Sashe 197
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jin hakan ya sanya na bada goyon baya domin yaran za su samu kulawa sosai kuma za su ji dad'i akan ace suna tare da masu aiki."
Falon ya yi shiru ina sauraran ta cigaba da magana domin nasan ba ta gama ba.
Can kasan zuciyata kuma ina mamakin ta hanyar da suka b'ullo wato dama mafaka suke so su samu tunda ta fara gane kuranta tana bibiyarsa yana shareta da ya kwanta ciwo kuma ta tabbatar ina tare da shi ta san yara sun dawo hannuna sai ta lallaba ta koma ta fake da cewa za ta kula da yara da haka suka tsara Hajja har ta amince take kuma ganin sun kyauta sun yi tunani mai kyau.
Babu wata sha'kuwa tsakanin Hauwa da yara har na cikinta domin ba da ita suka rayu ba abinda yake tsakaninsu tsawa ce da hantara wataran har da duka.
Khalil dai yana shan rank'washi ko ta kwashe fuskarsa da mari na gani kusan sau biyu.
To balle Minal ma da bata son zuwa wajenta.
A ganina babu wata mafificiyar kulawar da za su samu a wajenta baya ga ta Mairo da Taburni tunda da su suka saba kuma duk wata nau'in kulawa suna samu a tare da su.
Ta cigaba da cewa." A wani zuwa da Tajo ya yi nan farkon rikicinsu ya ce mini ya mayar da ita kusan wata hud'u kenan har yanzu tana a matsayin matarsa a yadda na sani dai ban san kuma shi abinda yake zuciyarsa ba sai ya shigo sai na tambaye shi."
Ta Nisa kafin ta cigaba da cewa." Shekaran jiya mun jima da ita a waya sosai na ja mata kunne kada na ji kada na gani ba ni son wata matsala ta sake faruwa idan ta shure maganata zan cire hannuna a kanta kuma zan bawa Tajo za'bi zama da ita ko rabuwa."
Inna Uwani ta yi k'asa da kanta cikin damuwa Amma ba tofa ba.
Na ce." In sha Allahu ma babu abinda zai sake faruwa Hajja, ni da ma tsakanina da Hauwa ai girmamawa ce wallahi kuma na ji dadin wannan sulhu wanda da tun farko ta yi aiki da shawarata hakan ba za ta faru ba, ina yi musu fatan alheri."
Ta ce." Ba wai ina goyon bayan Tajo ba Uwani ki zauna ki yi nazari da tsinkaye anan Hauwa ta yi daidai na yi shiru ne kawai ba wai don abin bai yi mini ciwo ba.
Ban isa na bata umarni ta bi ba na sha gaya masu daga ita har abokiyar zamanta a duk lokacin da suka samu sa'bani da magidansu su sanar da ni, amma saboda ta raina kowa ta haihu da d'anyen jego ta tafi ke kuma ki ka bata wajan kwana har kina aiko mini da sa'ko iyayen Hauwa sun ce a ba su takarda domin su ga sheda."
Inna Uwani tasa kuka tana fad'in." Hajja ni kaina Hauwa taurin kanta ya ishe ni wallahi nasan bata kyauta ba kuma b'acin rai ne ya sanya na fadi haka abinda ya kara dagula mini lissafi yadda ta ce mini yana dukanta kuma ya mayar da ita koma baya a gidansa har hakkinta na aure baya bata shine hankalina ya tashi."
Hajja ta harareta tana fad'in." Baya bata hakkinta na aure a ina ta samu wannan cikin da ta haife wad'ancan yaran biyu Khalil da Minal a ina ta same su?"
Inna Uwani ta yi shiru tana jan hanci tare da goge ragowar hawayen idonta.
Ta gyad'a kanta tana fad'in.
"Ai ban 'ki komawar ba domin ban san abinda Allah ya lullube ba, shiyasa tun da farkon faruwar lamarin na tura shi can bauchin domin a samu sasanci ba ni da niyyar raba uwa da yaranta tunda ni ma babu wanda ya yi mini haka.
Nasan soyayyar da take tsakanin iyaye da yaransu me yasa na yi masa fad'a sosai a lokacin da ya kwashe musu yara ya kaiwa Hajiya Maryam.
Ba daidai ba ne amma dole a wannan ga'bar mu yi masa uzuri tunda ba a hayyacinsa yake ba har yaran gabad'aya nasan yanzu ko giyar wake ya sha ba zai k'ara yarda ya d'auki d'ansa da'ya ya kai wani wajen ba sai dai idan ya zama dole."
Ta girgiza kanta tana fad'in." Hakane wannan hakane."
Ta ce." Ki ja mata kunne kwarai idan za ta ji tunda ta fi karfin ki ba tun yau ba na fahimci haka wannan ya zama na farko ya zama na k'arshe ta zauna ta kula da yaranta."
Ta ce." Ai tun a gida na yi mata fad'a sosai Hajja ai abinda ya fi alheri shine ta koma cikin yaranta domin duk wanda zai rike maka yara ba kamar uwa ba."
Hajja ba ta ce mata komai ba ta juyo gare ni tana fad'in." Ya gaya mini cewa gobe za ku tafi hakan ya yi ba zan dakatar da shi ba domin nasan yana da hurd'odi da yawa.
Ki yi hakuri ki 'kara akan wanda ki ke yi Amina ni dai babu abinda zan yi domin na saka miki alherin da ki ka yi mini sai da na ce Allah Ya yi miki albarka ya albarkaci zuri'arki ya sa su zama abin koyi da kwatance a duniya."
Na ce." Wannan addu'ar ita kad'ai ta isa Hajja ai ban yi domin a gode mini ba ni ma kaina na yi wa kuma in sha Allahu ni dai daga bangarena zan yi iyakacin bakin kokarina wurin ganin mun samu zaman lafiya da juna."
Ta saki fuskarta sosai tana fad'in." Na gode sosai Amina Allah Ya yi miki albarka na gode."
To a daran ranar ta kira shi ya je ya same ta nasan dai ba zai wuce maganar da za ta yi masa ba kenan.
Ko da ya dawo ya same ni tare da Yusi muna bankawana ban ga wani can ji a fuskarsa ba ya zauna cikinmu ana hirar da shi har yana tsokanar Yusi ya zama saurayi ko yana da budurwa ne shima.
Abinda ya assasawa yaron tashi ya fita kenan yana sinne kai shi kuma sai dariya yake masa yana fad'in." Ta'b wa ya ga su wa'e da suruka humm tsufa ya zo garinsu wata mata."
Na gane da ni yake na share shi ban tanka masa ba ya cigaba da cewa ni kuwa kin ga ko yanzu zan iya auran budurwa ba ni da matsala.
Ban kula shi ba na tashi na shige band'aki ina murmushi wani sa'in idan yana barkwacin har mamaki yake ba ni.
A wannan daran kafin mu kwanta ya kar'bi details din Sunusi dubu dari da hamsin ya sanya masa ni kuma na sa hamsin a kai ya zama dubu dari biyu ta What'sapp na yi masa magana na ce ya duba sako an tura masa.
Ya kuwa kira ni a waya ya yi ta godiya kamar zai ari baki.
To duk yadda na kai ga nok'ewa a wannan daran kasawa na yi domin ha'din kai na bashi zuciyata na dokawa muka jima cikin wassanin soyayya ya yi kokari kwarai ta wannan hanyar ya samar mini da nutsuwa kafin ya nemi hanyar biyan tashi buk'atar cikin k'ankanin lokaci yana farawa ya kammala.
Akwai sha'awar sosai da mazantakar amma karfin da za a jima ana yi ne babu wannan kuwa babbar matsala ce.
Da sassafe muka d'auki hanyar abuja bayan duka mun yi sallama da wad'anda suka dace....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[5/3, 2:50 PM] +234 803 054 1544: *GUDUN AURE PAID BOOK 2K ON TALGRAM WHAT'S APP GRUOP KUMA 1K KO KU GARZAYA AREWA PEN.*
*0542382124...BINTA UMAR GTBANK*
*07084653262*
*133*
Yadda yaran suka dinga tsalle da murnar ganin Babansu haka ni ma suka yi mini kamar dama can akwai tsananin sabo a tsakanina da su.
Minal dama can 'yar gidana ce kai tsaye wajena ta taho da dan gudunta tana tsalle da dariya na kuwa sunkuya na sunkuceta duk nauyinta ni ma ina dariyar murnar ganinsu tsaf cikin annashuwa. twins kuwa dama wajan Babansu suka nufa ya rirri'ke hannayensu shima fuskarsa kamar gonar addu'a Allah ne kad'an yasan yadda yake ji a cikin ransa ganin ya dawo cikin ktoshin lafiya domin cigaba da rayuwa da su. uwa uba kuma samun iyayen rainon da suke tsananin kula da su tamkar suna rayuwa da iya
yensu.
Yarinyar ta dabaibayeni sosai ta sa'kalo wuyana da hannayenta tana ta dariya duk acikin farincikin ganin mun dawo.
Ina nishi sosai gajiyar tafiya da yanayin jikina ga kuma nauyinta na fara ko'karin sauketa k'asa ina kallonsu Mairo da suke tsaye suna ta d
riya na ce." Minal ta kara girma da nauyi a 'yan kwanakin nan Mairo me kike bata?''
Cike da kulawa ta sinne kai ta furta.
" Abi
ci take ci ta k'oshi Hajiya bayan haka babu komai tunda ita dama can ba gwanar ciye ciye ba ce."
Shiru na yi ban ce komai ba na sauke yarinyar a k'asa tana riko gefan hijabina ina jin Mairo da Taburni suna yi masa sannu da zuwa.
Baba Tabawa ta fito daga cikin fuskarta a washe take fad'in." Sannunku da zuwa Alhaji sannuku da dawowa."
Ya tsaya suka gaisa sosai kafin ya kama hanyar samansa yaran suka bi shi a baya Khalil da twins ita Minal tana tare da ni ta ri'ke mini hannu tamau.
Muna magana da Mairo Hauwa ta fito daga d'aki muka kalli juna babu yabo babu fallasa ta furta." Kun dawo kenan?"
A tak'aice na ce." E, mun same ku lafiya?'' Ta amsa da 'Kalau.' Ta nemi kujera ta zauna na d'an dubeta ta gefan ido ta k'ara ramewa abinka da mara jiki dama ai zaman gida sai dole ta so ta yi wa kanta ganganci.
Ta yi kwalliya sosai wata'kila ta tar'bar angon nata ne naga har da lalle ja da ba'ki irin wanda yake so ya yi kyau sosai a farar fatar 'kafafu da hannayenta.
Na kama hanyar d'akina jikina a galabace Minal tana take mini bayana.
Ban yi wanka ba tukkuna sai da na yi sallar magriba na fito na sami yarinyar ta bingire a gado bacci ya d'auketa.
Ba ta yi wani murnar ganin uban ba kamar sauran sau daya ta je wajensa ya d'an ri'ke ta kamar yadda ya yi wa sauran ta dawo wurina.