← Book details Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 276

Sashe 56

Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

To ku matso kusa kuji, wai kuna da labarin shahararren kamfaninnan na
awa da
awa
aya tamkar da dubu, sha
undum, mai suna?*
*DUNIYAR LAFIYA ISLAMIC NATURAL PRODUCT & WOMENS CONSULTATION*
*Daga aunty Fatima Buhari rijiyar lemo
ano state*
*Cibiyace da tai fice wajen gyaran ma'aurata*
*Wannan kamfanin basu fito ba saida suka shirya tsab domin taimakon mata ta hanyar samar musu da magunguna ingantattu nagartattu wanda aka ha
a da natural kaya cikin tsabta da inganci, komai a kwali yake
ar uwa cikin tsabta da nutsuwa aka shirya muku*
*ina masu son soma kasuwanci ku matso Anty Fatima tana bada kaya a sari akan farashin da zaki gode mata, tana raba kayanta ga manyan shagunan saida magunguna dake cikin kasuwar kurmi dake kano, tana tura kayanta izuwa gari_gari
asa_
asa.

Kayan sari kona miliyon nawa kike da bu
ata zasu iso hannunki a cikin kwana biyu da izinin Allah*
*Ni Badiat Ibrahim Mrs Bukhari
awar Sabuwan maigogul, Aminiyar Iyabo, uwar
akin Tani Shanono na gwada na san amfaninshi, kema
ar uwa ki kwada zaki bani labari siyan nagari maida ku
i gida.*
*Mun sani yanzu yana da kyau duk abinda zamu siya musan ingancinshi da nagartarshi bawai muita siyan magungunan mata kara zube ba.*
*Wannan kamfanin kayansu babu algus ko almundahana a ciki, da tsoron Allah da
warewa gami da gogewa ta sanin* *yadda ake sarrafa magunguna suke aikinsu, cikin nagarta da gangariyar tsabta.*
*Abu mafi sha'awa komai a cikin kwali yake a rufe kirib*
*ga ka
an daga cikin abubuwan da kamfanin yake samarwa*
*Tsumin dadi har Madiga tareda gunbarshi*
*Tsumin no excuse mela
abin bita zaizai*
*Gumbar dare daya wanka goma, dana gari da zumarta da tsuminta duk muna dashi*
*Zumar hana bacci gumbarta da garinta*
*Munada Arabian sabaya tare d Sudanese sabaya*
*Da zumarta*
*Sabaya ce dake cuko da
a mace duk ramarta, da
anjamewarta*
*Itama da zumarta*
*muna da mummuna da aiki*
*Akwai tsumi da gumbar ta da zaune tsaye*
*muna da kogin da
*Abangaren sanyi sun samar ma mata maganin matsolilinsu*
*muna da fitattun maganin sanyin da yake fata_fata d sanyi yayi mishi korar kare*
*Khanzur Rahman herbal formular*
*Sanyi clear syrup*
*7 days for chronic infections flusher*
*Sannan kuma muna da* *Package amarya*
*Package Uwargida*
*Package irin na zawarawan da suke shirin sabon aure*
*Bugu da
ari wannan kamfani yana sarrafa magungunan maza ba a iya na mata ya tsaya ba, wannan kamfani magungunan da yake samarwa suna da yawa wannan tsakurene daga cikin kayansu*
*Da sauransu da sauransu wanda bamu ambata ba.*
*Ba fa a iya haka muka tsaya ba muna d cancada cancadan zannuwan Gado da carpet*
*Domin neman
arin bayani ku tuntu
eta a kan lambar wayarta kai tsaye*
+2348032089456
*33*
Kawai sai na bi shi da Ido bakina ya yi nauyin da na kasa ce masa komai ya bud'e kofar d'akin ya fita.

Gari yana wayewa na kira Anti Yagana a waya muka gaisa sosai na ce." Ashe kun yi waya da maigidan."
Ta ce." Jiya ba ya kira ne domin karin bayani akan maganarku ai ya ce zaku taho gobe ma."
Na ce." E in sha Allahu anti Yagana amma don Allah don Annabi duk abinda na zo muku dashi kuyi mini kyakykyawar fahimta."
A sanyaye ta ce." Me Kuma ya faru?"
Na ce." Sai na zo din kawai zan miki bayani." Ta ce." Ni wallahi kin kashe mini garkuwar jiki Amina, ba fa na san fitina yadda mijin nan naki yake sonki me zai miki."
"Humm!

Anti Yagana kenan akwai matsaltsalu sosai, ke ba za ki gane ba ne wani irin mutum ne."
Ta bata rai tana cewa." Kamar yaya wani irin mutum duk mazan fa haka suke Amina daga manya har yara, kin san Allah akan mutumin nan zamu 'bata."
A sanyaye na ce." Anti Yagana me ya yi zafi haka ni ce fa taki,
Ina ganin yana da kyau ki dubi uzurina."
"Ki gaya mini kawai yanzu ina jinki ba na so ki barni da damuwa a raina.

Ajiyar zuciya na sauke na ce." Anti Yagana kin san babban abinda yake lalata aure shine zargi ko?"
Ta ce." Kwarai kuwa."
Na cigaba da cewa." To shi wannan mutumin halayarsa ce, domin kuwa bashi da ta'ada mai kyau, ba na so tafiyarmu a haka ta ginu har tayi kwari, kin ga ina da kishiya ita kuma budurwa ya aureta.

Ni kuma daga zarar mun samu sa'ba ni ya dinga ya'ba mini magana kenan, na auri maza biyu na yi harkar social media, ba ni da kunya ba ni da tarbiya, ina tallata surata a duniya zan 'bata masa suna maganganu da makamantan wad'annan, shine nake so manya su shiga lamarin nan dan gaskiya akan wannan wallahi a shirye nake da na rabu dashi."
A dan sanyaye ta ce." To me yasa ba ki gayawa Babanmu ba."
"Anti Yagana mutumin nan baya ganin girman Babanmu kin san ba wani girmansa ya yi da yawa ba yana ganinsa haka, shi ma kuma Baban namu ba zai iya tararsa da maganar ba, balle kuma Baba Sule."
Ta ce." To nan din idan ki ka zo wa za ki gayawa?"
Na ce." Anti Yagana ko ke ba za ki iya yi masa magana ba."
Ta ce." Na ce masa me?

Amina ni kwarjini yake yi mini wallahi."
Na girgiza kaina tare da cewa." Shikkenan anti Yagana sai na zo din sai mu sake tattauna maganar.

Jikinta a sanyaye ta ce." To shikkenan Allah Ya kawo ku lafiya.

Baban Saude shine na biyu a gidansu Mamanmu mutum ne mai zafi da rashin san wargi, a iya tunanina shi kad'ai zan iya gayawa matsalata ya yi mata duban tsanaki, kuma ya tsage gaskiya duk d'acinta.

Yadda na fahimta kwata-kwata ba zan samu goyon bayan anti Yagana ba domin gabad'aya mutumin nan ya gama dabaibayeta da alherinsa.

Ba ita kadai ba ma kusan da wahala na samu goyon bayan duk wanda zan gayawa korafina akansa shiyasa sam ban tunkari Babanmu ba saboda na san zai tankwarani ne kawai ya ce na yi hakuri ko da kuwa ya duba maganartawa da k'amshin gaskiya.

Anti Yagana tafi sha'kuwa da dangin Mamanmu tunda ita a can ta girma har ta yi aure, ni kuwa ban shaku dasu sosai ba domin har yanzu wasu daga ciki ma ban gama saninsu ba tunda gaskiya suna da family mai girma, shi kansa Baban Saude sai a shekarun baya na waye dashi domin matafiyi ne duk zuwan da nake yi ba na ganinsa sai an yi katari ya zo gida tukkuna, bashi da wasa ko kad'an kuma mutum ne mai dattako da sanin ya kamata, sannan kuma yana gaskiya dan ko hukunci za a yanke a family din akan ce a bari ya dawo.

Kudirin dana yanke kenan a cikin raina idan na je na huta zan ke'be dashi na gaya masa sai na ji abinda zai ce akan hakan don gaskiya duk mutumin da yake da hankali ya kuma san menene aure da zamantakewa ba zai dinga zargin matarsa ba Koda kuwa a gidan karuwai ya aurota.

Wannan maganar ita na sake jadaddawa anti Yagana bayan saukata a garin a kuma gidanta.

Sai ta fusata ainun tana fad'in muddin za ta fad'a mini na ji to na janye tashin maganar nan a family domin abin zai zama abin gotsiri tsoma kowane aure akwai jarabawa a ciki, a cewarta muddin na ce zan dinga bankada sirrina kowa ya sani to a shirye wasu suke da su lalata mini aure, kuma don Baban Saude ya kashe mini aure ba abinda zai dame shi ba ne, tunda saboda tsaurinsa yaransa uku suna nan a zaune a gida suna zawarci saboda irin tijarar da yake yi wa mazajensu yau da gobe sun gaji sun koro su.

Na so na fahimtar da anti Yagana bafa nufina a kashe auran ba, a dai yi masa magana ya gyara kawai, ba zai yiwu ace don yana da iko ya zamana kowa yana shakkarsa ba, duk abinda ya aikata daidai ne ko da kuwa kuskurene.

Na san ta san gaskiya kawai tana takewa ne dalilin dabi'unsa na bayyane kafewarta akan hakan ta sake tsamari da na gaya mata adadin kudin da ya bada gudumuwa sai ta kara jajurcewa kan cewa ba da yawunta a tozartashi ba.

Ni kuma na san baban Saude ba zai yi masa magana domin ya bata mini aure ba sai dan gyara ko da take fad'in yaransa suna zawarci ban yarda saboda halinsa aka yi masa haka ba face kaddara domin kuwa yana kishin nasa ne bai yarda a wulakantasu ba.

Mazan na yanzu sun riga sun zama abinda suka zama don ita Allah ya taimaketa tana zaune da nata lafiya lau ba zai yiwu a ce kowa haka yake ba.

Duk da na ha'kura na bi umarninta ba ta daina jin haushina ba motsi kad'an sai ta ja tsaki tana fad'in." Allah Ya rufa miki asiri kina so ki butulce masa ko Amina, ni ganau ce ba jiyau ba, mutumin kamar ya tsuguna miki saboda kulawa amma lallai sai kin kago masa lefi, to ya ni ma ba zan ce kin fi sha'
awar rayuwar tallata surar jiki ba, idan wasu ne suke rudarki wallahi za su kai ki su baro."
Na gaji dai na rushe da kuka domin tuntuni shi yake damuna, ta hana ni na yi magana kuma na hanu amma tana gasa mini bakaken maganganu.

Na tashi na shige d'aki na kwanta ina kukan yadda zan yi.
haka aka yi shagalin bikin da ni cikin kunci domin duk yadda na so da na danne abinda yake damuna na kasa.

Ni kaina ba zan so lissafin aure ba, to amma idan kaddarata ce hakan ya zan yi.

Akwai fa matsaltsalu masu yawa dangane da zamana da mutumin nan amma ba kowane zai fahimci hakan ba.

Sai Babandi ya takura mini da tambaya domin shi ya yi mini farin sani bayan anti Yagana babu wanda yake saurin fahimtar damuwata sai su dalili ina da yawan wasa da barkwanci kuma koyaushe fuskata a sake take.

Matsanta mini da ya yi da tambaya ya sanya na dan tsakura masa kad'an daga cikin abinda yake faruwa
Ban ta'ba tsammanin zai fusata ba.
Chapter 56 · 0% Book details