Sashe 75
Gudun Aure Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya tashi zaune sosai yana kallona ya ce." Ba mu yi haka ba, amma yanzu na yanke hukuncin yin hakan domin ban ga amfanin komawarki wannan gidan ba tunda babu wanda za ki yi wa sallama."
Raina a b'ace na tsaya kawai ina dubansa gabad'aya ma bakina ya mutu da masifar takaicinsa na rasa ma wane nazari zan yi.
ya yun'kura ya tashi yana ce wa.
" Tunda ba ki aminta da Sukairaju ya d'auko miki kayanki ba ni ne ba kya so ba huta to zan koma tare dashi zan had'o miki kayan tare da yarinyar shikkenan ko......
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram.
Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank.
'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton.
A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN
TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay
https://chat.whatsapp.com/K944WIHnBaKHDrZS6snUky
*TALLAH!*
*Albishirinku mata
walisa matan da suka amsa sunansu mata, wa
anda suka san sirri da fa'idar gyaran jiki domin ta da koma
ar sha'awarsu.
To ku matso kusa kuji, wai kuna da labarin shahararren kamfaninnan na
awa da
awa
aya tamkar da dubu, sha
undum, mai suna?*
*DUNIYAR LAFIYA ISLAMIC NATURAL PRODUCT & WOMENS CONSULTATION*
*Daga aunty Fatima Buhari rijiyar lemo
ano state*
*Cibiyace da tai fice wajen gyaran ma'aurata*
*Wannan kamfanin basu fito ba saida suka shirya tsab domin taimakon mata ta hanyar samar musu da magunguna ingantattu nagartattu wanda aka ha
a da natural kaya cikin tsabta da inganci, komai a kwali yake
ar uwa cikin tsabta da nutsuwa aka shirya muku*
*ina masu son soma kasuwanci ku matso Anty Fatima tana bada kaya a sari akan farashin da zaki gode mata, tana raba kayanta ga manyan shagunan saida magunguna dake cikin kasuwar kurmi dake kano, tana tura kayanta izuwa gari_gari
asa_
asa.
Kayan sari kona miliyon nawa kike da bu
ata zasu iso hannunki a cikin kwana biyu da izinin Allah*
*Ni Badiat Ibrahim Mrs Bukhari
awar Sabuwan maigogul, Aminiyar Iyabo, uwar
akin Tani Shanono na gwada na san amfaninshi, kema
ar uwa ki kwada zaki bani labari siyan nagari maida ku
i gida.*
*Mun sani yanzu yana da kyau duk abinda zamu siya musan ingancinshi da nagartarshi bawai muita siyan magungunan mata kara zube ba.*
*Wannan kamfanin kayansu babu algus ko almundahana a ciki, da tsoron Allah da
warewa gami da gogewa ta sanin* *yadda ake sarrafa magunguna suke aikinsu, cikin nagarta da gangariyar tsabta.*
*Abu mafi sha'awa komai a cikin kwali yake a rufe kirib*
*ga ka
an daga cikin abubuwan da kamfanin yake samarwa*
*Tsumin dadi har Madiga tareda gunbarshi*
*Tsumin no excuse mela
abin bita zaizai*
*Gumbar dare daya wanka goma, dana gari da zumarta da tsuminta duk muna dashi*
*Zumar hana bacci gumbarta da garinta*
*Munada Arabian sabaya tare d Sudanese sabaya*
*Da zumarta*
*Sabaya ce dake cuko da
a mace duk ramarta, da
anjamewarta*
*Itama da zumarta*
*muna da mummuna da aiki*
*Akwai tsumi da gumbar ta da zaune tsaye*
*muna da kogin da
*Abangaren sanyi sun samar ma mata maganin matsolilinsu*
*muna da fitattun maganin sanyin da yake fata_fata d sanyi yayi mishi korar kare*
*Khanzur Rahman herbal formular*
*Sanyi clear syrup*
*7 days for chronic infections flusher*
*Sannan kuma muna da* *Package amarya*
*Package Uwargida*
*Package irin na zawarawan da suke shirin sabon aure*
*Bugu da
ari wannan kamfani yana sarrafa magungunan maza ba a iya na mata ya tsaya ba, wannan kamfani magungunan da yake samarwa suna da yawa wannan tsakurene daga cikin kayansu*
*Da sauransu da sauransu wanda bamu ambata ba.*
*Ba fa a iya haka muka tsaya ba muna d cancada cancadan zannuwan Gado da carpet*
*Domin neman
arin bayani ku tuntu
eta a kan lambar wayarta kai tsaye*
+2348032089456
*49*
Zuwa la'asar gidan ya shiryu ta ko'ina har kicin komai ya ji, da alama masu aikin sun jima suna murza zaransu domin ni na d'auka za su iya kaiwa dare basu gama ba.
Suka tattara kayan aikinsu suka tafi lokacin ma shi maigidan yana bacci saboda ya sha magani.
Ni da Yusura muka zagaye ko'ina dakuna ukun da suke falon dukkunnsu a shirye kowane da set din gado kewaye da labuleye masu kyau falon set din kujeru biyu ya ci masu kyau da tsada da labuleye wad'anda suka dace wurin tibi ma yasha ado mai d'aukar hankali ko'ina hasken fitilu irin na zamani sun shirya mini kicin dina tsaf duk abin buk'ata babu wanda babu da alama kamfanin sun jima suna yi masa aiki.
Sukajiru ya dinga shigo da kayan abinci yana jibgewa a store din dake cikin kicin din da yake da yalwar gaske.
Gidan ya ba ni sha'awa sosai kuma daidai misali domin bai cika girma na d'aukar hankali ba sai dai an tsara shi sosai daidai zaman da babu tsoro kuma babu takura.
Da fargaba na tashe shi domin yin sallar la'asar ganin hud'u har da rabi ta yi nasan ba a yi masa gwaninta wani lokacin to amma ai babu biyewa son rai wurin take umarnin Ubangiji ina ganin idan har na bar shi ya cigaba da barcin lokacin sallar ya kure ina da lefi, bayan haka kuma shi kansa baccin gabanin la'asar ko bayanta Annabi ya yi hani dashi.
Ya tashi kuwa da d'an sau'ki jikin nasa don har gumi yake yi yana gabatar da sallar ya nemi abinci don da alama cikin magungu
an akwai wanda ya ke bud'a ciki kuma wai towon dawa irin wanda na yi masa a gidana.
Ban yi masa jayayya ba na fita na duba cikin store din duk kayan masarufin da Sukairaju ya zube babu na towo babu dawa balle alkama
sai samovita sai shinkafar towo.
Na fita na sanar masa Ina dasu a gidana zan kira Hamusu yanzu sai ya je ya kawo mini.
Da yake yana buk'ata bai ce a a ba.
Na kira Hamusu na yi masa bayani sosai yadda zai fahimta na kuma bashi kwatancen gidan, da yake dan halak ne awa daya da yan mintoci sai gashi a babur dinsa ya kawo mini komai.
Sosai ya ba ni tausayi saboda hidimar da yake yi a kaina ko ciki daya muka fito iyakacin abinda zai yi mini kenan.
Ya kuma ki tafiya wai lallai yana so ya gaisa da magidan kafin ya tafi.
Sai na nufin saman zuciyata na dan bugawa na same shi yana waya da wani mutum na dan tsaya kimanin minti goma ya kammala kafin ya dube ni kadaran kadahan na ce." Hamusu ne yake so ku gaisa yana kasa na ce bari na nema masa izini."
Ya d'anyi jim kafin daga bisani ya ce." Ya shigo mana."
Na juya babu k'wari a jikinsa.
Na same shi a falo suna dan hira da Yusura na ce .'Ka hau saman d'akin da yake kallonka yana ciki.."
Ya tashi da sauri yana fadin." Bari na sauko yarinya sai kin gaya mini sunan saurayinki tunda ni ba kya sona."
Na dube shi da mamaki yana hawa benan na dawo da kallona kanta sai sinne kanta take yi na ce." Cewa ya yi yana sonki ne?"
Ta daga kanta tana dariya kafin ta ce." E, mana, ni kuwa na ce masa ai ina da saurayina."
Murmushi na yi da cewa." A Ina saurayin naki yake ko shine dan gidan Yayar babanku wanda Sahura take gaya mini."
Ta daga kanta da kunya mai yawa a tare da ita.
Na ce." Hamusu kenan shi ma ai da alkawarin auran wata a wuyansa ko ta biyu zai yi dake ne?"
Da sauri ta ce.'' A a mama ni fa ba na son kishiya." Ta fad'a har muryarta tana rawa nasa dariya ina fadin." To shi wanda kike so din kina da tabbacin ba zai yi miki kishiya ba."
Shiru ta yi bata ce komai ba.
Sai kawai na girgiza kaina na wuce kicin da tunanin halin kuruciya yarinyar.
Cikin nutsuwa na fara gudanar da aikina gefe guda kuma ina cigaba da nazarin yanayin rayuwar nan ta duniya wato dai muddin kana raye ka dinga ganin abubuwan al'ajabi da ban mamaki kala kala.
Muryar Hamusu na ji a kicin din yana fad'in." Anti ni zan tafi?''
Na juyo Ina dubansa yanayinsa ya nuna mini ba a nutse yake ba domin damuwa muraran ta bayyana a tattare dashi.
Cikin nutsuwa na ce." Shigo ciki mu yi magana."
Ya shigo yana sunkuyar da kansa kasa, tausayinsa ne ya kama ni har na ji kwalla ta cika idona tabbas mutumin nan akwai maganar da ya gaya masa wadda ta sosa masa rai da wahala ka ga Hamusu cikin irin wannan yanayin mutum ne mai ha'kuri da yawan fara'a ba ka taba gane yana cikin damuwa koda kuwa akwaita a tare dashi.
Na ajiye rariyar da take hannuna na ce." Ko ba ka gaya mini ba nasan abinda yake da akwai amma ina so ka sani ban goyi da bayan wannan zargin da ake yi maka ba, kuma duk inda za mu je ina nan akan bakana ban goyi da bayan a tozartaka ba a shirye nake da kare ka a ko'ina ba zan yarda a wulakantaka ba Hamusu na zauna dakai nasan halinka kiyashi ba zaka kashe da gangan ba balle har ka yi yun'kurin kashe mutum.
Bincike dai ban hana shi ya yi ba, amma rashin sanin wanda ya aikata ba zai sanya a gazgata cewa kaine ba, ai alheri ba ya zama sharri Hamsu ka samu nutsuwa kuma kada kada damu gaskiya zata bayyana.