Sashe 186
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fuskar Baba sak da yanayin jikin itama suffarta sak rai ne kawai babu a tare da su amma an had'e su waje daya an nannad'e da likkafani da jan zare sai da na k'ura ido ma tukkuna na hangi da wasu 'yan mici-micin layu sun saje da jan zaren ne shiyasa ban gansu ba ga wasu manyan mukullai an had'a an kulle.
Ina can cikin tunani na ji maganarta tana fad'in." Anti mun tafi."
Da sauri na daga kaina ina fad'in." Ki gaishe mini da yaran Nusaiba."
Ta amsa da in sha Allahu kafin su fita da sanyin jiki.
D'akin ya kasance shiru bayan fitarsa.
Ya juyo yana kallona muka zubawa juna ido na dan wani lokaci.
Ji na yi zuciyata ta tsinke haka kawai sai na ji ina tausayinsa wace irin masifa ce wannan ni Amina matar nan ashe d'aure mutumin nan ta yi sai ta yi aikin akan ga'ba dama aka ce asiri yana tasiri sosai mussaman idan ya tarar da hali.
Ya d'auki abin zai kwance da sauri na ce." Ka ajiye kada ka ta'ba"
Ya kuwa ajiye da sauri a tsorace yana kallona.
Na ji hawaye sun zubo mini wannan d'aurin ba k'arami ba ne tunda har ta yi masa wannan boyon ina jin tsoron duk ranar da aka warware d'aurin ya fadi ya mutu ko kuma ya kwanta jinyyya mai tsanani mafiakasari irin wannan mugun aikin wad'anda suka yi sune suke da makarinsa.
Kuka kawai na dinga yi hankalina ya yi bala'in tashi ainun muna cikin masifa ni da yara Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un!
Ya zo ya rirrike ni hankalinsa a tashe yana fad'in." Menene abin kuka Amina na amince Maryam ta cutar da ni ta mini illah a rayuwata amma godiyar da nake yi ga Allah yadda ya zaunar mini dake ba ki bar ni ba.
Har kullum idan na daga kaina na dube ki sai na ce alhamdulillahi a zuciyata na kuma yi alfahari da kasantuwarki matsayin matata abokiyar rayuwata.
Na gode Amina, Na gode kin so ni kin zauna da ni a lokacin da mata suka guje ni, kin yi mini biyayya bisa abinda ranki ba ya so, kin daraja mahaifiyata kin kyautata mata a yau ina gaya miki bayan mahaifiyata ke ce ta biyu a cikin matan da nake alfahari da su, ina so mu kasance tare anan gidan duniya da kuma na lahira."
Kuka na ya sake tsananta jin irin zantukan da suke fitowa daga bakinsa.
Gabana ya cigaba da bugawa tsigar jikina na tashi na sanya duka hannuwana biyu na matse shi sosai a jikina ina fad'in." Rayuwarmu da ni da yara za ta shiga garari idan babu kai a cikinta Maryam ta illata mu muddin warware wannan d'aurin da yake tsakaninku ya haddasa masa maka mummunan ciwo.
Ko ba ka gaya mini ba kwanciya ciwon da ka yi a kwanakin baya yana da ala'ka da irin ayyukan da ta yi a kanka a jikina na ji hakan mutuwarta abubuwa suka fara lalacewa.
Ya ki'dime sosai yana d'an jijjigani da rawar murya yake fad'in." Ba abinda zai faru, na yarda Maryam ta yi mini illah Amina amma bata samu nasarar kai ni k'asa ba, ga ni ina raye tare dake ta jefe ni sosai ta ko'ina ta dabaibayi ni da d'aurin baki domin kada na hangi lefinta amma ni jin dadina da bata nemi hanyar da zata illata mini ke ba Amina kamar yadda ta ci laya akan Hauwa Allah Ya d'auki ranta kudirinta bai cika ba.
Ba ki da hakkinmu da ni da ita shiyasa bata ma yi tunanin cutar da ke ba.
Tsafi gaskiyar mai shi na gazgata hakan ne a kwanakin nan da suka wuce da muka je da wani malaminta ya warware ayyukan da ta sanya shi ya yi aikana wannan shine dalilin da ya sanya ni wannan kwanciyar na dinga bacci da ciwon jiki.
Ban zalinceta ba amma ni ta zalince ni ta hanyar d'addaureni ta ko'ina babu gaira babu dalili tare da haddasa mini rikici da husuma ta karkashin kasa a gidana.
Tunda har ki ka ga na tashi yanzu bayan warware wancen makarun da ta yi mini to warware wannan ma ba zai zama cutarwa a
gare ni ba in sha Allahu."
Na dago ina dubansa tare da cewa." Da bakinka fa ka ce tare ku ka je da malamin da ya yi aikin ya warware da hannunsa.
To shi wannan din kana da makarin warware shi, ka dubi abubuwan da suke jikinku kai da ita kuma likkafani ne ya yi muku sansani da kai da ita.
Wata'kila ta yi aikin ne akan idan ta riga ka mutuwa duk ranar da aka kwance d'aurin da yake tsakaninku kaima ka bi bayanta, idan hakan ba ta samu ka kwanta ciwo mai tsananin gaske."
Ya yi shiru yana kallona a d'an tsorace! sai ya sake matseni gam a kirjinsa yana kiran sunan Allah tare da sake duban idan gunkin mutumin-mutumin na su yake ajiye.
Muka kasance cikin shiru da zullumi jikinsa ya yi bala'in mutuwa ya yi mini wata matsa tsam kamar yana jin tsoron a k'wace ni.
Minti goma a haka muka wanzu babu magana ya cika ni tare da zuwa ya d'auko wayarsa.
Ya zauna yana fad'in." Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un!
Kimanin minti biyar yana waya da Malam Rabi'u kafin su yi sallama ya dube ni yana fad'in." Akwai gaskiya a cikin maganarki Amina.
Ba ni da masaniyar akan malamin da ya yi wannan aikin don haka dole zuwa kano ya kama ni can kauyen Bunkure wajan Malam D'aha abokin mahaifina ne in sha Allahu ina da yakinin shi zai warware mini wannan d'aurin kuma babu abinda zai same ni da izinin Allah."
Na sauke ajiyar zuciya a hankali na ce." To ita fa waccan kwalbar mai layu a ciki."
Ya ce." Har da ita za mu je gaban Malam din duk abinda yake da akwai Allah zai bayyana shi."
A daran ranar ban iya rintsawa ba har ya ma fi ni tawakkali a wannan ga'bar hawayen idona kuwa ya kasa tsayuwa domin sai nake ganin kwance wannan tsatstsauran d'aurin da yake tsakaninsu zai kassara masa rayuwa idan bai fadi ya mutu ba to ya yi mutuwar tsaye tunda bata raye a duniya to kowace mace ta yi asara.
Abinda na ke ji a raina kenan shine kuma ya hana ni sukuni don daga zarar na tuna irin wahalar da ya sha kwanakin da suka wuce sai hankalina ya sake tashi zuciyata tana ta raya mini cewa wannan likkafanin da yake d'aure a jikinsu ita dashi akwai alamar tambaya a kansa tunda duk inda aka ce an yi wa mutum asiri da likkafani ko an binne a makabarta abu ne mai munin gaske.
Tsakanin d'azu da safe da yanzu da muke cikin talatanin dare dana juya na kalle shi zan ji wani bala'in tsoro da tausayi da kaunarsa a cikin zuciyata idan ya mutu ni da yara mun shiga masifa wace rayuwa ce za ta biyo bayan faruwar hakan, me zai faru?
Maryam ta so zuciyarta ta cuce ni ta cutar mana da yaranmu.
Na jima a sujjada ina kuka ina ro'kon Allah har sheshshekar kukana ya tashe shi ya kira sunana na juya na dube shi yana fad'in." Me yasa wai kike wannan kukan ne?
Na gaya miki ba ni so ni shine kadai yafi damuna ki zo ki kwanta babu abinda zai same ni."
Kasa tashi na yi daga saman daddumar na cigaba da jan hanci ina share hawayen da nake ta ko'karin tsayar da shi amma ya'ki yatsuwa.
Ya sauko ya zo ya zauna gabana har da tankwashe kafa.
Na kalleshi baccinsa ma yake yi shi kamar abin bai dame shi ba.
Ya ri'ko hannayena cikin kulawa yana fad'in." Ban san haka kike sona da yawa ba Amina, Maryam ashe k'aryar so take yi mini tunda har za ta iya cutar da ni ta hanyar yi mini mugun k'ulli mai razanarwa.
Ha'kikanin so shine irin wannan wanda ki ke yi mini.
Kuma na tabbatar da hakan ba tun yau ba daga wajenki Amina, abu daya za ki yi mini yanzu shine ki ji maganata ki share hawayenki ki tashi mu je mu kwanta."
Ya sanya tafin hannunsa ya goge mini fuska kafin ya ri'ke hannuna na tashi da kansa ya cire mini hijab din wuyana muka nufi gadon yana ri'ke da ni sosai a gefansa....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[5/3, 2:50 PM] +234 803 054 1544: https://chat.whatsapp.com/E8JgnaAUG13CRwJbYeXImE?mode=gi_t
*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.
Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.
To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.
Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.
Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.
Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.
To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.
Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.
Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.
In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.
Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.
Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.
Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.
Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.