Sashe 19
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yayin da shi kuma yake bud'e idonsa a hankali ya dube shi yana cewa." Lafiya lau na fita da yamma nan na ji alamun zazzabi amma yanzu nan zan kira wayar likitana in sha Allahu."
Cike da kulawa ya ce." Allah Ya baka lafiya baba." Ya amsa yana ko'karin tashi.
Na yi kokarin cewa." Sannu Allah Ya sawwa'ke." Ba tare da ya dube ni ba ya amsa ya kama hanyar samansa.
Yusi ya tashi ya bi bayansa da wayoyinsa da jakarsa.
Tausayinsa ne na ji ya dan tsarga mini a lokacin lallai bashi da lafiya ko ga yanayin tafiyarsa.
Ban yi yun'kurin bin bayansu ba tunda bai ta'ba gayyatata ba, na tashi a sanyaye na nufi d'akina domin yin shirin kwanciya, amma kuma motsi kad'an sai gabana ya fad'i haka kawai ciwon nasa ya tsaya mini a rai ban san menene dalili ba.
Ina bandaki ina wanka Yusi ya shigo yana kwala mini kira.
Gabana ya yanke ya fad'i sai na kasa daurewa har na fito na amsa da ce wa ." Menene wanka nake yi." Muryarsa na rawa yake cewa." Baba ne yanke jiki ya fadi yanzu nan bayan ya fito daga wanka gashi can ya kasa tashi ya ce jiri ne yake dibarsa.
Cikin tsananin tashin hankali na ajiye soson hannuna na watsa ruwa a jikina na dauro towel na fito ban ga Yusi a d'akin ba.
Ban tsaya sanya kaya ba na d'auki hijabi na zura a ki'dime na fita.....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne 1k vip akan telegram Normal What'sapp group kuma #700hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*TALLAH*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.
Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.
To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.
Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.
Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.
Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.
To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.
Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.
Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.
In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.
Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.
Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.
Akwai ingantattun sup
plement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.
Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.
Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.
Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
*11*
Kofar d'akin a bud'e take na shiga sai na ganshi magashiyan a cinyar Falalu shine wanda yake hidima dashi ta fanni abinci da kula masa da dakinsa.
Yusi kuma yana tsugune a saitin kansa ya rike hannunsa.
Kafin na k
rasa na dinga nanata Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un.
Na tsinci kaina da kiransa da "Baba" Kamar yadda Yusi ke kiransa.
Idonsa a rufe.
Na dubi Falalu tare da cewa." Ka kira likitansa mana." Ya ce." Na kira shi yana kan hanya in sha Allah."
Gabana na fad'uwa na dan tsuguna kusa dashi na kama hannunsa na ri'ke sai na ji yana ta karkarwar jiki.
Hawaye suka zubo mini lallai d'an Adam ba a bakin komai yake ba.
Na dinga sanya gefan hijabina ina goge hawaye haka kawai tausayinsa nake ji har cikin zuciyata.
Likitansa na zuwa shida Falalu suka cicibe shi suka dora a gado.
Sai bayan ya gama duba shi ya sanya masa ruwa ya dube ni a tsanake yana tambayata mussababi.
Na ce lafiya lau ya fita kawai ya dawo da zafin jiki sai kuma aka zo aka ce mini jiri ya mamaye shi."
Ya ce." Tension ne kawai da kai kawo da lissafi da kuma rashin samun ishashhen bacci da hutu.
Dama wasu masu kudin suna fuskantar irin wannan matsalolin ga lafiyarsu.
Kwanakin nan sai tunaninsa ya tsananta shine dalilin da ya sanya jinininsa ya haura in banda haka Yallabai yakan jima bai yi ciwo ba.
Idan ya tashi sai a dinga kula sosai.
Zama dai mu yi waya da safe in sha Allah, Ubangiji Allah Ya bashi lafiya."
Gabad'aya muka amsa da amin.
Ya harhada kayansa ya fita.
Falalu ma ya kama hanyar fita yana cewa." Hajiya idan da buk'atar wani abu sai a kira ni."
Ban iya ce masa komai ba saboda tunanin da ya yi mini yawa
Ido na zuba masa ya na kwance sambal a gado bacci yake yi numfashinsa na fita a hankali a hankali lokaci guda kwarmin idonsa ya rufta.
Ya ba ni tausayi sosai dalilin da ya sanya ma kenan na kasa matsawa nan da can.
Ina zaune a gefensa tunani ya yi mini yawa.
Wato mu a wautarmu idan Ubangiji Ya baka kudi baka da wata matsalar rayuwa bayan kuma ba haka abin yake ba an ce ma wasu masu kudin koyaushe cikin fargaba suke ga tarin makiya da mahassada bayan lissafi na rayuwa da yadda za a juya dukiyar ta kara bunkusa.
Shi wannan mutumin kaf d'insa abin a tausaya masa ne, a yanzu da nake gefansa a zaune nake yin nazari a kan rayuwarsa.
Gashi nan sai kudi da kadarori sanayya da d'aukaka shahara a duniya duk Allah ya yi masa.
Amma bashi da magaji ma'ana yaran da ko bayan ya rasu zasu gaje shi.
A k'alla yanzu shekarunsa sun haura arba'in da biyar wanda a iya sanina idan talaka ne a matakin shekarunsa muddin ya yi auran wuri ya aurar da 'ya mace idan da ita ya fara. yanzu ne na gane dalilin da ya sanya ya d'auki son duniya ya dora akan Yusi ko bai fad'a ba akwai wani ciwo da yake d'ankare a zuciyarsa.
Gani dai kusan wata uku a gidansa zazzabi kwana daya ban ta'ba yi ba sai ma kibar da nake shigarwa wannan kadai ya isa ya tabbatarwa da jama'a cewa babu mahalu'kin da yake mutuwa sai kwanansa ya kare.
Ni kaina da farko na tsorata amma yadda iyaye da 'yan uwa suke kara mini kwarin guiwa akan tawakkali da yarda da kaddara shine dalilin da ya sanya na barwa Allah ikonsa tunda ko na zauna da Alhaji Tajo ko ban zauna dashi ba idan kwanana ya kare dole na mutu.
Hakika ya bani tausayi sosai ta wannan gefen domin haihuwa rahama ce kuma baiwa ce, kowane dan Adan zai so ya bar magaji bayan babu shi a duniya
Na daga kaina can na hangi Yusi kan sofa ya bingire bacci yake yi sosai.
Ni kam gabad'aya idona ya soye nazari da lissafin rayuwa ya dabaibaye ni.
Gefen asuba bacci ya shammace ni, na bingire a gefansa ba tare da na san haka ba.
Sai ji na yi Yana dan ta'ba hannuna da kiran sunana.
A firgice na tashi zaune da sauri shi ma ya tashi yana ri'ke ni." Menene salati ake yi idan an tashi daga bacci." yafad'a cikin taushin murya.
Na sauke ajiyar zuciya ina dubansa a hankali na ce." Ya jikin naka?"
"Alhamdulillahi Ya furta cikin nutsuwa.
Na ce." Allah Ya kara afuwa.
Ya dubi gefan da Yusi yake kwance yana cewa." Anan kuka kwana ke da Yusuf?"
Sunkuyar da kaina na yi a nutse na ce." E, jiyan ne jikin naka ya rikice sosai baka ma san wanda yake kanka ba."
Ya furta." Shine ki ka ji tausayi na ki ka kwana kusa da ni?"
Shiru na yi ban iya bashi amsa ba.
Ya sauke ajiyar zuciya a hankali ya furta." Na gode my wife Allah Ya yi mini albarka." Daga hakan sai ya sauka daga gadon ya nufi bandaki.
Na janye idona daga hanyar da ya bi, jikina duk a salube na tashi Yusi domin ya yi shirin massalaci.
Ya ce zai je tare da Baba.
Ban matsa masa ba, na kyale shi a d'akin ni na kama hanya na fita da tunaninka masu yawa a tare da ni.
Ni a jikina nake jin canzawar yanayi game da mutumin nan.
Wani yanayi ne wanda na kasa tantance shin tausayinsa nake yi ko kuma sonsa nake yi ni dai ban sani ba amma ina jinsa a raina, ina kuma jin mugun tausayinsa yadda yake mu'amulantata cikin sau'kin kai hakan yana k'ara karya lago na.
Uwa uba k'aunar yarona da yake yi tamkar shine ya haife shi.
Ko yanzu da nake wanka Allah-Allah nake na gama na shirya na koma d'akina domin sanin halin da yake ciki, ni kaina mamakin lamarin nake tsakanin jiya da yau mutumin ya tsaya mini a zuciya.