Sashe 15
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yusi ya zo ya zauna kusa da ni Ina kallonsa ta gefan Ido yana bin katafaran falon da kallo irin na rashin sabo.
Gabad'aya jikinsa ya yi sanyi shi kansa babu kuzarin da ya taho dashi.
A nutse ya nufo wurin da muke yana fad'in." Gidanki ne, za ki iya zabar duk d'akin da ya yi miki a cikin dakunan da suke falon nan.
Idan kuma kina sha'awar zama a sama sai ki hau ki duba d'akin da ya yi miki.
Ni ma a can nake Sannan da safe idan kin huta zan tara ma'aikatan gidan kaf sai na gabatar musu dake, ina fatan babu matsala."
Ajiyar zuciya na sauke tare da dan duban farcen yatsuna.
Na ce." Babu komai, shikkenan Allah Ya kaimu." Sai Ya juya da sassarfa ya fara hawa matattakalar benan da take da wani irin kwalmade kwalmade gashi anyi wa karafunan dake jikin benan wani irin ado da zaiba mai kamar gold sai d'aukar Ido yake yi.
Yusi ya tabo ni yana cewa." Mama kin ga irin benan nan ko, a wani film din indiya na ta'ba ganin irinsa lokacin Umma Sahura ta kunna mana sa'in da kika tafi saudia."
Na dube shi sai kawai dariya ta kwace mini.
Na ri'ke hannunsa a hankali na ce." Ni ma haka na taba ganin irinsa a wani film.
Ya ce." Mama gidan nan ya yi kyau wallahi."
Shiru na yi ban ce masa komai ba ina ta nazartar girman falon da yadda aka kawata shi da kujeru da labuleye launi launi.
Wani mutum siriri da shigar masu dafa abinci ya fito daga wata kofa hannunsa da wani 'katon tire na silba da abinci a jere akai.
Ya dan risina yana gaisheni, na amsa a takaice.
Sai ya wuce sama inda maigidan yake da tiren abincin a hannunsa.
Minti biyar ya sauko da abincin yana kallona yake fad'in." Oga ya ce a shirya muku abinci zai sauko yanzu."
"To.'' kawai na iya cewa na tashi a hankali, hannun Yusi na ri'ke na nufi wata kofa na murd'a ta bude muka shiga.
Hajiya 'kawata kuma 'kanwata ko kuma nace yayata wannan littafi mai suna GUDUN AURE na kudi ne kada ki karanta mini sai kin biya ni hakkina.
Kada mu raina hakki komai 'kankantarsa.
Bedroom ne babba wanda yake d'auke da katon gado da kwaba bango guda.
Gabad'aya kewaye yake da wasu narka narka labuleye masu beza kasan kafet ne mai laushin gaske.
Kofar bandaki kawai na hanga a d'akin sai can gefe da aka shirya shi da kujeru biyu irin na hutawa da teble a tsakiya.
Banda sanyi da kamshi mai dad'i babu abinda d'akin yake yi.
Na ajiye handbag dita a nutse na cire mayafin jikina.
Na dube Yusi da yake ta ko'karin ciro mini wayata daga cikin jaka.
Na ce" Ban san a inda ka saba da wasa da waya ba Yusi tunda ni dai ba baka nake yi ba.
Dama ina so na gargad'eka kada ka k'ara yi wa maigidan nan wasa da waya ko baka ya yi."
"Mama shine fa ya ba ni kafin ki fito daga gidan Hajja ya ce na yi game, Umma Sahura itama tana ba mu tata, kuma ba mu ta'ba lalata mata ba."
"Duk da haka dai Yusi wayar Umma Sahura daban da wayarsa, ka kula na gaya maka." A hankali ya ce." To, mama."
Bandakin na nufa kai tsaye komai a na buk'ata akwai, na warware babban towel sabo bayan na gama wanka na daura a jikina.
Kana na lulluba wani.
Na fito na same shi ya yi tsuru ga wayar agefensa bai d'auka ba sai ya ba ni tausayi.
Na ce." Kana jin yunwa ko?"
Kai ya daga mini.
Na ce to bari na watsa maka ruwa ka wartsake." Sai ya kama dariya yana cewa." Mama ai na iya wanka fa a gidan Umma Sahura da kaina nake yi.
Na ce." To muje bandakin na gani, idan naga ka iya shikkenan ni ma na huta.
muka shiga bandakin tare na hada masa ruwa ya fara yana ta cudawa Yana cewa." Ai da zamu taho ma don dai kin hana ni, amma da ni zan yi." Na ce." Ai daga yau kai zaka dinga yin abinka tunda naga ka iya." Na juya na fita daga bandakin Ina cewa." Idan ka gama sai ka dauro wannan towel din dana ajiye maka."
Ina fitowa daga bandakin ya turo kofar d'akin ya shigo ko ya akayi ya san muna ciki oho.
Wata'kila kuma mutumin da yake masa abinci ne ya gaya masa ko kuma motsi ya ji.
Hannunsa na janye da akwatin kayanmu.
Ni kuma gabad'aya jikina ne ya shika sakamakon rashin kamilalliyar suttura ajikina.
Towel ne ya dan sauko kasan gwiwata amma duk sharab'ata a waje take sannan kuma kaina babu dankwali babu sabon kitso.
Na dube shi ta kasan Ido har yayi wanka ya canza kaya marasa nauyi.
Ya dan tsaya nesa dani yana ce wa." Amina ga kayanku nan, idan kun kammala sai ku fito mu ci abinci, domin Ina so na fita kafin magriba."
A nutse na ce." To shikkenan.
Har ya juya zai fita sai ya kara dawowa ya tsaya kusa da ni.
" Kin ga text dina shekaran jiya ko?''
Na dube a hankali na ce." Wane irin text?"
Ya kalli cikin idona sosai ya furta." Na ce duk wani posting da ki ka yi a social media ki goge shine abinda na rubuto miki."
"Me yasa zan goge?" Na fad'a ban shirya ba, domin ni ma ji na yi kawai maganar ta subce ta fito."
"Saboda ba na buk'ata wanda ki ka yi a baya ya isa.
Ba zan hana ki nema ba, amma ban yarda da
fitar da surar jiki da sunan sana'a ba, ki nemi dukiya ta hanyar da Allah ya halasta."
Cikin nutsuwa na ce." Ai ba zasu ta'ba goguwa ba, tunda na jima da saka su, kuma akwai masu serving da download dole za su yi ta yawo.
To ai ni tunda na fara neman dukiyata ta hanyar Allah nake nema ban cud'anya da haram ba."
Ya 'bata fuska yana cewa." Kada ki gaya mini maganar banza mana, ko yaro ki ke so ki mayar da ni ok na ji, Ina ganin za ki yi sanadiyar da zan karbe wayar hannunki tunda na lura ke kina da taurin kai.
Na ce bana buk'ata ko an gaya miki aure abin wasa ne."
Ni ma cikin bacin rai na ce."Ai ba ayi haka da ni ba a lokacin da za a yi auran.
Hajja ba ta ce zan daina neman kudi ba, asalima a cikinsa aka same ni, to me zai sanya kuma yanzu ka tsiro da wata magana."
"Cewa na yi ki goge duk wasu hotunanki da ki dora a shafukanki na sadarwa ba cewa na yi ki daina sana'a ba, akwai hanyoyi da yawa da za ki juya domin janyo hankali costomars.
Babu yarjejeniya a cikin abinda ya shafi addini.
Ni ba karamin mutum ba ne, ba kuma zan yarda mutumcina ya zube akan hakan ba, dole duk wasu kusakurai da ki ka yi a baya ki gyara su.
Idan kuma kin yi jayayya da umarnina zan sanya gabad'aya rufe duk wasu hanyoyin sadarwarki......
*GARKUWAR MATA*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.
Normal Whasap Gruop kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.
Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.
To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.
Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.
Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.
Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.
To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.
Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.
Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.
In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.
Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.
Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.
Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.
Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.
Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.