Sashe 146
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.
Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.
Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.
To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.
Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.
Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.
In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.
Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.
Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.
Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.
Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.
Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.
Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
*Paid book 1k akan telegram via 0542382124..
Binta Umar gtbank.
Ko 07084653262*
*V-VIP AREWAPEN*
*07084653262*
*99*
Cike da kulawa ya ce." Ni ma na gode Hauwa, kun tar'be hannu biyu kuma kun karrama ni, Allah Ya yi muku albarka bakidaya."
Muka amsa da "Amin a tare."
Maigidan ya rufe Loptop din gabansa yana fad'in." Ba za dai ka bari ka bi jirgin yamma ba kenan."
Ya ce." Motar ma za ta kai ni gida cikin k'oshin lafiya, abinda na saba da zamanta tunda ni ba mazauni ba ne.
"
Ya gyada kansa kafin ya furta.'' To babu damuwa idan mun tashi sai mu shiga can wajan Maryam din ku gaisa ko."
Baban Saude ya furta." Ai ya zame mini dole ranka shi dad'e wannan alatun da aka shirya mini yana da kyau na je yin godiya."
Ya kuwa fashe da dariya yana d'an dukan kafad'arsa."
Takaicin abinda suke yi ya dinga nukurkusata don sai nake ganin kamar ma da gayya suke yin hakan.
Abin mamaki da al'ajabi wai yau Baban Saude ne da mijina suke wasa da barkwanci irin na abokai.
Na girgiza kaina a yayin da nake jin wani irin bala'in takaici na taso mini ban ankara ba na ji motsin Hauwa ta mike tsaye kafin ta d'an rankwafa tana fad'in." Baban Saude a sauka lafiya don Allah a gaishe da mutan nan gidan da kyau."
Da sauri ya dawo da hankalinsa kanta yana fad'in." Za su ji in sha Allahu rabbi Hauwa." Tashi na yi ni ma ina dan d'auke kaina domin gabad'aya ba na son kallonsu saboda b'acin rai, duk da kare mana mutuncin da ya yi a yanzu amma na ji haushin yadda suke raha har yana cewa zai je ya yi wa Maryam godiya
Na furta." Baban Saude ina zuwa yanzu akwai sa'ko da za a kai wa su Dada."
Ya ce." To, amma ki hanzarta domin na himmatu." Ban ce komai ba na bi bayan Hauwa wadda na hange ta can bakin kofa tana daf da fita.
Haka muka jera tafiya ni da Hauwa babu magana kamar wasu kurame.
Abinda dai ya sanya na k'ara ganin mutuncinta bai wuce yadda ta jure cin fuskar da Baban Saude ya dinga yi mana da farko ba, don gaskiya ya gayyaya mana magana a fakaice.
Ni nasan halinsa a ganinsa hakan ba komai ba ne, wai idan ma abinda aka ce masa muna yi da gaske mu ji haushi mu gyara yana yabon Maryam din tare da cewa mu yi koyi da ita.
Lallai Hauwa ta yi mini kara sosai duk da nasan ko bata fad'a ba ta ji zafin hakan da farko daga baya kuma da ya fahimci gaskiya har ha'kuri ya dinga bata.
Ta yi shiru har ya gama bata yi yun'kurin ta mayar masa da raddi ba, duk kuwa da cewa lefin ta bai kai a ce an yi mata wannan titsiyar ba, amma ta jure duk domin yi mini kawaici hakan ya sanya ni jin kunyarta kwarai da gaskiya wannan dalilin ne ma ya sanya muna shiga gidan na dube ta a nutse na ce." Hauwa ki yi hakuri don Allah bisa abinda Baban Saude ya yi da farko haka halinsa yake wallahi.
Na kuma gode sosai da karar da ki ka yi mini."
Murmushi kawai ta yi kafin ta furta." Wallahi ko kad'an ban ji haushinsa ba Amina, idan da wanda nake jin zafinsa a raina bai wuce mijinki ba shine ma'kiyana lamba daya, kuma Baban Saude ai ya yi mana abinda iyayenmu suka kasa yi mana Amina, wallahi na tabbatar da cewa ko Inna Uwani na gayawa matsalata bai zama lallai ta dubi gaskiyata ba, shi za ta bawa gaskiya ta d'ora mini lefi, to balle na samu iyayena maza ina nufin 'yan uwan mahaifina wallahi a cikinsu babu wanda zai iya tunkararsa da sunan kwatar mini mutunci saboda yana da kud'i. ai ni Baban Saude ya yi mini kuma babu shaushinsa ko kad'an a cikin raina."
Tana gama fad'in haka sai ta shige dakinta ta barni a tsaye ina bin hanyar da ta bi da kallo.
Na jima a tsaye a bakin kofar falon kafin na sauke zazzafar ajiyar zuciya na kama hanyar d'akina zuciyata cike da nazarin hanyoyin da zan bi wurin ganin mutumin nan ya yi kukan zucci.
Idan da hali ma ya yi na zahiri zuciyarsa ta cika da damuwa tunda shi ya sayi hakan da kansa.
Yadda ba ya so ana yawon tiritirin kai shi k'ara bayan yana aikata lefi, to ni ma abinda na tsana kenan a rayuwa kuma tun farko-farkon auranmu na gaya masa ba na so ya'ki dainawa.
Zai gane idan kai ni kara shine zai daidaita ni.
Ranar dai gidan na mu tsit ya kasance kowacce tana d'akinta dama ni da Baba ne muke zaman falo Hauwa ba sosai ba kullum tana d'aki a kwance.
Tunda na koma na kaiwa baban Saude sak'on su Dada
ban sake fitowa ba sai bayan magariba Baba ta kammala komai tana zaune ita kadai a falon tana kallo da carbi a hannunta.
Gaisawa muka sake yi dalili ita haka dabi'arta take duk bayan sallar farilla sai an yi gaisuwa.
Ban fi minti goma da zama ba Hauwa ta fito da waya a kunnanta tana fad'in." E gata bari na bata sai ku gaisa ." Ta miko mini wayar tana fad'in." Inna ce take magana."
Cike da fad'uwar gaba na amshi wayar ina kallonta taje ta zauna saman kujera
Muka gaisa da inna Uwani cikin kulawa da sakin fuska har muka kare gaishe-gaishenmu ban ji ta yi wata magana ba wanda da farko na d'auka Hauwa ta gaza juriya ta sanar da ita abinda yake faruwa.
Wayar ta kar'ba suka d'an yi magana kafin su yi sallama ta kashe tana kallon baba Tabawa ta ce." Indomin nan nake so Baba duk dai tsugar mini da ciki take yi amma idan ba ita na ci ba na jin dadi.
Amma ki hada mini da dankalin turawa ki sanya wadataccen kifi."
Na ce." Hauwa Indomee fa basir ce da atini idan kin manta na tuna miki gashi sai ki ce a sanya mini attaruhu ya ba zata tsugar miki da ciki ba, ki rage cin ta don Allah."
Littafin nan na kudi ne sister kada ki karanta ba tare da kin biya ni hakkina ba.
"To mai zan ci Amina, ita kadai nake jin sha'awa wallahi ban ta'ba ciki mai azabar laulayi irin wannan ba, da farko fa shiru kamar ba zan yi ba Amma cikin sati biyun nan ina jin jiki k'warai."
Na dube ta sosai ta dashe lebanta duk ya bushe ta ba ni tausayi.
Dama kuma can tana da laulayi wannan ne ya yi tsanani.
Baba ta tashi ta kama hanyar kicin din na ce" don Allah Baba Tabawa kada ki biye mata ki sanya attaruhu kad'an kuma kada ta yi da roman nan."
Tana yar dariya ta ce." Haka kuwa za a yi, Hauwa ni ma na daina biye miki gaskiya."
Ta dube ni tana ce wa." Kin san roman shine abinda ma na fi so na dinga lasa dad'i yake yi mini."
Na ce." Mu bar maganar nan Hauwa, ni fa jikina ya yi sanyi ina fatan dai ba ki sanar da inna Uwani wani lamari ba ko."
Girgiza kanta ta yi a hankali ta ce." Babu abinda na gaya mata wallahi, mun yi waya ne mun gaisa ta ce na ba ki wayar ku gaisa."
Ajiyar zuciya na sauke domin har cikin raina na yarda da maganarta.
To a ranar bai shigo mana ba sai da garin Allah ya waye tukkuna ban kai ga fitowa falon ba ya shigo yaran kaf dinsu a tare da shi da yake asabar ce suna gida babu makaranta sai sha biyu na rana suke tafiya tahafiz su tashi shida na yamma.
K'amshinsu ya cika mini d'aki da uban da yaran sun sha gayu.
Ido kawai na zuba musu Khalil ya fara gaishe ni kafin sauran suma su tsuguna k'asa kamar yadda suka ga ya yi "Mama ina kwana." Suka dinga jerowa ina amsawa.
Khalil din ya ja baya suma sai suka ja baya suka tsaya kusa da shi.