Sashe 71
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wayata na d'auka na fito falon na nemi Hamusu yana d'agawa na ce." Ka tafi asibitin ne baka shigo mun gaisa ba."
Da sauri ya ce." Haba dai anti na ce bari na dan jira gari ya kara yin haske sai na shigo mu gaisa kafin na wuce ko kina bukatar wani abu ne.
Na ce." Sosai kuwa wai d'an dukan da ruwa ya yi muku jiya fa Yallabai na kwance kashir'bar mura da zazzabi har da tari sun kwantar dashi."
Cike da damuwa ya furta." Subahanallahi! ai anti shiyasa nake ta ce miki ki bude kofar kin san akwai yanayi na girma da shekaru bayan haka kuma jikin bai saba ba, ni kin ga lami lafiya na kwana kuma na tashi garau da ni, ba na jin wani sauyi.
"Hakane yanzu nan babu wani chamis da suka bude tunda yanzu gari ya waye kana da abun hawa ka je can asibitin wurin masu sayar da magungu
a ka samo masa maganin mura da tari amma mai kyau."
Da sauri ya furta." Anti ba ma sai na je har can ba Ina fita babban titi zan samu."
Na ce." Shikkenan sai ka dawo.'' Shi ya riga ni kashe wayar kafin na ce me na ji tashin karar babur d'insa Hamusu kenan.
D'akin na koma ina jin Yusura na ta aikace aikace sosai yarinyar ta horu da aiki gashi nan babu abinda ba ta iya ba na rayuwa.
Ido a bud'e na same shi yana numfashi da baki. gabana ya bada wani irin sauti rass! yadda ya tsayar da idanuwansa a saman rufin dakin sai naga kamar wanda ba a jima da zare masa rai ba.
A sukwane na nufe shi kafafuna na kyarma. duban da ya yi mini shi ya dan sassauta fargabata.
Na zauna kusa dashi ina fad'in ." Ka tashi ga tea na dafa maka mai kayan kamshi zai taimaka maka sosai muryarka ta bude yanzu Hamusu zai kawo magani sai kasha, amma ni ba na tsammanin wannan dukan ruwan ne ya haddasa maka wannan murar saboda ka fa yi tafiyar mota."
"A jirgi na zo ni malama." Ya fad'a yana lumshe idonsa.
Na ce.'' Na sani amma ai ka ninka dambatta sau biyu wannan iskar daka sha'ka ta isa sanya maka lalurara.
"Ke a tunaninki a wace irin mota nake irin wannan tafiyar?"
Shiru na yi ina nazari.
Gaskiya ne a irin motocinsa babu wata kafa da iska zata shiga har ta janyo masa toshewar hanci manyan motoci ne masu tsaro.
Ya furta." Ko kin so ko kin ki kece sila, ni ai ban zo da niyyar kwana ba ruwan da ya ritsa dani ne, kuma na gaya miki sulhu na zo wurinki ba wani abu ba."
"Ai sulhu ya k'are tsakaninmu na gaya maka ba zan koma can ba gaskiya abinda yake zuciyata kenan."
Na fad'a tare da kawar da kaina gefe.
Ya nisa kafin ya ce." Na ji amma kin san kema ba ki da hujjar da za ki ce sai a nan za ki zauna ko ba zai yiwu ba, muddin na amince miki akan bukatarki dole ni ma ki bi ra'ayina ki zabi daya daga cikin gidajen da nake da su anan ki zauna."
"Menene da nan din?"
Bai kai ga magana ba attishawa ta tare shi ya dinga yi har sai da na tashi na nemo masa tissue ya dinga fyace majinar data tsinke.
Ya tara tissue din a wuri d'aya na kwashe na je na zuba ashara na dawo na same shi har yanzu yana ta attishawar dai.
Kada ki karanta littafin nan ba tare da kin biya ni hakkina ba.
Littafin gudun aure na kudi ne.
Lallai a yau na sake tabbatar da cewa mura tana daya daga cikin manyan laluran da suke galabaitar da jikin dan adam, daga jiya zuwa yau gabad'aya kamminsa sun canza fuskarsa har ta dan kumbura ga dukkan alamu ma dai yana da matsalar sanyi a jikinsa shiyasa da aka motsa shi ya tashi gabad'aya.
Fita na sake yi daga d'akin na samu Yusura tana soya indomi da kwai na ce ta miko mini fulas din shayin da yake gefanta ta had'o mini da kofuna biyu masu dan girma na gilas.
Na sake komawa d'akin yana kashingide attishawar ta lafa.
Ya bi ni da kallo a lokacin da na k
rasa wurin da yake har na tsiyaya masa shayin da yake ta tiriri da k'amshin kayan shayi bai d'auke idonsa daga kaina ba.
Ni ma ban ce masa komai ba na fara motsa masa shayin har sai da ya yi daidai yadda zai yi dadi sha.
Na mika masa babu jayayya ya kar'ba har da godiya.
Gefe na zauna ina d'an sauke ajiyar zuciya.
Na ji yana cewa." Har yanzu ban gayawa Hajja kina garin nan ba, haka zalika ma na gargadi Yusuf akan kada ya sanar mata Ina so ni dake mu gama magana yanzu da daddare na d'auke ki a mota domin ki duba gidan da za ki zauna."
Ba tare da na kalleshi ba na ce.'' Wai me yasa ba ka so Hajja ta san abinda ya shafe mu ne, kada fa ka manta mahaifiyarka ce, baka da hurumin boye mata abinda yake faruwa da rayuwarka."
"Wannan ai ba abin alheri ba ne shiyasa nake lullube mata."
Na ce.'' Yanzu ka amince kana kuskure ko?"
Ya d'aga mini kai alamar E.
Girgiza kaina kawai na yi ban kuma yi mamakinsa ba domin duk abinda yake yi mini a yanzu yana yi domin ya samu kaina, shiyasa duk abinda na ce ya yi kai tsaye yake amsawa babu ja'inja, a ganina kuma hakan ba zai hana shi watarana idan na ha'kura ya sake kuntuka mini ba."
"Na ji dadin shayin nan sosai na gode miki."
Maganarsa ta dawo ni da hayyacina.
Na dube shi sai na ga yana kallona shima kafin a hankali ya ce." Kin kasa samun nutsuwa ballantana ni ma na samu nutsuwar da zamu cigaba da gudanar da rayuwarmu, akwai abinda nake so na gaya miki wanda ya shafe mu ne gabad'aya da duk wani makusancina amma ina fargabar ki juya mini magana ko ki ji kamar da gayya na gaya miki."
A tsanake na ce." Ni babu irin wannan gilin a zuciyata me zai sanya ka sanar da ni alheri kuma na ji b'akinciki idan ba ka sanya ni daya daga cikin masoyanka ba to na tabbatar zan zo a ta biyu don haka ina yi maka fatan alheri akan duk abinda ya sami rayuwarka."
"Na gode sosai, Allah Ya yi miki albarka."
D'akin ya yi shiru ni ina ta jiran na ji ya gaya mini abin alheri ya yi shiru yana ta kurbar shayin yana lumshe ido da gaske ya yi masa dadi.
Na ce.'' Idan bai isheka ba akwai sai na tsiyaya maka."
"A a, ya isa wannan din an jima dai kafin na tafi zan kara shan wani."
Na kar'bi kofin daga hannunsa na ajiye sai na ji ya ce." Kin cire key din motata cikin aljihun rigata ko?"
Ban ce komai na janyo handbag d'ita na d'auko masa mukkulin .
"Ina Hamusu ba shi ya bude motar ya debo mini wayoyinsa.
Rufe bakinsa ke da wuya Hamusu ya shigo gidan na tashi da sauri na fita na same shi suna magana da Yusura hannunsa ri'ke da ledar magungunan na kar'ba tare da mika masa key din motar na ce." Yallabai ya ce ka debo masa wayoyinsa a mota."
Ya kar'ba ya fita da sauri
Allah Ya sa jiya da ya yi mini sayayya ya sayo rowan roba swan na d'auki daya na sake komawa d'akin.
Na ce." Ga magungu
an wayoyin kuma yanzu zai kawo."
Ya kar'bi ruwan da maganin Ina daga tsaye duk Ina kallonsa ya 'balli maganin ya sha.
Na ce." Ko na dan dafa maka wani abu mai dan nauyi kafin ka tashi nasan maganin mura da kashe jiki wata'kila ma bacci ya d'auke ka yanzu."
Ya ce." Da kuwa kin kyauta amma towo na garin dawa, miyar kuka kuma."
Na ji shigowar Hamusu a karo na biyu muryarsa a falo yana fad'in." Anti ga wayoyin." Fita na yi da sauri na amso masa shi kuma ya juya zai fita na ce." Akwai abin kari Yusura ta yi Hamusu ka zauna ka karya zata had'a maka komai sannan don Allah idan ka shiga cikin gari ka hado mini kayan towon dawa."
Ya ce." In sha Allahu anti."
K'aramar wayar a kashe take babbar ce a kunne na mik'a masa ya kar'ba cikin nutsuwa ya fara dubawa, ganin haka sai na juya zan fita hankalinsa na kan wayar ya ce." Ina za ki je kuma ke da ki ke jinya."
Dawowa na yi na zauna ban ce komai ba.....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.
Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
https://chat.whatsapp.com/K944WIHnBaKHDrZS6snUky
*TALLAH!*
*Albishirinku mata
walisa matan da suka amsa sunansu mata,
anda suka san sirri da fa'idar gyaran jiki domin ta da koma
ar sha'awarsu.
To ku matso kusa kuji, wai kuna da labarin shahararren kamfaninnan na
awa da
awa
aya tamkar da dubu, sha
undum, mai suna?*
*DUNIYAR LAFIYA ISLAMIC NATURAL PRODUCT & WOMENS CONSULTATION*
*Daga aunty Fatima Buhari rijiyar lemo
ano state*
*Cibiyace da tai fice wajen gyaran ma'aurata*
*Wannan kamfanin basu fito ba saida suka shirya tsab domin taimakon mata ta hanyar samar musu da magunguna ingantattu nagartattu wanda aka ha
a da natural kaya cikin tsabta da inganci, komai a kwali yake
ar uwa cikin tsabta da nutsuwa aka shirya muku*
*ina masu son soma kasuwanci ku matso Anty Fatima tana bada kaya a sari akan farashin da zaki gode mata, tana raba kayanta ga manyan shagunan saida magunguna dake cikin kasuwar kurmi dake kano, tana tura kayanta izuwa gari_gari
asa_
asa.