← Book details Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 276

Sashe 22

Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.

Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.

To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.

Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.

Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.

Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.

To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.

Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.

Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.

In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.

Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.

Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.

Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.

Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.

Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.

Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
*12*
Ban kai ga bakin kofar ba sai na ji maganarsa.

"Dawo gare ni Aminatu ka da ki fita."
Na dan tsaya gabana na harbawa sai ka ce yau ne karo na farko da jikina ya hadu da gangar jikin wani da namiji, wani irin yanayi nake ji a tattare da ni mai wahalar fassaruwa.

Sake maimaita maganarsa ya yi.

A sabule babu wani kuzari da karsashi a tare da ni na ce." Mai zan yi maka to?"
Sai ya taso ya zo kusa da ni ya tsaya yana aika mini da wani irin kallo wanda ya sanyi gaggawar yin k'asa da kaina.

"Ni ina sonki kuma ina buk'atar rayuwa dake, ina so ki gaya mini abinda yake cikin zuciyarki game da ni."
Shiru na yi ban iya ce masa komai ba.

Sai kawai ya riko hannuna ya ja ni muka koma d'akin ya zaunar dani a gefan gado shi ma ya zauna garin haka wani dan karamin frem dake kan drowar gefan gadon nasa ya fado kasa.

Gabad'aya muka bi frem din da kallo, ya sunkuya ya d'auko shi yana gyarawa.

Na tsirawa hoton da yake jiki ido shine da wata kyakykyawar mace nai matsakaicin girma, fara tas 'yar gayu, Ita dashi suna cikin walwala kuma rungume da juna.

Ya shafa hoton a hankali ya furta." Samira ce, na san baki santa ba ko." Kaina na kawar yayin da na ji wani abu na taso mini na ce." Ta ina zan santa."
Ya dube da frem din a hannunsa yana cewa." Daga tambaya, ai ko baki santa a zahiri ba zaki san sunanta, dama ina so na nuna miki hotonta idan mun daidaita junanmu ni dake"
"To." Kawai na ce masa babu wata walwala a tare da ni.

Ya cigaba da ce wa." Kin ganta nan, tana sona kwarai da gaske, ni ma haka lokaci guda mutuwa ta yanke mana k'auna."
kanzin ban ce masa ba.

Yana ta yi mini tad'inta.

Da dai na gaji na juya na dube shi a tsanake na ce." Ni kam zancan nan ya ishe ni haka, Allah Ya jikinta da rahama."
Hajiya wannan littafin na kudi ne kada ki karanta mini ba tare da kin biya ni hakkina ba, hakki dai sunansa hakki komai kankantarsa mu kula sosai.

"Amin Ya furta yayin da fara'ar fuskarsa ta gushe kamar bai ji dadin maganata ba.

Yadda na fahimta ya so maganarta ta yi tsayi a tsakaninmu na katse shi, Haka kawai na ji bana son maganarta duk da ta mutu amma ai har yanzu tana cikin ransa, to idan ba ya raina mini hankali ba akan me zai dinga yi mini maganar tsohuwar matarsa har yana gaya mini irin soyayyar da suka yi.

Ai babu dadi ma ni ma na soko masa da maganar Yaya Aminu, wanda nake ganin babu wani d'a namiji da zan aura a yanzu ya kere masa.

Sai kawai na tashi domin barin d'akin kuma har na fita bai ce mini na dawo ba.

Kenan hakan ya nuna ko ya samu hadin kaina mun daidaita duk sanda ya tuna matarsa sai ya shiga irin wannan yanayin.

Ni yadda na fi tunanin lamarin kamar akwai yaudara irin ta d'a namiji.

A ganina soyayya daya ce kuma naga zahiri yanzu tana wurin Samira, ni din yana so ya mori jikina ne shiyasa ya mayar da kansa mutumin kirki salihi, saboda namiji idan yana son abu duk dabaru ya iyasu.

Yana sha'awata sosai ni naga zahiri, amma ai ban tona zuciyarsa naga shin da sona a ciki ko babu.

Tun daga ranar na dan janye jikina dashi.

Ko na shiga duba shi ba na sakin jiki, balle har ya kusance ni, ko ya kai hannunsa jikina, kuma har yanzu frem din nan kusa da gadonshi bai d'auke ba, a ganina kamar da cin fuska a lamarinsa.

Ranar juma'a na shiga domin gaishe shi yana kwance idonsa a rufe. don ko sallamata ma bai amsa ba.

Na dan zauna gefan k'afafunsa ina fad'in." Baba Ina kwana ko baka tashi ba ne?"
Ya bude idonsa wad'anda suka dan risina kad'an akwai alamun bacci a cikinsu da kuma damuwa.

Kallona yake yi bai ce mini komai ba.

Na dan sassauta fuskata domin ko na yi nufin yi masa rashin kunya ina tuna alherinsa akan yarona.

Cikin kulawa na ce." Ko jikinki ne?"
Ya girgiza kansa kamar karamin yaro a hankali ya ce.'' Duk gabobina ne suke ciwo abinka da tsoho ai na ji sau'ki yau ma zan fita in sha Allahu."
"To kasha magani mana ko zaka ji sauki, dama kuma dole jikinka ya yi ciwo tunda tsayin kwana biyar kana gida baka fita ba sannan baka motsa jikinka ba."
Kwanciyarsa ya gyara yana ce wa." Ba wannan ba ce matsalar Amina tsufa ne ya fara tunkaro ni shekaruna hamsin ba d'aya fa.''
Murmushi kawai na yi na ce" Baba kenan." Na sunkuyar da kaina saboda ba zan iya jurar duban da yake yi mini ba.

D'akin ya yi shiru na 'yan mintina kwata kwata na kasa daga kai na dube shi saboda nasan ni yake kallo ban sani ba ko hakan dabi'arsa ce ko Kuma ni kadai yake yi wa oho, amma tun haduwata dashi ta farko na fahimci yana da kallo.

"Amina." Na ji ya kira sunana.

Na amsa a hankali tare da kundumbalar dubansa.

"Ki dan yi mini tausa mana." Ya fad'a idonsa a tsaye a kaina.

Ban yi masa jayayya ba na ce." To." Amma a raina na kudire ba zan bari wani abu ya gifta ba.

Ya gyara kwanciya yana fad'in." Na gode sosai.

A hankali na dora hannuna akan bargon ina matsa masa kafafunsa.

Ya yi cilli da bargon yana fad'in "Ai bargo ki ke matsawa wannan." Ni Kam saurin sunkuyar da kaina na yi domin ganin kirjinsa a bud'e ashe ko riga babu a jikinsa sai gajeran wando.

Na ce." To ka sanya rigarka gaskiya." Na cire hannuna tsam daga kan kafafunsa.

Ya dube ni yana fad'in." Dalili dame zansa riga Amina Ina ruwanki da rashin rigata ke dai kawai ki matsa mini kafafu zan nuna mini inda yayi mini tsami a jikina sai ki danna mini."
Ban ce masa komai ba na fara danna masa kafafu tafin kafa izuwa guiwarsa...

"Yawwa sannu Allah Ya yi miki albarka." Abinda yake fadi kenan ya yi da yake lumshe idonsa.

Ya bude yana kallona ya nuna mini kugunshi yana cewa.'' Nan da nan, duk ki danna mini za ki samu lada ba kad'an ba."
Na dinga bin inda yake so na danna masa da kallo kugunsa ne da kasan cinyarsa wuraran gabansa.

A iya sanina nan wurin baya tara gajiya dama idan jiki ya yi tsami to ga'bo'bi ne. ban kuma san yadda zan yi wurin matsa masa ba domin dole idan zan yi sai na rank'wafa kansa.

Jin shiru ban cigaba da yi masa tausar ba sai ya dago da kansa yana kallona.

Na yi saurin sunkuyar da kaina kasa na ji shi yana cewa." Ko ba zan samu ba ne." A hankali na dube shi na furta " Ba haka ba ne ban san yadda zan yi maka ba dole sai dai idan juyawa can 'barin kayi."
Ya ce.'' Ai abu ne mai sau'ki sai ya juya daya barin yana kallon yamma.

A d'arare na d'ora a hannuna a k'ugunsa na fara matsawa a hankali yana cigaba da sanya mini albarka.

Ganin bai yi yun'kurin sake yi mini wani abu ba yasa na gyara zama a gadon na saki jiki ina matsa masa har kasan kafafunsa.

A hankali yake ta sakin ajiyar zuciya can ya motsa kamar zai gyara kwanciyar na yi saurin cire hannuna.
Chapter 22 · 0% Book details