Sashe 53
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sau daya dana hau samansa da zummar gaisuwa na fuskanci fuskar gizako ban 'kara marmarin sha'awa hawa ba, domin ba na so ko yaya ne ya yi mini abinda zai sanya ta samu kofar yi mini kallon banza.....
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne 1k akan telegram.
Normal What'sapp Group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
https://chat.whatsapp.com/K944WIHnBaKHDrZS6snUky
*TALLAH!*
*Albishirinku mata
walisa matan da suka amsa sunansu mata, wa
anda suka san sirri da fa'idar gyaran jiki domin ta da koma
ar sha'awarsu.
To ku matso kusa kuji, wai kuna da labarin shahararren kamfaninnan na
awa da
awa
aya tamkar da dubu, sha
undum, mai suna?*
*DUNIYAR LAFIYA ISLAMIC NATURAL PRODUCT & WOMENS CONSULTATION*
*Daga aunty Fatima Buhari rijiyar lemo
ano state*
*Cibiyace da tai fice wajen gyaran ma'aurata*
*Wannan kamfanin basu fito ba saida suka shirya tsab domin taimakon mata ta hanyar samar musu da magunguna ingantattu nagartattu wanda aka ha
a da natural kaya cikin tsabta da inganci, komai a kwali yake
ar uwa cikin tsabta da nutsuwa aka shirya muku*
*ina masu son soma kasuwanci ku matso Anty Fatima tana bada kaya a sari akan farashin da zaki gode mata, tana raba kayanta ga manyan shagunan saida magunguna dake cikin kasuwar kurmi dake kano, tana tura kayanta izuwa gari_gari
asa_
asa.
Ka
yan sari kona miliyon nawa kike da bu
ata zasu iso hannunki a cikin kwana biyu da izinin Allah*
*Ni Badiat Ibrahim Mrs Bukhari
awar Sabuwan maigogul, Aminiyar Iyabo, uwar
akin Tani Shanono na gwada na san amfaninshi, kema
ar uwa ki kwada zaki bani labari siyan nagari maida ku
i gida.*
*Mun sani yanzu yana da kyau duk abinda zamu siya musan ingancinshi da nagartarshi bawai muita siyan magungunan mata kara zube ba.*
*Wannan kamfanin kayansu babu algus ko almundahana a ciki, da tsoron Allah da
warewa gami da gogewa ta sanin* *yadda ake sarrafa magunguna suke aikinsu, cikin nagarta da gangariyar tsabta.*
*Abu mafi sha'awa komai a cikin kwali yake a rufe kirib*
*ga ka
an daga cikin abubuwan da kamfanin yake samarwa*
*Tsumin dadi har Madiga tareda gunbarshi*
*Tsumin no excuse mela
abin bita zaizai*
*Gumbar dare daya wanka goma, dana gari da zumarta da tsuminta duk muna dashi*
*Zumar hana bacci gumbarta da garinta*
*Munada Arabian sabaya tare d Sudanese sabaya*
*Da zumarta*
*Sabaya ce dake cuko da
a mace duk ramarta, da
anjamewarta*
*Itama da zumarta*
*muna da mummuna da aiki*
*Akwai tsumi da gumbar ta da zaune tsaye*
*muna da kogin da
*Abangaren sanyi sun samar ma mata maganin matsolilinsu*
*muna da fitattun maganin sanyin da yake fata_fata d sanyi yayi mishi korar kare*
*Khanzur Rahman herbal formular*
*Sanyi clear syrup*
*7 days for chronic infections flusher*
*Sannan kuma muna da* *Package amarya*
*Package Uwargida*
*Package irin na zawarawan da suke shirin sabon aure*
*Bugu da
ari wannan kamfani yana sarrafa magungunan maza ba a iya na mata ya tsaya ba, wannan kamfani magungunan da yake samarwa suna da yawa wannan tsakurene daga cikin kayansu*
*Da sauransu da sauransu wanda bamu ambata ba.*
*Ba fa a iya haka muka tsaya ba muna d cancada cancadan zannuwan Gado da carpet*
*Domin neman
arin bayani ku tuntu
eta a kan lambar wayarta kai tsaye*
+2348032089456
*30*
Ta juya da kuzarinta tana fad'in." Bari na gayawa maigidan cewar b...
Bata k
rasa ba na katse ta hanyar fad'in." Saki na yi?''
Sai ta juyo tana kallona.
Na dubi tsabar idonta na ce." Ban sanya ki ba, don haka cire kanki daga wannan sabgar ki kalleni da kyau ba sakarai ba ce, balle ki ce za ki yi mini ta 'yan duniya kallonki kawai nake yi Hauwa."
Murmushi ta yi sai kuma ta d'an ta'be bakinta ta ce.
" Menene abin fusata ranki ya dad'e, ni menene nawa a ciki, ba ni na kar zomon ba, zaman tare ne fa ya sanya na shigo dakinki, hakki ne na musulunci, ni kuma ba zan yi gaba dake ba domin ba dabi'ata ba ce hakan, amma ki yi hakuri idan abinda na yi miki ya 'bata miki rai."
Ban tanka mata ba har ta gama maganarta ta fita na ja tsaki mai karfi tare da kawar da kaina gefe.
Yusi da kansa yake sunkuye tunda muka soma maganar ya dago cikin yanayi na sanyi jiki da rashin jin dadin abinda ya faru ya ce." Mama to kin ce kada ta baki magani, kuma kin ce kada ta gayawa Baba yanzu ya za a yi to."
Shiru na yi ban ce masa komai ba domin har yanzu raina a b'ace yake dangane da rainin hankalin da Hauwa take ko'karin yi mini.
Wato ta fahimci zaman doya da manjar da muke yi shine da 'kumaji da gwarin guiwarta take taka 'kasa da ko'karin mayar da ni wawiya.
Yusi ya dame ni da magana na buga masa tsawa raina a b'ace na ce." Idan ba ka yi mini shiru ba wallahi sai ranka ya 'baci yanzu nan, idan na mutu ai lokacina ne ya cika, ba wanda zai jira duniyar kowa sai ya mutu.
Sai ya fashe da kuka tare da sanya kansa a tsakiyar gwiwarsa.
Na janye idona daga gare shi na cigaba da tunanin hanyar da zan bi wajan ganin na dafa mutumin nan cikin ruwan sanyi domin zuciyata na ga alama ba zata iya juriyar nan da anti Yagana take ta nanata mini ba, a yanzu da ni bana tsoro ko fargabar a lissafa mini auran ai ba ni kadai ba ce.
Kada ki karanta littafin nan ba tare da kin biya mai hakki hakkinta ba.
Mu kula sosai da hakkin wani akan mu.
Allah Ya sa mu dace Amin.
Wajan tara da kwata na dare ya shigo dakin. hankalinsa yana kan Yusi dake can kan dadduma a kwance ya ci kuka ya koshi, na yi na yi dashi ya fita ya ci abinci ya'ki, biscuits din da nake ajiyewa a d'akin ya ci da lemo kawai ya ha'kura, ni kuwa dama damuwar da nake ciki bata barni sha'awar komai ba.
Kallo d'aya na yi masa na janye idona daga kansa Ina dan hade jikina sakamakon jin yanayina na nema ya sauya.
Ni na san wannan rikicin da nake ji baya rasa nasa da buk'ata irin ta gangar jiki.
Tun kafin auransa da Hauwa bukata take damuna tun ranar da na banki magungu
nan, ranar d'aurin auransa kenan, har muke je saudiya muka dawo abin na damuna kawai ina dannewa ne, abinda jiki ya riga ya saba dole idan ya buk'ata bai samu ba ya shiga wani yanayi.
Ba zan ta'ba nemansa ba abinda na kudire kenan a raina.
Ya je ya daga shi a rikice yana fad'in." Kai aboki menene haka? ba ka da lafiya ne?" yana maganar yana tattaba wuyana.
Yaron ya share hawayen dake zubo masa.
Ai sai ya kara rikicewa ya dago shi sosai yana kallona ya furta." Bashi da lafiya ne?"
Share shi na yi ban bashi amsa ba.
Da gaya haka sai ya sake mayar da hankalinsa kan yaron yana tambayarsa.
Da 'kyar muryarsa can kasa ya ce." Mama ce bata da lafiya shine take cewa mutuwa za ta yi?"
Ya dago da sauri yana kallona, ban dube shi ba ina dai kallon duk wani motsinsa ta gefan Idona.
Sai ya tashi yaron tsaye ya riko hannunsa suka nufo wajena, sai a lokacin na dubesu ina daga kwance ban motsa ba ya zauna kusa da ni shi kuma Yusi ya tsaya saitin kaina tare da dora hannunsa a saman goshina.
"Me yake damunki?" Yafada da 'yar kulawa.
A takaice na ce." Me ka ga ni?"
Ya zuba mini ido da yanayi na jin haushin amsar dana bashi.
Ya girgiza kansa kafin ya dubi Yusi ya ce." Ka je wurin Antinka tana da abu mai dadi ka ce in ji ni ta baka."
Ya amsa da "To." Ya kama hanya ya fita.
Ya juyo gare ni sosai yana cewa." Ki gaya mini abinda yake damunki domin ba ni so Allah Ya kama ni da hakkinki, ni dai nawa hakkin da ki ka take kullum ina gayawa Allah ya bi mini."
Jin abinda ya ce sai na tashi zaune sosai na dube tare da cewa." Hakki kuma na nawa ka take mini, ba ni da buk'atar kasan abinda nake ciki a halin yanzu domin abinda ya shafe ni."
Ya gyada kansa da fad'in." Okey to bari ba kira Antinki don na lura ita kadai zata gaya miki ki ji, yadda kike tsoranta ba kya tsoron mahaifin.....Kafin ya k'arasa na buga katifar gadon da k'arfin gaske na bude muryarta sosai na ce." Kada ka kuskura wallahi, na gaya maka duk abinda za mu yi ni da kai sunan mahaifina ya daina fitowa daga bakinka, idan babba ya zubar da girmansa sai karami ya hau ya taka, ba fa zan lamunta ba wallahi, ban raina naka iyaye ba ban ga dalilin da zai sanya ka raina nawa ba."
A tsanake ya ce." Rashin kunya ba inda zata kai ki, burunki na sake ki kije ki cigaba da harkokin tallata sura a social media ni kuma ban zan sake ki ba wallahi, domin duk inda aka je aka dawo za a ce Tajo ya ta'ba auranta, kin ga kenan yadda ki ka 'bata sunanki ni ma kin 'bata mini nawa."
Rashin abin fad'a ya sanya na ja masa wani irin tsaki mai tsayi.
Na koma na kwanta yayin da wani malolon abu ya dabaibaye mini wuya.
Ya biyo ni gadon ban ankara ba ya sanya yatsunsa akan le'bena ya murde da k'arfin gaske yana fad'in.
" Wallahi hukuntaki zan yi kuma na kwana lafiya, mace tana girma amma tana cin kasa.