Sashe 26
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yallabai din ya keb'e da shugaban makarantar suka tattauna muhimman abubuwa kafin ya yi wa dalibai da mahukanta tsangayar alheri mai dumbun yawa, ya kuma ce idan buk'ata ta taso ta neman taimako a tuntube shi.
Na d'auka da zamu tafi Kamalu zai nuna damuwarsa ko kad'an sai gashi shine har da rako mu bakin mota.
Yusi kam sai goge fuska yake yi yana tafiya a hankali Baban nasa ya dube shi yana dariya yake tsokanarsa ko a bar shi ne a makaranta shima.
Yayi shiru dai bai ce uffan ba ya je ya jingina a jikin mota yana kallonmu har muka gama sallama da Kamalu aka mayar dashi ciki.
Da yake Hamusu a makarantar muka same shi yanzu ma motarsa daban, amma sai da muka rage masa hanya zuwa babban titi tukkuna maigidan ya bashi dubu hamsin ya ce ya shiga mota domin komawa gida.
Mukayi sallama dashi yana ce mini akwai abubuwan da yake so mu tattauna dangane da harkokinmu amma zai kira ni tunda yau lokaci bai ba mu dama ba.
Gamu a garin kano amma kiri kiri mutumin nan ya ki ya barni na gaisa da 'yan uwa da abokan nan arziki, ina so naga Babanmu Sahura da Kuma Hajja.
Ya ce a a Hajja suna tafe ita da Inna Uwani a satin da zamu shiga.
Dole na ha'kura direbansa wanda shine ya je ya d'auko mu daga airport ya mayar damu muka shiga jirgi muka koma gida tare da escort dinshi Sukajiru.
Mafarin fara samun rashin jituwarmu zuwan Hajja da kanwarta inna Uwani.
Ba ni da matsala da Hajja tunda duk wata k'auna da kulawa ta nuna mini ita.
Amma duk wasu hanyoyi da Inna Uwani take bullo dasu na sani tunda ni din dai ba yarinya ba ce.
Duk motsin da zan yi akan idonta.
Duk kuma maganar da zan fad'a sai ta juya mini ita ta gaya mini babu dadi mussaman idan Hajja bata wuri to inna Uwani ta dinga yar mini da magana kenan, ba ta yi a gaban 'yar uwarta da maigidan tana nuna musu ai tana kaunta.
Hakan ya sanya ma ban cika zama a falon ba idan suna zaune har maigidan sai na yi zamana cikin d'aki wataran sai Hajja ta kira ni nake fitowa.
Ba na son tashin hankali ko kad'an, kuma ba na so na raina ya 'baci har ta kaini ga mayarwa da matar martani wadda hakan na san ba zai yi wa kowa dadi ba.
Shiyasa muddin da ita a wuri ba na fitowa.
Yau satinsu biyu da zuwa amma na k'augata su tafi ba wai Hajja na gaji da ita ba sai ita inna Uwani wadda na gama gano take takenta maigidan ya kawo 'yarta cikin gidan mu zauna mu biyu tunda tasha fad'a girman gidan ya wuce ace mace daya ce a ciki ba mata hud'u ba
Shi kansa a tsukin nan haushinsa nake ji domin sai nake ganin kamar duk abinda matar take yi da saninsa kuma ko a fuska bai ta'ba nuna mata cewa bashi da ra'ayin auran Hauwan ba.
Abu biyu ya hade mini a lokacin guda habaice habaicen Inna Uwani da kuma rashin kuzarin da yake damuna.
A satin da ya gabata ya kamata ace na yi al'ada amma ban yi ba, na ji sauye sauye a jikina da yawa wanda ya sanya nake tunanin ko ciki ne da ni.
Yammacin ranar asabar ina kwance a d'aki na rufa da bargo zazzabi ne ya rufe ni a sa'ilin don ma kada Hajja ta fahimci wani abu ne ya sanya na shigo d'aki na kwanta.
Kira ya shigo wayata dake saman dirowa, koda na duba maigidan ne, nasa a kunne ba tare da na ce komai ba.
Haka kawai ko muryarsa ba na son ji domin sai nake ganin kamar akwai wani abu a zuciyarsa da yake boye mini.
Zuciyata ta gama aminta da hasashen da nake yi akan cewa ya samu abinda yake so a wurina shiyasa ya rage ba ni kulawar da farko yake ba ni.
Shi ma babu sakewa a maganarsa yake cewa da ni na zo na same shi a samansa.
Ban ce masa komai ba na kashe wayar na kai minti goma kafin na tashi da kyar na sanya hijabi na fito.
Suna zaune suna kallo har da Yusi na dan saki fuskata.
Hajjan ta dube ni tana tambayata bacci na yi ne, sai na bata amsa da cewa "E" kawai, ita kuwa inna Uwani a lalace ta dube ni kafin ta kawar da kanta.
Na d'auke kaina ni ma ban tanka mata ba na wuce zuwa saman maigidan.
Na same shi a zaune Yana aiki da computer ban ce komai ba na zauna nesa dashi.
Shi ma bai dago ba har sai da ya gama abinda yake tukkuna ya dube ni muka had'a ido.
Babu sakin fuska ya fara tuhumata akan abinda ya gani a tare da ni wanda ya zama sabo a wurinsa.
Tuhumata yake yi akan har raini ya fara shiga tsakaninmu.
Na dube shi zuciya na zafi na furta." Me nake yi maka na raini, sannan kuma wane canji ka gani a tare da ni da zaka tuhume ni akan hakan?
Ni na gaji rayuwarta ta baya tafi mini dadi wallahi."
Ya zuba mini idonsa Yana kallo kafin daga bisani ya taso ya zo ya zauna kusa dani ya ce." Ni na kasa gane inda kika nufa a cikin kwanakin nan Amina tunda su Hajja suka zo ki ka canza mini ba kya ba ni kulawa babu tarairaya gaisuwa ma sai kin ga dama.
Yau kwana takawas rabon dana had'a shimfida dake menene matsalar ki ne?"
Kawar da kaina na yi ban tanka masa ba.
Ya sanya hannu ya juyo da fuskata muna kallon juna ya furta." Me na yi miki umm! ki gaya mini sai mu samu maslaha ba na son fushin nan naki my love....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.
Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*TALLAH*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa.
Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono.
To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba.
Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu.
Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya.
Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne.
To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji.
Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba.
Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu.
In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi.
Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama.
Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.
Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.
Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin
inda ya samu nakasu a jikinki.
Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.
Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
*15*
Nan da nan 'kwalla ta ciko idona ta fara zuba.
Ina ina jin nauyin na ce masa ba na so ya auri zabin Yaddikonsa kuma kanwarsa, abinda yake ta damuna kenan, domin na gama fahimta duk kwane kwanen da Inna Uwani take yi kenan, shi ma kuma kamar yana da burin cika mata muradinta.
A tunanina idan na nuna masa rashin amincewata na so kaina da yawa.
To ni kaina na kasa sarrafa zuciyata domin wani mugun kishinsa nake ji a zuciyata ba kuma na so kowace mace ta rabi inda yake.
Ganin ina kuka kashir'ban sai hankalinsa ya tashi ya rungume ni a kirjinsa yana jijjigani kamar karamar yarinya sai ruwan kalamai yake yi mini a kunne.
Wannan ma yana d'aya daga cikin dalilan da suka sanya ba na so wata mace ta kusance shi domin iyakar soyayya mutumin ya iya.
Daga rarrashin sai lamari mai girma ya gifta.
Dama kuma akwai buk'atar hakan, tunda tun bayan shiryarmu ba mu taba kwana ba tare da mun kusanci juna ba.
Sai gashi yau kwanaki takwas kenan babu wannan, shi din ma ya isa ya taka muhimmiyar rawa wurin dasa k'unci a zukatanmu.
Ban dora alhaki akan kowa ba sai akan Inna Uwani domin itace take ko'karin rusa mana farincikinmu.
To ko lokacin da muke biyawa juna buk'ata bai iya yin shiru ba.
Yana gaya mini kamar yau din ya fara sanina domin ya gamsu fiye da kowace rana.