Sashe 164
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiyasa ai nake fad'in na raina wayonki da gogewarki tunda har ki ka kasa karantar yanayin zamantakewa da wanda Allah Ya had'a ki zama da shi, ba wai ina fad'a miki haka ba ne saboda Ina kin'ki ko Kuma na nuna miki cewa d'an uwana nake goyawa baya.
Shima mun nuna masa kuskuransa kuma ya d'auki niyyar gyara tunda har ya tako kafarsa garin nan to tabbas ya aminta da cigaba da zama dake.
Hauwa ki yi karatun ta nutsu kowane aure akwai kalubale a cikinsa ki kara hakuri akan wanda ki ke yi, ke da dan uwanki kada ki bari abokanan zamanki suga wallenki har su yi miki dariya a fakaice.
Har yanzu
Amina da Maryam sun fi ko way........" Kin ga anti Saratu don Allah ki kyale ni na ji da bakincin da yake damuna kada ki kara mini dama tuntuni ni duk abinda zai faru ba kya ba ni goyon baya kin sha nuna mini Amina ta fi ni mutunci gaskiya ba zan iya komawa ba shiyasa ma na ajiye masa d'ansa ya nemi mai shayarwa."
Cike da tsananin bacin rai Hajiya saratu ta ce." To shikkenan Hauwa kada Allah Ya sa ki koma din, ki yi ta zama tunda haka kike ganin ya fi miki, yaro zai rayu ko dake ko babu ke, dana san abinda za ki yi mini kenan da ban shiga sabgarki ba, duk abinda zai sake biyo baya ba zan sake sanya bakina ba ki yi yadda kike ganin ya yi miki."
Ta mike tsaye tana fad'in.
Gashi na yi hakan shine ya fi mini kwanciyar hankali da nutsuwa ba zan iya zama dashi ba idan yana tare da wannan tsohuwar mushirkar matarsa."
Ta ce." Ki je mana kada ki zage ni Hauwa tunda kin yankewa kanki hukunci wanene ya isa, Allah Ya bada sa'a."
Ta kama hanyar fita bayan ta ja mata wani tsaki mai tsayi wanda ya yi mata mutukar ciwo a zuciya.
Hauwa ce yau tsare kerere a gabanta tana gaggaya mata magana har da tsaki abin ya tsaya mata ranta sosai har da 'yar kwallarta ta goge tare da d'aukar wayarta dake gefenta.
Tana kiransa ya daga Yana fad'in." Na shirya tsaf gani nan zuwa.
" Cikin rawar murya ta ce." A a, ka zauna anan hotel din, ko da yake ba zan hana ka zuwa ka gaishe da Inna ba, da sai na ce ka zauna an jima kadan zan yi wanka ka turo Sukairaju ya d'auke ni."
Jikin yadda muryarta take rawa ya sanya ya ce." Wani abin ne ya faru?"
Ta gyad'a kanta tare da sanya yatsu ta goge hawayen da ya zubo mata.
Domin daga zarar ta tuna tsakin wulakacin da Hauwa ta yi mata sai ta ji wani tashin hankali tunda take ba a ta'ba yi mata wannan iskancin ba da 'ya'yanta magidanta da kuma shekarunta, lallai karfin zumunci ya shallake komai amma da ba don haka ba tabbas da Hauwa ta raina kanta a yau, shikkenan daga gyara kayanka, Hauwa bata da mutunci ko kad'an.
Ta ce."Bari kawai Tajo, Allah dai ya kyauta shine abinda zan ce."
Ya gyad'a kansa yana fad'in." Zan turo Sukairaju ya d'auke ki yanzu kawai mu wuce Allah shikkenan."
Ta amsa da "Amin." Kafin ta kashe wayar a sanyaye wanda Yayi daidai da shigowar inna Uwani da jug na kunu da kwanon silva sabo dal dashi da k'osai a ciki.
Ta ajiye gabanta tana fad'in.'' Ga kunun Saratu k'osan ma da zafins
na d'ora miki ruwan wanka yanzu nan.
A tak'aice ta ce." To na gode Inna Allah Ya saka da alheri.'' Har ta juya za ta fita sai kuma ta tsaya tana fad'in.'' Tajon zai shigo din ko domin yanzu nan Baffansu Tijjani wanda gidansa yake kallon namu ya shigo yana gaya mini zai fita aiki na ce ya d'an jira domin su samu damar tattaunawa akan abinda yake faruwa."
Ta ce." E, zai shigo din ya jira shi" Ta fad'i Hakan ne domin ba ta san me za ta ce mata ba.
Sai ta juya ta fita da sauri tana fad'in." Bari na gaya masa to."
*2K Complete a telegram.
Normal What'sapp group kuma 1k via 0542382124...Binta Umar gtbank*
*07084653262*
*GARKUWAR MATA
*BINTA UMAR ABBALE*
*TALLAH* https://chat.whatsapp.com/E8JgnaAUG13CRwJbYeXImE?mode=gi_t
*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.
Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.
To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.
Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.
Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.
Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.
To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.
Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.
Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.
In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.
Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.
Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.
Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.
Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.
Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.
Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
*PAID BOOK 2K COMPLETE ON TALGRAM WHAT'S APP GRUOP KUMA 1K VIA 0542382124...BINTA UMAR GTBANK*
*07084653262*
Kiranta kawai ya yi a waya ya gaya mata ga Sukairaju nan ya turo domin d'aukarta.
Sukairaju da ya zo ya shiga cikin gidan tunda akwai sabo dalili amintaccen yaronsa ne duk a cikin masu yi masa hidima.
Suka gaisa da inna Uwani har tana yi masa tayin abun kari ya ce a koshe yake ya fita ya tsaya jikin mota yana jiran fitowar Hajiya Saratun.
Ta fito cikin shiri tunda dama ta yi wanka ta kintsa sama-sama ta iya yin karin kummalo dalilin takaicin rashin kunyar da Hauwa ta yi mata.
Inna Uwani na zaune a tsakargida tana gyara kayan miya Hajiya Saratu ta fito tana fad'in." Inna tafiya zan yi."
Ta juya da sauri tana fad'in." Tafiya kamar Yaya Saratu ina Tajon yake ne shi ake jira domin Tijjani har ajiye aikinsa ya yi saboda ya gan shi su yi magana."
Ta ce." To ni kam ban san me zan ce miki ba Inna amma ina tsammanin Hauwa ba zata koma ba domin ta gaya mini d'azu da muka yi magana.
Amma ki sake tuntubarta."
Inna Uwani ta saki baki tana kallonta a sanyaye ta furta." Haka tace miki ba zata koma ba Saratu?" Ta gyad'a kanta tana fad'in." Ai da hakan ta gaya mini da sauki Inna ba zai dame ni ba amma babu komai Allah Ya sa hakan shi ya fi alheri, Allah Ya raya yara."
Daga haka kawai sai ta kama hanyar fita.
Inna Uwani ta bi bayanta tana fad'in." Ina Tajon yake ba zai shigo mu gaisa ba kenan?"
Hajiya Saratu ta yi shiru ba ta ce mata komai ba.
Haka ta fice daga gidan inna Uwani na le'kenta Sukairaju ya bud'e mata mota ta shiga ya ja suka bar wurin.
Jikinta sanyi kalau ta koma cikin gidan kamar mara lafiya.
Shi dariya ma abin ya bashi da Hajiya Saratu ta gaya masa abinda ya faru.
Ya dinga gyad'a kansa yana jimanta fitsarar Hauwa ko shi ba ya iya tsalleke Umarninta kuma baya iya duban idonta ya yi jayayya da ita, sannan kuma yakan yi aiki da shawarwarinta amma yau an wayi gari Hauwa d'iyar cikinta ta ci mutuncinta saboda wani dalili.
Abin ya ta'ba shi sosai mussaman yadda ya ga yanayin Yayar tasa ya yi tabbacin abin ya yi mata ciwo a rai.
In banda umarni ne na iyaye bai ga dalilin da zai sanya shi zuwa bikon Hauwa ba balle rayuka su b'aci zahiri kuma ba a tara sani ga Allah da ya san abinda zai biyo baya kenan da bai aminta da auranta ba.
Tun mota suka yi magana da Hajja shi ya gaya mata cewa zai wuce Bunkure gidan Malam 'Daha malamin mahaifinsu wato Alhaji Ibrahimu.
Yana nan ya tsufa sosai amma da yake tsufan ya wanzu tafarkin addini da karatun al'kurani jin sa da ganinsa duka ba su raunana ba.
Sai dai matsalar kafa da ya samu amma baya ga haka babu wani abu da ya samu tawaya a tare dashi sai tsufa wanda wajibi ne ga kowane musulumi.
Tun yana saurayi rabonshi da ziyartar malamin yanzu kam ya zame masa dole domin yana buk'atar addu'a bayan wadda yake yi akan kansa.
Sukairaju na sauke Hajiya Saratu a gidanta suka d'auki hanyar kauyen bunkure kamar yadda ya niyyata.
Da k'yar ya iya sheda gidan dalili yawanci gonakin da suke garin an sayar an yi gine-gine na zamani tunda yanzu an samu cigaba a ko'ina kusan rabin garin ma ya zamananta da dama wasu na sauya fasalin gidajensu zuwa na zamani.
A can daga gefe Sukairaju ya ajiye motar amma bai fito ba yana ciki a zaune dalilin ganin yadda jama'a suka fara taruwa masu wuce wa suna tsayawa.