← Book details Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 276

Sashe 73

Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Na ji dai dadin ganin yadda jikin nasa ya yi sau'ki gashi nan har ya zage yana cin abinci.

Cikin rashin sukuni na gama shiryawa domin a jikina na ji cewa kallona yake yi.

Ina juyowa kuwa muka yi ido hud'u da filat din towon a hannunsa yana ci yana kuma kallona kamar wanda ya samu tibi.

Na d'an zumbura baki can k'asa-kasa na ce." Ni kam wane irin kallo ne wannan?"
"Me ki ka ce?"
Shiru na yi ban ce komai.

Sai ya cigaba da cewa." Kin ce idan ni maye ne na ci kaina ko?"
Da sauri na dube shi da mamaki a tare da ni." Haka na fad'a?" Na ce cikin sigar tuhumarsa.

Sai kuwa ya daga kansa." Eh mana haka ki ka ce ai na ji, yanzu kuwa zan zo na cinye ki, ai kin ba ni magani na yi ras da ni, sannan kin ba ni towo da tantakwashi me ki ke tsammanin zai faru?"
Dariya maganarsa ta ba ni, na ce." Kana nufin ka warware kenan, muryarka fa har yanzu bata fita sosai."
Yana sud'e yatsun hannunsa ya ce." Za ki tabbatar da haka idan ki ka ji ni a jikinki."
Na ce." Ai ba ka fara ba, domin kuwa gidan nan bashi da wani tsaro kai ka san kanka ni ma nasan wanene kai ."
Ya yi shiru bai tanka mini yana cigaba da sud'e hannunsa na ce." Wai miyar ce ta yi dadi ko towon?"
"Duka sun yi dadi wallahi kin biya ni sosai yanzu abinda ya rage kawai ki cikashe ladanki ki ba ni kanki?"
Girgiza kaina na yi kawai Ina dubansa.

Wani irin mutum ne da bashi da ta ido sakaka yake sakin maganarsa babu kunya balle kawaici.

Muka fara bugawa dashi domin akan sai ya kwanta da ni fa acewarsa towon da na bashi ne ya tayar masa sha'awa ni kuwa nasan ba haka ba ne kawai neman fitina yake yi tunda ya samu kansa mura da zazzafin sun yi sau'ki, na riga na san da wahala dama hakan bata faru ba sanin hali yafi sanin kama.

Ya rufe d'aki gam! ni kuma ina jin tsoron yarinyar nan ta ji shiru ga d'aki a kulle ta gane wani abu muke yi.

Ni kaina a cikin buk'atar nake nasan kuma yadda na tara sha'awa haduwarmu ba za ta yi kyau ba.

Ganin yadda nake ta fargaba akan kada yarinyar ta fahimci wani abu da farko yana magana a hankali sai ya fara daga muryarsa tunda ya lura ba na son hakan yana cakumo ni da kokawa, takaici da b'acin rai suka dame ni, na rasa yadda zan yi dashi duk ya yamutsa ni gabad'aya rigar jikina ma ya cire mini.

Hawayen takaici suka dan zubo mini a kumatu a mai hali baya fasawa.

Muna tsaka da hakan aka kira wayarsa hakan ya ba ni damar kwacewa a gaggauce na d'auki rigata ina sanyawa a jikina.

Hauwa ce ta kira wai bata da lafiya bayan haka kuma gidan ya yi mata girma.

Ban jin amsar da zai bata ba na fita daga d'akin da saurin gaske tsakargidan na samu Yusura tana kwance kan tabarma tana kallo a wayata.

Na sauke ajiyar zuciya cikin yakini da amincewa ba ta ji abinda ya faru ba tunda da alama kallon ya d'auke mata hankali.

Na zauna gefanta muna kallon tare amma hankalina kaf yana kansa.

Ina dan jin motsinsa da amsa kiran waya jefi jefi.

To a takaice dai a ranar da yamma aka sallami Gwaggo daga asibiti Hamusu ya zo ya sanar da ni cewa yanzu tana gida kuma babbar yayarsu da take aure a kamaru ta zo yanzu haka suna tare da gwaggon.

Na ji dadin zuwa Yaya Talatu da yake haka muke kiranta a can kamaru ta yi aure da yaranta hud'u shiyasa ba sosai a ake ganinta ba sai da gagarimin dalili tun bayan rasuwar Yaya Amina bata sake zuwa ba sai yanzu.

Na tabbatar kuwa ba zata koma ba sai jikin Gwaggon ya kara kwari da izinin Allah.

Hamusu kafin ya fita ya tambayeni Yallabai na ce masa Yana ciki Yana hutawa.

Koda na koma d'akin sai na same shi akan dadduma ya idar da sallar la'asar muka had'a ido na yi saurin shigewa bandaki na d'auro alwala na fito fuskata a d'aure bai sake birjiro mini da wata fitinar fa ganin yadda na keta bata raina sosai ya ce na bashi ragowar shayin da na yi masa alkawari.

Na hada masa da zafinsa rau na ajiye a gabansa sai bi na da ido yake yi ina sake cin kunu......
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.

Normal What'sapp kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.

'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.

A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
https://chat.whatsapp.com/K944WIHnBaKHDrZS6snUky
*TALLAH!*
*Albishirinku mata
walisa matan da suka amsa sunansu mata, wa
anda suka san sirri da fa'idar gyaran jiki domin ta da koma
ar sha'awarsu.

To ku matso kusa kuji, wai kuna da labarin shahararren kamfaninnan na
awa da
awa
aya tamkar da dubu, sha
undum, mai suna?*
*DUNIYAR LAFIYA ISLAMIC NATURAL PRODUCT & WOMENS CONSULTATION*
*Daga aunty Fatima Buhari rijiyar lemo
ano state*
*Cibiyace da tai fice wajen gyaran ma'aurata*
*Wannan kamfanin basu fito ba saida suka shirya tsab domin taimakon mata ta hanyar samar musu da magunguna ingantattu nagartattu wanda aka ha
a da natural kaya cikin tsabta da inganci, komai a kwali yake
ar uwa cikin tsabta da nutsuwa aka shirya muku*
*ina masu son soma kasuwanci ku matso Anty Fatima tana bada kaya a sari akan farashin da zaki gode mata, tana raba kayanta ga manyan shagunan saida magunguna dake cikin kasuwar kurmi dake kano, tana tura kayanta izuwa gari_gari
asa_
asa.

Kayan sari kona miliyon nawa kike da bu
ata zasu iso hannunki a cikin kwana biyu da izinin Allah*
*Ni Badiat Ibrahim Mrs Bukhari
awar Sabuwan maigogul, Aminiyar Iyabo, uwar
akin Tani Shanono na gwada na san amfaninshi, kema
ar uwa ki kwada zaki bani labari siyan nagari maida ku
i gida.*
*Mun sani yanzu yana da kyau duk abinda zamu siya musan ingancinshi da nagartarshi bawai muita siyan magungunan mata kara zube ba.*
*Wannan kamfanin kayansu babu algus ko almundahana a ciki, da tsoron Allah da
warewa gami da gogewa ta sanin* *yadda ake sarrafa magunguna suke aikinsu, cikin nagarta da gangariyar tsabta.*
*Abu mafi sha'awa komai a cikin kwali yake a rufe kirib*
*ga ka
an daga cikin abubuwan da kamfanin yake samarwa*
*Tsumin dadi har Madiga tareda gunbarshi*
*Tsumin no excuse mela
abin bita zaizai*
*Gumbar dare daya wanka goma, dana gari da zumarta da tsuminta duk muna dashi*
*Zumar hana bacci gumbarta da garinta*
*Munada Arabian sabaya tare d Sudanese sabaya*
*Da zumarta*
*Sabaya ce dake cuko da
a mace duk ramarta, da
anjamewarta*
*Itama da zumarta*
*muna da mummuna da aiki*
*Akwai tsumi da gumbar ta da zaune tsaye*
*muna da kogin da
*Abangaren sanyi sun samar ma mata maganin matsolilinsu*
*muna da fitattun maganin sanyin da yake fata_fata d sanyi yayi mishi korar kare*
*Khanzur Rahman herbal formular*
*Sanyi clear syrup*
*7 days for chronic infections flusher*
*Sannan kuma muna da* *Package amarya*
*Package Uwargida*
*Package irin na zawarawan da suke shirin sabon aure*
*Bugu da
ari wannan kamfani yana sarrafa magungunan maza ba a iya na mata ya tsaya ba, wannan kamfani magungunan da yake samarwa suna da yawa wannan tsakurene daga cikin kayansu*
*Da sauransu da sauransu wanda bamu ambata ba.*
*Ba fa a iya haka muka tsaya ba muna d cancada cancadan zannuwan Gado da carpet*
*Domin neman
arin bayani ku tuntu
eta a kan lambar wayarta kai tsaye*
+2348032089456
*47*
Ni kaina nasan abinda nake yi din bai kai a ce ya kyaleni dan shi ba sai don ya ga rashin dacewar hakan akaran kansa shiyasa ya janye fadi ma yake yi ya gaji da zaman gidan so yake dare ya yi yayi tafiyarsa.

Uffan dai ban ce masa ba domin ba na so kuma wata magana ta yi tsayi a junanmu.

A nan din ya yi sallar Isha'i, ya ce na d'umama masa ragowar towonsa na yi masa yadda ya buk'ata ya zauna ya ci sosai ya kira Sukairaju a waya suka yi magana duk ina zaune minti talatin ya iso har kofar gidan.

Nan na fahimci ya kira shi ne domin ya ja shi a mota.

Da zai tafi bai sake tayar mini da wata magana ba, sai kuma jikina ya mutu na d'auka zai sake yi mini maganar zabar gidan da zan zauna kamar yadda ya bukata.

Cikakkiyar sallama ba mu yi ba ya kama hanya zai fita, na bi shi a baya da agogonsa da ya manta a kan katifa.

Ya kar'bi abinsa kawai ya yi gaba, hakan da ya yi sai ya tsaya mini a rai, ita gaskiya d'aci gare ta, ban ga abin jin haushi ba tunda iyakacin bakin kokarina na yi masa.

Koda na idar da sallar Isha'i sai na kira Sahura na ci sa'a ta daga muka gaisa na ce." Kin daina jin haushina kenan?'
Babu annashuwa ta ce." Ba zan daina jin haushinki ba sai kin gyara halinki."
Ina dariya na ce." Wani hali ne da ni mai muni Sahura."
Shiru ta yi mini ba ta ba ni amsa ba, na ce." Mutumin fa anan gidana ya kwana".

Da mamaki ta furta." Da gaske ?"
"Wallahi bai jima da tafiya ba ruwan jiya da daddare ya d'an same shi?"
Tana jimantawa ta ce." Amina kin samu kan bawan Allan nan wallahi ki ji tsoron Allah, ban ga namijin da yake bibikon mace kamar na ki ba, ki zauna ki yi nazari ke kanki kin san idan baya tsananin sonki ba zai ta'ba yarda ya kwana a wannan gidan na ki ba.
Chapter 73 · 0% Book details