
'Dauke kaina na yi tare da d'an zumbura baki na ce." Na ga ai itama bazawarar ce mai yasa ba ka wani shiga damuwa ba, tana fita daga takaba fa ka yi gaggawar auranta, ai ko ni ban fad'i ba haka duniya za ta sanya ayar tambaya a kanka."
Fashewa ya yi da dariya yana kallona yana yi ya ce." Mijinta da ya rasu shine ya rubuta hakan a wasiyyar da ya bari, cewa daga zarar ta fita daga takaba kada na ja lokaci a daura auren.
Idan ba ki yarda ba zan nuna miki takardar idan mun je gida.
Sai magana ta gaba kuma Amina ai ba ni na ga Hajiya Maryam na ce ina so ba, sannan me zai sanya ni na tsananta kishi a kanta bayan nasan abokina ne ya aureta shi kadai ya yi tarayya da ita.
Ba ki son sai da so ake kishi ba ne."
"To ai duk da haka itama 'yar kasuwa ce har fita take yi kasashen waje ta yi kwana da kwanaki ta dawo mai yasa duk hakan bai dame ka ba, idan adalci ne itama sai ka hana ta fita waje sarin kaya, sannan kuma ai yanayin jikinta irin na Samira ne siririya ce, ko ba haka kake son mace ba, ai kasha fad'a, shiyasa ka yi saurin auranta da wannan dalilin ma don ni wallahi ban yarda da wata wasiyya ba."
Ya 'bata fuska yana fad'in." Kin ga Malama ba na son rashin hankali, ke ba a zama a yi maganar nutsuwa dake sai kin soko da shirme, nasan abinda nake yi, Kuma ni tunda nake da abokina matarsa ba ta ta'ba ba ni sha'awa ba, asalima ni ne a kan gaba wurin neman auranta tare da ni dashi muka dinga zurga-zurga zuwa jos har ta zama mallakinsa.
Ban ta'ba yi wa Maryam kallon wata manufa sai yanzu da kaddara ta gifta a tsakaninmu.
Alh Amadu kuma ya wuce komai a wurina.
Hanci na ja, cikin takaici na ce.'' To shikkenan na ji tunda ka ce haka sai ka hana ta fita waje sarin kaya kamar yadda ka takura mini idan adalci za a yi."
Sai ya shiga girgiza kansa yana fad'in." A, a, akan me zan hana ta neman kudinta bayan a haka ta ginu, kin san yawan mutanan da suke ci da sha'a a 'karkashinta kuwa, maganar fita zuwa wata kasa wannan dama dole ta bari tunda girma ya fara hawa kanta yaranta sun fara tasawa sai ta wakiltasu, shi ma abokina yarda da cewa ba zata ci amanarsa ba ne ya sanya ya bata goyon bayan fad'ada sana'arta, kuma ke ma da ki ke yin wannan maganar ai ban hana ki kasuwancinki ba ko ba haka ba ne?"
"Ni kenan kana kokwanto a kaina shiyasa kake takura mini da zargi har da Hamusu ka dinga tuhuma har da su Allah Ya isa, ka dinga bin shafukana na intarnat kana yi mini binceka duk wani abu da na dora da zummar talla idan bai yi maka ba sai ka sanya a sauke mini, ta karfi sai da ka ruguza mini kasuwancina na media."
Numfasawa ya yi kafin ya ce." Neman rigima ne kawai irin naki Amina, abu ne a zahiri gashinan kasuwancinki dana Hajiya Maryam ya sha bam-bam, ita bata fitowa ta tallata kanta da sunan kasuwanci tunda na aureta nake bin abubuwan da take gudanarwa sannu a hankali ban hangi wani abin assha ba wanda zai janyo mana zubewar mutunci.
Ke kuma dake da kayan tallan ki ke tallatawa duniya ya ba zan d'auki mataki ba.
Ko ba ni da ido da neman rahoto daga jaridu ai ina kishin kaina ba zan lamunci irin wannan business din ba, idan ba ki manta ba farko auranmu na gaya miki ki bi duk hanyoyi na halak da za su kawo miki kudi amma kada ki bi hanyar da zata janyo mini zubewar mutunci tunda kin fi kowa sanin wanene ni."
Gudun aure littafin kudi ne don girman Allah kada ki karanta mini ba tare da kin biya ni hakkina ba.
Shiru kawai na yi masa domin har yanzu ban gamsu da bayaninsa ba sai nake ganin kawai yana tsara ni ne saboda ban kai karfin matarsa ba ta fi ni kudi.
Ita ai babbar yar kasuwace babu buk'atar ta bi irin hanyar da sauran k'ananun 'yan kasuwa ke bi domin su kafu da kiran kostoma ta riga ta kafu ta tsaya da kafafunta.
Ganin na yi shiru ban sake cewa komai ba sai ya ce." Ni da za ki bi shawarata ma ki ajiye komai ki kama ni ki ri'ke da kyau, ni kuma duk bayan shekara daya ko biyu idan Allah Ya tsawaita mana nisan kwana na dinga baki ajiya mai girma kina haife mini.
Sai ni kuma na cigaba da nema muku dukiyar tare dake da abinda za mu haifa ko."
Kallonsa kawai nake yi na rasa ma abinda zan ce.
Wai duk shekara daya sai kace wata kaza yanzu da shekaru suka fara tura mini ai Allah na tuba ko zan k'ara wata haihuwar bai fi uku zuwa hud'u ba idan ma Allah Ya 'kaddara.
Shiru na yi masa ban iya cewa dashi komai ba saboda Ina iya fad'in wata maganar akan maganarsa ya canza mini tawa.
Ya kai hannunsa kirjina tare da fad'in." Wannan na ga ya k'ara girma, na shiga tsananin u'kuba na rashinsu Amina."
Maganar ta ba ni dariya amma ban yi ba kawai na zuba masa ido yana matsa mini kirji dake cikin riga.
Cikin zuciyata na ce dama ai dole ka shiga ukuba tunda ka saba lugudarsu yadda ranka yake so, gashi amaryartaka ba ta dasu.
Hauwa da nata suka bunkasa dalilin ciki tana can wata uwa duniya ashe abin maleji ne.
Ganin ban hana shi abinda yake yi ba ya sanya ya janyo kafafuna kusa da shi ya fara kicikicin kwantar da ni a kasan kafet din da muke zaune.
Na cire hannunsa tare da saurin tashi tsaye.
Sai shi ma ya tashi da wani irin yanayi na tsantsar fitina ya kashe hasken d'akin ya riko hannuna muka nufi katon gadon da yake girke a d'akin.
Ban hana shi tattabani ba sai da lamarin ya yi nisa tukkuna na ce masa ba ni da tsarki fa.
Nan na ga gigicewa har da su rawar murya wai ban yi masa adalci ba.
Na yi shiru ina kallonsa ina dariyar zucci.
Yana ta abubuwa kamar wanda ya rasa hankalinsa yana fad'in" duk ma yadda zaki yi sai kin nemi hanyar da za ki biya mini buk'ata lallai ba zan iya ha'kuri a wannan dare ba Amina.........
*YAU DAI SUN YI ALKAWARI BARI MUGA WAYE ZAI FARA KARYA ALKAWARIN
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.
Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*72*
'Kin rungumarsa na yi, na rabu dash
i kawai wai shi dole sai ya janyo hankalina, ya riga ya san abinda yake saurin kidima ni ya mayar da hankalinsa kacokan wurin aikatawa kamar wani sabon d'an yayen da yake rikicin neman abincinsa.
Sa'kon ya fara sa'bata duk yadda na kai ga basarwa sai dana gaza jikina ya fara rawa na fara
mutsu-mutsu!
Tabbas na so na daure da zummar ja masa aji irin na mata amma ina lamarin ya fi 'karfina ban ma san lokacin da na tallafeshi ba a ki'dime har na so na fi shi za'kewa da kansa ya gane abinda na fad'a ba gaskiya ba ne.
Sai hakan ya k'ara sanya shi sakankancewa yana buga sambatu da nishin kamar wanda ransa yake daf da barin gangar jikinsa.
Yadda muka wayi gari cikin walwala da farinciki shine abinda ya kara tabbatar mini da cewa ba a shiga tsakanin mace da mijinta domin kuwa wanda ya shiga tabbas watarana shine zai ji kunya mussaman idan ya aikata abinda zai sanya jin kunyar da gangan.
Misali da ba dan Baban Saude ya yi amfani da ilimi da k'warewa wajan kawo sasanci da daidaito a tsakaninmu ba wata'kila da ya yi amfani da 'daya sigar to da ba wannan maganar ake yi ba.