Sashe 11
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare.
Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki.
Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki.
Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu.
Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
Kuka na ci na koshi domin shine kadai abinda zan yi na samu sau'ki a zuciyata.
Tunda aka d'aura aurena da mutumin Alhaji Tajo nake ganin abubuwa iri-iri.
A gidanmu da jama'ar gari.
Matan babanmu wani irin girma suke ba ni sosai, magana cikin taushi balle Baba Sule kullum sai ya zo gidanmu ya rarrasheni da taushin murya, har yana fad'in na godewa Allah da baiwar da ya yi mini.
Domin mata da yawa suna can suna ta neman damar dana samu ba su samu ba.
Can 'bangaran Mamanmu ma lamarin ya yi musu dad'i sosai domin da muka yi waya da anti Yagana a cikin maganganunta ban ji inda ta yi kushe da suka akan mutumin ba.
Sai ya zama ni kadai ce nake 'kin auran a zuciyata ina kuma dannewa.
Ya Falmata kuwa magana take yi akan ya za a yi da harkokinmu.
Na ce mata ta bari na samu nutsuwa tukkuna. yanzu ma shagunana yara ne suke kula mini dasu.
Hamusu dai shine jagora.
Har gida na je na yi Gwaggwo bayanin yadda lamarin ya faru.
Ta k'arfafa mini guiwa kan na ha'kura kawai domin daka ganin yadda lamarin ya faru shirin Allah ne saboda a mafarki babu wanda ya ta'ba tunanin babban mutum zai iya aurena, ta ce na yi hakuri na bar mata Yusi zata ri'ke itama ta dan samu me d'ebe mata kewa tunda nesa za mu yi wata'kila kafin a gan mu sai an yara.
Ba kunya ba tsoron Allah na fashe mata da kuka tabbacin dai ban yi na'am ba.
Ganin haka ya sanya ta janye kudirinta.
Ta ce mini zata fita amma ba zata dade ba. bayan fitarta na yi kwance a rumfarta hawaye na zullumi da tunanin abinda zan fuskanta a gaba yana ziraruwa daga idona.
Na ji shigowar sa'ko wayata.
Koda na duba sai naga shi ne.
Yana fad'in wai duk wani posting dana san na yi a social media kama daga Instagram TikTok fece book na cire.
Tsaki na ja na ajiye ba ni kuma da niyyar cirewa domin da za a daura auran ba a yi haka da ni ba.
Ba zan daina harkokina ba .
Allah sarki Gwaggwo ashe bakin asibiti taje ta had'o kayan tsumi kawai naga ta dora katuwar tukunya akan wuta.
Can ta fito da budurwar kaza da kayan dahuwarta har da ciccibi.
Ta yini tana aiki ta kammala tsaf ta dire mini kwanuka a gabana. tsumim kuma ta samu jarkoki uku ta zuba a ciki tana fad'in duk kwanakin da zai yi ba zai lalace ba.
Da wata ce kai tsaye zan ce mata ba zan ci ba wallahi, amma da yake Gwaggwo ta wuce komai a wurina ban musanta ba, hakan nan na ha'kura na zage na ci kazar data dahu da magani. 08089965176.
Ciccibin ne na ce na tafi dashi gida da jarkokin tsumin sai nasha a hankali.
Ina kuka tana yi Yusi ma yana nasa haka muka yi sallama tana ta yi mini addu'oi da samun dawammamen zaman lafiya.
To kaf harkokina na damkasu amana a hannun Hamusu dalili shi na aminta dashi.
Usaini ma na san yana da amana, amma dai hankalina yafi kwanciya da Hamusun.
Ya yi mini alkawarin kula mini da dukiyata da kuma kawo mini cigaba sannan duk abinda yake tafiya zai dinga sanar da ni.
A daran na kira Sahura a waya mukayi sallama.
Misalin tara da rabi sai ga maman Bokola matar data koya mini d'inki ashe ta shigo unguwar da yake ta tashi tsayin shekara uku kenan. kuma babu wanda ya san inda ta koma.
Na yi cigiyar lambar wayarta har na gaji.
Ta ce mini ta ji labarin wanda na aura ne shine da ta shigo garin ta ce bari ta zo ta yi mini murna.
Na yi godiya sosai mukayi musayar lamba sannan na d'auki kudi masu kauri na bata nace ta kara guziri tunda yanzu a can kudu take da zama wato Benin.
Har sai da tayi kuka ganin alherin da nayi mata.
Ni kuwa murmushi kawai nake yi ina mamakin kukanta itace silar zamana abinda ban yi tsammani ba.
Dubu hamshin din dana bata ai ba zan ta'ba biyanta ba.
Muka yi sallama.
Ina idar da sallar asubahi ya kira ni.
Da kamar kada na daga wayar na danni zuciyata na dauka.
Ba mu yi wata duguwar gaisuwa ba ya fara da ce wa." Kin shirya kayanki ko?"
"Eh." Na bashi amsa a takaice.
Ya nisa kafin ya ce ba damuwa ni ma zan sauka misalin sha biyu sai mu bi jirgin yamma."
"To shikkenan." Bai sake wata maganar ba ya kashe wayar.
Ni ma na kashe tawa na ajiye a gefe na sa hannu ba bubbugi fillon da Yusi yake a kwance .
Ya tashi da sauri yana tambayata tafiya zamu yi.
Na ce." Yusi babu salati da addu'ar tashi daga bacci ko."
Sai ya hau motsi da bakinsa.
Bayan ya kammala ya dube ni, a raunane Ya furta." Mama mafarki na yi da Yayana yana biyo ni a bayana." Sai hawaye shaaaa!
Suka fara gudana a kumatunsa.
Ya cigaba da cewa." Kin ce zamu je makarantar mu duba shi ko Mama, gashi kuma yanzu kin yi aure za mu yi nesa da gari na ji ana cewa Legos da nisa.
Ni dai ki barni a hannun Gwaggwo duk lokacin da baba Hamusu za shi duba shi sai ya tafi da ni."
Kuka yake sosai da sosai.
Ni kaina daurewa nake yi, kuma a yadda na tsara shine daga na dawo daga umarar nan zan je na duba shi, sai dai kana taka Allah yana nasa.
Ban yadda hawayen da yake kwarmin idona ya zubo ba.
Na janyo yaron jikina sosai na rungume cikin taushin murya da rarrashi na ce." Za mu je ne in sha Allahu, ni ma Yayanka yana raina Yusi na gaya maka fa yana can yana karatu yayi hankali zai zama malamin al'kur'ani, ko baka so ya zama abinda duniya za ta yi alfahari dashi."
Cak ya tsayar da kukan da yake yi, Ya dago kansa yana kallona ya ce." Mama da gaske ki ke ko?"
Na gyada kaina tare da gayyato murmushi a saman fuskata nace." I, mana ai ina yi masa addu'a sosai, kuma don na yi aure a nesa dashi zai hana ni na manta dashi ba.
Don haka ka kwantar da hankalinka ka ji ko, kai ma ka dinga yi masa addu'a."
To maganganun da na yi sun dan sanyawa yaron nutsuwa.
Da kuzari ya tashi ya fita domin dauro alwala.
Ni kuma na fara had'a kayana da nasa cikin akwatu.
Sai a lokacin hawayen da nake dannewa suka fara zuba.
Kasa jurewa na yi kwata kwata domin kaina ya riga ya daukin zafi.
Tunaninka iri iri sun dabaibaye ni.
Na rasa da wane irin ma'auni zan auna wannan rikitattacen lamarin da ya ritsa da ni a sa'i daya ban shirya ba.
Babanmu ya shigo ya ritsa ni a d'akin.
Fad'an da bai ta'ba yi mini ba a duk aure auren da na yi yau shi ya dinga yi mini.
Kukana ya tsananta domin sai nake ganin kamar ba a yi mini adalci ba, har zuciyata tana zargin Baban namu akan rintse Ido saboda abin duniya.
Shi fa mai kudi duk binciken da za a yi a kansa mai gaskiya ne.
Dalilin kudinsa sun shafe masa wata mas'alar.
Ba wanda zai fito ya ce yana da aibu saboda sutturar da Allah ya yi masa.
Ni na san yana da matsala tuna kafin aure ya ratsa tsakaninmu ya gwada mini na gani.
Duk namijin da yake neman mata ra
yuwarsa ba zata ta'ba kyau ba.
Idan na fito na fad'i haka babu wanda zai yarda da maganata.
Direba ya turo da mota ya d'auke ni.
To ko a cikin motar ma kasa daurewa na yi na yane fuskata da mayafin jikina ina goge hawaye da hannuna.
Kwata-kwata babu ajandar aure a tsarina a halin yanzu.
To amma kaddara ta gifta wanda ban isa na tsallake taba tunda da 'kafata na taka naje inda take.
Wahidun k'har Allah kenan mai juya lamari.
A harabar gidan Hajja muka same shi da jama'a da yawa.
Da saurin gaske na kawar da kaina, domin kallo d'aya na yi masa na ji gabana na bugawa.
Na ri'ke hannun Yusi da yake ta yun'kurin bud'e motar ya fita.
Direban da kansa ya zagayo ya bude mana muka fito.
Ya d'auko madaidaiciyar akwatina yana kuma ko'karin kar'bar jakata na hana shi.
Da sauri yayi gaba da akwatin.
Ni kuma cikin nutsuwa na fara takawa ban yi mamakin yadda jama'ar dake wurin ke risina mini ba.
Da yawa sun san ni a hoto da sauran kafafan sadarwa.
Koda na isa wurin da yake sai na dan risina a nutse na furta." Barka da yamma." Ya amsa da "Barka dai." A takaice hankalinsa yana kan wani mutum da yake ta yi masa bayani auran da zai yi wa yaransa kuma bai yi musu kayan gado ba.
Da hanzari na shige don yanayin da ya nuna a fuskarsa kamar bai so na tsaya a wurin ba har na gaishe shi.
Jin tsoron abinda zai biyo baya ya sanya na bar wurin da saurin gaske.