Sashe 72
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kayan sari kona miliyon nawa kike da bu
ata zasu iso hannunki a cikin kwana biyu da izinin Allah*
*Ni Badiat Ibrahim Mrs Bukhari
awar Sabuwan maigogul, Aminiyar Iyabo, uwar
akin Tani Shanono na gwada na san amfaninshi, kema
ar uwa ki kwada zaki bani labari siyan nagari maida ku
i gida.*
*Mun sani yanzu yana da kyau duk abinda zamu siya musan ingancinshi da nagartarshi bawai muita siyan magungunan mata kara zube ba.*
*Wannan kamfanin kayansu babu algus ko almundahana a ciki, da tsoron Allah da
warewa gami da gogewa ta sanin* *yadda ake sarrafa magunguna suke aikinsu, cikin nagarta da gangariyar tsabta.*
*Abu mafi sha'awa komai a cikin kwali yake a rufe kirib*
*ga ka
an daga cikin abubuwan da kamfanin yake samarwa*
*Tsumin dadi har Madiga tareda gunbarshi*
*Tsumin no excuse mela
abin bita zaizai*
*Gumbar dare daya wanka goma, dana gari da zumarta da tsuminta duk muna dashi*
*Zumar hana bacci gumbarta da garinta*
*Munada Arabian sabaya tare d Sudanese sabaya*
*Da zumarta*
*Sabaya ce dake cuko da
a mace duk ramarta, da
anjamewarta*
*Itama da zumarta*
*muna da mummuna da aiki*
*Akwai tsumi da gumbar ta da zaune tsaye*
*muna da kogin da
*Abangaren sanyi sun samar ma mata maganin matsolilinsu*
*muna da fitattun maganin sanyin da yake fata_fata d sanyi yayi mishi korar kare*
*Khanzur Rahman herbal formular*
*Sanyi clear syrup*
*7 days for chronic infections flusher*
*Sannan kuma muna da* *Package amarya*
*Package Uwargida*
*Package irin na zawarawan da suke shirin sabon aure*
*Bugu da
ari wannan kamfani yana sarrafa magungunan maza ba a iya na mata ya tsaya ba, wannan kamfani magungunan da yake samarwa suna da yawa wannan tsakurene daga cikin kayansu*
*Da sauransu da sauransu wanda bamu ambata ba.*
*Ba fa a iya haka muka tsaya ba muna d cancada cancadan zannuwan Gado da carpet*
*Domin neman
arin bayani ku tuntu
eta a kan lambar wayarta kai tsaye*
+2348032089456
*46*
Ya d'an duba abinda zai duba kafin ya dube ni a nutse ba tare da nuna nishad'i ba ban dai sani ba ko b'oyewa ya yi ya furta." Kin san da cewa Hauwa tana da juna biyu?"
Gabana ne ya buga da karfi sakamakon jin maganar da ta yi tsalle ta fito daga bakinsa ban kuma tsammaceta anan kusa ba.
Sai da na yi namijin ko'karin daidaita kaina don gudun kada ya gane kid'imewata na kar'bi maganar da ya dumfare ni da ita da annashuwar da ban shirya yinta ba na ce." Kai ma sha Allah ko shine dama abinda ka ke cewa za ka gaya mini?"
Ya gyada kansa da kwarin gwiwa ya furta." Kwarai kuwa na so na gaya miki tun kwanakin da suka shige to ban san yadda za ki ji a ranki ba, sai kuma wannan rikicin ya b'alle a tsakanimu zan fi so ki samu nutsuwa mu daidaita a tsakaninmu ke ma ki samu na ki cikin zan ji dad'i na ga kuna yi mini jereran haihuwa."
Na danne abinda yake yun'kuro mini na tsantsar kishi da tausayin kaina na furta." Na taya ku murna sosai, Ubangiji Allah Ya raba lafiya ya kuma raya abinda za a samu.
Maganar na samu ciki na haihu ina ga abu ne mai wahala domin ba abin wasa ba ne d'aukar ciki da rainonsa balle a zo kan k'adami na haihuwa.
Tunda har jininmu bai hadu ba ina ganin mu ha'kura kawai da haihuwar nan Yallabai ai kai baka da matsala ni ce ma abin tausayi."
Na kare maganata idona a tsakiyar nasa idon.
"Ina ce wannan maganar mun rufe babinta tun wattanin da suka gabata dalilin da ya sanya fa kenan nake jin shakkun gaya miki saboda na fi kowa sanin halin rigimarki."
Na ce." Me ka mayar da ni mara son zaman lafiya ko me? ko duk wannan addu'ar da fatan alherin da na yi muku baka gamsu ba har sai ka jefe mini magana idan ka boye mini cikin matarka ai ba zaka 'boye mini haihuwar ba tunda ba zata ta'ba dawwama dashi a jikinta ba."
Shiru ya yi mini bai tanka mini ba.
Hakan ya kara dagula mini raina.
Gabad'aya ma sai nake ganin yana so ne ya raina mini wayo ne ya muna tsaka da rikici ya wulakanta ni har da tukwicin saki ban yi masa komai ba kuma ya zo ya ce mini na taya shi murna akan wane dalili.
Haushinsa da nake ji sai ya dawo sabo dal, na ji kamar na ce ya bar mini gidana amma babu halin hakan.
Ya kwanta tare da rufe idonsa yana jina ina ta sakin maganganu bai tanka mini ba.
Na goge hawayen da ya d'an zubo mini a kumatu na tashi na fita.
Hauwa tana da ciki wannan ya nuna cewa daga zarar ta fara haihuwa zata kar'bi gidan.
Ni kuma saboda son zuciyarsa na d'auki ciki na yi wahalar rainonsa da nakud'a na haihu daga baya abinda na haifa ya mutu.
Ita Hauwa itace mai rayayyun 'ya'ya kenan.
Kishi ya rufe mini ido gabad'aya tunanina ya kulle har sai da muka yi waya da Anti Yagana ta sake mayar da ni hanya tukkuna na dan samu sasaauci tabbas Allah ne mai yi kuma shi ne mai kashewa da rayawa.
Idan ya so duka yaran da Hauwa zata haifa su zama rayayyu idan ya so kuma ya d'auki ransu ba kuma tare da wata lalura ba.
Tabbas akwai wannan ciwon kuma kisa yake yi bayan ya gama galabaitarwa amma hakan ba zai zama hujjar da za a ce ba za a haihu ba domin yana iya canza komai hakan ba abu ne mai wahala ba a wurinsa.
Da wannan tauhidin nata muka yi sallama jikina duka babu karsashi da sukuni na sake yin tubus a lokacin da na tuna irin rantsuwar da ta dinga yi akan yadda ta tabbatar da cewa yana sona domin idan babu soyayya ba zai ta'ba zama irin yadda nake so ba har ya kwana a k'ukutance gida irin wannan da babu tsaro a cikinsa.
Haka na wanzu cikin nazari da tunanin rayuwar da zan fuskanta a gaba.
Dutsan guga na ce Yusura ta kar'bo mini a shago, tunda ko babu wuta babban gen suke kunnawa da kaina na goge masa kayan tsaf na ajiye masa a gefansa bacci yake yi sosai wanda na tabbatar da cewa maganin da ya sha ne yake tasiri a jikinsa.
Ni da yarinyar dai muka yi akin towon har da man shanu ya sayo na kuwa soya shi da albasa mai yawa.
Na ce idan zai tafi asibiti sai ya zo ya tafi dana Gwaggo domin zai yi mata dad'i a baki.
Na had'a masa komai cikin babban tire har zobo na yi masa wanda ya ji citta duk don saboda ya samu sau'kin kirjinsa.
Biyu saura na koma d'akin har yanzu dai bai motsa ba ga lokacin sallah.
A hankali na dan bubbigi gefan katifar bashi da nauyin bacci dama can ya bude ido yana kallona na ce." Lokacin sallah ya yi.".
Ya yun'kura ya tashi zaune yana fad'in." Ina buk'atar ruwan zafi wanka zan yi tukkuna."
Na ce." Da ka ha'kura da wankan nan tunda ba ka jin dadin jikinka."
Girgiza kansa ya yi.
"A a ki sama mini ruwan d'umi kawai.
Na tashi na fita ban sake cewa komai ba.
A babbar tunkuya na d'ora masa ruwan sai da ya tafasa tukkuna na juye a bokiti na surka da d'umi sosai na kai masa bandakin d'akin.
Ya tashi jikinsa da kwari sosai ya shiga bandaki na bi shi da kallo jikina a d'an sanyaye ni kuma shine kaddarata jiyyarsa tsakanin jiya da daddare da yau jikina ya nuna ya na yi muguwar gajiya saboda kai kawo.
Maganarsa na ji daga bandakin wai na mika masa kayansa.
Ya zuro hannunsa na bashi kayan gabad'aya har singilitin da wandon ciki.
Kada ki karanta wannan littafin ba tare da kin biya ni hakkina ba.
Gudun aure na kudi ne
Na je na d'auko tiren dana shirya masa abinci na ajiye masa a gefan daddumar dana shimfida masa.
Bandakin tsakargida na yi wanka na koma cikin d'akin na same shi ya idar da sallah yana waya da Hajja har yana cewa da ita ta bashi Yusi.
Ban ce komai na fara had'a masa abincin a maidaidaicin filat na ajiye a gabansa gefe da yajin daddawa da man shanu.
Na tsiyaya masa zobon a kofi.
Ga mamakina na ji ya fara dariya harda kyakyatawa ina jiyo muryar Yusi kad'an-kad'an ko me yake ce masa oho, na ji yana fad'in." Idan na kasa juyo da hankalinta kai ma sai ka zo ka gwada taka sa'ar don wannan Maman naka ta fini rigima."
Na ji maganarsa Yana fad'in." Dukana za ta yi wallahi ni tsoronta nake ji Baba."
Yana dai dariyar ya ce masa "idan ta dake ka sai na rama maka ai."
Jin haka na san da ni suke lallai ma Yusi ashe na zama abin zolaya a wurinsa, ban yi tsammanin akwai ranar da za ta zo yaron nan ya manta da ni ba.
Suna gama wayar ya dube ni yana fad'in." Kin ji ni da Yusuf ko? shi ya ba ni shawara na zo na baki hakuri, da na ce ya zo mu je tare ya ce a a dukansa ki ke yi.''
Murmushin takaici na yi na ce." Ai na ji abinda kuka shirya kai kuma ka rasa wanda zai baka shawara sai wannan mashiriricin."
Ya d'an janyo filat din da nasa masa towon ya tallafe da hannunsa yana fad'in." To menene ai yaronki ne ya rayu dake zai fiye da ni zai fi kowa sanin halinki."
Gyada kaina na yi a hankali na ce.'' Kun kyauta kai dashi ai."
Ya yi bismillah yana cewa." Towon nan tun kafin na yi loma guda yawuna ya tsinke wallahi."
Yadda ya tallafe filat din a hannunsa shine abinda ya ba ni dariya na tashi ina fad'in." Ka dai ci a nutse kada ka 'kware."
Bai ce mini komai ba ya cigaba da cin abinsa na zauna gefan katifa a nutse na janyo akwatin kayana na shiga duba kayan da zan sanya na yi wankan tun d'azu amma ban samu sukunin canza kayan ba ballantana na yi sallah.