Sashe 142
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri na gyara zaman da na yi na mayar dashi zaman rakuma kafafun suka koma can baya ganin haka ya sanya shi da sauri ya janye idonsa tunda ya fahimci na gan shi sai ya cigaba da duba Loptop din dake gabansa bai ce mana komai ba yana jin Baban Saude yana tambaya Hauwa na kasa ba shi amsa domin kuwa ba na so ko da wasa sunanta ya fito a cikin sha'anina.
Hauwa ba ta da wani lefi magani ta ba ni a amtsayinta na ma'aikaciyar lafiya bai yiwuwa saboda yana jin haushinta ya jingina mata lefin da ba ta da hurumi a ciki.
Ya sake maimaita tambayarsa.
Sai kawai na rushe da kuka mai tafe da gunji na ce." Baban Saude ita Hauwa ina ruwanta, tsautsayi ne kawai ya faru a matsayinta na ma'aikaciyar lafiya ta bada gudummuwarta amma a ganina bata da lefi a cikin wannan maganar.
Shiru ya yi kawai yana kallona cike da mamakin ganin irin kukan da nake sharba kuma mai tafe da jan majina da shashsheka.
Yanayinsa ya d'an nuna sanyi da sasaauci, ganin haka ya sanya na cigaba da rerawa da babban sauti Ina yi ina jan hanci.
Wajan in banda sautin kukana babu abinda yake tashi.
Baban Saude kawai ya zuba mini ido, shi kuma wanda ya assasa zaman kansa yana dukufe a computr kanzil bai ce mana ba.
Littafin gudun aure na kudi ne kada ki karanta ba tare da kin biya ni hakkina ba sister.
Ya d'an sauke ajiyar zuciya cikin kulawa da da tausayi irin na iyaye a cikin idonsa ya ce.
"Amina
ashe kenan ba ni da hurumi ko ban kai abokiyar zamanki ta taso ta gaishe ni ba kenan Amina, ai ni tambayarki ita kawai na yi na ce da ke ina take ai ita din ma 'yata ce kamar ke din ko ba haka ba ne."
Na gyada kaina tare da sanya hannu na ja hanci cikin reshin kuka na ce." To Baban Saude ai ban san me ya gaya maka game da mu ba.
Shine dalilin da ya sanya ka ji na ce haka, idan har ba zai iya yadda da kaddara da abinda Allah Ya shiryo ba ai bai kamata ya na hada ni dak.....Ban k
rasa ba ya buga hannun kujerar da yake zauna ya furta." Me ki ka ji na ce miki Amina, wato a gabana din ma kaifin harshe za ki yi, idan shi kin raina shi saboda kuna kwanciya a shimfida da d'aya ai ni ya wuce a ce ki yi mini jayayya bisa umarnina, shin wai ko kin manta wanene a gabanki ne, kuma ai ba mu zauna an ji ta bakin kowa ba tukkuna kada ki 'bata mini rai Amina."
Shiru na yi gabana na bugawa da karfi da karfi, don sasasucin dana hanga a fuskarsa ya 'bace bat ya dawo asalin baban Saude mafada ci.
"Idan na isa ki tashi ki je ki kira wo mini ita."
Ya fad'a cikin sigar bada umarni.
Ban ce komai ba na tashi na kama hanyar fita k'afafuna kamar an doke mini da ta'barya.
Allah Ya yi wa Baban Saude wani irin kwarjina da haiba da wata baiwa wadda idan ya yi magana ko babu fad'a a ciki sai mutum ya nutsu.
Yanayinsu daya da jarumin film din nan na Hausa (Tahir fagge)
Ina shiga d'akin na sameta ta yi wanka tana cin indomin da Baba ta dafa mata
Ganin yadda na shigo ya sanya ta tsira mini ido har na isa wurin da take zaune.
Kafin na furta komai ta riga ni ta hanyar fad'in." Lafiya na ga idonki a kumbure ko mutuwa aka yi ne ban sani ba ina ta baccin asara.''
Na girgiza kaina tare da fad'in." Babu wanda ya mutu Hauwa mijinki ne ya kai 'kararmu wurin Baban Saude."
Ta yi shiru tana maimata sunan baban Saude kafin ta furta." Oh Yayan Mamanku na maiduri ko?"
Na ce." Shi fa, bai jima da sauka ba, yana can sashensa na baki ya ce na kira wo ki muje tare.
Karamin tsaki ta ja kafin ta ce." To akan me Amina ba ki gaya masa cewa zaman idda nake yi ba babu igiyar aure a tsakaninmu, akan me kuma zai sanya ni a cikin abinda ya shafe ku."
"Saboda yana zargin mun had'a baki tare mun zubar masa da ciki.
Hauwa musabbabi akan 'barin da na yi kwanaki bai yarda zubewa ya yi da tsautsayi ba.
Ga ni yake yi zubar da shi na yi ina sane."
Ta dube ni da mamaki kafin ta ce." To shine me, ai ina ganin ni ba ni da hurumi anan Amina, wallahi kwata-kwata ma ni fa ba na jin dad'in jikina don Allah kada ku sanya ni cikin wannan cakwakiyartaku."
Na ce." Na sani Hauwa, ki ta so dai mu je don Allah idan ya so ni zan gayawa Baban Saude ba ki da lefi, kada ki ce ba za ki je ba, wannan zai sake tabbatar musu da cewa babu gaskiya a tare da mu."
Jim ta yi na sakkoni kafin ta ce."shikkenan mu je to." Ta ajiye plate din indomin wanda dama saura karashe kad'an ta d'auki ruwa ta kurba sannan ta tashi ina tsaye ina kallonta ta d'auko hijabin dake ta salla ta zura sannan ta dube ni.
Ban furta komai ba na juya da niyyar fita ta rufo mini baya.
A ka ci sa'a kuwa baba Tabawa ba ta fito ba tana d'akinta.....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta:
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.
Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.
To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.
Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.
Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.
Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.
To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.
Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.
Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.
In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.
Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.
Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.
Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.
Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.
Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.
Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
A LURA DA WANNAN.
Idan har kina da niyyar biyana hakkina kudin karatu kawai za ki biya kada ki ce mini kina son book3 ko book4 ni dai book1 kadai na bayar a matsayin free peges ba ni na hada doc din 2 3 ba.
Ga Details dina nan a sama kisa kudin ki yi karatu cikin nutsuwa da kwanciyar hankali Allah Ya tsarkake mana zuk'ata ya hane mu tad'e kafafun junanmu ya hana mu dakushe nasarar junanmu.
Allah Ya bawa kowa a hannunsa.
Allah Ya taimaka mana neman na kanmu ina kara fad'i wannan littafi na kudi ne ki biya mai hakki hakkinta kafin ki karant
.
Na gode.
*Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.
Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*98*
Yana cin abinci a lokacin da muka shiga.
Cima ce iri iri da snakes tabbacin an shirya sune domin shi akwai wad'anda ma bai bud'e ba suna cikin wamars
Wanda dai yake gabansa farfesu kayan cikin rago ne ya yi kyau sosai da katon bread yana dangwala gefe kuma black tea ne babu madara tunda dama tun asali sanin da na yi masa ba ya shan madara da zuma sai idan ya zama dole, amma ko zaman da na yi a gidansa haka yaransa suke sayo mana madara ta gwangwani duk ranar da suka yi shayi kowa da tasa amma shi haka wadda take da girki zata d'auki tsurar fulas dinsa daban da ba'kin shayinsa a ciki ta kai masa dakinsa.
Cike da nutsuwa Hauwa ta gaishe shi ma ya amsa da kulawa.
Wurin ya d'auki shiru tun bayan gaisuwar da suka yi.