Sashe 43
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.
Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.
Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.
Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
*23*
Bayan tafiyar Hadiza da kwanaki uku sai na ce bari na kira na ji ya taje gida domin na yi mamaki sosai da bata kira ni ba wai bahaushe ya ce 'Idan ka ji shiru lafiya ce.'
Babanmu na fara kira domin mun kwana biyu ba mu gaisa ba.
Bayan mun gaisa sosai na tambayashi gida ya ba ni amsa da komai lafiya sai na ji bai sako mini maganar rashin lafiyar Fati ba.
Lokaci kan'kani na fara nazarin wani abu a zuciyata.
Na ce." Baba ya jikin Fatin ina fatan an yi mata aikin domin tun bayan barin Hadiza daga nan nake ta dakon kiran waya domin a sanar da ni halin da take ciki, wallahi hankalina ya tashi sosai da wannan ciwon da ya same ta.
Ya ce." Ai ta ji sauki tuntuni jiya ma ta koma gidanta, maganar aiki kuma ni ban san dashi ba, domin bayanin da mijinta ya yi mini cewa zazzabin typhoid da maleria ne yake damunta.
Shine ya kawo ta gida domin a kwance take sosai a can din, k'arin ruwa kawai nasan anyi mata da allurai shikkenan kuma kwana biyu kacal ta warware mijinta ya zo ya d'auketa da yaran suka tafi.
Cike da mamaki da mutuwar jiki na ce." To ikon Allah, amma ni ba haka Hadiza da Ummansu suka gaya mini ba, amma shikkenan babu komai Ubangiji Allah Ya bata lafiya."
Ya amsa da Amin kafin ya d'ora da cewa." Amina me yasa idan kin tashi yin alheri ne ba kya had'awa da Sakina tunda Hadiza ta dawo suke husuma a gidan sun hana ni shan ruwa Hadiza da uwarta sun had'ewa Sakina kai, kuma duk irin alheran da ki ka bata sun hana Umman Saminu, shin ko kema Murja ta lalataki ne."
Da sauri na ce." Wallahi a a Baba, sharrin ba na kowa ba ne face na Hadiza domin kuwa ni duk abinda na bayar gabad'aya gidan na basu ban ware kowa ba, ai kaga ko da salla d'inki iri daya nake yi musu."
Ya sauke ajiyar zuciya yana cewa." Ni ma na zargi Hadiza da d'aga mini hankali, domin kuwa tunda ta kaso auranta ta dawo gida ta zauna shikkenan gidan ya zama kamar sansani, itace fad'a da wannan itace fad'a da wannan."
Na ce." Baba ka yi hakuri kayi mata addu'a Allah ya fito mata da mijin aure, amma ya zama dole na kira ta a waya domin na ji dalilinta na yin hakan."
Ya ce." To shikkenan hakan ya yi Allah ya yi mini albarka."
"Amin Baba zan sanya Hamusu ya tura maka kudi koda da akwai buk'atar da zakayi."
"Na gode sosai Allah ya sanyawa dukiyarki albarka, ya kuma shirya miki zuriarki."
Muna yin sallama na kira Anti Yagana raina a b'ace na shiga sanar da ita abinda Hadiza da Ummansu suka aikata.
Yanzu na gane karyar ciwo suka shirya da Fati domin su samu kudi a hannun
ban ta'ba kawo hakan a cikin raina ba domin zaman watannin da ta yi a gidana ban ta'ba zargin zata cutar da ni ba, don Ina ganin yadda take shiga damuwa a duk lokacin data gan ni, a cikin matsala.
Anti Yagana itama ranta ya 'baci sosai, ta dinga fad'a tana cewa dama tun farko sai da ta zargi hakan shiyasa a lokacin da ta tubure sai ta zauna mini ranta bai so ba, babbar damuwarta ma kofar da maigidan ya basu tunda da bakinsa yake cewa idan suna buk'atar wani abu su sanar dashi, wannan zai basu k'warin guiwar zubar mini da dan ragowar mutumcin da nake dashi a wajensa.
Ta ce lallai zata kira Hadizan ta ja mata kunne akan abinda suka shirya ba daidai ba ne.
Ni ma a take a lokacin bayan na yi sallama da ita na lalubi lambar Hadizan na kira minti daya ta daga da fara'ata muka gaisa a takaice na ce." Ba na neman wani 'karin bayani daga wajanki Hadiza na gode bisa abinda kuka yi mini, Babanmu ya gaya mini komai, yanzu Hadiza idan kudi kike so a wurina har sai kun shirya karya, me yasa ba zaki tambayeni ba."
Shiru ta yi ba tace komai ba.
Na cigaba da cewa." Sannan duk uban kayan nan dana hada da na ci, dana sha, dana sanyawa babu abinda kuka bawa Ummansu Saminu alhalin cewa na yi a rarraba har gidajensu Baba Sule shine kuka had'a gabad'aya babu wanda kuka bawa."
Ba ta ce mini komai ba ta dai yi shiru tana jina.
Na ce."Wannan zama na farko ya kuma zama na karshe wallahi tallahi kada ki sake yi mini haka domin ni na tsani na zauna da mutum da zuciya daya amma shi da zuciya dubu yake zaune da ni, kina a matsayin 'yar uwata kina cin dunduniyata ban ji dadin abinda ki ka yi ba wallahi."
"Kin ga Amina ya isa haka don Allah ba za ki kira ni a waya ki nemi gaya mini magana ba, shi ma Babanmu bai san kan ciwon ba shiyasa ya ce miki zazzabi ne, kudi kuma ai ba ke kika bayar ba balle ki ce wani abu, arzikinan fa kema takarsa ki ka yi baki gada ba, don haka baki da bakin yi wa wani gori."
Tsaki na ja na kashe wayata domin idan za mu kwana a haka ba zata damu ba tunda dama mun saba cacar baki tun muna yara.
Kuma tun a wancan lokacin take nuna b'akinciki da kishi dangane da dukkanin alherin da zai tunkaro ni.
Bayan kwana uku na samu Hajja domin Ina so na yi magana da Hamusu kuma ina tuna Allah ya isar da ya yi mini.
Ban ta'ba kai k'ararsa wurin mahaifiyarsa ba, ba don baya yi mini lefi ba, kawai ina dannewa ne domin zuwa yanzu na saba da kyawawan halayensa da munana.
Ban ga dalilin da zai sanya ni a matsi ba bayan shi koyaushe cikin walwala yake wanzuwa mussaman da hidimar auransa take matsowa.
Duk na gaya mata yadda mukayi dashi da Allah ya isan da ya yi mini idan na yi magana da Hamusu.
Ta ce." Ki yi hakuri zan yi masa magana, ai kina da gaskiya to me zai sanya a tauyeki bayan abokin kasuwancinki ne, ai ba wata hurd'ar banza kuke yi balle ya nuna kishinsa, ki kyaleshi kada ki sake yi masa maganar ki bar komai a hannuna yau din nan zan yi masa magana."
Na yi mata godiya sosai na tashi jikina da k'wari da karsashi domin na san dole idan ta yi masa magana ya janye abinda ya taka.
A daran ta yi masa maganar kuwa dalilin da ya sa na fahimci hakan canzawarsa domin maganar duniya babu kalar wadda ban yi masa ba ya share ni.
Har tu'be kayana na yi a gabansa na tsaya zurr da ni haihuwar uwata bai kalleni balle ya nuna sha'awarsa.
Bakam kawai ya yi mini na gama neman maganata na ha'kura domin ganin ban samu dan tayi ba.
Ban d'auki lamarin da zafi ba shiyasa har yanzu na kasa gano dalilin fusatarsa domin ni sai nake ganin wannan lamarin kadai ba zai sanya shi yin wannan gagarimin fushin ba.
Wasa wasa abin yana ta nisa, domin ni na yi zato duk rintsi fushi da gabar da yake da ni ba zai wuce kwana biyu sai gashi yau kwana takawas kenan ba ma ga maciji.
Hankalina ya fara tashi domin gaskiya ban fiye son gaba ba a rayuwata shima kuma na lura ba dabi'arsa ba ce domin da ya fara ma yake watsarwa ya neme ni da shiri, wannan karon kuma ta yi tsanani, ba amsa gaisuwa ba kuma hira balle a kai ga maganar kwanciyar aure.
Na bi duk hanyoyin maslaha domin ganin ya sauke fushinsa amma ya'ki don da ya lura ma abin ya dame ni sai ya kara zage dantse ya yi ta cin magani ya'ki kallona.
Ni kuwa a raina nace na san yadda zan yi maka.
Da daddare misalin sha daya da wani abu na hau saman nasa.
Kallo na same shi yana yi a katuwar tv din dake kafe a bedroom din nasa.
Na yi mamaki sosai domin kallo bai dame shi ba.
Cikin zuciyata na ce rai dangin goro kenan, yau babu lissafi da latsa computer.
Kai tsaye tibin na nufa na kashe na juyo muka had'a ido yana dan hararata amma bai ce mini komai ba.
Na yi murmushi tare da girgiza kaina, hijab din da yake jikina na cire na cillar dashi a gefe na yi tsaye a jikin tibin.
A lokacin dana sanya kayan ni kaina sai da kunya ta kama ni, amma nasan wajan wanda zan ni idan ya gan ni dasu lada zan samu.
Kaya ne irin na 'yan iskan turawa wanda basu da maraba da tsirara wandon irin mai igiyar nan ne a gefe da gefe duk ya shige mini tsakani.
Rigar kuwa dan mitsitsin soso ne da ya dan rufe saman kirjina amma da ita ma gwara babu tunda duk gasunan sun tullutso waje.
Ina ganinsa da saurin gaske ya d'auke kansa daga barin kallona.
Ni kuwa na taho da sassarfa ina rangaji na nufe shi ban tsaya komai ba na fad'a jikinsa na tallefe kansa a kirjina matse shi nayi sosai ina nishi da yin wani irin abu da bakina wanda ba na yin hakan sai muna biyawa juna bukata.
Ya ki'dime ainun! ya fara ko'karin cire ni daga jikinsa yana dan dukan mazaunaina.