← Book details Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 276

Sashe 33

Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya matsoni sosai yana fad'in." Me zan yi miki ki yarda da ni, my love umm dina!"
Na ce." Ba abinda za ka yi mini na yarda dakai Yallabai."
Na dafa kujera zan tashi ya kama ni ya rike sosai Yana fad'in." Bari na d'auke ki." Ban hana shi ba dani da cikin ya ciccibe mu gabad'aya a maimakon ya nufi d'akina sai ya yi hanyar samansa yana ta kallon fuskata.

Na bata fuska tare da cewa." Ka sauke ni."
Girgiza kansa ya yi Yana fad'in." Yau kome zai ki yi ba zan barki ba Amina, gwara ma ki nutsu mu yi abin nan cikin nutsuwa.

Ba zan nemi matan wajan ba bayan ina da halalina a gida."
Na kawar da kaina ban ce masa komai.

Ya dire ni a kasa ya bude d'akin cikin nutsuwa ya riko hannuna muka shiga d'akin.

Na zauna kan gado domin ji yadda marata take murdawa.

Shi kuwa ganin ban yi turjiya ba ya kara masa kwarin guiwa, ya cire jallabiyar jikinsa ya rage daga shi sai gajeran wando ya zauna gefana a hankali yana kamo ni ya kwantar a kirjinsa.

Na tashi zaune da sauri.

Ya tashi shima yana fad'in." Menene kuma?"
Na yi shiru ban ce komai ba.

Ya sake kwantar da ni a kirjinsa a karo na biyu.

Na sake tashi zaune na zauna daram da ni.

Don babu wani feeling da nake ji a yanzu sakamakon halin da nake ciki.

Wanda na san da da ne, sai na fi shi kid'imewa.

Daga zarar jikinmu ya hadu nake rasa gane inda kaina yake, amma yanzu ba na jin komai ba.

Ya dinga kallona kamar zai rusa ihu!

Cikin rashin tausayi ni ma nake dubansa.

Ya firgice ainun yayin da girmansa ya kara tumbatsa tabbacin a bukace yake kwarai da aniya.

Kafin na yi aune sai ganin hawaye na yi d'is ya d'iso a kumatunsa.

Hawayen kuma a Ido daya.

Kamar na fashe da dariya haka na ji zuciyata wasai! amma ban nuna masa murnata a zahiri ba, na sake d'aure fuskata ina kallon gefe.

Ya dora hannunsa a cinyata wanda nake ta jin yadda yake ta karkarwa.

A sarke ya ce." Kin ji."
Na dube shi sai na ga hawayen dai a idona daya ne yake d'isowa daya idon 'kemagadas!

Cikin zuciyata na ce." baka daku ba tunda kukan da ido daya kake yi.

Ya sake furta." Kin ji." Na ce." Me na ji?" Ya d'auki hannuna ya d'ora a jikinsa a kasalace da wata irin murya" Ki duba halin da nake ciki zan iya rasuwa na rantse miki da girman Allah gaf nake dana rasa rayuwata."
"Uhm!" Kawai na ce, na juyar da fuskata.

Sai ya matsoni sosai yana zira hannunsa a rigata.

Ban hana shi ba, ya samu kirjinna sosai ya had'asu da hannunsa daya ya dinga luguda yana sakin nishi.

Na yi masa shiru don ko motsi ban yi ba, amma sa'kon ya dan fara shigata dalili ta hanyar nan ne kawai ake iya kamo sha'awata.

A hankali ya kwantar da ni, ya cire rigar jikina kamar yana lallaba 'kwai ya mikar mini da kafafuna ya kwance zanin dake daure a kuguna.

Na yi gim! abuna domin yadda yake motsani da tattaba naman jikina sai nake jin kamar tausa yake yi mini.

Abin bai tsaya iya nan ba yau harda lashe lashe ya dinga yi.

Yana hadawa da d'an cizo irin na fatar lebe.

Cikin shagwaba da son bijirewa na ce." Me na yi maka kake cizona."
Ya cire bakinsa dake kasan marata ya dawo dashi fuskata a nutse ya ce." Ban cijeki ba my love dina." Ya kare da jan wani irin nishi, wanda ya jefa ni cikin wani yanayi. bakinsa ya sanya a wuyana ya dinga sid'a
yana lashewa.

Yadda na fahimta guru-gurun da yake wuyana yana mutukar rud'ar dashi.

Lokaci kan'kani sha'awata ta motsa wanda a da nake tunanin ta tafi gabad'aya dalilin cikin jikina.

Ban san lokacin dana tallafe masa kai ba, a hankali na fara shafa saisayayyar sumar kansa tare da fuskarsa ina dan zira karamin yatsana a kunnansa.

Haba sai lambarin ya kara tumbatsa.

Ya fara fito da ainihin abinda ya assasa mini mugun kishinsa a k'ahon zuciyata.

Wata irin soyayya da salon sace zuciyar duk wata 'ya mace ya shiga gwada mini, wanda har sai da na fashe masa da kuka ina ma'kalk'aleshi sosai a jikina...
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k ne akan telegram.

Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.

'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.

A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.

Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.

To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.

Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.

Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.

Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.

To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.

Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.

Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.

In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.

Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.

Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.

Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.

Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.

Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.

Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
*19*
To had'uwarmu ta wannan rana ita ta kawo k'arshen rikicin da yake a tsakaninmu.

Kuma tun daga ranar bai sake yin abinda zai janyo mana samun sa'bani ba, yana kiyayewa kwarai da gaske amma dai maganar auran Hauwan tana nan haihuwata ta dakatar da shirye shiryen d'aurin auran.

Ganin hakan ya sanya ni ma na sautata amma duk sanda na kalle shi sai na tuna abinda ya gayawa Hauwa akaina.

Ina danne abin ne kawai domin a zauna lafiya, amma har yanzu naki yarda da maganar ajizanci da ya fad'a, domin na gane irin mazan nan ne masu munafurci da gumawa mace takaici.
****
Ranar talata da daddare misalin biyu da wani abu ciwon nakud'a ya kama ni.

Lamarin ba sabo ba ne a wajena dalilin da ya sanya ma kenan ina jin ciwon ya bambamta dana koyaushe na tabbatarwa da kaina cewa haihuwa ce.

Daga ni sai Hadiza a d'akin domin tunda cikin ya shiga watannin haihuwarsa na yi 'kaura daga d'akin magidan dalilin hana ni sukuni da yake yi a wasu lokutan kamar bashi da Imani idan fitinarsa ta tashi mun dinga rigima kenan, karshe dai dole nake ha'kura ya yi cikin dabaru tunda cikin yana tare wasu abubuwan da dama.

Hadiza ba ta san haihuwa ba tunda bata taba yi ba.

Salati da numfarfashina ya tashe ta zaune a firgice ta riko hannuna tana tambayata."
Na ce mata." E, haihuwa ce Hadiza, ki kira mini Hajja akan ga'ba nake."
Da sauri ta kama hanyar fita tana fad'in" bari na kira ta.

Na yun'kura na sauka daga gadon da kyar a daidai lokacin faya ta fashe kafata ta cije sai na yi saurin dafa bango na durk'usa a wurin.

Dama can ba ni da doguwar nakuda minti talatin idan ta yi tsanani awa daya a haka na haifi su Kamalu.

Shigowarsu d'akin a tare ya yi daidai da lokacin da abinda yake ya cika ya fado cikin zanin dana rufa a jikina.

Sai kukansa ya karad'e d'akin.

Hajja ta nufo ni da saurin gaske tana fad'in." Da gamo da kasawa, Allah mai yin yadda yaso, Amina dama haka kike haihuwa"
Ban iya ce mata komai ba, illa kiran sunan Allah da nake yi har dai mahaifar ta fado sai sannan na ji hankalina ya kwanta.

Hajja ta zakulo abinda aka haifa tana fad'in." Hadiza kawo mini reza da zare."
Ta fara dibi dibi, na ce." Ki bude dorowar jikin madubi."
Da sauri ta je ta d'auko Hajja ita ta yi duk abinda ya kamata bakinta ya ki rufuwa fadi take na samu 'kawa gata nan tubarka masha Allah.

Sai sannan na fahimci abinda na haifa macece farincikina ya tsananta dan lokacin da akayi mini scanning ban yarda ba ganin cikin Yusi ban haifi macan ba bayan Kuma da akayi scanning haka suka rubuta.

Hadiza ta taimakawa Hajja suka gyara wurin.

Ni ma na kintsa jikina na dan ja gefe guda ina mika godiyata ga Allah da yanke mini wahala cikin sauki.

A daran na gasa jikina.
Chapter 33 · 0% Book details