← Book details Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 137 OF 276

Sashe 137

Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Na ce." Saboda me?"
"Ke kadai za ki iya gamsar da ni yunwar cikina."
Na yi shiru dai.

Ina jinsa ya matso sosai tare da janyo ni jikinsa yasa hannu a dokin wuyana yana tatta'ba wajan da ya zama guru-guru kafin yasa baki ya sumbata.

Shi kuma wuyana yana bashi sha'awa ko sunna muke yi ya dinga sumbatar wurin kenan har dasu sanya harshe.

Ya dora hannuwansa biyu duka a saman kirjina.

Ajiyar zuciyarsa na ji a saitin kunnena.

Ganin ya fara ki'dimewa sai na dan ja baya tare da jan hanci domin na ma kasa cewa komai sai zare ido nake yi.

Ya sake matsowa yana fad'in." Menene haka, yaushe rabon ma da na nemi wani abu Hajiya ko ba ki yi kewata ba ne.......
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne 1k akan telegram hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.

'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.

A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*TALLAH!*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/BieW3hHvRNIJLFNloG2CDl
Momyn Hajara GHT supplements
Muna da kayan gyara jiki na maza da mata munada magungunan matsalolin ma'aurata munada magungunan kowacce irin matsala in sha Allah
Hadin Amare
Hadin Ango
Hadin jego
Hadin uwar gida
Hadin babbar mace
Hadin maida tsohuwa yarinya
Muna da Maganin sanyi kowanne iri
Muna da maganin ulcer
Muna da maganin Asthma
Muna da maganin ciwon zuciya
Muna da maganin ciwon Hanta
Muna da Maganin hawan jini
Muna da Maganin ciwon Ido
Muna da Maganin rashin haihuwa
Muna da Maganin skeler
Muna da Maganin kowacce irin cuta da yardar Allah
Sannan kowa zai iyayin register da campanynmu maitarin albarka kasari kaya kasiyar kaci riba sannan Kuma campany yadunga biyanka albashi Duk watan da kayi aiki
Saida kaya shine aikin da zakayi campany ya biya
07012621175
Register 8000 ne kachal
*94*
Na ce." Ba haka ba ne, kawai dai ina so na gaya maka ne cewar ba ni da tsarki."
Sai ya yi sakato yana kallona har ya so ya ba ni dariya domin wata kala ya zama kamar wani sakarai.

Na yi kasa da kaina na ji yana cewa." Ina ce 24 ga kowane wata na bature kike yin al'ada ko ba haka ba ne, yau nawa ga wata?"
Ya fad'i maganar yana tsatstsare ni da ido.

Ban dube shi ba na ce." Yau shida ga watan aprilu."
"To mai ya kawo jini kuma?"
Shiru na yi domin kuwa zahiri ba na so na yi masa k'arya amma da sai na ce ai lokaci ya kan canza sa'i, da lokaci mussaman idan shekaru suka tura.

Tambayarsa ya sake maimaitawa idonsa a kaina.

Cike da shahada da kundubala na ce." Dama ina so na gaya maka ban san yadda za ka kar'bi lamarin ba, amma ni Allah ne shaidata, shine kuma zai tsaya mini a ko'ina, wallahi shekaran jiya cikin da nake d'auke da shi ya fita.

Amma na alak'anta faruwar hakan da wannan rikicin da muke ciki, alhamdulillahi babu wata matsala domin Hauwa ta sanya Masa'udu ya sayo mini magungu
a masu kyau sun taimaka mini k'warai wurin wanko mini mahaifata."
Lokaci k'ankani yanayinsa ya daidaita babu wani rausaye-rausaye da lumshe-lumshen Ido irin na fitina, zahirinsa ne ya bayyana ya 'kura mini idonsa da wani irin yanayi na mussaman tattare da shi.

Kasa jimirin kallonsa na yi sai kawai na yi 'kasa da nawa idon cikin zuciyata ina fad'in 'Duk abinda za ka yi, ka yi wanda ya fi shi a baya kaddara ce.

'Dakin ya d'auki shiru na tsayin mintina bai tanka mini ba amma a jikina na ji cewar har yanzu bai cire kwayoyin idanuwansa daga kaina ba.

Cike da ko'karin ture rauni da kasalar dake ko'karin dabaibayi ni na dago idona.

Karaf idonsa ya shiga cikin nawa, gabana ya fadi ganin cikowar k'walla a dukkanin kwarmin idonsa don sauran kad'an ma ta fara tsiyaya.

Gwiwa ta sage cikina ya sake murdawa.

Cikin gaggawar na sake yin k'asa da kaina ban yadda na sake kallonsa ba domin ji na yi gabad'aya na sare lamarin har ya kai a ce za a zubar da kwalla.

Na san a yanzu abinda ya fi buri da buk'ata bai wuce ganin gidansa cike da yara ba.

To ni ba budurwa ya aure ni ba, balle ya ce, sannan kuma shekaruna sun yi nisa dukda dai ban wuce haihuwar ba, bayan haka kuma ni dashi muna da matsala wadda ya taketa da k'afafunsa na kuma yi hakuri na bi shi a yadda yake so.

Ba ni da niyyar sake zubar masa da ciki tunda alkawari na d'auka tun lokacin sulhunmu da Baban Saude.

Idan zan samu ciki ya kasance duk yaron da zan haifa yana da matsala zan jure dalili alkawari da rantsuwar da na yi wa Baban Saude Allah ne mai yin yadda ya so.

Kuma wallahi ni kaina na ji b'akincikin fitar cikin to don babu yadda zan yi ne kawai ya sanya ni ha'kuri ne tare da barwa Allah ikonsa.

Ba ni jin ko da wasa duk irin rikicin da za mu yi dashi zan sake yun'kurin zubar masa da ciki da gagan domin tun farkon fari na gane hakan lamari ne mai mutukar hadari daka iya janyo babba matsalar da za a yi wahalar shanyo kanta dalili na ci wuya 'barin da na yi sakamakon shan kwayar zubar da ciki shiyasa gabad'aya lamarin ya fice mini daga rai na ajiye a zuciyata cewa zan haihu idan Allah ya kaddara mini koda yaran za su kasance masu rauni ta kowace siga.

Gyaran muryarsa ya dawo da ni daga dogon tunanin da na tafi.

Dubansa na yi sai na ga babu kwallar gogeta ya yi ko mayar da ita ya yi Allah ne masani.

"Ta shi ki ba ni wuri kawai Amina, Allah Ubangiji ya yi mini sakayya." Wannan maganar ya furta mini babu sukuni a tare da shi.

Ban ce masa komai ba kuwa na tashi na kama hanyar fita daga d'akin kamar yadda ya buk'ata.

Allah ai al'musauwiru kuma da zuciyar bayi yake aiki.

Jikina gabad'aya duk a sanyaye ban san kuma mai ya taka ba tunda zahiri yanayin da ya shiga ya nuna mini cewa ya ji zafin abin.

Bayan kwanaki biyu gidan na mu ya kasance kamar kufai.

To babu motsin yara shiru.

Hauwa kuma ta tsiri zaman d'aki sai na yi, na yi da ita ta fito falo ta'ki.

Sai yamma muke zama ni da Baba Tabawa mu d'an yi hira.

Shi kuma maigidan tun shekaran jiyan da ya fita bai sake leko mu ba.

Baba Tabawa tana kicin domin d'ora sanwar dare na fito falon da waya a kunnena.

Bikin Yusura ne ya tashi kuma abinda ya kawo tsaiko a wancan lokacin balagorun da saurayin ya yi libiya domin neman kudi dalilin da ya sanya iyaye suke ce a bari ya dawo sai a d'aura auran tunda duk gidana.

Mun gama magana da ita akan kada na ga ta sayi ko cokali domin tun da aka kawo kudin nake jadadda mata.

Wancan karon ma na sanyata ta yi amfani da maganin sanyi hakan ba zai 'ki ba tunda ai 'ya macace, ita kuma duk inda take 'yar gyara da kula ce.

Kuma koyaushe ba'a rabata da maganin sanyi domin shine tushen gyara aure da lalatashi.

Garkuwar mata itace mai magungu
an Islamic din da na aminta da ita, dukda ita Hauwan ce ta had'a ni da ita, amma dalilin yawan sayan kayanta da nake yi ya sanya muka yi sabo da ita sosai.

Duk wani nau'in magani na gyaran mace tana sayarwa masu kyau da inganci.

Na ce ta sake yi mata magana akan ta hadawa amaryar set din amare kamar dai wancan karon zata hada mata magangunan sanyi da na gyaran nono sannan ta kuma yi mata budurwar kaza da sauran maganin gyara idan sun gama zan tura mata kudin daga nan, in sha Allahu 08089965176 duk wata 'ya mace da take neman sahihan magungu
a masu kyau marasa cutar da GARKUWAR jiki to ta nemi GARKUWAR MATA domin kuwa kayanta duka babu na kaico ana samun biyan buk'ata.

Bayan mun gama maganar sai na kashe wayar na nufi kicin domin anan nake jin motsin Baba Tabawa na sameta tana ta buga sakawara a turmi.

Na ce." Sannu da aiki Baba." Ta juyo da sauri tana amsawa.

Na ce." Baba ko dai a samo miki wadda za ku dinga aikin nan tare, dukan sakawara na mai k'wari ne."
Tana dariya ta ce." Ni ma da kwarina ai, kuma aikin duka duka guda nawa yake.

Yara ba anan suke cin abinci ba, ku biyu ne fa sai ni ta uku sai Masa'udu sai masu gadi biyu shikkenan fa, to sai kuma mai gayya mai aiki idan ya shigo gidan shi ma kuma sa'i da lokaci ne.

"Na ce." Hakane amma duk da haka za a cigita wadda za ta taimaka miki koda da wanke wanke da shara ne ke kuma sai ki ji da girkin ko.''
Ta gyada kanta tana fad'in." To hakan ya yi babu lefi, yau na ce bari na yi sakawara an kwana biyu ba a yi ba.

Na ce." Hakane kin ga ma tana daya daga cikin abinda maigidan yake so bayan towon da kike masa." Tana bud'e leda ta ce." Ina kuwa fatan Allah Ya sa ya shigo gidan yau." Na amsa da amin a takaice kafin bar kicin din jin alamun motsi a falon.

Khalil ne tare da Usaina sai wata matashiyar budurwa da bata haura shekaru ashirin da biyar ba.

Rige-rigen gaishe ni suka fara yi har da tsugunawa "Mama ina yini." In ji Khalil na amsa ina dariya tare da nazartarsu yaran suna cike da walwalarsu da annushuwa gasu nan cikin suttura mai amince.

Itama ta tsuguna "Mama ina yini." Usaina kenan.

Dariya ta kama ni na ce." Ina yini Usai ina Hassana da Minal" Ta tashi tsaye tana ce wa." Suna can gida." Khalil ya ce.

Momi ce ta ce wai ga mai lallan da take yi mata...
Chapter 137 · 0% Book details