Sashe 134
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hajja ta saki nono ta bawa Uwani ni dai duka babu na za'ba, Allah Ya saka mini."
Ya sake kai mata mari ta goce tana fadin." Ni ma rabon shan wahala ne ya sanya ni auranka, kuma in sha Allahu mun rabu kenan har abada, kuma ka sani cewa wannan masifar daka 'kunsa mini sai ta bi rariya."
Tsakaninsu na shiga duk kuwa da rashin kuzarin da nake ciki ina fad'in." Menene haka don Allah, kada fa zuciya ta d'ebe ka ka zo kana nadama, me ta yi maka kake dukanta."
Ya ce." Matsa gefe Malam ina ruwanki wa ma yace ki fito?"
Na ce." To shikkenan had'a mu gabad'aya ka doka sai ka huce takaicinka, ai ba da hannu za ka yi dukan ba kasa wayar redio kawai."
Baba Tabawa ta dinga fad'in." Don Allah Yallabai a yi hakuri babu girma a wannan lamarin kada yaran nan su ankara su fito, ka yi hakuri a matsayinka na babba kuma jagora."
Cike da b'acin rai ya furta." Baba wad'annan matan ba su da mutunci wallahi sun hana ni nutsuwa mussaman 'yar iskar yarinyar can Hauwa ta rikita mini gida menene amfanin zamana da ita tunda ba ta son zaman lafiya."
Na ce." Ita kuwa take da amfani wallahi ka je ka 'kara tunani idan kana cikin hayyacinka Hauwa ba abar wulakantawa ba ce."
Ya yi shiru yana muzurai kafi ya dubi Baba Tabawa tare da ce wa." Ki had'o mini kan yaran nan ki biyo bayana da su.
Da sauri cikin bin umarni ta ce." In sha Allahu ranka ya dad'e.
Ya juya ya fita da saurin gaske.
Na dubi Hauwa da mataccen jiki sai kuka take yi gabad'aya ta fice daga hayyacinta.
Kafadarta na dafa ina fad'in." Me ya faru?"
Tana goge fuska ta ce." saki na fa ya yi kuma na saku har abada wallahi."
Ta wuce dakinta da sauri.
Cikin sagewar gwiwa na bi bayanta ta shiga bandaki sai na zauna gefan gado har ta fito wanka ta yi ta fara shiryawa tana yi tana kuka.
Na ce babu fa inda za ki je wallahi ai saki daya ne ki zauna ku daidaita."
Shiru ta yi mini ba ta ce komai ba kuma ba ta fasa shirya kayanta cikin akwati ba.
Na yi jigum da mataccen jiki, wato dai mutumin nan in dai akan sha'ani na Momi ne baya ji baya gani, ai ban ta'ba tsammanin zai iya sakin Hauwa ba, a iya tunanina je ki gida ki huta kawai zai yi mata tunda itama zahiri ta yi abubuwa da yawa da za su tunzura shi idan kuma har an yi duba da matsananciyar dangantakar da take tsakaninsu tafi karfin wannan tozarcin duk kuwa da abinda za ta yi masa karfin zumunci da albarkar zuri'ar da ta ratsa tsakaninsu ba ta cancanci hukuncin saki daga wajensa.
Ina zaune zukud'un ina tunani lallai kamar maganar Hauwa da 'kamshin gaskiya ko dai matar nan ba a haka ta bar mutumin nan ba, kansa a juye yake wallahi domin gaba da gaban da muke yi dashi yanzu na karance tsaf ba a nutsuwarsa yake ba
yakan rufe ido ya yi cin mutunci ga kowa muddin aka ta'ba ta ko wani abu da ya dangance ta......
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.Normal what'sapp Gruop kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
*TALLAH*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/BieW3hHvRNIJLFNloG2CDl
Momyn Hajara GHT supplements
Muna da kayan gyara jiki na maza da mata munada magungunan matsalolin ma'aurata munada magungunan kowacce irin matsala in sha Allah
Hadin Amare
Hadin Ango
Hadin jego
Hadin uwar gida
Hadin babbar mace
Hadin maida tsohuwa yarinya
Muna da Maganin sanyi kowanne iri
Muna da maganin ulcer
Muna da maganin Asthma
Muna da maganin ciwon zuciya
Muna da maganin ciwon Hanta
Muna da Maganin hawan jini
Muna da Maganin ciwon Ido
Muna da Maganin rashin haihuwa
Muna da Maganin skeler
Muna da Maganin kowacce irin cuta da yardar Allah
Sannan kowa zai iyayin register da campanynmu maitarin albarka kasari kaya kasiyar kaci riba sannan Kuma campany yadunga biyanka albashi Duk watan da kayi aiki
Saida kaya shine aikin da zakayi campany ya biya
07012621175
Register 8000 ne kachal
*91*
Don kyautawa tabbas Hauwa bata kyauta ba ni ma tun a wurin na nuna mata rashin goyan baya, kuskure ne mai k'arfi k'azafi ko tabbatar da abinda ba ka da shaida akai.
Iyayen baiwar Allah nan daga ni har ita ba mu da masaniyar abinda ya kashe su.
Mijinmu ta aura kawai bayan haka duka ba mu da wata ala'ka da juna.
Wata'kila ita Hauwa ta jima tana bin 'kwakkwafi akan Momi din idan ba haka ba ta ina take samun irin wad'annan labaran masu muni.
Tabbas idan gaskiya ne to Momi abar gudu da k'yama ce, idan kuma kishi ne ya rufe idon Hauwa ta k'irkiro maganar ta fad'a bata kyauta ba ta aikata abinda ba shikkenan ba, amma a ganina a matsayinsa na namiji jagora mai nisan tunani bai kamata ya zartar da wannan d'anyan hukuncin ba.
Gabana ya buga da karfin gaske a lokacin da na tuna irin abinda yake kwance ciki ya zube na nasa yara a mota ba tare da yawunsa ba.
Idan ya sake ni akan hakan ba zan wani damu ba, ai na yi abinda na yi daidai gwargwado sai na ha'kura da auran ma gabad'aya idan na mutu na riski Yaya Aminu a matsayin matarsa ta aljanna tunda ban tafi da zargen igiyar auran wani ba.
Sai dai tsorona da fargabata shine ina shakkun ya sanar da Baban Saude domin kuwa yanzu shine yake tsaye akan al'amarina tun bayan sasancin da ya yi mana a shekarun da suka gabata.
Kuma ba tun yau ba na lura da k'akkarfan zumunci da abotar da ta 'kullu a tsakaninsu.
'Bacin ran Baban Saude da tijararsa ita kadai nake gudu amma don ta kalubalen wannan mutumin baya damuna.
Jan kofar da Hauwa ta yi shine ya dawo da ni hayyacina na daga kaina da sauri na ga gilmawar fitarta da akwati madaidaiciya.
Da azama na tashi na bi bayanta Allah Ya sa falon babu kowa tunda ya kwashe yaransa Baba Tabawa kuma tana dakinta.
Na ri'ke akwatin ina fad'in." baki da hankali Hauwa ina za ki je a wannan daran ki yi tunani fa a abuja ki ke."
Ta ce." Sai me idan a Abuja nake zan iya kwana a tasha a halin yanzu domin na yi rantsuwa ba zan kara kwana a wannan gidan ba Amina."
Na ce." Ke ma fad'a kawai ki ke yi, an ji ya sake ki, amma ai gidan d'an uwanki ne kuma uban yaranki, sannan addini cewa ya yi idan an saki mace ta zauna a dakinta ta yi idda idan da sauran rabo mijin zai iya mayar da ita kafin kammaluwar iddar don haka babu inda za ki je."
Shiru ta yi tana kallona can kuma sai ga hawaye shaa! murya a sarke ta furta." Wai saki Amina, ni mutumin nan zai furtawa saki ai ina ganin ko zai saki kowa wallahi ni ban cancanci hakan ba.
Murmushi na yi Ina nazarin maganarta, ashe shiyasa ta mike kafa take iyashege saboda tasan ta taka tudu biyu a iya wautarta duk iyashegen da za ta yi masa ba zai iya sakinta ko wani hukunci mai tsauri ba.
Rauni da gajeran tunani shine abinda yake cutarmu mu mata amma duk inda muke tunanin akan sha'ani na maza wallahi sun shallake nazarinmu, mussaman na mu mijin da ya kasance makiri.
Gabad'ayansu Allah
ya hallicesu ne daban da hallitar mata.
Kuma dai dole duk isa da kasaitar mace sai dai idan ba ta yi auran ba.
Ta nemi wuri ta zauna tana share hawaye na zauna gefanta a sanyaye na ce." Ke ma fa kina da laifi Hauwa tunda naga irin abubuwan da ki ke yi nasan lallai akwai abinda zai faru wanda gabad'aya ba zai yi mana dadi ba.
Na sha gaya miki ki fita daga sabgarsa da matarsa idan ma tsuguna mata zai dinga yi babu ruwanki da su amma kin 'ki ji, kin ga a cikin igiyoyin auranki uku daya ta girgiza ita nata suna nan daram!
Sai ta rufe fuskarta da tafin hannunta tana kuka cikin jajantawa kanta ta ce." Sai na gayawa mahaifiyarsa wallahi."
Da sauri na ce." Aikuwa da kin da'bawa kanki wuka Hauwa, kin san ya tsani fa a kai shi k'ara wannan yana masifar 'kona masa rai,kuma yana daya daga cikin abinda ya tunzura masa zuciya tunda ai dawowarsa kenan ya zo ya huce fushinsa a kanki nasan
kuma dole Hajja ta bi ba'asin komai idan har za a yi adalci a lamarin dole ke ma a nuna miki rashin gaskiyarki.
Kuma da yawa mutane za su ce kin shigar mini fad'a ne mun taru mun had'e mata kai muna azabtar da ita fassarar da za a yi mana kenan.
Ba za a taba duba kisan mummuken da take yi mana ba ta 'karkashinsa tunda sigar da ta biyo wurin wargaza mana zaman lafiya da nutsuwa mai wahalar fahimta ce ba kowane zai gane abinda yake can kasan zuciyarta ba sai Allah."
Ta bude fuskarta tana kallona ta ce." To yanzu ya ki ke ganin zan yi, ni dai wallahi gabad'aya hankali yana gida na gama shirya tafiya Bauchi."
Na ce." Ki yi zamanki ki kyale shi kuma don Allah kada ki sanar da inna Uwani kada sanadiyar hakan zumuncinsu ya raunana kin san mas'ala ta auran zumunci tana da wuyar sha'ani.
A sanyaye ta ce." Shikkenan ba zan gaya mata ba amma wallahi matar nan yadda ta sanya ya sake ni saboda ita sai na wulakantata."
Da mamaki mai yawa na ce." Wane irin wulakanci kuma Hauwa, ai kin gama wulakantata domin duk wasu maganganu masu muni kin jingina mata sai me ya yi saura.