← Book details Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 113 OF 276

Sashe 113

Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A nutse na ce." Ai ba girki na ba ne?"
"Na dawo hannuki tunda yau na gama yi mata kwana biyunta, kuma haka na wanzu cikin buk'ata domin ita ba ta cika lafiya sosai ba."
A hankali na ce." Lallai to ai a haka za ta saba, ni ba zan yarda mu fara 'yar haka ba gaskiya ya kamata ta zama mai juriya, tunda ni ma da haka na horu."
"Duk da haka dai ai hallitarku ba d'aya ba ce, Amina ni fa kina saurin tayar mini da hankali motsinki kadai yakan jefa ni a wani hali balle kuma na kasance a kusa dake giwar matana, kuma zinariyar gidan Tajudeeni"
Mamaki ya kama ni jin yau wanda ake yi banbad'anci shine shi ma yau wani dalili ya sanya ya shi yana yi.

Na yarda namiji a gaban mace yakan zama sahorami koda kuwa mai mulki ne mai dukiya ne ko gawurtaccen malami akwai wajan da izza da jin kai basa tasiri.

Ya sa hannu ya janyo ni ya matse a jikinsa yana kyarma yake fad'in." Jiya na dauka mutuwa zan yi Amina, da tsananin bukata na kwana ki tallafe ni masoyata."
Na ce." Ni fa ka daina gaya mini sirrinka Baba, dan gaskiya ni ma ba zan ji dad'i ba idan na ji kana gayawa wata abinda yake tsakaninmu."
Hannunsa a cikin rigata ya furta." Babu ma wanda zan gayawa, to me ki ka yi mini, ni kullum cikin sanya miki albarka nake saboda Ina tsananin gamsuwa dake gimbiyata, Allah Ya ja zamaninki."
Murmushi na yi amma ba mai sauti ba na tashi daga jikinsa.

Ya bi yo ni da kallo idonsa a kankance.

Na ce.'" Na ji amma gaskiya ka bari sai zuwa dare a lokacin ne ka fita daga hannunta, amma har yanzu maganar nan da muke yi da kai a cikin hakkinta ne."
Sai ya tur'bune fuska yana fad'in." Wallahi ba ki isa ba, ba zai yiwu na zauna cikin lalura saboda wani lissafi na banza ba, ita ban samu gamsuwa ba da ita ba, ke kuma kawai sai na zuba miki Ido saboda Ina jin tsoronki ko."
Shiru na yi masa.

Ganin haka sai ya cire jallabiyar dake jikinsa ya ajiye da sauri zan sauka daga gadon ya riko hannuna har yana murd'ewa.

Cikin zafi na ce." Zaka targada mini hannu Baba."
Kada ki karanta mini littafi ba tare da kin biya ni hakkina ba
Bai ce komai ba ya kwantar da ni ta karfin tsiya ya danne tare da bankare mini hannu ya rirrike da hannuwansa yana fad'in." Ku ba yara k'ananu ba ayi ta fama da ku, ki 'kwace idan kin isa, ko kin d'auka na yi tsufan da ba zan iya yi mini irin wannan danniyar ba.

Ina dariya na ce." To duk mai ya kawo haka, ka sassauta mini don Allah ka cika mini hannu ka kwalmade mini su.

Sassautawa ya yi amma bai cika ni ba, ya ce." Yadda nake ji na garau ko saurayi matashi ba abinda zai nuna mini, ke kullum idan za a neme ki, ko kina so sai kin yi jayayya haka da'biarki take Amina.

Cikin jin ciwo domin hannuna ya k'age wajan hammatata na ce." Na ji don Allah ka sakar mini hannu wannan a zabtar da ni kake yi da gangan wallahi."
Ya sake ni ya zauna gefan gadon yana kallona." Cire kayanki." Yafad'a cike da bada umarni.

Baki na zum'bura tare da juyar da kaina.

Bai sake cewa komai ba sai ya sanya hannu a jikina da kansa ya tube riga da siket din material din dake jikina ya cire rigar maman ya jefar a ki'dime ya had'a ni da jikinsa ya matse yana sakin wani irin numfashi ya dinga bin ilahirin jikina da sumbata kamar zai cinyeni.
****
To kamar yadda muka tsara tafiyar abinda ya faru kenan.

Mun je bauci kuma cikin ikon Allah muka dawo a ranar da muka je din.

Na kuma yi mamaki kwarai da gaske da naga canji mai yawa wurin Inna Uwani da ita kanta maijegon da 'yan uwanta, sun tar'be ni sosai cikin sakin fuska da kulawa ba kamar yadda na yi tsammani ba.

Inna Uwani duk ta watsar da wannan kiyayyar da take yi mini yau har tana yi mana fad'a da nasiha ni da Hauwa akan mu zauna lafiya da juna, haka zalika kuma kada mu yi zaman gaba, mu had'e kai mu zama tsintsinya madaurinki d'aya irin abubuwan da aka yi a baya kada su sake faruwa.

Sosai na yi mamakin hakan.

Cikin zuciyata na ce dama ai karya fure take yi bata 'ya'ya kuma duk mai gaskiya zahiri shine a sama.

Abinda nake ta gudu bai faru ba, wata'kila dana biyewa zuciyata dangane da abinda ta tsara mini na shiga bakin duniya kenan na kuma zama abar kallo da tofin alatsine.

Yaro tubarkalla ma sha Allahu wanda tun ranar da aka haife shi babansa ya yi masa huduba da Ibrahim Khalil sunan kakansa kenan sai uban ya ce a dinga kiransa da suna Khalil.

Ya sha gata kwarai da gaske daga wajan Babanshi da abokansa kuma ni ban ji haushin duk irin hidimar da zai yi akan haihuwarsa ba, komai yana da lokaci kuma amfanin dukiyar kenan.

Ba su shirya wani gagarimin taron suna ba don maijegon tana d'an fama da ciwon kafafu da yake sun yi kumburi irin na ciki, amma suna sacewa a hankalina.

Ma'aikaciyar lafiya ce ita dalilin da ya sanya ma kenan ta ce babu wani gagarimin taro da zata yi iya family dinsu ma kadai sun isa tunda suna da yawa.

Hakan ma don ba yadda za ta yi ne domin wani ko ka ce masa babu suna to sai ya zo shiyasa inna Uwani ta ce dangi ba za a hana su zuwa ba, ita kuma yanayin jiki da lafiyarta baya buk'atar hayaniya saboda jininta ya d'an hau kad'an bayan haihuwar amma dai ya daidaita yadda ake bukata yanzu.

Hidima sosai ya yi musu don gaskiya ya 'batar da kudi ko ga yanayin irin mahaukatan kayan da sayawa yaron ita kanta maijegon ya saya mata sutturu sannan ya bata kud'i.

Haihuwar fari ce a wajensa itama haka babu lefi a cikin dukkanin abinda ya yi..........
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.

Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.

'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.

A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*75*
Da gaske dai maleji yake yi da amaryarsa domin tun yana 'boyewa yanzu a fili yake nunawa.

Ita dai macace wadda ta kware wajan iya kalamai romance amma fa a shimfida sunanta sorry raguwa ce.

Wata'kila hakan kuma yana da ala'ka da rashin sabo domin kuwa kowane namiji da irin hallitarsa zata iya kasancewa tsohon mijinta ba shi da karfin sha'awa da fitina irin nasa.

Shekara da shekaru ta riga ta ginu a haka, ga shekaru sun tura tana sake yin rauni gefe guda kuma ga hidindimu na yau da gobe harkokinta na kasuwanci wannan kadai ya isa ya cire mata na ci da k'ulafucin d'a namiji.

Shiyasa aka ce mata suna suka tara kowace mace akwai ta inda tafi kauri akwai kuma ta inda ta gaza, wasu matan kuma duka sai ka ga Allah Ya had'a musu mazajensu suna amfanuwa dasu ta kowane sashe.

Tabbas ba yabon kai ba.

Ni kaina na
tabbatar da cewa Ubangiji ya yi mini baiwa da ba kowace mace yake yi wa irinta ba.

Bai fito ya gaya mini ba a fili ba amma na tabbatar da cewa ni ce giwa kuma zinariyar zuciyarsa da kuma cikin gidansa.

Kwanan Hauwa arba'in da shida da Haihuwa ya zo yana gaya mini za ta dawo amma ya nake gani domin ya bari ne ta gama wanka sai ya koma legos bayan mun yanke shawara.

Na ce kawai ya bari ta zo nan 'din sai mu yanke shawara a tare domin ni har yanzu ban gama aminta da tsarin da ya yi ba, tabbas idan za mu raba wata shida shida ni da Hauwa to kuwa ban ga amfanin auransa da Hajiya Maryam ba domin kuwa idan ya ce zai biye mata akan abinda take so saboda wani dalili to kuwa babu shakka akwai gyara a cikin auransu.

Ba zai yiwu a ce saboda mu kad'ai ne za mu dinga d'aukar lalurarsa ba.

Itama ai matarsa ce tsakani da Allah kenan ni na yarda zan d'auki wata shida idan ya so su kuma su raba wata uku uku a tsakaninsu.

Da kansa ya je bauchi domin ya d'auko Hauwa da yaronta.

Tabbas idan a da can babu soyayyarta a zuciyarsa to yanzu kuwa ba za a rasa ba, ba don komai ba sai dalilin abinda ya ratsa tsakaninmu wato yaron da suke haifa a tare.

Ban ji haushinsa ba dangane da duk rawar kan da yake nunawa akanta da yaronta domin kuwa na riga na tabbatar da cewa hakan sai ta faru to damuwa da bakincikin hakan zai iya haddasa mini ciwo ne don babu wani abu da zan iya hanawa, matarsa ce kuma uwar yaronsa.

Babu dalili mai k'arfi zan ce masa abinda yake yi ba daidai ba ne.

A wasu lukutan ma ni da kaina nake taya shi mu had'u gabad'aya mu yi ta kallon hoton yaron wanda kamaninsa ke k'ara fitowa sak kamar ya yi kaki ya tofar.

Ranar da ta dawo tare da ita ya kasance domin gidane mai yalwa wadataccen zaman mace hud'u kuma cikin sakewa babu takura balle wata ta ce an matseta.

Washe garin ranar da ta dawo da yamma muna tare falon Khalil yana hannuna muna hira da ita cikin kulawa kamar babu wata matsala da ta taba faruwa a tsakaninmu yadda na lura ma ba ta fiye so mu had'a ido ba ko magana take yi kanta a 'kasa ko tana kallon wani waje daban a haka muke yin hirar.
Chapter 113 · 0% Book details