Sashe 38
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gam
a nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.
Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.
To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.
Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.
Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.
In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.
Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.
Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.
Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.
Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.
Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.
Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
*22*
Dama tare muke da Hadiza a d'aki daya ina shiga d'akin na sameta tare da Yusi suna hira da yake yau asabar babu makaranta sai wajan sha daya tukkuna yake tafiya islamiyya sai yamma kuma ya dawo.
muka gaisa gabad'aya a gurguje na shiga toilet domin watsa ruwa.
Ina ciki na dinga jin magana kasa-kasa Hadiza ce take waya kuma na ji tana ambatar sunana.
Ban kawo komai a raina ba domin dan zaman da na yi da ita na fahimci cewa dole akwai k'auna irin ta 'yan uwantaka a tsakaninmu ba zata cutar da ni ba.
Ina fitowa take cewa da ni." Fati ce babu lafiya, tana kwance a asibitin Malam Aminu an yi gwaji sakamakon ya fito tana d'auke da cancer mama.
Hankali ya tashi ainun domin kuwa nasan ciwon yana da illah.
Cikin damuwa na ce." To yanzu ya ake ciki ya jikin nata."
Cike da alhini don har sai da hawaye suka zubo a kumatunta ta ce." Kin san mijin nata ba wani kudi ne dashi ba akwai dai rufin asiri kuma tunda suka tara yara nauyi ya yi masa yawa da kyar ma yanzu suke samun ci abinci yanzu yaranta biyar.
To shine yake gayawa Babanmu shi ya gaji ba zai iya cacar asibitin Malam ba domin bashi da iko a dawo da ita gida ayi mata na hausa kawai.
Shine Ummanmu take gaya mini yanzu." Tasa hannu goge hawayen da yake ta zarya a kumatunta.
Na ce." Ba za a yi haka ba Hadiza ni menene amfanin arzikin nawa ai saboda irin haka nake nema ba dare ba rana in sha Allahu babu abinda zai gagara, ki kira mini Ummantaku a waya yanzu sai mu yi magana."
Da sauri ta d'auki wayarta dake ajiye ta kirata.
Na kar'ba muka gaisa na ce." Ashe Fati ce bata da lafiya Umma amma me yasa ba a gaya mana da wuri ba."
Da damuwa a tare da ita tace." Yanzu ne tura ta kai bango shiyasa na ce Hadiza ta taho gida domin ta taya ni jinyarta ga yaranta a gabana uban yana nuna gazawarsa nema ma yake ya sakar mana dawainiya."
Na ce." Yanzu nawa ake bukata a asibitin wajan yi mata aikin."
Ta ce." Ai kin san jan kudi irin na asibitin Malam wai suna buk'atar miliyan shida domin yi mata aikin saboda kada d'ayan ma ya harbu.''
Na ce." To ku kwantar da hankalinku in sha Allahu rabbi zan sanya Hamusu ya je asibitin ya biya kudi.....Kafin na k
rasa ta ce." Ki dai sanya shi ya tura a acct din ita Fati din kin san mijin nata da zargi kada ya juyawa mutane magana idan ya zo sai na yi masa bayani kece ki ka biya kudin aikin, zan yi wa babanku bayani ma."
Na ce." To shikkenan zan kar'bi acct din a wajan Hadiza Ubangiji Allah Ya bata lafiya."
Ta amsa da "Amin Ya Allah, mun gode sosai Amina Allah Ya yi miki albarka."
Na ce." Babu godiya a tsakaninmu Umma Fati kanwatace don na yi mata abu ba komai ba ne.
Mukayi sallama na kashe wayar na mik'a mata wanda har zuwa lokacin kuka take kashir'ban tana share hawaye kamar wadda aka ce mata Fati din ta mutu.
Na ce." Hadiza ki yi shiru don Allah, a yanzu Fati babu abinda take buk'ata sai addua.
Kuma in sha Allah idan kudi suna magani, na yi alkawarin zan yi daidai gwargwadona sai kuma mu bi ta da addu'ar samun lafiya daga wurin Allah domin shine yake saukar da cuta, ya kuma bada sau'ki."
Ta goge hawayen fuskarta tana sake yi mini godiya.
Ban ce komai ba na nufi wardrobe dina domin sanya kayana a jikina.
Da tunanin rashin lafiyar Fati na yini a cikin raina.
Gashi na yi ta kiran wayar Hamusu domin mu san yadda za a yi bata shiga ban san menene dalili ba.
Amma na bari da daddare sai na kara trying na ji, Hamusu baya kashe wayarsa a duk lokacin da aka kira shi ana samunsa.
Daddare ina d'akin maigidan Hamusu ya kira, ban yi mamaki ba domin lokacin dana kira shi ban same shi ba sai na kawai tura masa text wanda na san koda matsalar network ne idan ya saki zai gani.
Lokacin maigidan yana bandaki don shima bai jima da shigowa ba, kuma baya zaman cin abinci sai ya yi wanka tukkuna.
Na daga wayar da zuciya daya Ina fad'in.
" Hamusu lafiya ake ta kiran wayarka bata shiga."
Ya ce." Wallahi anti Amina yini akayi ana ruwa anan duk network din layina ya sauka sai yanzu ya dawo.
Na ce." Ni ma na zargi hakan shiyasa na ce bari na yi maka text na san zaka ga ni.
Daidai lokacin da yake ba ni amsa shi kuma ya fito daga band'akin...
Na ce." Wallahi kuwa d'azu muka yi waya da Ummansu cewa jikin nata ya yi tsanani, asibiti sun bukaci kudi zan dai yi maka magana ta Whasap idan an jima sai muga yadda za a yi."
Ya ce." To shikkenan anti ina sauraranki.''
Na kashe wayar tare da ajiyeta a gefena na dube shi yana zaune kan sofa yana dan mutsika cream a jikinsa.
Amma canzawarsa ta ba ni mamaki fuskarsa babu annuri bai kuma kalle ni ba ya ce." Wanene ma Hamusu ne?"
Ya fad'a babu annashuwa a tare dashi.
Kallonsa nake da mamakin tambayarsa ai na d'auka a iya dad'ewarmu dashi ya fahimci wanene Hamusu tunda har tafiya mun had'a shi a lokacin da muka je duba Kamalu a makaranta wanda har alherin kudi ya yi masa, amma yanzu saboda tada zaune tsaye yana tuhumata.
Shiru na yi ban iya ce masa komai ba.
Ya sake cewa." Wanene Hamusu Amina?"
A nutse na ce." Kanina ne shi, abokin kasuwancina kuma mahaifinsu Yusi ne tunda kanin Ubansu ne."
Ya zuba mini ido da ce wa." Ni ban haifesu ba kenan shiyasa kike so ki nuna mini iyakata."
Na ce." Ba haka nake nufi ba."
"Okey wace magana na ji kuna yi fitowata daga bandaki ki ka katse har kina cewa zaku hadu ta whasap."
Cikin ko'karin kama mutuncina na ce." Ba wata magana ba ce ranka ya dad'e wani abu ne da shafe ni."
Ransa ya sake 'baci." Okey shi Hamsun ne yake auranki da har ni ban isa ki gaya mini abinda ya shafe ki ba sai shi, ni namijin hotiho ne ko, sai a shimfida nake namiji amma a zamantakewa ba ni da amfani ko."
Na ce." Wai don Allah me yasa kake nema ka canza mini magana ne nifa ba hak...
Ya buga hannun kujerar da yake zauna yana kallona da kishi da b'acin rai ." Ke ba ki ji kunyar yin magana da wani namiji a d'akina ba Amina, wai me yasa kike nema ki raina mini hankali ki mayar da ni shashasha, ni zaki ciwa fuska a gidana, a kuma d'akina ki dinga waya da wani dan iska, har kina kashe waya saboda kada na ji abinda zaku tattauna, ba ki d'auke ni mutum ba ko."
Cike da mamakin fusatarsa na ce." To da kuma ka ce baka gane shi ba, Hamusu ne fa ba wani ba, a tunanina ko zaka zargeni da wani namajin ba zaka zargeni dashi ba tunda kanin uban yarana ne, kuma kasan dole a kowane lokaci alaka ta had'a ni dashi dalilin Kamalu da Yus.....
"Me yasa baki aure shi ba." Ya katse maganata yana huci ya cigaba da ce wa." Idan zargi zan yi akanki shine mutum na farko da zan zarga domin alak'ar(ALAKAR ZUCCI) Littafin marubuciya (Maidamu) kada ku bari a baku labarinsa. domin alak'ar da take tsakaninki dashi ta yi muni, wane irin cin fuska ne wannan."
Shiru na yi ban ce masa komai ba, amma raina ya gama baci da irin abinda yake yi mini, wani lokacin yana kasancewa mai sanyi da sau'kakawa a cikin al'amuransa, amma a wasu lukutan idan yana masifa har mamaki yake ba ni, sai ya rufe idonsa kamar bashi da ilimin Arabi da boko."
"Ba za ki gaya mini akan abinda kuke magana ba ko?" Ya fad'a yana tsatstsare ni da Idonsa.