← Book details Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 87 OF 276

Sashe 87

Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*59*
To sai a lokacin ya ke gaya mini shi babu wani maganin karfin maza da yasha hana karya dai ya yi amfani da maganin sanyi watanni uku da suka wuce lokacin da Falalu mai yi masa abinci ya je garinsu mahafiyarshi ta bashi ya kawo masa a matsayin tsaraba.

Falalun ne ma da kanshi ya dafa masa maganin da yake sassa'ke ne da saiwowi ya had'a da citta kaninfari tafarnuwa ya dafa shi sosai ya zuba masa a babbar gora ya yi amfani dashi.....08089965176 Wallahi maganin sanyi ne sadidan har basir ma yana lalata tasirinsa a jikin dan adam.

Kaikayin gaba zafin fitsari fitar iska rashin ni'ima zubar fitsari karancin sha'awa ciwon mara ciwon kafafu rashin haihuwa.

Ciwon ga'bo'bi rashin gamsuwa maganin kuma maza da mata ne duk wani dattin da yake mara za a fitsarar dashi, ga masu buk'ata a yi mana magana kai tsaye ta lambarmu da muka d'ora za a yi wa Allah godiya
kuma za a yi mana godiya.

Na yi mamaki sosai da na ji ya fadi haka.

Dama ai duk lalacewar namiji wajan saurin kawowa ko rashin dogon zango ko kuma daukewar sha'awar da kankancewar gaba gabad'aya sai dai idan bai yi katari da sahihin magani ba.

Haka zalika ma duk lalacewar mace wurin rashin ni'ima bushewa da fitar iska, d'aukewar sha'awa da matsalar rashin gamsuwa daga maigidanta sai dai idan ba a yi katari da ingantaccen magani ba.

Haka zalika ma 'yan mata da zawarawan da suke da niyyar shiga d'akin mazajensu yana da kyau su ma su magance sanyin da yake tattare dasu domin gujewa matsala...08089965176 a tuntub'e mu kai tsaye muna tura kayanmu kowane gari.

Bayan kwanaki uku da tafiyarsa yanayin jikina ya fara canzawa lamarin ba sabon abu ba ne a wajena amma ban tabbatar ba dai tukkuna har sai da lokacin yin la'adata ya yi ya wuce ban yi ba yayin da ciwo-ciwon da nake ji yake 'kara tsananta.

Kakarin amai da safe taruwar yawu kasala saurin bacci da k'yankyami.

Ciki ne da ni ba shakka lamarin bai yi mini wani armashi ba domin kuwa ban shirya d'aukarsa ba kuma ba na tsammanin zan gaya masa har sai na yanke shawarar da nake ganin itace mafita ga rayuwata.

Ko anti Yagana ba zan gayawa ba balle ta dakusar da ni domin kuwa yana da kyau komai mutum zai yi ya kiyaye faruwar abinda zai sanya shi shiga rud'ani a gaba.

A takarda na rubutawa Yusura abin gwaji ta fita bakin titi akwai chamis ta je ta sayo mini da sassafe na yi sakamako mai kyau ya fito positive.

Shiru na yi da bakina kuma na dinga kokarin ganin na karfafi jikina don kada Baba Tabawa ta fahimci halin da nake ciki.

Ba Allah zan yi wa butulci ba amma ya fi ni sanin dalilina na yin hakan zan nemi maganin da cikin zai fita tun kafin ya kai matakin da za a busa masa rai a yanzu dai bai wuce kwanaki a arba'in ba na tabbatar da samuwarsa ne had'uwarmu ta farko dashi zuwana Abuja tunda lokacin da na je ban fi sati daya da yin wankan tsarki ba kuma ni ba ban yi amfani da wata kariya domin gujewa faruwar hakan ba.

Mun had'u sosai tun kafin ma na tafi maiduguri mun yi kwanciyar aure amma rabon bai rantse ba sai yanzu.

Da kaina na fita da daddare bayan Isha'i cikin hijab har kasa da nikabi har da safar kafa domin yin b'adda kama na nemi maganina na dawo gida.

Zuciyata tana dokawa a daran ina ta shawarwari nasha ko kada nasha domin sai nake ganin kamar Allah zai tuhume ni kuma ba zai kar'bi uzurina ba tunda tun farko ai ba a san da menene silar dake haifar da ciwon ba iyaye da kakanni haka suka yi auransu ba tare da sanin matsayin jini ba.

Domin kuwa da yawa As da As suna yin aure ba su san alakar jininsu ba kuma su yi haihuwa fiye da goma ba tare da samun wani mai lalura ba.

Da yawa kuma akwai masu S A da S A din da suke aurensu lami lafiya su gama haife haifensu ba su ci karo da komai ba kuma yaransu duk yawansu suna rayuwa.

Kamar yadda anti Yagana tasha gaya mini turawa ne suka kawo wannan rikitarwar har aka kafa doka mai k'arfi akanta.

Akwai ciwon ba wai babu ba to amma babu hujja mai karfi wadda za a guji auratayya domin raya sunnar Annabi Muhammadu S.A.W.

Cike da cajin kai da zullumi tare da fargaba na sha maganin amma daya nasha sabida yana da k'arfi dayan kuma na yi flushing dinsa.

Wajan karfe uku na tashi da matsanancin ciwon mara da baya, tare da cijewar kafafu. na dinga murkususu ni kadai don sallar asubahi ma sai da safe na yi ta.

Abin karin kummalo d'akin Yusura ta kawo mini domin ban Kai ga fita falon ba ina kwance a gado murfin gwiwata sai ciwo yake yi mini da kafafuna kasan marata amma babu d'igon jini a pant dina sai da uban ciwon dai.

Na dinga zurga zurgar zuwa bandaki ina dubawa babu wata alamar zubar wani abu.

Jikina ya mutu murus na yi kwance a gado ina istigifari ga Allah lallai duk yadda na kai ga so cikin ya fita idan fa Allah bai kaddara ba sai dai na ci wahalar kuma na haife shi babu yadda zan yi
Idan kuwa aka yi rashin sa'a na shiga hadari gagarimi sakamakon shan maganin da na yi cikin bai fita ba kuma ba ni da tabbacin cewa yana cikin 'koshin lafiya sakamakon yun'kurin zubar dashi da aka yi da ganganci.

Hawaye ya shiga silalowa daga idona tausayin kaina ya kama ni.

Na ha'kura kawai na barwa Allah lamarinsa muddin cikin nan bai fita ba kafin yamma to ba zan yi yun'kurin sake zubar dashi ba.

Duk abinda Allah Ya yi daidai ne.

Da k'yar na iya kur'bar shayi na ci dankali da 'kwai kad'an na sake kwanciya da wayata a hannuna zuciyata na tashi yayin da nake dan jin sasaauci daga kasan marata na rintse idona a hankali ina tasbihi ga Allah tare da sake jaddada istgifari domin neman afuwata.

Bayan azahar sai ga Sahura da ma mun yi waya da ita ta ce mini za ta zo a cikin satin da muka shiga.

Dole ta sanya ni k'arfafa jikina domin kada ta fahimci wani abu amma duk ko'karin da na yi gurin kwarara gwiwata sai da ta gane ba na jin dadi ta fara zolayata wai ko nayi tsaraba daga abuja ne domin wallahi alamun mai yaron ciki ya bayyana a tattare da ni.

Bagarar da maganarta na dinga yi na ki ba bata muhimmanci har ta yi ta gama ta fara gaya mini an zo tambayar auran Yusura kuma za a kawo kudin auran ranar juma'a wannan din nan ne dai dan gidan Yayar babanta wanda na tambayeta ta ce mini shi take so kwanakin baya sosai na yi farinciki da jin haka domin duk wani bincike sun yi tana kuma jadadda mini cewa yaron mane mi ne mai zuciyar neman na kansa kuma yana can yana gini a sabuwar unguwar nan ta rimin auzinawa.

Yadda ta dinga zolayata ni ma haka na dinga zolayata ina dariya ta tsufa don ana yi wa Yusura aure shekara daya za ta haihu dole ta dau'ki jika.

Fad'i take ai tare muka tsufa domin kuwa 'yar ki ce ba tawa ba.

Sai da ta yi sallar magriba tukkuna ta yi shirin tafiya na sanya sabon direban da aka ajiye mini ya dauketa a mota ya kai ta har gida.

To mukan d'an yi waya da maigidan sa'i da lokaci amma mafi akasari shi yake kirana idan ya samu sukuni ba sosai ya fiye amsa waya ba sai mai mutukar muhimmancin gaske Amma fa shi yana kirana a duk lokacin da yake da isheshhen lokaci sai mu fi karfin awa daya muna hira ta waya sosai.

Amma fa ko da wasa ban ta'ba kuskuran gaya masa wani abu ba tunda cikin bai fita ba na bar shi kawai duk lokacin da ya zo garin sai ya gani da idonsa.

Littafin gudun aure na kudi ne kada ki karanta shi ba tare da kin biya ni hakkina ba.

Bayan wata biyu da dawowo ta ina lissafin watannin cikin dake jikina wata uku da kwanaki kenan wannan karon laulayi nake yi sosai domin kuwa ba komai nake iya ci ba na fi kauri dai a b'angaran manja da yaji wainar fulawa ko d'anwake da manja ko d'anmalele.

Sai ko kayan gona wannan kuma Hamusu nake sanyawa ya sayo mini duk bayan kwana uku ya kawo mini hidimar soya waina da danmalele kuwa Yusura ce ke yi mini.

Duk cika da kasaitata a ko'ina sai da na rairaye saboda azabar laulayi ban fita na je ko'ina ba balle a gane halin da nake ciki itama Sahura tun zuwan da ta yi bata sake zuwa ba sai dai mu yi waya.

Anti Yagana ma waya muke yi kuma ban gaya mata komai ba.

Ta ce mini dai karshen shekaran nan za ta zo amma ita kad'ai ba tare da yaran ba saboda makaranta.

Muka tsaya akan zuwanta a karshen shekaran nan da muke ciki to sai dai kana taka Allah Ya na tasa domin kuwa rikicin da ya ritsa da Hadiza shine abinda ya tilasta mata zuwa ba tare da shiri ba.

Hadiza garin neman duniya da son lallai sai ta yi kudi bayan tafiye-tafiyen da take yi zuwa dubai sarin kaya ashe ta had'a kai da wata mata da suka hadu a can dubai din itama 'yar kasuwa ce mazauniyar Na'ibawa anan gidanta yake kuma bazawara ce babba da yaranta ta ribaci Hadiza tare da kwaid'ata mata kudin da zata samu idan ta shiga 'kungiyarsu ta shan jini.

Ba tare da dogon nazari da tunani ba tunda dama babu wani sanin addini a tare da ita ta fantasma kanta a harkar da babu fita muddin an shigeta kuma sharad'in shine dole sai mutum ya bada jinin dan adam mutum guda.
Chapter 87 · 0% Book details