Sashe 68
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tare muka gabatar da sallar da ita bayan mun idar na ce ta zuba abinci ta ci, domin ni gabad'aya cikina a cushe yake.
Saboda kada kad'aicin ya yi mata yawa na bata wayata na ce ta shiga ta yi kallo.
Na shige d'aki na kwanta da tunani a cikin k'wanyata.
Ina daga cikin d'akin a kwance na ji an kira ni a waya kafin ma na yun'kura ta shigo d'akin tana fad'in." mama ana kira."
Wayar na kar'ba ta kama hanya ta fita.
Hamusu ne na daga a nutse ina kiran sunansa ya gaishe ni kamar koyaushe na amsa sai ya dora da fadin ." Anti ba zan samu shigowa yanzu sai gobe in sha Allahu Ina fatan babu matsala ko?"
Murmushi na yi na ce." Babu komai Hamusu ko kaima fushin kake yi da ni ne irin na Sahura?"
"A a anti, ai duk abinda ki ke yi kina yi akan d'an'uwana ta yaya zan yi fushi dake amma kuma fa maganar anti Sahura akan hanya take anti Amina, Ina ganin zuwa yanzu ya kamata ace kin manta da abinda ya faru, idan an yi duba da irin tarin alheran mutumin nan, bai cancanci suka da zambo a wurinki ba."
Dariya kawai na yi domin ni kaina na san ba ni da hujja mai karfi da zan ri'ke domin kare kaina.
Na ce." To na ji ai ba zan ki amfani da shawararka ba Hamusu zan kiyaye."
Sai ya saki muryarsa sosai yana fad'in." Na ji dadin hakan sosai Anti Allah Ya kara girma."
A hankali na amsa Ina dan murmushi wato dai ni a ko'ina ba ni da sa'a, ba ni da magoya baya muddin akansa ne.
Sahura na fara nema a waya domin ba na so ta kwana da takaicina.
Kiran duniya ta'ki daga mini waya.
Sai na tura mata text na ban ha'kuri har da yar zolaya.
Amma ba ta yi maido mini da amsa ba.
Ban ha'kura ba na sake kira nan bata daga ba sai na rabu da ita zuwa gobe da safe nasan ta dan sauka.
Na kwalawa Yusura kira ta shigo na mik'a mata wayar t
are da cewa." Je ki cigaba da kallonki."
Tagogin d'akin na bud'e dalilin zafin da na ji yana nasata.
Dama tun can ban sanya fanka a d'akin ba sai ta tsaye na saya nake amfani da ita to tana can shago yara na amfani da ita dalilin da ya assasawa uwardakin zafi abun ya hadu da tasowar hadari.
Bude tagogin da na yi ya sanya sauro shigowa dole ta sanya ni barin d'akin bayan na yi wanka na samu riga ta shan iska mai hannun shimi na sanya amma ta sauko mini sosai sai dai ta matse mini jiki sai na sanya hijabi akai na fito falon na samu Yusura ta bingire bacci ya kwasheta ga waya tana yi da film din bahubali wanda Yusi ya matsa dole sai da aka tura mini a wayar anti Yagana yake wai yana son film din zai dinga gani.
Dole bacci ya kwasheta ga iskar fanka ga ta hadari yake tasowa ba ina jin dalilin da ya sanya ma kenan d'akin ya d'ume da mashahurin zafi.
Babban bargon da yake shimfid'e akan katifata na d'auko da matashin kai biyu na gyara mana shimfidar sosai sannan na tasheta ta je ta yi fitsari ta dawo ta kwanta .
Yadda hadari ya had'o sosai na gabas da irin walkiyar da ake yi da wahala idan ba a yi ruwa ba domin hadarin gabas ba kokwanto yana zubar da ruwa.
Na fita na gyara abinda zan gyara na leka shagon lokacin suna ta shirye shiryen tashi dan ma da yawa daga cikinsu gidajen iyayensu a unguwar suke wasu kuma a shagon suke kwana.
Kofar ciki na rufe sannan na rufe ta falon na nemi waje na kwanta lokacin ruwan ya fara sauka kad'an kad'an.
Sai Kuma na ji ana ta'ba kofar na tashi zaune da mamaki.
Kira ya shigo wayata da take ajiye a gefena don ban kai ga kasheta ba tukkuna.
Hamusu ne ya kira
Cike da mamaki na daga wayar na ji shi yana fad'in." Anti har kin rufe gidan kenan Yallabai na yi wa jagora muna tare ki bud'e kofar.''
Da fargaba mai yawa a tare da ni na ce." Yallabai kuma?"
Da sauri ya furta." Eh anti ki yi hanzarin bude kofar ruwan ya fara karfi."
Na yun'kura na tashi tsaye gabana na dan bugawa na dubi lokaci a wayata goma da minti arba'in, ban san me ya kawo mutumin nan wajena ba a irin wannan lokacin ko zuciyarsa ce ta raya masa ya yi mini zuwan bazata domin ya kurewa 'karyata ko ya tsira ni.
Idan na'ki bude kofar nan na d'auri kaina hasashensa zai tabbatar a kaina wannan dalilin ya sanya na fita cikin ruwan da ya fara karfi na bude kofar.
Sune tsaye shi da Hamusu biyu kacal bai zo da kowa ba.
Ruwan har ya fara jikasu.
Hamusu ganin na bud'e kofar bai ce mini komai ba da sauri ya shige shago suka rufo kofa.
Jikina babu kuzari na matsa masa hanya ya shiga na tsaya na rufe kofar kafin na biyo bayansa....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.
Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
https://chat.whatsapp.com/K944WIHnBaKHDrZS6snUky
*TALLAH!*
*Albishirinku mata
walisa matan da suka amsa sunansu mata, wa
anda suka san sirri da fa'idar gyaran jiki domin ta da koma
ar sha'awarsu.
To ku matso kusa kuji, wai kuna da labarin shahararren kamfaninnan na
awa da
awa
aya tamkar da dubu, sha
undum, mai suna?*
*DUNIYAR LAFIYA ISLAMIC NATURAL PRODUCT & WOMENS CONSULTATION*
*Daga aunty Fatima Buhari rijiyar lemo
ano state*
*Cibiyace da tai fice wajen gyaran ma'aurata*
*Wannan kamfanin basu fito ba saida suka shirya tsab domin taimakon mata ta hanyar samar musu da magunguna ingantattu nagartattu wanda aka ha
a da natural kaya cikin tsabta da inganci, komai a kwali yake
ar uwa cikin tsabta da nutsuwa aka shirya muku*
*ina masu son soma kasuwanci ku matso Anty Fatima tana bada kaya a sari akan farashin da zaki gode mata, tana raba kayanta ga manyan shagunan saida magunguna dake cikin kasuwar kurmi dake kano, tana tura kayanta izuwa gari_gari
asa_
asa.
Kayan sari kona miliyon nawa kike da bu
ata zasu iso hannunki a cikin kwana biyu da izinin Allah*
*Ni Badiat Ibrahim Mrs Bukhari
awar Sabuwan maigogul, Aminiyar Iyabo, uwar
akin Tani Shanono na gwada na san amfaninshi, kema
ar uwa ki kwada zaki bani labari siyan nagari maida ku
i gida.*
*Mun sani yanzu yana da kyau duk abinda zamu siya musan ingancinshi da nagartarshi bawai muita siyan magungunan mata kara zube ba.*
*Wannan kamfanin kayansu babu algus ko almundahana a ciki, da tsoron Allah da
warewa gami da gogewa ta sanin* *yadda ake sarrafa magunguna suke aikinsu, cikin nagarta da gangariyar tsabta.*
*Abu mafi sha'awa komai a cikin kwali yake a rufe kirib*
*ga ka
an daga cikin abubuwan da kamfanin yake samarwa*
*Tsumin dadi har Madiga tareda gunbarshi*
*Tsumin no excuse mela
abin bita zaizai*
*Gumbar dare daya wanka goma, dana gari da zumarta da tsuminta duk muna dashi*
*Zumar hana bacci gumbarta da garinta*
*Munada Arabian sabaya tare d Sudanese sabaya*
*Da zumarta*
*Sabaya ce dake cuko da
a mace duk ramarta, da
anjamewarta*
*Itama da zumarta*
*muna da mummuna da aiki*
*Akwai tsumi da gumbar ta da zaune tsaye*
*muna da kogin da
*Abangaren sanyi sun samar ma mata maganin matsolilinsu*
*muna da fitattun maganin sanyin da yake fata_fata d sanyi yayi mishi korar kare*
*Khanzur Rahman herbal formular*
*Sanyi clear syrup*
*7 days for chronic infections flusher*
*Sannan kuma muna da* *Package amarya*
*Package Uwargida*
*Package irin na zawarawan da suke shirin sabon aure*
*Bugu da
ari wannan kamfani yana sarrafa magungunan maza ba a iya na mata ya tsaya ba, wannan kamfani magungunan da yake samarwa suna da yawa wannan tsakurene daga cikin kayansu*
*Da sauransu da sauransu wanda bamu ambata ba.*
*Ba fa a iya haka muka tsaya ba muna d cancada cancadan zannuwan Gado da carpet*
*Domin neman
arin bayani ku tuntu
eta a kan lambar wayarta kai tsaye*
+2348032089456
*44*
A rumfa na iske shi yana bin wajan da kallo.
Na tsaya kawai ina kallonsa jikinsa na dan d'igar da ruwa rigar jikinsa duk ta kwanta sakamakon ruwan da ya ta'ba shi.
"Kin yi mamaki ko?"
Maganar da ta fara fitowa daga bakinsa kenan.
Na ce." Ban yi mamaki ba, ai hakan yana daya daga cikin halinka dana sani."
"Wannan yarinyar fa?" Yafad'a yana duban wurin da Yusura take kwance.
Na kalleta baccinta take yi sosai na ce." Yarinyar Sahura ce."
Ya gyada kansa kafin ya furta." Ni a Ina za ki sauke ni, annabi ya ce ka girmama bakonka."
"Ai ba ka gaya mini za ka zo ba, za ka iya zuwa shago ka kwana da yarana domin nan ne masaukin baki a gidana."
Ya tsaya kawai yana kallona kafin ya yi dariya wadda har sautinta ya fita ya ce." Idan za su yarda na kwanta a cikinsu ni a wurina ba komai ba ne ai Aminatu."
Shiru na yi ban tanka masa ba.
Sai ya dubi jikinsa da yake d'igar ruwa ya kalle ni." Mu je d'akin naki, ki ba ni aron zani na d'aura."
Na ce." Ai ban zo da wasu kaya da yawa ba gaskiya ba ni da zani sai siket."
"Zan sanya siket din, ke da ki ke lukuta ma ki ka sanya balle ni."
Ganin Yusura na motsi ya sanya da sauri na nufi dakin ya biyo bayana.
Da sauri na tayar da katifar da take kwance na tsayar da ita sai kafet kawai a wurin.