Sashe 191
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Na dubi Sahura ina fad'in." Akwai brush a kayan ko?" Da sauri ta ce." E a kwai na tsaya na sayo."
Ta fito mini dashi tare da matsa mini abin goge bakin da sabon soso da sabulu na kar'ba na fita
Sai da na fara wanke bakina tukkuna na shiga bandakin tsaf da shi cikin tsafta duk da na gargajiya ne ba zaka taba ce wa na had'aka ba ne suna da tsabta da kula sosai kuma sun horar da yaransu aiki da tarbiya."
Sai bayan la'asar tukkuna Sahura ta yi shirin tafiya ba tare da ta samun ganin Yallabai din ba Sukairajun dai shine ya mayar da ita bai dawo ba sai bayan ishai.
To a washe garin ranar da Sahura ta zo su Hajja suka sake zuwa tun safe haka muka yini tare da su a wannan karon ma ba su samu damar ganinsa ba haka suka hanya suka tafi cike da matsanaciyar damuwa.
Kwanaki hud'u yana kwance shi ba mai rai ba shi ba matacce ba numfashi ne kadai ke nuna tabbacin da rai a gangar jikinsa na shiga na gan shi da safe amma ban iya zaman minti biyar a d'akin ba na fito 'kafafuna suna rawa a ranar kuwa yini na yi a kwance abinci bai samu shiga ba sai dai zubar hawaye da k'uncin zucci.
Idan har mutuwarsa za ta sassauta masa wannan mawuyancin halin Allah Ya gaggauta yanke hukunci a kansa.
Idan na rintse idona sai na dinga ganin kamar a mafarki na dinga tariyo irin rayuwar da muka dinga gudanarwa ni da shi daga lokacin da muka hadu har kaddarar aure ta ratsa tsakaninmu da irin rigingimun da muka dinga yi kamar za mu halaka juna da fushinsa da gabarsa da kuma tausayi da alherinsa sai uwa uba tsananin soyayyar da yake nuna mini.
Na dubi zoben azurfan da ya sanya mini a yatsa ina tuna lokacin da ya sanya mini shine sai da ya gama tsokanata da wasa da dariya abu ne mai muhimmanci a gare shi dalili zoben mafiakasari an fi samunsa a hannun shahararrun Malamai yan siyasa masu kudi ko masu mulki azurfa ce ta mussaman a wajensa amma tsananin yadda yake k'aunata ya kama yatsana ya sanya mini shi.
Na sa hannu na goge hawayen da suka zubo mini tare da jan hanci Ina tuna yadda muka dinga da k'ullatar juna rikicin da ya kaimu har gaban baban saude ashe akwai abinda Allah ya shirya shiyasa a duk lokacin da na samu ciki yake gaya mini yana so ko da za su kasance masu nakasu.
Maryam ta yi wa rayuwata illah Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un!
Nasa hannu tare da rufe bakina jin sautin kukan da nake yi na ko'karin fita.
Ina cikin wannan yanayi na 'kunci da neman taimakon Allah na ji muryar Malam Rabi'u ban motsa ba amma hankalina na wajen domin in bayan malamin shine mutum na biyu da yake dawainiya da Yallabai din mahaifiyarsa Inno shi take tambaya halin da ake ciki.
Na ji shi cike da annashuwa da kuma murna yana fad'in." Wallahi yanzu nan ya motsa Inno ya kuma fara da sunan Allah, ina alfahari da kasancewar Malam a matsayin mahaifina Ubangiji yakan taimake shi akan duk abinda ya sanya a gaba.
Wallahi ban ta'ba tunanin Alhaji Tajuden zai tashi da nutsuwa da hayyacinsa ba Inno idan an yi duba da yanayin yadda muka shigo dashi a lokacin da ya fadi, cikin ikon Allah Ya yi magana har ya kira sunana a cikin hayyacinsa ya kuma sheda cewa a gidan Malam yake.....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[5/3, 2:50 PM] +234 803 054 1544: https://chat.whatsapp.com/E8JgnaAUG13CRwJbYeXImE?mode=gi_t
*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.
Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.
To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.
Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.
Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.
Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.
To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.
Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.
Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.
In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.
Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.
Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.
Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.
Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.
Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.
Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
*Gudun aure paid book 2k complete on telegram what'sapp Gruop 1k. via 0542382124....
Binta Umar gtbank*
*07084653262*
*129*
Da wani irin yanayi na godiyar Allah na tashi zaune na dubi gabas sujjudur-shukur ta godiya ga Allah na yi ina kara jadadda tasbihi a gare shi lallai Ubangiji mai ji ne da gani kuma maji ro'kon bayinsa ne.
Na dago da tarin tahamidi a zuciyata inno ta leko fuskarta a washe tana fad'in .
Hajiya Amina ko bacci ki ke yi ne alhamdulillahi maigidanki ya tashi yanzu nan wannan yaron yake gaya mini.
Jin yadda ta kira shi da wannan yaron ya sanya ni gane cewar d'anta ne na fari.
Ina murmushin da ni kaina ban san kalarsa ba dole sai mai kallona ne zai gane wane iri ne na ce." Na ji lokacin da yake yi miki bayani, Ubangiji mun gode maka, Inno Allah Ya karawa malam lafiya rabbi ya saka da alheri."
Ta amsa da "Amin Ya Allah yanzu kam ai sai ki ci abinci ki dan fito cikin jama'a ko?"
Na ce." In sha Allahu rabbi a kawo mini abincin."
Ta saki laluban d'akin da sauri na ji muryarta tana kiran sunan Hajara.
Na sake daga hannuna ina fad'in." Allah Ina sake godiya a gare ka, na gode Allah ka karawa Annabi daraja."
Hajara ta ajiye kwano biyu na abinci da ruwa.
Na bude na farko alala ne da manja da yaji da maggi d'unkule a gefe d'aya kwanon kuma shinkafa da wake ne yana ta k'amshin mangyada.
Alalan ne ya ba ni sha'awa tunda harkar manja da yaji ne bakina kuma dama babu wani d'and'ano.
Shida ne manya na ci hud'u cikina ya cika sosai na sha ruwa na fito tsakargidan.
Yaran sun shiga makarantar dare sai iyayen suna ta hira akwai mutunta juna a tsakaninsu duk kwanakin da na yi a gidan har yanzu na kasa tantacce 'yayan kowacce dalili yaran kansu a hade yake kamar iyayen kuma suna mu'amularsu a kowane d'aki.
Cikinsu na zauna muna hira daya daga cikinsu da na ji suna kiranta da Uwa ta fara tsokanata tana fad'in." Kuka yake 'kare Hajiya."
Dariya kawai na yi na sunkuyar da kaina kasa ina jin nauyi tare da tuna abinda ya faru a tsakanin kwanakin..
Muna zaune Rabi'u ya shigo da wayoyinsa Yallabai din a hannunsa.
Ganina cikin iyayensa ya sanya shi washe baki ya tsaya da kulawa muka gaisa kafin ya ce." Gashi har ya yi wanka Malam ya bashi daya daga cikin tufafinsa ya sanya ya ci abinci ya kuma buk'aci wayoyinsa ."
Na ce." Ma sha Allah Ubangiji Allah Ya kara bashi lafiya." Ya nufi wurin malamin a gaggauce na kasa jurewa a hankali na ce." Za a iya sanar da mahaifiyarsa ko?"
Ya ce." K'warai kuwa Hajiya."
Na tashi na je na d'auko wayata na dawo na zauna.
Cikin ikon Allah na samu network na kira layin Hajja ta katse ba a daga ba.
Kira na biyu na ji muryar Kamalu ya gaishe ni na amsa ina tambayarsa Hajja ya ce." Tana d'aki a kwance tun safe da suka dawo daga asibiti.