Sashe 158
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin kasala da sagewar gwiwa na furta." Baba ina Hauwa?"
Sai kawai ta tsaya tana kallona kafin daga bisani ta furta." Ba ta dakinta ne Amina?"
Na furta." Kwarai kuwa, fitowata daga d'aki kenan na ji kukan yaron nan koda na shiga d'akinta bata nan."
Ta sanya hannunta ta kar'be shi a sanyaye ta biyo bayana muka tsaya a tsakiyar falon.
Ina Hauwa za ta tafi to.
Ni nake tambayar zuciyata dalili tunda ta haihu ban ga alamun fitina a tattare da ita ba asalima wani babin annashuwa da farinciki ta bud'e.
Baba Tabawa ta sanya babban towel ta goya yaron ni kuma na d'auko hijabina na sanya na fita can harabar gidan.
Daga nesa na tsaya ina hangen securitys a bakin gate.
Masa'udu ya shigo da mota ya ajiye a wurin da motocin suke ya fito daga motar ganina a tsaye ya sanya shi da sauri ya nufo ni.
Ya risina yana gaishe ni na amsa tare da fad'in." Daga ina kake domin kuwa zuciyata ta fara hasashen wani abu......
*2k complete a kan telegram via 0542382124...Binta Umar gtbank*
*07084653262*
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/4, 3:03 PM] Hauwa Galadima: *2K Complete ON TALGRAM WHAT'S APP GRUOP 1K...0542382124...BINTA UMAR GTBANK*
*V-VIP AREWAPEN*
*07084653262*
*109*
Kai tsaye ya furta." Na kai Hajiya k'arama tasha zata bi mota zuwa bauchi don haka na ji tana fad'a a waya kafin mu isa."
Ba tare da na sake cewa komai ba na kad'a kaina na koma ciki gidan raina a masifar b'ace.
Anya kuwa Hauwa tana da hankali ta haihu kwana biyu kacal saboda mugun abu ta gudu ta bar jaririn da ta sha dawainiya da wahala a kansa kafin ya zo duniya ta kuma ci kwakwa duk a kansa tare da tsallake siradi.
Ga kuma d'aita irin ta haihuwa da rashin kwari a jiki, wannan ba tunani ba ne gaskiyar magana a wannan karon ba ta kyauta ba, shi jariri ina ruwansa kuma hakkinsa kad'ai ba zai bari ta samu nutsuwa ba a duk inda take.
Baba Tabawa ta dinga sallallami tana fad'in." Wannan wane irin sakarci ne Hajiya Amina, to shi wannan din da ta tafi ta bar shi ai hakkinsa ba zai bar ta, ina ruwansa da abinda ya faru."
Ban ce mata komai ba na shige na je na d'auko wayata layinta na dingi kira wayar a kashe na kira ya kai sau goma amma is switch off.
Na zube saman kujera ina Kiran Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un, wace irin masifa ce wannan ne?
Na jima cikin wannan yanayin kafin na d'auki wayata dake saman cinyata kai tsaye lambar Dr Sailuba na nemo itace tsayayyiyar likitan da take duba ni a duk lokacin da na samu ciki mussaman cikin baby Nana ta taka muhimmiyar rawa kwarai da gaske.
Abu na farko da zan yi shine samarwa da yaron abinci matsalar raino wannan mai sau'ki ne.
Bayani na yi mata sosai amma ban sanar da ita cewa uwar yaron ce ta ajiye shi ba.
Ba mu yi sallama da ita ba sai da ta tabbatar mini da cewa da kanta za ta shigo ta kawo mini duk abinda ya dace.
Na kashe wayar tare da zubawa Baba Tabawa idanu tana ta faman safa da marwa a katafaran falon duk domin hillatar yaron da yake ta kusurkusur da alamun kuka.
Sai da bacci ya d'auke shi tukkuna ta zo ta zauna a gefana tana fad'in." Ko a tarihi ban ta'ba ganin shashashar uwa irin Hauwa ba Hajiya Amina lallai ta gwadawa wannan yaro rashin Imani."
Shiru na yi Ina nazari kafin daga bisani na furta." Tana so ta huce fushin abinda ubansa ya yi mata shine ta dire shi ta yi tafiyarta.
Abin mamaki kuma ita da mijin nata jini guda ne mamansa ta cika nono ta bawa Mamanta wace irin zuciyace wannan."
Kai tsaye ta ce." Zuciyar kafurai ce."
Muka yi shiru cikin alhini kafin ta cigaba da cewa." Ita kanta na tabbatar da cewa wallahi hankalinta ba zai ta'ba kwanciya ba ciwon jiki da ciwon nono ma ya isheta.
Murmushi na yi tare da cewa." Ciwon nono mai sau'ki ne a wurinta tunda likita ce tana da hanyoyin da zata magance abinta ciwon jiki kam zata sha ai haihuwa ba wasa ba ce."
Haka muka kasance cikin zullumi da tararrabi har Dr Sailuba ta zo ta tafi muna zaune a falon cikin wani irin yanayi na mamaki da takaici.
Ba ni da niyyar sanar da kowa wannan lamarin amma dole maigidan ya sani domin duk wanda ya sayi rariya ya san za ta zubar da ruwa, domin duk abinda yake faruwa shine sanadi me ake yi da zuciya irin tasa ta riko da ba'kar gaba, ita dashi duka kanwar ja ce shi ba'kar zuciya da gaba ita girman kai da rashin tsinkaye.
Sai da daddare tukkuna yaron ya gama kiciniyar kukansa Baba Tabawa ta goya shi ya yi bacci sannan na samu sararin bude data.
Na duba shi ta What'sapp din bai jima da sauka ba.
Sallama na yi masa tare da barin datar a bud'e na ajiyar wayar na tashi na je na leka d'akin Baba Tabawa tana zagaye a d'akin bayanta goyo da yaron.
Tausayinta ya kama ni haka kawai sun sanya tsohuwa wahala lokacin da suka jiyar da junansu dadi har suka samu 'karuwa bata sani ba, yanzu kuma sun haihu sun barwa wasu da raino.
Ta juyo tana kallona a dan sanyaye na ce." Ya yi baccin ne?'
Ta gyada kanta a hankali ta furta." Ya yi da farko dana kwantar da shi shine fa ya tashi na sake mayar dashi na goya."
Na sauke ajiyar zuciya tare da fad'in." Ki yi hakuri Baba an tashe ki a tsaye."
Sai ta yi dariya tana fad'in." To menene a ciki ni na kar'bi ladan Amina duk da ban ta'ba haihuwa ba ai na iya raino an sha kawo mini yara na yaye su ki tambayi Hajiya Sahura ni ce na yaye Yasir kanin Yusura."
Da d'an murmushi na furta." Ai na ga alama duk da haka dai idan ya yi bacci sai ki kwantar da shi kema ki huta da tsayuwa."
Ta furta." Haka za a yi in sha Allahu."
Na juya na fita zuwa d'akina.
Ina d'aukar wayar na duba naga sakon shi voice note ne na buda na saurara yana gaya mini Momi ta samu sau'ki sosai ta ce tana so mu gaisa.
Ban mayar masa ta hanyar murya ba na rubuta masa a rubuce
"Hauwa ta ajiye maka jaririnka ta tafi."
Yana karantawa kuwa sai ya kira ta What'sapp din na daga.
Ya ce." Me ki ka ce?" Na ce." Hauwa ce ta tafi Bauchi ta bar jaririn a gida."
Cike da wani irin yanayi na rikita ya ce." Ta tafi Bauchi ta bar jariri bisa umarnin wa?
Me yasa ba ku da hankali ne Amina?"
Da mamaki a tare da ni na ce." Ba mu da hankali kamar yaya?
Ni kuma ina ruwa don na gaya maka sai hakan ya zama lefi idan na yi shiru kuma nan ma ya zama lefi."
Ya ce." Da zata ta tafi mai yasa ba ki hana ta ba, ashe ba za ki iya tsaya mini a gidana ba idan ba na nan?"
Dan murmushin takaici na yi kafin na furta." Wallahi ni kaina ban san lokacin da ta tafi ba, kuma tunda ta haihu ban ga alamun fitina a tare da ita ba, sannan da kake cewa na hana ta ni na isa? zaman idda take yi fa tunda duk cikinmu babu wanda ka gayawa ka mayar da ita don ta haihu ta ajiye maka d'anka lefi ne, tun kafin ta haihu kake da dama a hannunka ba ka yi amfani da ita ba."
A d'an raunana ya furta." Ba ki ga lefinta ba kenan Amina tare da hadin bakin ki Hauwa ta yi mini wannan wulakancin."
Na furta." Kada ka d'auki hakkina wallahi ban sani ba, bata kyauta ba ai ko babu komai ta duba yaron ta tafi dashi idan ma ba zata zauna ba."
Ya ce." Yanzu ina yaron yake?"
Kai tsaye na ce." Na aikawa da Nabila shi."
''Kin aikawa da Nabila shi?''
Ya maimaita amsar dana bashi cike da mamaki.
Na ce." Kwarai kuwa sai ta had'a gabad'aya ta ri'ke da 'yan uwansa ko ba haka ba ne tsarinka."
"Ke ba za ki iya ri'ke shi ba kafin na dawo na yanke hukunci.''
Ya fad'a cikin sanyi murya tabbacin ya ji ciwon abin."
Na ce." To ai gani na yi ba ni da nonon da zan ba shi, kuma ban iya raino ba da kula ba shiyasa na aikata mata dashi ta had'a shi ta ri'ke."
Ya furta." Kin so kema ki tozarta ni Amina, na gode bisa wannan abu da kuka hadu ku ka yi mini Allah Ya saka mini."
Bai jira jin abinda zan ce ba ya datse kiran ya ma sauka daga Whasap din gabad'aya.
Na yi kasa'ke da waya hannuna ina dariya wai Allah Ya saka masa ashe da ciwo kenan.
Hauwa ta kyauta bata kyauta ba, lallai abinda ta yi ya ta'ba shi ainun ganin bakinsa ya mutu ya rasa abinda zai ce.
Kafin na kwanta sai da na sake zuwa na leka d'akin baba Tabawa yaron ya yi bacci cikin net din sa, itama ta kwanta amma ba ta yi baccin ba tukkuna na tsaya muka d'an yi maganar kad'an kafin mu yi sallama na je na yi shirin kwanciya.
Da safe ina bud'e data sakon shi ya shigo yana gaya mini jiya ya tambayi Nabila ta ce ita yaron baya hannunta.
Ina muka kai masa d'ansa.
Dariya na yi kafin na rubuta masa cewa." Gidan marayu muka kai shi."
Yana dubawa kuwa ya kira bidiyo call.
Bai bari ma mun gaisa ba ya fara fadin." Kin ga ki gaya mini gaskiya don Allah ba ni son abinda zai daga mini hankali jiya ban yi baccin kirki ba Amina ban san ba ku da Imani ba sai yanzu."
Idan ki ka karanta ba ki biya ni hakkina ba ina binki bashi.
Ina kallonsa da gaske din a rikice yake yanayinsa ya nuna alamun damuwa da tashin hankali.