Sashe 205
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai da na bari ya kammala shan shayin tukkuna na tsiyaya masa maganin a madaidaicin Kofi da kamar minti ashirin da biyar a tsakani ya sha maganin har yana yin gyatsa yana fad'in." Na gode uwar biyu.'
Na janye kayan tea din daga gabansa ina murmushi na ce." A madadina da Sahura muna kara godiya zuwa gare ka Ubangiji Allah Ya kara suttura da rufin asiri Allah Ya sa a mizani na gode sosai Allah Ya saka maka da alheri."
A tak'aice ya furta." Ni ma na gode sosai Allah Ya saka miki da alheri Ubangiji Allah Ya sa mu rayu tare har karshen numfashina."
Amin na furta.
Ina kallonsa zuciyata na d'an dokawa kan zuciyata na sa'ko mini wani lamari na ji maganarsa yana fad'in." Yau Maryam ta cika kwanaki arbarin da rasuwa ko?"
Na ce." K'warai kuwa Nusaiba sun yi abin sadaka da sassafe su Masa'udu suka fita da shi zuwa bakin titi tana can tana baccin gajiya dakinsu baba Tabawa."
Ya gyada kansa a nutse Yana fad'in." Babu wani Abu da nake buk'ata a game da dukiyar matar nan Amina amma ya zama dole mahukunta suka shiga ciki tunda duka mun gama harhad'a abubuwan da ta mallaka ni da yaronta Salim sutturanta kuma na gayawa Nabila tunda har yanzu tana gidan a zaune tare da yaran Salim da Adam na ce su raba a tsakaninsu abinda ya danganci furniture na d'akunan gidan da na'urorin dake kicin dinta yaran sun ce a bar musu a gidan abinda na gada daga ciki na bar mu su.
Wad'annan manyan kadarorin nata da kudin da muka gani cikin wannan dirowar tata sune alkali zai kasafta ba ni buk'atar komai na bar musu abinda dai nasan ba zan ta'ba yafe mata ba shine ko'karin mayar da ni rago mai rauni da ta yi.
Idan har lafiyata da mazantakata irin ta d'a namiji ba ta dawo daidai ba Allah Ya isa ban yafe ba wallahi."
Na yi gaggawar danne dariyar da take so ta kufce mini sosai na daidaita yanayina don ganin yadda yake magana cike da alhini da saduda da damuwa.
Na daure na ce." Maryam ba kai kadai ta cutar ba my love har da ni fa."
Ya yi saurin kallona kafin ya gyara zamansa ya riko hannuna yana murzawa ya furta." Shiyasa ai kullum idan na yi sallah nake neman sakayya a wajan Ubangiji ta cuce ni Amina idan na gaza miki ta wannan fannin zan k'wareki kawaici da hak'urinki zai k'are nasan watarana za ki nemi hanyar rabuwa da ni saboda rashin samun wani babban lamari wanda ya tasirantu da gangar jikinki."
Na ce." Haba dai ka daina yin wannan tunanin in sha Allahu rabbi zaka samu lafiya ka ma fi da k'arfi da mazantaka kamar yadda malamin nan ya fad'a kai dai mu cigaba da yin maganin sau'ki zai zo in sha Allahu."
Rungume ni ya yi sosai a jikinsa yana fad'in." Na gode sosai matata tuntuni na gama sheda cewa soyayyar gaskiya ki ke yi mini amma ba na jin dad'i a cikin raina a duk lokacin da na nemi ki na gaza kawar miki da bukatarki hankalina na tashi ina kuma tausaya miki a cikin zuciyata."
Cikin dauriya na ce." Babu komai fa kada ka tayar da hankalinka ina tare da kai duk rintsi in sha Allahu."
Ya sake matse ni tsam-tsam yana sauke ajiyar zuciya tare da sumbatar wuyana kamar dai koyaushe.
Yana d'an yamutsa wasu wuraran na jikina.
Na janye a hankali Ina kallonsa yanayinsa ya canza sosai wanda yake nuna zallar buk'ata.
Ya dinga sauke nishi a hankali a hankali Ina kallonsa ya mike babu wani karsashi a tare da shi ya tafi ya je ya kwanta a gado.
Yadda alamu suka nuna wannan shara'din da aka gindaya ya yi masa tsauri Allah kuma ya sanya ya iya jurewa zuwa sati dayan........
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/4, 3:03 PM] Hauwa Galadima: *PAID BOOK VIP 1K ON TALGRAM WHAT'S APP GRUOP KUMA #700 VIA 0542382124....BINTA UMAR GTBANK.*
*07084653262*
*V-VIP AREWAPEN*
*138*
To a daddafe dai ya iya bari wa'adin da Malam 'Daha ya gindaya ya cika.
Ranar da maganin ya k'are kamar ya zuba a ruwa a k'asa ya sha saboda murna abin ya dinga ba ni da dariya da mamakin yadda gabad'aya ya manta da cewar ba ni kadai ba ce matarsa akwai wata wadda son rai da rashin hakuri ya sanya yake take mata hakkinta.
Yanzu tun ina jin haushin Hauwa wallahi ta fara ba ni tausayi domin kuwa tun daga ranar da yaron nan Sultan ya suma ta yi bala'
in sanyi take neman shiri da ni kuma yanzu takan fito falo ta zauna idan ta ji motsinmu da yara da masu aikin ana wasa da dariya sai ta fito ta zauna tana bin mu da kallo tana d'an murmushi har idan an yi magana ta tsoma baki amma dai duk da hakan yaran nahiyar da take zaune basa kallo balle ma su je wurinta ta dinga jan Usai kenan da wasa ita kuma tana nok'ewa tare da zum'bura baki nata yaran Khalil da Minal bata yi musu magana balle kuma Sultan da baya son ganinta ko zama ta yi idan yana wasa sai ya rarrafa ya nufi wajen uwar rainonsa abin yana yi mata ciwo sosai.
Amma babu yadda za ta yi haka gobe ma idan ta ji mu da yaran za ta sake fitowa.
A yau din ne da wa'adin ya cika kwanan turaka ya dawo hannunta duk da na lura duk ranar girkinta bata hawa saman yau kuma tun safe naga tana kai wa da kawo wa a falon ta hau saman har sau biyu.
Sai na ji dadin hakan a cikin raina duk dai har yanzu ina jin tsoron kaidinta amma dai zan fi so su shirya su daina zaman gaba da k'ullatar juna tunda tuntuni sun riga sun zama abu daya.
Ban sani ba ko sun sasanta bai nuna mini alamar hakan ba tunda ai namiji ne yau zai ce baya son abu gobe kuma ya canza ya ce yana so kuma itama macace tana da nata dabarun na janyo hankali.
Na so dai a ce a yau din da yake ta gand'okin yin jima'i ya jarraba a kaina domin fita daga kokwanto da samun kwanciyar hankali dan gaskiya damuwarsa ce kawai ta fito fili sai nake ganin na fi shi damuwa kawai ina dannewa ne.
Kwalliya ta yi sosai da yamma nuna tare da yaran a falo da yake Juma'a ce suna hutun makaranta ta fito ta dan zauna cikin mu na kamar minti talatin wajan biyar da arba'in ta haye saman tun daga lokacin ba ta sakko ba har da dare ya shigo na tashi na nufi d'akina domin gabatar da sallar magriba.
Na gama lazimina na dan jingina jikin gado zuciyata na d'an harbawa kad'an sai na tsinci kaina da shiga damuwa.
Na sake rintse idona da k'arfi ina kiran sunan Allah ba ni so kishi ya jefa mini son rai a zuciyata idan har da adalci ya kamata a ce na bashi goyon baya wajan ganin ya yi hakuri sun sasanta junansu. kuma daidai gwargwado ta yi hakuri ta jure kuma alamu ya nuna ta zubar da makaman ya'kinta neman shiri take yi ta sigogi da yawa.
Amma dai duk da haka na so a ce yau din a yi gwajin a kaina ko don samun nutsuwar zuciya.
Sai da na yi sallar Isha'i tukkuna na ci abinci.
Na samu waje na kwanta da wayata a hannu Ina d'an duba What'sapp dina amma dai still can kasan zuciyata sai dokawa yake yi ina mamakin ganin bai kira ni a waya ya nemi abinci ba kamar yadda yake yi idan ya dawo daga sallar isha'i wata zuciyar ta ce mini wata'kila bai shigo ba har yanzu shiyasa.
Na girgiza kai ba na tsammanin hakan domin da ya yi sallar Isha'i yake shigowa sai da babban dalili yake sake fita idan ya ci abinci yakan dan duba Loptop din shi har zuwa goma na dare ko sha daya gaskiya ya shigo.
Ko dama murnar da yake yi kenan tunda sun jima ba su had'u ba dole ya yi marmarinta ya nuna gandoki.
Idan kuma na tuna irin lugwigwitar da jikina ya sha a hannunsa a tsukin kwanakin da suka kasance na shara'din sai jikina ya yi sanyi na kasa gazgata kowane sashe na zuciya.
"Na gaya miki fa Hauwa na daina kwanciya dake saboda wannan dalilin na ji dad'i dake na dare daya ki dasa mini b'akinciki na shekara goma.
Ban had'a shimfida dake ba balle ki d'auki ciki ki haife mu yi fad'a ki dire mini yaro ko yarinya ki tafi gidanku wannan shine hujjata." Ya yi maganar cikin kwanciyar hankali
A raunane ta ce." To yanzu ya kake so na yi na kai geji na rantse da zatin Allah ji nake yi kamar zan yi hauka a tsananin buk'ace nake rayuwata za ta shiga matsala."
A nutse ya furta." Ba ki yarda da hujjata ba kenan.
Ba fa zan yi ba na gaya miki ki tashi ki fita kina 'bata mini lokaci zan yi aiki."
"Dan girman Allah ka yi hakuri kada ka jefa rayuwata a wani hali."
Ya dubeta sosai yana fad'in." Kin ga na yi miki kama da wanda zaki karyawa rantsuwa Hauwa?"
Ta girgiza kanta cike da damuwa."
Ya ce." Ba zan yi kaffara akan ki ba, ki tashi ki ba ni waje idan kuma za ki iya yi mini fyade Bismillah."
Tana kuka sosai ta furta." Allah mai ji ne da gani, kana zalintata kana tauye mini hakkina na rayuwar yau da gobe ba zan yi maka fyade ba amma sai Allah Ya saka mini tunda ni ba mazinaciya ba ce balle na je na nemi wani kai kuma kana yi da matarka kuna gamsar da juna hakkina ba zai barku ba wallahi."
Dariya ya kama yi yana kallonta kafin ya ce." Ke ni fa ba wata lafiya na cika ba yanzu idan ma za ki daina shiga 'kunci akan ban kwanta dake ba itama Amina ha'kuri take yi Maryam ta kassara ni da asirinta.