← Book details Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 276

Sashe 67

Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

To idan kuma muka rabu fa, dama an ta'ba kyautar d'an mutum, ni kuwa da wace irin kalma ya yi amfani wurin janyo hankalinta irin haka.

Har ya fice da tawagarsa ban dawo hayyacina ba sai da na ji muryar Sahura tana cewa." Lallai baka da ta Ido Yusi bin sa za ka yi ba zaka zauna wurin Gwaggo ka yi mata kwana biyu ba."
Da saurin gaske na dubi bakin kofa wanda ya yi daidai da lokacin da yaron ya bude ya fita da sauri yana dariya."
Na dubeta da mamaki mai yawa a tare da ni.

Duk sha'kuwata da Yusi yau ya nuna mini iyakata sam baya son ma had'a ido da ni.

Sai kawai na ji 'kwalla ta ciko idona, amma ban bari ta zuba ba na dinga mayar da ita ina jin Gwaggo na ta fad'in nagarta da mutuncinsa Sahura dama haka take so ta biye mata suna ta binkito abubuwan da yake aikatawa na bayan fage.

Na juya ina laluben Hamusu a d'akin shi ma baya nan, daga ni sai Sahura da Gwaggwo da alama tun lokacin da ya zo tafiya ya bi bayansa shi ma.

Gaskiya masu kudi da mulki suna jin dad'i sai ka ga babba da yaro kowa ya yi mubaya'a.....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.

Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.

'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.

A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
https://chat.whatsapp.com/K944WIHnBaKHDrZS6snUky
*TALLAH!*
*Albishirinku mata
walisa matan da suka amsa sunansu mata, wa
anda suka san sirri da fa'idar gyaran jiki domin ta da koma
ar sha'awarsu.

To ku matso kusa kuji, wai kuna da labarin shahararren kamfaninnan na
awa da
awa
aya tamkar da dubu, sha
undum, mai suna?*
*DUNIYAR LAFIYA ISLAMIC NATURAL PRODUCT & WOMENS CONSULTATION*
*Daga aunty Fatima Buhari rijiyar lemo
ano state*
*Cibiyace da tai fice wajen gyaran ma'aurata*
*Wannan kamfanin basu fito ba saida suka shirya tsab domin taimakon mata ta hanyar samar musu da magunguna ingantattu nagartattu wanda aka ha
a da natural kaya cikin tsabta da inganci, komai a kwali yake
ar uwa cikin tsabta da nutsuwa aka shirya muku*
*ina masu son soma kasuwanci ku matso Anty Fatima tana bada kaya a sari akan farashin da zaki gode mata, tana raba kayanta ga manyan shagunan saida magunguna dake cikin kasuwar kurmi dake kano, tana tura kayanta izuwa gari_gari
asa_
asa.

Kayan sari kona miliyon nawa kike da bu
ata zasu iso hannunki a cikin kwana biyu da izinin Allah*
*Ni Badiat Ibrahim Mrs Bukhari
awar Sabuwan maigogul, Aminiyar Iyabo, uwar
akin Tani Shanono na gwada na san amfaninshi, kema
ar uwa ki kwada zaki bani labari siyan nagari maida ku
i gida.*
*Mun sani yanzu yana da kyau duk abinda zamu siya musan ingancinshi da nagartarshi bawai muita siyan magungunan mata kara zube ba.*
*Wannan kamfanin kayansu babu algus ko almundahana a ciki, da tsoron Allah da
warewa gami da gogewa ta sanin* *yadda ake sarrafa magunguna suke aikinsu, cikin nagarta da gangariyar tsabta.*
*Abu mafi sha'awa komai a cikin kwali yake a rufe kirib*
*ga ka
an daga cikin abubuwan da kamfanin yake samarwa*
*Tsumin dadi har Madiga tareda gunbarshi*
*Tsumin no excuse mela
abin bita zaizai*
*Gumbar dare daya wanka goma, dana gari da zumarta da tsuminta duk muna dashi*
*Zumar hana bacci gumbarta da garinta*
*Munada Arabian sabaya tare d Sudanese sabaya*
*Da zumarta*
*Sabaya ce dake cuko da
a mace duk ramarta, da
anjamewarta*
*Itama da zumarta*
*muna da mummuna da aiki*
*Akwai tsumi da gumbar ta da zaune tsaye*
*muna da kogin da
*Abangaren sanyi sun samar ma mata maganin matsolilinsu*
*muna da fitattun maganin sanyin da yake fata_fata d sanyi yayi mishi korar kare*
*Khanzur Rahman herbal formular*
*Sanyi clear syrup*
*7 days for chronic infections flusher*
*Sannan kuma muna da* *Package amarya*
*Package Uwargida*
*Package irin na zawarawan da suke shirin sabon aure*
*Bugu da
ari wannan kamfani yana sarrafa magungunan maza ba a iya na mata ya tsaya ba, wannan kamfani magungunan da yake samarwa suna da yawa wannan tsakurene daga cikin kayansu*
*Da sauransu da sauransu wanda bamu ambata ba.*
*Ba fa a iya haka muka tsaya ba muna d cancada cancadan zannuwan Gado da carpet*
*Domin neman
arin bayani ku tuntu
eta a kan lambar wayarta kai tsaye*
+2348032089456
*43*
Shiyasa idan a ka yi katari da wanda bai san menene zamani ba sai ya fara d'agawa da izza daga lokacin da Allah ya kar'bi damar daga hannunsa sai ya gane Allah daya ne.

Ban iya sakin jikina da Gwaggo ba tun bayan tafiyarsa bakina ya mutu domin kuwa ban ga abinda zan ce mata ba, mafi yawancin hirar ita da Sahura suke yin ta.

Muna zaune inna Zulai ta shigo, mu gaisa cikin mutunci har aka d'an ta'ba wasa da dariya tunda macace mai barkwanci..

Sai bayan isha'i Hamusu ya dawo yana fad'in can Danbattan ya bi su.

Har yana gayawa Gwaggo sakon gaisuwar Hajja kafin ta zo.

Murmushi kawai na ke yi ina kallonsa cikin raina ina tunanin irin dambarwar da muka sha akansa har da su Allah Ya isa.

Allah sarki shi kuwa sai rawar jiki yake yi saboda kyawun zuciya.

Muka yi sallama da Gwaggo da alkawarin zan sake shigowa gobe idan ba a sallameta ba amma ba da safe ba sai yamma, saboda ba na so na sake riskarsa tunda ya ce zai kawo Hajja kuma da safen.

Bakin titi muka fita muna jiran abin hawa Hamusu yana fad'in." Anti mutanan nan suna da karamci wallahi ashe Yallabai gada ya yi wurin mahaifiyarsa wallahi ba ki yadda ta karamma ni ba jin cewar ni kanin mahaifin Yusi ne, ta sanya aka kawo abinci da abin sha har da kyautar kudi dubu talatin fa."
Littafin gudun aure na kudi ne, kada ki karanta ba tare da kin biya ni hakkina ba.

Murmushi na yi na ce." Hamusu kenan." Ya ce." Wallahi anti Amina da gaske nake fa samun mutane masu dattako a irin wannan zamanin sai an tona, su dai Allah ya gama yi musu komai."
Sahura ta cafe maganar tana ce wa." Sai ma ka ga yadda yake wasa da dariya da ma'aikatansa abin zai baka mamaki wallahi, ai muna cikin alheri Hamusu na gaya maka idan zai shigo kano sau hamsin a shekara wallahi sai mun san ya shigo domin mu da muke aiki dashi a sassan reshen kamfanoninsanan yana yi mana alheri kwarai da gaske.

Ya ce." Ni ma sheda ne anti Sahura na ga alherinsa yau ."
Na ce." Sheda a ina Hamusu Yayanka Aminu mai ya tsira dashi?"
Suka dube ni da wani irin yanayi.

Na ce." Kwarai kuwa, ko za ka iya nuna mini abinda Yaya Aminu ya tsira dashi kafin ya mutu.

Sai wahala fa, amma shine kake so ka bugi kirji kace kaima shaida ne ko akansa ko Hamusu.."
A sanyaye da rashin karsashi Hamusu ya bi ni da kallo a lokacin dana gama maganata.

Yadda na fahimta kawai ya yi shiru ne ba wai don bashi da abin fad'i ba.

Sahura kam akan tun akan titin ta fara yi mini sababi, abu ne mai wahala kaga abinda zai tunzurata tana da mugun ha'kuri da d'auke kai, ko a makaranta ma bata da abokin fad'a kowa nata ne, ansha yin fad'a kace-kace da muguwar gaba a ajinmu amma sannu a hankali ita take shiga rigimar kuma ta sasanta.

Na lura kuwa akan mutumin nan bata da hakuri tunda wannan shine karo na biyu da ta bud'e mini wuta kamar 'yar cikinta.

Na farko lokacin da na yi dogon rubutu akansa a fecenook, dukda a waya mukayi muyasar yawun na lura ranta ya yi mugun b'acin dalilin da ya sanya ma kenan na sauko har na nemeta da ta yi mini jagorar ganinsa.

Sai wannan shine karo na biyu sam ta manta akan titi muke fad'i take yi a gaban kowa ma za ki iya fad'in haka Amina domin na lura hankalinki ragaggene, to bari ki ji wallahi kanki kike da'bawa wuka, karonku na farko ke dashi ba ki labari ba, ballantana yanzu da kike karkashinsa. ai duk mai hankali zai fahimci jawabin da ya yi cewa babu dole akan abinda yake yi ma'aikatansa ne, ihisani ne kawai a tsakani kuma ke da bakinki ki ka gaya mini akwai wanda ya ke shirya wannan zalinci, wallahi abin kunya ne a ji wannan maganar daga bakinki sis, domin duniya ce zata zageki, ni kan haka gaskiya zan iya yin nesa dake tunda ba kya d'aukar ke shawarata"
Ta karaci bambaminta ban tanka mata ba.

Hamusu ne dai yake ta tausarta na yi musu shiru ina ta ko'karin tsayar da abin hawa.

Kawai na ga ta tsayar da wani ta yi shigewarta tana gaya masa ja'in zai kaita.

Na saki baki ina bin babur din da kallo har ya 'bace daga wurin.

Mamaki mai yawa ya rufe, ni dai a ganina ban ga abinda tayar da jijiyar wuya akan maganata ba.

Murmushi kawai na yi ina gyada kai lallai lamari ya baci tunda Sahura ta yi irin wannan fushin mun tawo tare kuma mun rabu da takaicin juna.

Hamusu ya tsayar mini da abin hawa.

Na shiga na zauna ina dan nazarinsa shi kansa yanayinsa duk babu dadi ya nuna abinda ya faru ba yi masa sukari ba.

Hannuna na daga masa ina fad'in sai ka shigo.

Direban ya ja da k'arfi muka bar wurin.

Tsaf na samu gidan Yusura ta gyara ko'ina, tana kwance a falo ita kadai shiru sai ta ba ni tausayi sosai ta kar'bi jakkar hannuna tana yi mini sannu da zuwa.

Na zauna babu k'wari a jikina ta kawo mini ruwa na dan kurba kad'an sai da na d'an samu nutsuwa tukkuna na tashi na dauro alwala tunda magriba a hanya ta yi mana, gashi ana kiran Isha'i.
Chapter 67 · 0% Book details